-
Marubuciyar Tunisiya: Jagora Shahidi Shine "Hussain (A.S) Na Zamaninmu" / Ya Nisantar Da Mu Daga Wautar Dogaro Da Amurka
Inas Alawi, marubuciyar jarida 'yar Tunisiya da ta halarci jana'izar gawar shahidin jagoran juyin juya halin Musulunci, tana mai jaddada cewa shahidin jagora shi "Madogara, uba kuma jagora" ne wanda ya haɗa kishi, ƙarfi da girman kwarjini alokaci guda, ta ce: Imam Khamene'i shi ne "Hussain (A.S) na zamaninmu" kuma ya zana lamarin Karbala a idanunmu don ya zama ba kawai labari ba ne; abin da ke faruwa ne a yau, ci gaba ne da tafarkin Karbala a wannan yaƙi tsakanin gaskiya da ƙarya.
-
Rahoto Cikin Hotona | Yadda Aka Gudanar da Taron Alamta Jana'izar Gawar Imam Shahidi A Najeriya
Rahoto Cikin Hotona | Yadda Aka Gudanar da Taron Alamta Jana'izar Gawar Imam Shahidi A Najeriya
-
Shin Somaliland Bangare ne na Lissafin Bahar Maliya? Ana Tattauna Sabon Matakin Isra'ila
Ana hasashen cewa matakin da Isra'ila ta ɗauka na amincewa da Somaliland, ba yanke shawara ta diflomasiyya kaɗai ba ce, a'a, tana cikin wani lissafi mai zurfi na siyasar duniya (geopolitical) na dogon lokaci, wanda ke nufin kafa tasiri a mashigar Babul-Mandab da kuma Bahar Maliya.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Yadda Aka Gudanar Da Tattakin Ashura A Tanzaniya
Labarai Cikin Hotuna | Na Yadda Aka Gudanar Da Tattakin Ashura A Tanzaniya
-
Halartar Miliyoyin Masu Makokin Imam Husaini A Muzaharar Ashura A Fiye Da Garuruwa 100 A Najeriya + Hotuna
An gudanar da tarukan makoki na ranar Ashura bis jagorancin "Harkar Musulunci A Najeriya," baya ga garuruwa daban-daban na wannan ƙasa, a wasu ƙasashe maƙwabta ma an gudanar da su.
-
Rahoto Cikin Hotona | Yadda Muzaharar Ashura Ta Gudana A Brinin Zariya Najeriya
An fara gudanar da Muzahara daga Masallacin Juma'a na Gwargwaje, Bayan shafe awanni ana yi an rufeta a Filin Idi ƙofar Doka, Zariya.
-
An Kammala Muzaharar Ashura Lafiya A Nijeriya + Hotuna
A yau Juma'a 11 ga Almuharram 1448 (26/6/2026) 'yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a Nijeriya da wasu ƙasashen Afirka suka gudanar da Muzaharorin Ashura a garuruwa fiye da 60
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Tamsiliyar Ashura IM Production
Inda suka misalta, tare da nuna haƙiƙanin yadda waƙi'ar karbala ta gudana.
-
Zaman Juyayin Shahadar Imam Husaini A Birnin Kazaure + Hotuna
Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) a garin Kazaure Najeriya na ci gaba da gudanar da zaman Azah na juyayin Ashura domin tunawa da shahadar Imam Husaini (AS), iyalansa da sahabbansa a filin Karbala.
-
Ana Ci Gaba Da Zaman Juyayin Ashura A Makarantar Ma’ahadur Rasul Al-Akram (SAWW) + Hotuna
An ci gaba da gudanar da zaman Juyayin Ashura a Makarantar Ma’ahadur Rasul Al-Akram (SAWW) Kudan a rana ta shida, inda shugaban makarantar, Sheikh Isma’il Yusha’u Kudan, ya jagoranci zaman cikin wani yanayi mai cike da nutsuwa, tausayi da sanya zukata cikin zurfin tunani.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Rana Ta 7 Yankunan Deidei Da Dakwa Abuja
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: 'Yan Shi'ar Najeriya a yankunan Deidei da Dakwa na Abuja, Najeriya sun gudanar tattakin Ranar ta 7 ga Muharram.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Bauchi
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: 'Yan Shi'ar Najeriya a Bauchi, sun gudanar da taron makokin kashe jikan Annabin Allah Annabi Muhammad (S) da sauaran iyalansa a Karbala
-
Najeriya: Zaman Juyayin Ashura Daga Da’irar Gwaram Ta Jihar Bauchi + Hotuna
A ranar Asabar din data gabata 5 ga watan Muharram, 1448(H) dai-dai da 20/6/2026, Shaikh Yahya Hasan Kudan ya jagoranci zaman juyayin shahadar Imam Husaini(A.S) a da’irar Gwaram ta jihar Bauchi.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Birnin "Bwani" A Tanzaniya
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: 'Yan Shi'ar Tanzaniya Suna ci gaba da Gudanar da Taron Makokin Muharram a Birnin "Bwani" a Tanzaniya.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Mombasa Kenya
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: 'Yan Shi'ar Kenya Suna ci gaba da Gudanar da Taron Makokin Muharram a Birnin "Mombasa"
-
Najeriya: An Gudanar Da Yaumul Abdullahi Radhi (As) A Katsina + Hotuna
A cigaba da zaman makokin Ashura na bana 1448/2026, a rana ta shida da fara gudanar da zaman a da'irar Katsina, wanda ya yi daidai da 7 ga watan Al-Muharram, an tuna da jaririn Imam Husaini (AS), Abdullahi Radhi (AS) wanda aka shahadantar da shi a filin Karbala.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Makokin Imam Hussain As a Hussainiyar Imam Mahdi As Mebara, Najeriya
Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Makokin Imam Hussain As a Hussainiyar Imam Mahdi As Mebara, Najeriya
-
Labarai Cikin Hotuna | Zaman Makokin Rana Ya Uku A Ƙatsina
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA – ya ruwaito cewa: an gabatar da zaman makoki a markazin Ahlul Bait bisa jagorancin Sheikh Yakub Yahya Katsina, cigaba da zaman tunawa da waki'ar Ashura ta bana 1448/2026, a rana ta uku da fara gudanar da taron a da'irar Katsina, wanda ya yi daidai da 4 ga watan Al-Muharram. لا يوم كيومك يا أبا عبد الله...
-
Nijar: Sojoji Da Fararen Hula 13Da Ƴan Ta'adda 22 Aka Kashe Niamey
Ma'aikatar Tsaro: Sojoji 11 da fararen hula 2 suka shahada, kuma an kashe 'yan ta'adda 22 a yunkurin harin da bai yi nasara ba kan filin jirgin sama na Niamey
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Fara Tarukan Makoki Na Muharram A Cibiyar Addini Ta Fudiyya Da Ke Yola, Najeriya
Labarai Cikin Hotuna | Na Fara Tarukan Makoki Na Muharram A Cibiyar Addini Ta Fudiyya Da Ke Yola, Najeriya
-
Zariya: Mabiya Shaikh Zakzaky Sun Fara Gabatar Da Zaman Juyayin Tunawa Da Kisan Kiyashin Karbala
Kamar kowa ce watan Al-muharram, A yau Talata 1 ga watan Al-muharram, 1446 daidai da 16 ga watan Yuni, 2026 Ƴan uwa Musulmi Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na garin Zariya da kewaye suka fara gabatar da zaman juyayin Ashura wanda ake yi domin tunawa da irin kisan gillar da rundunar sojin Yazidu Ɗan Mu'awiya ta yi wa Jikan Manzon Allah (S) Imam Hussain tare da sahabbansa a filin karbala.
-
Sheikh Zakzaky (H): Barazana Ba Za Ta Sa Mu Fasa Gwagwarmaya Ba
A ranar Litinin, 29 ga Zul-Hijjah, 1447H, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin rufe Mu'utamar na Kwamitin Ashura da Tattakin Arba'een, a gidansa da ke Abuja.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Tattaki Juyayin Shahadar Imam Hussain As A Garin Zaria Rana 1
A safiyar yau Talata 16/06/2026 Matasan Cikin Garin Zariya, Sun Futo Muzaharar juyayi, Wanda suke gabatarwa a duk Watan Ashura na ko wacce shekara, inda suke farawa tun daya daya ga wata har zuwa goma ga watan. kaman yanda kuke gani a Hotuna Matasan gasu sun sanya Bakaken riguna don Taya Manzon Rahma Jajen Abun da ya faru da Imam Hussain (AS) a filin Karbala.
-
Shaikh Ibraheem Zakzaky (H): A Muhimmantar Da Sanya Baƙaƙen Tufafi A Zaman Ashura
Muna so ne mutun ya rinƙa yin abin da ya dace da kansa‚ ba sai an zungureka ba. Kamar yadda Amirul Muminin (a.s) yake cewa: Dabba ita ce sai an zungureta‚ mai hankali kuwa hankali ya isa ya nuna masa abin da ya dace. Gani ga wane ya isa ishara ga mai hankali. Wannan faɗin Amirul Muminin (a.s) ne.
-
Shekh Zakzaky: Al-Muharram Watan Da Aka Keta Hurumin Manzon Allah Da Iyalansa Tsarkaka Ta Hanyar Shekar Da Jinainensu
An kira shi Al-muharram ne saboda Allah ta'ala ya haramta shi. Wato haramun ne a yi yaƙi a cikinsa, yana da alfarma a wajen Allah. To, kuma har a jahiliyyah sun kasamce suna kulawa da alfarmar watanni masu alfarma.
-
Shekh Zakzaky (H): Ceton Al'umma Ne Manufarmu - Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) + Hotuna
Jagora (H) ya bayyana cewa ayyukan da sassa daban-daban na Harka Islamiyya ke gudanarwa na ceton al'umma ne, yayin da yake gabatar da jawabin rufe Mu'utamar na Dandalin Kiwon Lafiya (ISMA) karo na 28, yau Lahadi, 28 ga Zul Hijja 1447, a gidansa da ke Abuja.
-
Amurka Ta Tura Wasu 'Yan Ci-Ranin Iranawa, Afghanawa, Georgiyawa Da Turkiyawa Zuwa Afirka
Bisa ga bayanan jiragen sama da wani lauyan shige-da-fice, wani jirgin saman Amurka dauke da 'yan ci-rani da aka kora ciki har da 'yan Iran, 'yan Afghanistan, 'yan Georgia da 'yan Turkiyya, ya tashi zuwa Afirka ta Tsakiya, kuma zai tsaya a Ghana. Wannan ya faru ne a daidai lokacin da wadanda aka kora da lauyoyi suka ba da rahoton cin zarafi a Ghana da kuma tsare-tsare ba tare da iyaka ba a Eswatini.
-
Afrika: Yadda Mulkin Mallaka Ya Mayar Da Musulman Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya Bare
Wani sabon bincike na jami'a ya nuna cewa tashe-tashen hankula da ake yi wa Musulmai a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ba iya sakamakon yaƙin cikin gida na 'yan shekarun baya ba ne kawai, sai dai, sun samo asali ne daga tsarin mulkin mallaka mai dogon zngo da zurfi da aka shiryawa kasar, ta hanyar samuwar gwamnatin zamani da sake fasalin asalin ƙasa.
-
MDD: Gargadin Kwamitin Tsaro Game Da Rikicin Da Ke Ƙaruwa A Afirka Ta Tsakiya
Rundunar Hadin Gwiwar Tsaron Afirka Kasa Shawo Kan Hare-Haren Ta’addanci A Yankin
Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya a wani taro ya nuna damuwa game da rikice-rikicen da ke ƙaruwa a Afirka ta Tsakiya ciki har da yaƙi a Sudan, barazanar ƙungiyar ta'adda ta Boko Haram, gudun hijira mai yawa da kuma yaɗuwar cutar Ebola. "Martha Ama Akyaa Pobee" wakiliyar Majalisar Ɗinkin Duniya a wannan taro ta yi gargadin cewa martanin soji kaɗai ba zai magance waɗannan rikice-rikicen ba, kuma gudun hijira, ta'addanci, matsin tattalin arziki da takaita 'yancin jama'a suna matsawa kasashe da yawa a yankin lokaci guda.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Gagarumin Taron Edul Ghadeer-Khum A Garin Zariya
Taron wanda Ƴan uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky Hafizuhullah, na Da'irar Zariya da kewaye suka saba shiryawa duk shekara. Ya gudana ne a jiya Lahadi 7 ga watan yunin 2026. Daruruwan yan uwa maza da mata yara da manya ne suka samu halarta, an fara taron lafiya an kuma tashi lafiya.