ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Dakarun Hashdush-Sha'abi Sama Da 52 Ne Harin Amurka Da Saudiyya Ya Rutsa Da Su Iraqi

    Dakarun Hashdush-Sha'abi Sama Da 52 Ne Harin Amurka Da Saudiyya Ya Rutsa Da Su Iraqi

    Shahadar mayaƙa aƙalla 20, kuma wasu 32 sun sami raunuka, sakamakon farko ba na ƙarshe ba na hare-haren ta'addancin haɗin gwiwar Amurka da Saudiyya wanda suka kai a sassa daban-daban biranen Iraqi, wanda ya shafi wasu cibiyoyi na hukuma na Hashdush-Sha'abi) a wasu larduna na Iraki.

    2026-07-29 14:46
  • Dalilin Da Ya Sa Trump Ke Tsawata Wa Netanyahu Gujewa Fadawa Yaki Tsundum Da Iran Ne

    Trump Ga Netanyahu: 'Babu Wanda Ya Isa Ya Ce Mani Ga Abin Da Ya Kamata Mu Sayar Ko Kar Mu Sayar

    Dalilin Da Ya Sa Trump Ke Tsawata Wa Netanyahu Gujewa Fadawa Yaki Tsundum Da Iran Ne

    Donald Trump ya bayyana a fili cewa Benjamin Netanyahu bai isa ya ba da wani ra'ayi ba game da ko Amurka za ta sayar da jiragen yaƙi na F-35 ga babbar abokiyar hamayyar Isra'ila a yankin, kwana ɗaya kafin ganawar su biyu a Ofishin Oval. A cikin jirgin Air Force One, shugaban ya amsa tambayoyi game da adawar Isra'ila ga sayar da jiragen yaƙi na zamani ga Turkiyya, abokiyar hamayyarta mai daɗewa.

    2026-07-29 09:00
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Hare-haren Gwamnatin Yahudawa A Gaza Da Yammacin Kogin Jordan

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Hare-haren Gwamnatin Yahudawa A Gaza Da Yammacin Kogin Jordan

    Tare da ci gaba da ayyukan soji na gwamnatin yahudawa a zirin Gaza da Yammacin Kogin Jordan, tabarbarewar jin kan bil'adama a yankunan Falasdinu na ci gaba da ƙaruwa, kuma mazauna waɗannan yankuna suna fama da mafi munin sakamakon yaƙi.

    2026-07-29 00:23
  • Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Yadda Wurin Kwana Ke Wahala A Gaza

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Yadda Wurin Kwana Ke Wahala A Gaza

    Yaƙi a zirin Gaza ya kai ga tabarbarwar rashin gidaje zuwa matakin da ba a taɓa yin irinsa ba; fiye da kashi 92% na gidaje Isra’ila ta lalata su ko kuma ta rushe wani yankinsu, kuma iyalai na Falasdinu suna ci gaba da neman wurin kwana don ci gaba da rayuwa a cikin mawuyacin yanayi.

    2026-07-29 00:20
  • Rahoton Amurka: Pentagon Da CENTCOM Suna Boye Bayanan Asarar Yaƙi Da Iran

    Rahoton Amurka: Pentagon Da CENTCOM Suna Boye Bayanan Asarar Yaƙi Da Iran

    Wani rahoto na gidan talabijin na ABC News ya bayyana cewa, Ma'aikatar Tsaro ta Amurka (Pentagon) da Cibiyar Rundunar Amurka (CENTCOM) suna gujewa buga kididdigar da aka sabunta game da asarar yaƙi da Iran, a cikin tambayoyi game da daidaiton alkaluman hukuma da aka bayar.

    2026-07-29 00:11
  • Reuters: An Samu Raguwar Dakon Man Fetur Bayan Takunkuman Yamen Akan Saudiyya

    Reuters: An Samu Raguwar Dakon Man Fetur Bayan Takunkuman Yamen Akan Saudiyya

    Reuters: An Samu Raguwar Ayyukan Dako Da Ɗora Danyen Man Fetur Daga Tashar Jiragen Ruwa Ta Yanbu Na Saudiyya Bayan Sanar Da Takunkumin Yamen A Kan Saudiyya

    2026-07-28 23:58
  • Sojojin Yemen Sun Kai Hari A Kan Jirgin Ruwan Dakon Man Fetur Na Saudiyya Da Tilasta Shi Ja Da Baya

    Sojojin Yemen Sun Kai Hari A Kan Jirgin Ruwan Dakon Man Fetur Na Saudiyya Da Tilasta Shi Ja Da Baya

    Sojojin Yemen sun sanar da aiwatar da wani aikin soji wanda ya kai hari a kan jirgin ruwan dakon man fetur na Saudiyya "NCC GHAZAL," suna tabbatar da cewa, jirgin ya keta dokar hana zirga-zirgar ruwa da aka sanya wa Saudiyya, kuma ya ƙi amsa kiran gargadi.

    2026-07-28 23:57
  • Cikin Bidiyo | Miliyoyin Maziyarta Arba’een Suna Kwarara Zuwa Karbala Domin Ziyarar Arba'in

    Cikin Bidiyo | Miliyoyin Maziyarta Arba’een Suna Kwarara Zuwa Karbala Domin Ziyarar Arba'in

    Cikin Bidiyo | Miliyoyin Maziyarta Arba’een Suna Kwarara Zuwa Karbala Domin Ziyarar Arba'in

    2026-07-28 23:52
  • Kaitsaye: Sojojin Mamaya Sun Kai Hari Da Bama-bamai A Garuruwa Uku A Kudancin Lebanon

    Kaitsaye: Sojojin Mamaya Sun Kai Hari Da Bama-bamai A Garuruwa Uku A Kudancin Lebanon

    Sojojin Mamaya Sun Kai Hari Da Bama-bamai A Garin Kafr Tibnit A Kudancin Lebanon Sannan Sun Kai Hari Da Bama-bamai A Garin Zutar Al-Sharqiyyah A Kudancin Lebanon. Har wala Yau Sojojin Mamaya Sun Kai Hari Da Bama-bamai A Gefen Garin Al-Qantarah A Kudancin Lebanon

    2026-07-28 23:36
  • Reuters: Oman Ta Gabatar Da Shirin Yanki Ga Iran Don Sarrafa Mashigar Hurmuz Tare

    Reuters: Oman Ta Gabatar Da Shirin Yanki Ga Iran Don Sarrafa Mashigar Hurmuz Tare

    Kamfanin dillancin labarai na Reuters, ya nakalto daga wata majiya a yankin Tekun Farisa rahoton cewa, Oman ta gabatar wa Iran wata shawara, tare da goyon bayan wasu kasashen yankin, don samar da wata hanya ta hadin gwiwa wajen sarrafa mashigar Hurmuz; shirin da bisa gare shi, masu amfani da wannan hanyar ruwa za su biya kuɗin ayyukan jigilar ruwa da yadda suke so.

    2026-07-28 23:23
  • FT: Iran Ta Ƙara Dagula Ma'aunin Amurka Da Isra'ila Ta Hanyar Sake Gina Ƙarfin Makamanta Masu Linzami

    FT: Iran Ta Ƙara Dagula Ma'aunin Amurka Da Isra'ila Ta Hanyar Sake Gina Ƙarfin Makamanta Masu Linzami

    Jaridar Ingila Financial Times, a cikin wani rahoto tana mai nuni ga ayyukan Iran a 'yan watannin da suka gabata, ta rubuta cewa, Jamhuriyar Musulunci, duk da hare-hare masu yawa, ta sami nasarar kiyaye ƙarfin makamanta masu linzami, kuma ta hanyar sake gina ƙarfin sojinta cikin sauri, ta ƙara dagula ma'aunin Amurka da gwamnatin yahudawa.

    2026-07-28 23:06
  • Iran: Ta Aike da Ma'aikatan Lafiya 300 Daga Fars Zuwa Dakunan Lafiya A Hanyar Tattakin Arba'in

    Iran: Ta Aike da Ma'aikatan Lafiya 300 Daga Fars Zuwa Dakunan Lafiya A Hanyar Tattakin Arba'in

    Shugaban rundunar lafiya ta al'umma a lardin Fars ya ba da rahoton aika ma'aikatan lafiya 300 daga Jami'ar Kimiyyar Lafiya ta Shiraz zuwa Iraki, kuma ya ce: Waɗannan ma'aikata, a cikin dakunan lafiya 11 da aka girka a hanyar tattakinArba'in, suna ba da ayyukan lafiya, kulawa da agaji ga maziyartan Husaini a kowane dare da rana.

    2026-07-28 22:56
  • Labarai Cikin Hotuna | Dunƙulanlun Hannayen Maziyartan Arba'in A Kan Masu Girman Kai Na Duniya

    Labarai Cikin Hotuna | Dunƙulanlun Hannayen Maziyartan Arba'in A Kan Masu Girman Kai Na Duniya

    Maukibin haramin Hazrat Fatimah Ma’asumah (A.S) da ke runfa ta 1080 kan hanyar tafiya daga Najaf zuwa Karbala, a matsayin ɗaya daga cikin haramai na Uwa Karimiya, yana karbar bakuncin taron masu adawa da masu girman kai, kuma maziyartan Arba'in, tare da dunƙulallun hannaye da shelanta "Mutuwa ga Amurka," suna masu nuna ƙin yarda ga masu girman kai na duniya.

    2026-07-28 22:49
  • Iran: Zamu Rufe Fayil Din Isra’la Na Har Abada

    Iran: Zamu Rufe Fayil Din Isra’la Na Har Abada

    Aref: Sake Farwar Yaƙi Da Yahudawa Yana Nufin Kawo Ƙarshen Su Na Har Abada

    2026-07-28 22:41
  • Ƙungiyoyin Kare Hakkin Dan Adam Sun Yi Allah Wadai Da Korar Ma'aikata 'Yan Shi'a Daga UAE

    Ƙungiyoyin Kare Hakkin Dan Adam Sun Yi Allah Wadai Da Korar Ma'aikata 'Yan Shi'a Daga UAE

    Ƙungiyar kare hakkin dan adam ta Equidem, da ke Landan, ta sanar da cewa, korar ma'aikata 'yan ci-rani da yawa, musamman 'yan Shi'ar Pakistan, daga Hadaddiyar Daular Larabawa, ta kasance tare da zarge-zarge kamar "ƙirƙirar shari'a bisa ga mazhaba," kamewa ba tare da izini ba, hana biyan albashi, da kuma keta tsarin shari'a; dukkan mutanen da wannan hukuma ta yi hira da su, sun ce, bayan halartar masallacin Shi'a da kuma rubuta bayanan su, an kama su kuma an kore su.

    2026-07-28 22:31
  • Politico: Ganawar Netanyahu Da Trump Musiba Ce Ne Ga 'Yan Kungiyar America First

    Politico: Ganawar Netanyahu Da Trump Musiba Ce Ne Ga 'Yan Kungiyar America First

    Ganawar Benjamin Netanyahu da Donald Trump ta haifar da tashin hankali a tsakanin masu ra'ayin mazan jiya na jam'iyyar Republican; domin sun yi imanin cewa Netanyahu, don ceto rayuwarsa ta siyasa, yana ƙoƙarin jawo Amurka cikin tarkon yaƙi da Iran.

    2026-07-28 22:17
  • Iran: Duk Wata Ƙasa Da Ta Yi Amfani Da Dukiyoyin Iran, Ba Za Ta Sami Izinin Wucewa Ta Mashigar Hormuz Ba

    Iran: Duk Wata Ƙasa Da Ta Yi Amfani Da Dukiyoyin Iran, Ba Za Ta Sami Izinin Wucewa Ta Mashigar Hormuz Ba

    Mai magana da yawun hedikwatar Khatamul-Anbiya ya yi gargadin cewa, duk wani kamfani ko ƙasa da ta karɓi wani kuɗi daga dukiyoyin Iran, ba za ta sami izinin wucewa ta mashigar ba.

    2026-07-28 22:03
  • Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Maziyarta 'Yan Iran Suke Halartar Tattakin Arba'in A Hanyar Najaf Da Karbala

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Maziyarta 'Yan Iran Suke Halartar Tattakin Arba'in A Hanyar Najaf Da Karbala

    Hanyar Karbala mai tsarki da Najaf Ashraf suna shaida kasancewar maziyarta 'yan Iran na musamman, suna ɗauke da hotunan Shahid Imam Sayyid "Ali Khamene'i" da tutocin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

    2026-07-28 00:01
  • Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Sojojin Yemen Suka Kakkabo Jirgin Yaƙi "Bayraktar" Saudiyya

    Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Sojojin Yemen Suka Kakkabo Jirgin Yaƙi "Bayraktar" Saudiyya

    Kafofin yada labaran yaƙi sun watsa hotunan harbowa da tarkacen jirgin sa ido mai ɗauke da makamai na makiya Saudiyya, wanda sojojin Yemen suka harba a yau, a lokacin da yake gudanar da ayyukan liken asiri a sararin lardin Al-Jawf. Hotunan sun nuna tsarin sa ido da bin jirgin "Bayraktar Akinci" na ƙasar Turkiyya, da lokacin faɗuwarsa, baya ga hotunan tarkacen jirgin yana ci da wuta bayan faɗuwar sa a ƙasa. Kuma jirgin "Bayraktar" jirgi ne mara matuki na yaƙi mai muhimmanci daga nau'in masu tsayi da dogon zango, kuma an kera shi ne musamman don aiwatar da ayyukan kai hari na dabaru waɗanda a baya suka keɓanta ga jiragen yaƙi na gargajiya masu matuki kamar "F-16."

    2026-07-27 23:55
  • Rahoto Cikin Hotuna | Bayar da gudunmawar Ayyukan Al'adu Na Mata Ga Maziyartan Arba'in

    Rahoto Cikin Hotuna | Bayar da gudunmawar Ayyukan Al'adu Na Mata Ga Maziyartan Arba'in

    Laburaren mata na Ummul-Banin (A.S) ya fara bayar da ayyukansa na al'adu ga maziyarta Arba'in a rukunin Ummul-Banin (A.S). Ayyukan sun haɗa da shirya baje kolin littattafai wanda ya ƙunshi tarin littafan addini, al'adu da ilimi daban-daban, tare da littattafai na musamman kan harkokin mata da yara, wanda ke ba maziyarta damar duba tushen ilimi daban-daban waɗanda ke wadatar da ƙwarewarsu ta al'adu yayin ziyara.

    2026-07-27 23:49
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Hidimtawa A Dare Da Rana Ga Maziyartan Arba'in Na Husaini A Ilam

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Hidimtawa A Dare Da Rana Ga Maziyartan Arba'in Na Husaini A Ilam

    A daidai lokacin da aka fara kwararar maziyartan Arba'in na Imam Husaini da ƙaruwar zirga-zirgar su daga iyakokin yammacin ƙasar, lardin Ilam, a matsayin ɗaya daga cikin muhimman hanyoyin da ke kaiwa wuraren ibada masu tsarki, yana karbar bakuncin dubban maziyarta na cikin gida da waje. A wannan tsari, ayukan masoya Amiril-Mu'minin (A.S), tare da haɗin gwiwar Gidauniyar Marasa Ƙarfi ta Juyin Juya Hali, suna ba da ayyuka na jin daɗi da walwala, wurin kwana, karɓar baƙi, tsaftace kaya, lafiya, banki, da shirye-shiryen al'adu da addini ga maziyartar Arba'in a kowane dare da rana.

    2026-07-27 23:42
  • Yadda Sanya Takunkuman Makamai Na Kasashen Duniya Ya Gurgunta Da Illatawa Kan Ayyukan Yaƙin Isra’ila

    Yadda Sanya Takunkuman Makamai Na Kasashen Duniya Ya Gurgunta Da Illatawa Kan Ayyukan Yaƙin Isra’ila

    Takunkuman kasashen duniya a cikin samar da makamai, kayan gyara da albarkatun ƙasa, sun zama barazana ta aiki ga sojojin gwamnatin yahudawa.

    2026-07-27 23:26
  • Ansarullah: Sojojin Yemen Sun Ƙara Ƙarfin Makamai Masu Linzami Na Musamman

    Ansarullah: Sojojin Yemen Sun Ƙara Ƙarfin Makamai Masu Linzami Na Musamman

    Wani babban jami'in Ansarullah a Sana'a ya ce sojojin sun ƙara ƙarfin makamai masu linzami na musamman a kwanan nan ga makamansu waɗanda Yemen kaɗai ke da su.

    2026-07-27 08:59
  • Isra'ila Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Kudancin Lebanon, Tana Kona Da Rushe Gidaje A Bint Jbeil

    Isra'ila Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Kudancin Lebanon, Tana Kona Da Rushe Gidaje A Bint Jbeil

    Sojojin mamaya na "Isra'ila" sun kai hare-hare masu yawa a kudancin Lebanon a ranar Asabar, ciki har da kona da rushe gidaje a yankin Bint Jbeil, yayin da hukumomin siyasar Lebanon ke ci gaba da tattaunawa kai tsaye da "Isra'ila" ƙarƙashin jagorancin Amurka kan abin da ake kira "Tsararriyar Yarjejeniyar."

    2026-07-27 08:54
  • Haramin Sayyid Abbas Ya Buɗe Mawkibin Al'adu na Baiɗaya A Cikin Rukunin Ummul-Baneen Domin Hidimatawa Masu Ziyara + Hotuna

    Haramin Sayyid Abbas Ya Buɗe Mawkibin Al'adu na Baiɗaya A Cikin Rukunin Ummul-Baneen Domin Hidimatawa Masu Ziyara + Hotuna

    Haramin Al-Abbas (a.s) mai tsarki ya buɗe Maukibin al'adu na Baiɗaya a kan hanyar mahalarta ziyara a kan titin (Karbala - Najaf), a cikin rukunin Ummul-Baneen (amincin Allah ya tabbata a gare ta) domin hidimawa mahalarta ziyara, a daidai lokacin da mahalarta ziyara ke kwararowa don tunawa da Ziyarar Arba'in.

    2026-07-27 08:39
  • Rahoto Cikin Hotuna | Haramin Imam Ridha As Ya Aike Da Kunshin Abinci 150,000 Ga Mahalarta Ziyarar Arba'in

    Rahoto Cikin Hotuna | Haramin Imam Ridha As Ya Aike Da Kunshin Abinci 150,000 Ga Mahalarta Ziyarar Arba'in

    Kamfanin dillancin labarai na Ahl al-Bayt: Ta hanyar ƙoƙarin Gidauniyar Razavi Dignity, an aika kunshin abinci 150, daga Kamfanin Masana'antar Abinci na haramin Imam Ali Ridha As domin mahalarta ziyarar Arba'in a ranar Alhamis, 23 ga Yuli, 2026.

    2026-07-27 08:23
  • Jagora Sayyid Mujtaba Khamene'i: Kare Mujahidan Lebanon, Siyasar Dabaru Ce Ta Jamhuriyar Musulunci Ta Iran

    Sakon Jagora Ga Hizbullah

    Jagora Sayyid Mujtaba Khamene'i: Kare Mujahidan Lebanon, Siyasar Dabaru Ce Ta Jamhuriyar Musulunci Ta Iran

    Jagoran juyin juya halin Musulunci, a cikin wani sako, sun jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran, a cikin manufar siyasar jagora shahidi, ta sanya kare waɗannan mujahidai masu ƙarfi da ake zalunta a matsayin muhimmiyar manufar dabaru.

    2026-07-27 00:26
  • Nazari: CIA Tana Aiki Ne Ga Isra'ila, Ba Don Amurka Ba

    Manazarcin Tsaro Kuma Masanin Harkokin Bayanai:

    Nazari: CIA Tana Aiki Ne Ga Isra'ila, Ba Don Amurka Ba

    John Kiriakou, manazarcin tsaro kuma masanin harkokin bayanan sirri, yana mai suka mai tsanani game da yanayin da CIA ke ciki a yanzu, ya yi iƙirarin cewa wannan hukuma ta shiga cikin tasirin ƙungiyoyin yahudawa sosai, kuma maimakon ta ci gaba da anfanar manufofin ƙasar Amurka, tana aiki ne don cimma manufofin Isra'ila.

    2026-07-26 23:35
  • UNOCHA: Karancin Kasafin Kuɗi Yana Barazana Ga Ayyukan Ciwarwa Ga Yara Da Mata Miliyan 5.7 A Afganistan

    UNOCHA: Karancin Kasafin Kuɗi Yana Barazana Ga Ayyukan Ciwarwa Ga Yara Da Mata Miliyan 5.7 A Afganistan

    Ofishin Gudanar da Taimakon Bil'adama na Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargadin cewa, karancin albarkatun kuɗi ya sanya samun damar yara da mata miliyan 5.7 a Afganistan ga ayyukan lafiya da abinci na yau da kullun cikin hadari mai tsanani.

    2026-07-26 22:19
  • MDD: Ta Jaddada Buƙatar Ɗaukar Matakin Gaggawa Don Tallafawa Mata Da 'Yan Mata Na Afganistan

    MDD: Ta Jaddada Buƙatar Ɗaukar Matakin Gaggawa Don Tallafawa Mata Da 'Yan Mata Na Afganistan

    Shugaban ofishin sashen mata na Majalisar Ɗinkin Duniya, a ziyararsa zuwa Afganistan, ya tattauna da jami'an Taliban da abokan huldar diflomasiyya game da ƙara tallafawa mata da 'yan mata, da kuma cire ƙuntatawa da aka sanya wa ma'aikatan mata na hukumomin jin kai.

    2026-07-26 22:17
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • 9
  • 10
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom