ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Baje Kolin Tattakin Arba'in" A Makarantar Addini Ta Ali Ibn Abi Talib A Garin Hazara Quetta, Pakistan

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Baje Kolin Tattakin Arba'in" A Makarantar Addini Ta Ali Ibn Abi Talib A Garin Hazara Quetta, Pakistan

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Baje Kolin Tattakin Arba'in" A Makarantar Addini Ta Ali Ibn Abi Talib A Garin Hazara Quetta, Pakistan

    2026-08-04 18:23
  • Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Binne Gawarwakin Shahidai 112 A Gaza A Yau

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Binne Gawarwakin Shahidai 112 A Gaza A Yau

    An binne gawarwakin shahidai 112 na dangin "Abu Shara'a da Al-Husayna" a yau a birnin Gaza, bayan an sake fitar da su daga ragowar baraguzan gidajen da Isara’ila ta ruguje, waɗanda sojojin mamaya na Isra'ila suka kai hare-hare a yayin kisan kare dangi da ake ci gaba da yi a zirin Gaza.

    2026-08-04 18:07
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba’een A Suleja Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba’een A Suleja Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba’een A Suleja Najeriya

    2026-08-04 18:00
  • Iraki: Maziyarta Sama Da Miliyan 4.8 Ne Suka Shiga Iraki A Ziyarar Arba'in Na Bana 2026

    Iraki: Maziyarta Sama Da Miliyan 4.8 Ne Suka Shiga Iraki A Ziyarar Arba'in Na Bana 2026

    Ƙididdigar da aka sabunta har zuwa daren jiya ta nuna cewa jimillar mahalarta ziyara da suka shigo Iraki tun daga farkon watan Muharram mai alfarma ta kai (4,887,660) mahalarta, yayin da mahalarta ziyara ke ci gaba da kwararowa daga ƙasashe daban-daban don gudanar da taron Arba'in na shahadar Imam Husain (AS).

    2026-08-04 17:51
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Wadanda Basu Samu Zuwa Arba'in Ba A Shiraz

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Wadanda Basu Samu Zuwa Arba'in Ba A Shiraz

    An gudanar da taron tattakin wadanda suka rasa halartat Arba'in na Husaini da safiyar yau Talata tare da halartar masoya da masu ƙaunar Aba Abdillahil Husain (AS) har zuwa harami mai tsarki na Shah Cheragh (AS) a Shiraz.

    2026-08-04 17:39
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Yanayin Haramai Biyu Na Karbala Mai Girma, Wurin Haduwar Masoya

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Yanayin Haramai Biyu Na Karbala Mai Girma, Wurin Haduwar Masoya

    Kamfanin dillancin labarai na Ahl al-Bayt (AS) - ABNA -:

    2026-08-04 17:34
  • Sudan: Kawancen "Sumud" Da Daidaitawa: Bita Kan Ziyarar Shugabannin Kawancen "Sumud" Zuwa Isra’ila

    Sudan: Kawancen "Sumud" Da Daidaitawa: Bita Kan Ziyarar Shugabannin Kawancen "Sumud" Zuwa Isra’ila

    "Sumud" kalma ce ta Larabci da ke nufin "juriya" ko "tsayin daka". A siyasance, "Sumud" wani kawance ne na kungiyoyin farar hula da suka fito a Sudan bayan yakin da ya barke a watan Afrilu 2023. Sunan cikakken kawancen shi ne: "Kawancen Farar Hula na Dimokuradiyya na Dakarun Juyin Juya Hali". Kawancen ya fito a tsakiyar shekarar 2025, kuma ya gabatar da kansa a matsayin "mai tsaka-tsaki" tsakanin bangarorin yaki a Sudan (sojojin kasa da dakarun tallafi na gaggawa). Ana sukar kawancen da cewa ba shi da tushe a cikin jama'a, kuma ya dogara ga tallafin kasashen waje (musamman UAE), kuma yana fama da rashin hadin kai da rarrabuwar kawuna.

    2026-08-03 22:48
  • An Kammala Tattakin Yaumul Arba'in 1448h Na Zangon Malumfashi A Najeriya + Hotuna

    An Kammala Tattakin Yaumul Arba'in 1448h Na Zangon Malumfashi A Najeriya + Hotuna

    Ƴan'uwa Musulmi Almajiran Shaikh Zakzaky (H), masu tattakin Yaumul Arba'in na zangon Malumfashi, sun kammala tattakin, wanda aka fara da safiyar yau Lahadi 18/2/1448 - 2/8/2026.

    2026-08-03 19:05
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron (International Quds Conference) Karo Na 12 A Abuja Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron (International Quds Conference) Karo Na 12 A Abuja Najeriya

    Wasu Hotuna na wajen taron (International Quds Conference) Taron ƙasa da ƙasa karo na 12, wanda ya gudana a Abuja, wanda manyan baki suka gabatar da jawabai, daga karshe Jagora Sayyid Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin Rufewa.

    2026-08-03 18:58
  • Shekh Yakub: “Mutum Ba Zai Gane Ƙimar Abin Da Yake A Hannunsa Ba Na Karantarwar Ahlul Baiti (A.S) Sai Ya Zo Karbala”...

    Shekh Yakub: “Mutum Ba Zai Gane Ƙimar Abin Da Yake A Hannunsa Ba Na Karantarwar Ahlul Baiti (A.S) Sai Ya Zo Karbala”...

    Da yammacin yau lahadi (02/08/2026) ne Sheikh Yakub Yahya Katsina ya ziyarci Maukibin Jagoran Harkar Musulunci Sayyid Ibrahim Zakzaky (H), da ke bisa hanyar Tattaki daga Najaf zuwa Karbala, a Amudi na 1117.

    2026-08-03 18:47
  • Iraki: Ta Fara Babban Aiki Na Yaƙi Da Ta'addanci A Nainawa

    Iraki: Ta Fara Babban Aiki Na Yaƙi Da Ta'addanci A Nainawa

    Iraki a ci gaba da ayyukanta na kawar da sauran ‘yan ta’addan Isil tana ci gaba da sumamen aiki na mussama da bin diddigin ragowar ‘yan ta’addan a lardin Nainawa

    2026-08-03 07:45
  • Shugaban Gabashin Somaliya: "Isra'ila" Tana Burin Babal-Mandab Ne Ba Amincewa Da "Somaliland" Ba

    Shugaban Gabashin Somaliya: "Isra'ila" Tana Burin Babal-Mandab Ne Ba Amincewa Da "Somaliland" Ba

    Shugaban jihar arewa maso gabashin Somaliya, Abdul Qadir Ahmed, ya ce amincewar "Isra'ila" ga yankin "Somaliland" yana da alaƙa da muradun tsaro da geopolitical a Bahar Maliya da Babal-Mandab, ba don ba shi cikakken ikon kasa da kasa ga kasar Somaliland ba.

    2026-08-02 23:25
  • Sojojin Najeriya Sun Kubutar Da Mutane 45 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

    Sojojin Najeriya Sun Kubutar Da Mutane 45 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

    Sojojin Najeriya sun sanar da kubutar da mutane 45 da aka yi garkuwa da su a yayin ayyukan tsaro daban-daban da aka gudanar a jihohin Edo da Borno, tare da kama wasu da ake zargi da haɗin kai da ƙungiyar "ISIS" da kuma wargaza wata ƙungiyar ta’addanci a jihohin Delta da Rivers.

    2026-08-02 22:55
  • Pakistan Ta Yi Watsi Da Rahoton UNAMA Game Da Mutuwar Fararen Hulan Afghanistan

    Pakistan Ta Yi Watsi Da Rahoton UNAMA Game Da Mutuwar Fararen Hulan Afghanistan

    Sojojin Pakistan sun yi watsi da rahoton UNAMA game da mutuwa da raunata fararen hula sama da 1,700 a rikice-rikicen kan iyaka tsakanin Afghanistan da Pakistan, suna kira shi a batu "maras tushe," tare da yin iƙirarin cewa hare-haren ƙasarsu sun kai hari ne kawai ga wuraren ƙungiyoyin da ke ɗauke da makamai.

    2026-08-02 22:36
  • MDD: Hadarin Fataucin Bil'adama A Afghanistan Ya Na Ƙaruwa

    MDD: Hadarin Fataucin Bil'adama A Afghanistan Ya Na Ƙaruwa

    Ofishin yaƙi da muggan ƙwayoyi da laifuka na Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadin cewa komawar 'yan gudun hijira sama da miliyan shida, rashin aikin yi, talauci, bin bashin iyalai, da rashin hanyoyin rayuwa na dabam, sun sanya 'yan ƙasar Afghanistan su fuskanci fataucin bil'adama, aikin tilas, da sauran nau'o'in cin zarafi fiye da da.

    2026-08-02 22:29
  • IRGC: Ba Makawa Ga Daukar Fansa Ga Ismail Haniyeh / Makircin Ajiye Makaman Hamas Ya Gaza

    IRGC: Ba Makawa Ga Daukar Fansa Ga Ismail Haniyeh / Makircin Ajiye Makaman Hamas Ya Gaza

    Dakarun Juyin Juya Halin Musulunci na Iran, a ranar tunawa da shahadar jagora Ismail Haniyeh, sun tabbatar da cewa mayar da martani ga wannan ta’addancin tabbatacce ne kuma mai tsanani, sun kuma tabbatar da cewa makircin kwace makaman ƙungiyar Hamas ya ci tura, sun nanata cewa nasara ta ƙarshe ga Falasdinu tana kusa fiye da yadda maƙiya suke zato.

    2026-08-02 22:03
  • Bidiyo | Fifikon Ziyarar Ƙasar Karbala A Kan Ƙasar Ka'aba

    Bidiyo | Fifikon Ziyarar Ƙasar Karbala A Kan Ƙasar Ka'aba

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) - ABNA –: Imam Sadiq (AS) ya ce mini: Ya zuwa yanzu sau nawa ka yi aikin hajji? Sa na ce: Sau Sha tara. Ya ce: Idan da zaka kai aikin hajji ya kai ga sau ashirin, daidai ya ke (a lada) ga kamar wanda ya ziyarci kabarin Imam Husain (AS) sau ɗaya.

    2026-08-02 21:38
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Tarbar Mahalarta Ziyarar Arba'in A Haramin Sayyidah Fatimah Ma’asumah (AS)

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Tarbar Mahalarta Ziyarar Arba'in A Haramin Sayyidah Fatimah Ma’asumah (AS)

    An shinfida kabakin Karamci na sayyidah Fatimaa Ma’asumah (AS) a waɗannan kwanakin Arba'in ga mahalarta ziyarar Aba Abdillahil-Husain (AS), kuma babu wani mahalarta da ba zai samu rabonsa daga wannan teburin karamci ba.

    2026-08-02 21:27
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Jinjinawa Ga Masu Gudanarwa Na Maukibobin Iraqi A Hanyar Mashaya

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Jinjinawa Ga Masu Gudanarwa Na Maukibobin Iraqi A Hanyar Mashaya

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Jinjinawar Shugaban Maukibin Haramin Sayyidah Fatimah As Ga Masu Gudanarwa Na Maukibobin Iraqi A Hanyar Mashaya

    2026-08-02 21:21
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Al'ada Na "Birnin Muharram" A Dandalin Azadi Tehran

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Al'ada Na "Birnin Muharram" A Dandalin Azadi Tehran

    Taron al'ada na hudu na "Brinin Muharram" ya fara gudana tun da yammacin ranar Asabar (1 ga Ogusta 2026) a dandalin Azadi na Tehran, kuma zai ci gaba har zuwa 3 ga Agusta, kowane dare tare da gabatar da shirye-shiryen al'adu, da fasaha, halartar ƙungiyoyin addini, mawkibobin jama'a, da shirye-shiryen Ashura na musamman, yana karɓar bakuncin masu makoki na Aba Abdillahil-Husain (AS) da 'yan ƙasa.

    2026-08-02 19:05
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Ci Gaba Da Tattakin Arba’een A Rana Ta Uku Na Yankin Kaduna Najeriya

    Labarai Cikin Hotuna | Na Ci Gaba Da Tattakin Arba’een A Rana Ta Uku Na Yankin Kaduna Najeriya

    A rana ta uku an cigaba da gudanar da tattaki a wasu yankuna na jihar Kaduna da suka haɗa da; Tudun Wada, Birnin Gwari, Gadan Gayan, Maraban Jos, Malam Mudi da sauransu.

    2026-08-02 11:57
  • Baqa'i: Duk Wanda Ke Magana Game Da Sakon Annabci, To Ya Auna Yanayin Gwamnatinsa Da Ma'aunin

    Baqa'i: Duk Wanda Ke Magana Game Da Sakon Annabci, To Ya Auna Yanayin Gwamnatinsa Da Ma'aunin

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran, Ismail Baqa'i, ya sake tunatar da cewa ƙasarsa ta tabbatu kan manufar kyakkyawar makwabtaka da dangantakar 'yan'uwa tsakanin ƙasashen Musulunci.

    2026-08-01 23:06
  • Jihad Da Hamas: Sun Gana A Alkahira Domin Haɓaka Haɗin Kai Da Kare Al'ummar Falasdinu

    Jihad Da Hamas: Sun Gana A Alkahira Domin Haɓaka Haɗin Kai Da Kare Al'ummar Falasdinu

    Tawagar jagorancin ƙungiyar Hamas karkashin jagorancin shugaban ƙungiyar a Yammacin Kogin Jordan, Zaher Jabarin, ta gana da jagorancin ƙungiyar "Jihadil Islami" karkashin jagorancin babban sakataren ƙungiyar, Ziyad Nakhalah, a babban birnin Masar, Alkahira.

    2026-08-01 22:51
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Tariqil-Husain; Hanyar Soyayyar Mahalarta Ziyarar Arba'in Zuwa Karbala Mai Girma

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Tariqil-Husain; Hanyar Soyayyar Mahalarta Ziyarar Arba'in Zuwa Karbala Mai Girma

    Yayin da ranar Arba'in din Imam Husaini As ake gabatowa, ɗimbin mahalarta ziyara ta hanyar "Tariqul-Husain" a Iraki suna tafiya da ƙafa zuwa Karbala Mai Girma; hanyar da ke da alamu na haɗin kai, hidimar maukibobii, da shaukin Husaini, kowace shekara tana karɓar bakuncin masoya Aba Abdillahil-Husain (AS).

    2026-08-01 22:30
  • Janar Na Amurka: Ba Mu Da Isasshen Ƙarfi Don Kare Isra'ila!

    Janar Na Amurka: Ba Mu Da Isasshen Ƙarfi Don Kare Isra'ila!

    Janar "Alexus Grinkevich," shugaban kwamandancin Amurka a Turai, a cikin wani gargadi da ya rubuta wa ma'aikatar tsaro (Pentagon), ya bayyana cewa saboda matsanancin ƙarancin jiragen ruwan yaƙi (destroyers) da ma'ajiyar tsaro, sojojin ruwa na Amurka ba su da ikon kare ƙasar Amurka da Isra'ila a lokaci guda daga hare-haren makamai masu linzami na Iran da Yemen, kuma Washington a zahiri tana cikin wani mawuyacin hali na dabarar yaki.

    2026-08-01 22:21
  • Rahoto Cikin Bidiyo Da Hotuna | Bayan Sabbin Hare-Haren Isra'ila A Gaza

    Rahoto Cikin Bidiyo Da Hotuna | Bayan Sabbin Hare-Haren Isra'ila A Gaza

    Hukumomin lafiya na gida sun bayyana cewa hare-hare masu tsanani na Isra’ila a yammacin ranar Juma'a da ranar Asabar a yankunan tsakiya da arewacin zirin Gaza, sun yi sanadin shahadar wasu mutane da dama da kuma raunata wasu da dama.

    2026-08-01 22:12
  • Daga Makarantar Bilalul-Habashi Zuwa Makarantar Farkawa Ta Imam Shahid; Dangantakar Tarihi Tsakanin Mutanen Afirka Da Ashura

    Ayatullah Ramezani A Maukibin Mutanen Afirka, A Tattakin Arba'in:

    Daga Makarantar Bilalul-Habashi Zuwa Makarantar Farkawa Ta Imam Shahid; Dangantakar Tarihi Tsakanin Mutanen Afirka Da Ashura

    Babban Sakataren Majalisar Duniya ta Ahlul-Bayt (AS), tare da halartar shi a tanti mai lamba 375 ta Tattakin Arba’in, Maukibin mutanen Afirka, ya bayyana wannan nahiya a matsayin babbar dama don fadada farkawar Musulunci, kuma ya ce ƙasashen yamma ta hanyar samar da fuska maras kyau da tsoratarwa game da wannan nahiya, sun samar da damar wawashe albarkatun ƙasa da duwatsu masu daraja.

    2026-08-01 21:57
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Yaumul Arba'een – Rana Ta Uku A Kano Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Yaumul Arba'een – Rana Ta Uku A Kano Najeriya

    Alhamdulillah, a ci gaba da tattakin Yaumul Arba'een na bana a yankin Kano da kewaye, wanda yan uwa musulmai Almajiran sheikh ibraheem zakzaky sukeyi a yau an yada zango a garin Kasuwar dogo, ƙaramar hukumar Bebeji, inda aka gudanar da hutun ɗan lokaci tare da sallah da kuma cin abinci ga mahalarta tattakin.

    2026-08-01 21:26
  • Khatamul-Anbiya: Amurka Tana Tsunduma Cikin Yaƙi Gabaɗaya Na Yanki Ya Kamata Kasashen Yanki Su Sake Nazarin Haɗin Gwiwarsu Da Ita

    Khatamul-Anbiya: Amurka Tana Tsunduma Cikin Yaƙi Gabaɗaya Na Yanki Ya Kamata Kasashen Yanki Su Sake Nazarin Haɗin Gwiwarsu Da Ita

    Kwamandan cibiyar hedikwatar Khatamal-Anbiya (S.A.W, Laftanar Janar Abdul Rahim Abdullahi, ya ce Amurka tana tafiya cikin sauri don tayar da yaƙi gabaɗaya na yanki, yana mai ɗauka cewa wannan hanya tana cikin dabarar da ke da nufin faɗaɗa tasirinta da tilasta mamayarta a yankin.

    2026-08-01 12:10
  • IRGC: Sun Lalata Rumfunan Jirage Mara Matuki Guda Biyu Da Tankin Man Fetur A Sansanin Amurka A Kuwait

    IRGC: Sun Lalata Rumfunan Jirage Mara Matuki Guda Biyu Da Tankin Man Fetur A Sansanin Amurka A Kuwait

    Dakarun Juyin Musulunci sun tabbatar da cewa, harin ya haifar da lalata rumfunan jirage mara matuki guda biyu, da tankin man fetur na jiragen sama da jirage masu saukar ungulu na soji a cikin sansanin.

    2026-08-01 10:39
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • 9
  • 10
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom