-
Yadda Zaman Majalisar Shurar Musulunci Iran Ya Kasance + Hotuna
An gudanar da zaman bayyane na Majalisar Shura ta Musulunci da yammacin ranar Litinin (13 ga Yuli,2026) tare da halartar wakilai 259, karkashin jagorancin Hamid Reza Haji Babaei, mataimakin shugaban majalisa, a ginin Baharistan.
-
Majalisar Iran: Wakilai 180 Sun Yi Kira Ga Neman Fansar Jini Da Kawo Ƙarshen Tattaunawa Da Amurka
Wakilai 180 na Iran sun buƙaci kawo ƙarshen fahimtar juna da Washington da kafa kwamitin majalisa don sake duba tattaunawar, suna bayyana niyyar amincewa da doka don sarrafa mashigar Hurmuz da tallafawa sojoji don neman fansar shahidai a matsayin martani ga sanarwar Trump na soke yarjejeniyar fahimtar juna.
-
Rasha Ta Yi Luguden Wuta Kan Kyiv Bayan Sanar Da Haɗin Kan Turai Don Taimakawa Ukraine
Rasha ta kai wani sabon hari da makamai masu linzami na ballastic a kan babban birnin Ukraine Kyiv, sa'o'i kadan bayan kasashe tara na Turai da Ukraine sun sanar da kafa haɗin gwiwa don haɓaka ƙarfin fuskantar makamai masu linzami na ballastic da kuma taimakon soji ga Ukraine.
-
Majalisar Ahlul-Bayt (A.S) A Kenya: Jagora Shahidi Ya Kare Musulunci Da Waɗanda Ake Zalunta Da Gwagwarmaya
Majalisar Ahlul-Bayt (A.S) a Kenya ta gudanar da taron tunawa da jagora shahidi Imam Khamene'i, a cibiyar Imam Ridha (A.S) a birnin Mombasa, tare da halartar wasu malamai da shugabannin addinai da sharifai da muminai daga sassan Kenya, inda mahalarta suka yaba da tafarkinsa wajen kare Musulunci da waɗanda ake zalunta, suna jaddada ci gaba da tafarkinsa wajen taimakon gaskiya da adalci.
-
Iran: Ba Za Mu Ja Da Baya Game Da Mashigar Hurmuz Ba
Sojojinmu ba za su ja da baya ko kaɗan game da mashigar Hurmuz ba
-
Iran Ta Gargadi Oman Game Da Hurmuz; Kada Ku Bar Amurka Ta Yi Katsalandan A Mashigar
A daidai lokacin da sa’insar Iran da Amurka ke ƙaruwa game da sarrafa mashigar Hurmuz, Tehran, tare da aika saƙonnin gargadi ga Oman, ta nuna rashin amincewa ga duk wani haɗin kai na Muscat da shirye-shiryen Washington don sarrafa wannan hanyar ruwa mai muhimmanci, kuma ta jaddada wajabcin gudanar da mashigar Hurmuz a cikin haɗin kai da yarjejeniya tsakanin Iran da Oman.
-
Bidiyon Yadda Yemen Ta Kai Hari Filin Jirgin Saman Abha A Martani Ga Ta'addancin Saudiyya A Filin Jirgin Saman Sana'a
Bidiyon Yadda Yemen Ta Kai Hari Filin Jirgin Saman Abha A Martani Ga Ta'addancin Saudiyya A Filin Jirgin Saman Sana'a
-
Yemen: Ta Kai Hari Filin Jirgin Saman Abha A Martani Ga Ta'addancin Saudiyya A Filin Jirgin Saman Sana'a
Sojojin Yemen a cikin wata sanarwa da suka fitar da yammacin Litinin sun sanar da aiwatar da wani aikin soji wanda ya kai hari a kan filin jirgin sama na kasa da kasa na Abha, a matsayin martani ga ta'addancin Saudiyya wanda ya kai hari a kan filin jirgin sama na Sana'a.
-
An Gudanar Da Taron Girmama Shahidin Jagora A Kenya + Hotuna
Muminai Nakuru, Kenya Sun Gudanar Da Taron Addu’oi Don Girmama Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran
-
Sakataren Majalisar Duniya Ta Ahlul-Bayt (A.S): Shahadar Jagora Ta Zamo Silar Farkawar Al’ummun Duniya
Shahadar Mai Girma Jagoran Musulmai, Ita Ce Farkon Farkawar Al'ummar Iran Da Al'ummar Musulunci / Bankwanan Tarihi Na Dubban Miliyoyin 'Yan Adam Masu 'Yanci, Alama Ce Ta Azamar Al'umma Don Yaƙi Da Masu Girman Kai
-
Shekh Zakzaky: Akwai Haske Ga Mkaomar Gwagwarmaya + Hotuna
Taro Kan Gwagwarmaya A Iraq Jagora (H) ya kuma tabbatar da cewa, bisa ga yadda abubuwa ke tafiya, da farkawar matasa, hakan na nuna akwai haske a makomar Moqawamah a duniya gabadaya. Insha Allah.
-
Shahidai 10 Da Raunata Da Yawa A Cikin Sa'o'i 24 Da Suka Gabata
Isra’ila Na Ci Gaba Da Kai Munanan Hare-Haren A Gaza
A daidai lokacin da ake cika rana ta 277 ta aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta, hare-hare da keta wannan yarjejeniya daga gwamnatin yahudawa suna ci gaba a yankuna daban-daban na zirin Gaza; hare-haren da a cikin sa'o'i 24 da suka gabata sun bar aƙalla shahidai 10 da wasu da suka jikkata.
-
Yemen Ta Yi Alkawarin Mayar Da Martani Ga Harin Filin Jirgin Sama Na Sana'a
Iran Ta Karya Killacewar Jirgin Sama Na Makiya A Kan Yemen A Karo Na Biyu
Wani jirgin fasinja na Iran ya yi nasarar sauka a filin jirgin sama na kasa da kasa na Al-Hudaydah, kuma Sana'a ta ce "gwamnatin Saudiyya ta sanar da yaƙi kuma dole ne ta ɗauki cikakken alhakin hakan".
-
Yemen Ta Kawo Karshen Ƙarshen Matakin Tsagaita Wuta
Saudiyya Ta Kai Hare-Haren Sama A Kan A Filin Jirgin Sama Na Kasa Da Kasa Na Sana'a Yemen
A yau Litinin Saudiyya ta kai hare-hare ta sama a kan Yemen, inda jiragen yakinta suka kai hari a filin jirgin sama na kasa da kasa na Sana'a, a wani sabon tashin hankali wanda, a cewar sojojin Yemen, ya kawo ƙarshen matakin sassauta musayar wuta.
-
Iran Ta Lalata Wuraren Amurka A Bahrain, Kuwait Da Jordan A Hare-haren Makamai Masu Linzami + Hotuna
Ofishin Hulda da Jama'a na Dakarun Juyin Musulunci na Iran ya ba da rahoton rubde cibiyar jagoranci da sarrafa jiragen mara matuki na Amurka a Bahrain, da tankokin man fetur da na’urar tsaron Patriot na Amurka a Kuwait, da kuma tankokin man fetur da ɗakin ajiyar alburusai na sansanin Prince Hassan na Jordan.
-
Pakistan: Adadin Wadanda Suka Mutu A Sumamen Shaban A Balochistan Ya Kai Mutane 75
'Yan ƙungiyar ta’adda da ke ɗauke da makamai 75 aka kashe a Aikin "Shaban" da sauran ayyukan da suka dogara da bayanan leken asiri a Balochistan.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Alamta Jana'izar Jagoran Juyin Halin Musulunci Iran A Kaduna, Najeriya
Rahoto Cikin Hotuna | Na Alamta Jana'izar Jagoran Juyin Halin Musulunci Iran A Kaduna, Najeriya
-
IRGC: An Rufe Mashigar Hurmuz Saboda Hare-Haren Amurka Har Sai Baba Ta Gani
Sojojin ruwa na dakarun juyin musulunci sun sanar da rufe mashigar Hurmuz na ɗan lokaci da hana wucewar jiragen ruwa, suna yin gargadi game da martani mai ƙarfi ga duk wani sabon ta'addancin Amurka.
-
Iran: Ta Kakkabo Wani Jirgin Makami Mai Linzami Na Cruise Da Sabbin Makaman IRGC
Ofishin Hulda da Jama'a na dakarun juyin musulunci ya ba da rahoton kakkabo wani jirgin makami mai linzami na cruise da makamin nau’rar tsarin tsaron sama ta zamani na sararin samaniya na dakarun juyin musulunci.
-
Kaitsaye Cikin BIdyiyo
Yadda Isra’ila Ta Kai Hare-hare A Wurin Aikin Ƙarfe A Titin Masana'antu A Birnin Gaza Mintuna Kadan
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Lokacin kai hare-hare a wurin aikin ƙarfe a titin masana'antu a birnin Gaza kadan da ya wuce.
-
Iran: Ci Gaba Da Ta'addanci Zai Haifar Da Martani Mafi Tsanani
Iran: A Mataki Uku A Jere Ta Kai Hari A Kan Sansanoni Da Cibiyoyin Amurka Martani Ga Ta'addancin Amurka
A martani ga ta'addancin Amurka da ya shafi ƙasar, sojojin Iran da dakarun juyin musulunci sun kai hari a kan sansanoni da cibiyoyin Amurka a yankin.
-
Musayar Wuta Tsakanin Amurka Da Iran; Washington Ta Kai Hari A Kan Wurare 140 Na Soji; Iran Ta Yi Martani
Cibiyar Rundunar Sojojin Amurka (CENTCOM) ta sanar da cewa sojojin ƙasarta, a matsayin martani ga harin da aka kai wa wani jirgin ruwan kasuwanci a mashigar Hurmuz, sun kai hari a kan wurare kusan 140 na soji a Iran. A lokaci guda, dakarun juyin musulunci su ma sun ba da rahoton kai hari a kan wurare da cibiyoyi masu alaƙa da sojojin Amurka a Oman, Qatar da mashigar Hurmuz.
-
PGSA: Ba Ba Shiga Ba Fita Ta Mashigar Hurmuz
Cibiyar Kula da Hanyar Ruwa ta Tekun Farisa ta sanar da cewa: Saboda motsin da ba bisa ka'ida ba na baya-bayan nan na sojojin Amurka a yankin, wucewa ta mashigar Hurmuz ba za ta yiwu ba a halin yanzu.