-
IRGC: An Lalata Cibiyar Ƴan Ta'adda A Tehran Da Hamedan Tare Da Kama 33
Bisa binciken a Tehran da Hamedan an bibiyi wasu mutane da ake zargi tare da kama mambobi 33
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ɗalibai Mata Duka Suka Gabatar Da Bai'arsu Ga Jagora A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As Qom
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ɗalibai Mata Duka Suka Gabatar Da Bai'arsu Ga Jagora A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As Qom
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Muzahar Ranar Qudus 1447 A Iran - Alishahr - Bushehr
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Muzahar Ranar Qudus 1447 A Iran - Alishahr - Bushehr
-
Labarai Cikin Bidiyo Yadda Aka Gabatar Da Muzahar Ranar Qudus 1447 A Iran - Bushehr
Labarai Cikin Bidiyo Yadda Aka Gabatar Da Muzahar Ranar Qudus 1447 A Iran - Bushehr
-
Rahoto Cikin Hotuna Yadda Aka Gudanar Da Taron Raya Daren Lailatul Qadr Na Ƙarshe A Maidan Inqilab Tehran
Rahoto Cikin Hotuna Yadda Aka Gudanar Da Taron Raya Daren Lailatul Qadr Na Ƙarshe Daren 23 A Maidan Inqilab Tehran
-
Jagora: Ina Tunatar Da Al’umma Muhimmancin Halartar Taron Ranar Quds Wanda Za’a Nuna Shan Kayen Makiya A Yinsa
Don haka ina tunatar da ku muhimmancin halartar tarukan ranar Quds na 1447, wanda a cikinsa ya kamata kowa ya nuna shan kayen makiya… kashi na biyu
-
Jagora: Zama Akan Kujerar Manyan Shugabanni Biyu, Babban Khomeini Da Shahid Khamenei Yana Da Wahala Gareni
Sakon Farko Na Ayatullah Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci yanki na farko
-
Iran Tana Ci Gaba Da Samun Nasara Wajen Harbo Jiragen Yaƙin Amurka Da Isra'ila
An gano jirage nau'in UAV guda 104 tare da Kakkaɓo su a cikin sa'o'i 24 da suka gabata kaso 95 na jiragen yaƙi marasa matuƙa masu kai hari ne aka kakkaɓo.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidai 35 A Tehran
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidai 35 A Tehran
-
Iran Ta Aike Da Harin Makamai Mafi Girma Da Nauyi Tun Fara Ƴaki
Makamai sune mafi girman tashin hankali da mafi girman tsanani ga maƙiya a ƴakinta na Wa'adi Sadigh 4 zuwa hadafofin abokan gaba daren jiya
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ƴan Gudun Hijira Daga Ƙasashen Duniya Suka Gudanar Da Taron Yin Allawadai Da Shahadantar Da Jagora A Mashhad
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ƴan Gudun Hijira Daga Ƙasashen Duniya Suka Gudanar Da Taron Yin Allawadai Da Shahadantar Da Jagora A Mashhad
-
An Gudanar Da Taron Girmama Shahid Imam Khamenei A Tanzaniya + Hotuna
Bisa halartar mabiya addinai da mazhabobi daban-daban An gudanar da taron tunawa da Marja’ul A’ala Ayatullahil Uzma Imam Sayyid Ali Husini Khamenei (Qs) a Jami'ar Mustafa Tanzaniya.
-
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Raya Daren Ghadr A Haramin Sayyid Abdul Azim Hasani (AS)
Al’umma da dama ne masoya ahlul bayt (AS) suka gudanar da ibadar raya daren Ghadr na biyu a haramin Sayyid Abdul Azim Al-Hassani (AS) wanda wanna daren da ya dace da daran shahadar Imam Ali as.
-
Yadda Akai Jana’iza Da Bankwana Da Manyan Kwamandojin Shahidan Ramadan Iran + Bidiyo
A ranar tunawa da shahadar Imam Ali (AS) da yammacin yau tun daga Maidan Inqilab zuwa Maidan Mi’iraj ya cika da hawayen girmama ga rashin wadannan Shahidai; Inda mutanen Tehran suka dauki kwamandojinsu da suka yi shahada.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Yin Mubaya'a Ga Sabon Jagora A Shiraz
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Yin Mubaya'a Ga Sabon Jagora A Shiraz
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Yin Mubaya'a Ga Sabon Jagora A Masallacin Jamkaran Qom
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Yin Mubaya'a Ga Sabon Jagora A Masallacin Jamkaran Qom
-
Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei Ya Zama Jagora Na Uku A Tsarin Musulunci Na Iran
Ofishin majalisar kwararru ta sanar a cikin wata sanarwa da zaben sabon jagoran juyin juya halin Musulunci. A wannan taro mai muhimmanci na yau Ayatullah Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei (Allah ya kare shi) bisa kada kuri na wakilan Majalisar Kwararru sun zabe shi da gabatar da shi a matsayin jagora na uku na tsarin Jamhuriyar Musulunci ta Iraan.
-
Iran Ta Harba Gungun Makamai Nau’in Qadr Da Emad A Yakin Wa’adus-Sadiq Karo Na 28 + Bidiyo
A gungun ayyukan hare-hare karo na 28 Iran ta harba sabbin makamai na zamani tsatson na 4 da ke dauke da manyan kawunan yaki kamar su Emad, da ke dauke da kawukan bama-bamai mai nauyin 700 kg zuwa ton ɗaya da makamin Khyber-Shikan.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Kabo Jirgin Orbiter 4 A Isfahan
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: an yada wasu hotunan wani jirgin leken asiri na Orbiter 4 da sojojin Iran suka kabo tare da lalata shi a sararin samaniyar Isfahan.
-
Bidiyon Yadda Matan Al'ummar Bushehr Suka Taru Domin Nuna Jimaminsu Ga Shahadar Ɗalibai Da Malaman Makarantar Minab
Al'ummar sun fito cikin shiri sanye da likkafanansu shan masu juyayi na wannan mummunan lamari tare nuna shirinsu na yin shahada Ako yaushe. Rahoto: SK
-
Yadda Aka Gudanar Muzahar Makoki Da Jajantawa Ga Shahadar Jagora A Qom
Yadda Aka Gudanar Muzahar Makoki Da Jajantawa Ga Shahadar Jagora A Qom wanda wannan Muzahar ta hada dukkan ƴan uwa da ke karatu a birnin waɗanda suka fito daga ƙasashen Afirka.
-
IRGC: An Samu Cikakken Nasara Wajen Harba Makamai Masu Linzami Karo Na 22
IRGC Dakarun Kare Juyin Juya Hali: Ta Lalata Dukkan Na’urorin Radars THAAD Na Amurka Da Ke Cikin UAE Da Jordan, Da Kuma Radar FPS-132 Na Amurka.
-
Jirage Marasa Matuka Iri-Iri Na Sojojin Iran Sun Kai Hari Kan Sansanonin Amurka A Kuwait.
Sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun sanar a cikin wata sanarwa cewa: Jiragen marasa matuka na sojojin kasar sun kai hari kan sansanonin Amurka da yawa.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Yadda Aka Harba Makamami Masu Linzami Nau'in Khorramshahr Da Khaibar Da Fattah
Cibiyar Yada Labarai Ta Irgc Ta sanar da harba makamai karo na 22 a Aikin Wa'adi Sadiq 4 a yakinta da Isra'ila Da Amurka da ramzin " Ya Husain Bin Abi Dalib" zuwa yankin Isra'ila.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Hay'at Husaini Tabriz Suka Gudanar Da Jaje Da Makokin Shahadar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Al'ummar Tabirz sun fito a shakalin gungun hai'o'i a yau laraba 04-03-2026 don gudanar da jaje da makokin shahadar Jagora in da sukai ta rera yabo da jinjina ga dagakrun juyin juya halin musulunci kan jarumtarsu, inda al'umma suka nuna goyon bayansu ga dakarun wajen ci gaba da fafatawa da Isra'ila da Amurka Hoto: Mas'ud Safihriniya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana'iza Da Rakiyar Shahidan Hare-Haren Amurka Da Isra'ila Akan Iran A Rasht
An gudanar da taron jana'iza da rakiyar shahidai yakin da Amurka da Isra'ila suka kakabawa Iran a yau 04 gawatan 03 2026 tare da halartar dinbin al'ummar gwagwarmaya na Yankin Gilan wanda aka gudanar a Birnin Rasht Hoto: Mahed Ridha Alipour
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana'iza Da Rakiyar Shahidan Hare-Haren Amurka Da Isra'ila Akan Iran A Rasht
An gudanar da taron jana'iza da rakiyar shahidai yakin da Amurka da Isra'ila suka kakabawa Iran a yau 04 gawatan 03 2026 tare da halartar dinbin al'umma daga Mahdiyyeh zuwa haramin Imam Ridha As Hoto: Dawud Muhawil
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Al'ummar Birnin Boshehr Iran Suka Fito Kwansu Da Kwarkwatarsu Wajen Makokin Shahadar Jagora
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Al'ummar Birnin Boshehr Iran Suka Fito Kwansu Da Kwarkwatarsu Wajen Makokin Shahadar Jagora
-
Bidiyon Yadda Al'ummar Birnin Amoul Iran Suka Fito Kwansu Da Kwarkwatarsu Wajen Makokin Shahadar Jagora
Bidiyon Yadda Al'ummar Birnin Amoul Iran Suka Fito Kwansu Da Kwarkwatarsu Wajen Makokin Shahadar Jagora
-
Hizbullah; Ta Kai Hari Haifa da Makamai Masu Linzami Inda Ta lalata Radar Iron Dome
An ji babbar fashewa a Haifa biyo bayan harin da Hizbullah ta kai