ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Jagora:  A Ci Gaba Da Kiyaye Kasancewa Mai Tasiri A Fagage 

    Cikakken Fassarar Jawabin Jagoran Juyin Juya Hali Musulunci Na Farko

    Jagora:  A Ci Gaba Da Kiyaye Kasancewa Mai Tasiri A Fagage 

    Ayatullah Hazrat Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a cikin sakonsa na farko ya jaddada cewa ta kowace hanya za mu karɓi diyya daga abokan gaba, kuma idan suka ƙi, za mu ɗauka daga dukiyoyinsu gwargwadon yadda muka ga ya dace, kuma idan ma hakan bai yiwu ba, za mu lalata dukiyoyinsu gwargwadon wannan adadi.

    2026-03-21 14:04
  • Iran: Mai Gana Da Yawun Irgc Sayyid Naeini Yayi Shahada

    Iran: Mai Gana Da Yawun Irgc Sayyid Naeini Yayi Shahada

    Babbar Cibiyar hafsan soji da sansanin Hazrat Khatamal Anbia (SAW) a sakon ta’aziyarta ga shahadar kwamanda Naeini ta tabbatar da cewa: Shahidin Mujahidi Ali Muhammad Naeini Ya sadaukar da kansa ga jihadi don Allah fiye da shekaru arba'in na rayuwarsa, kuma a safiyar ranar karshen watan Ramadan mai alfarma, ya cimma burinsa na dogon lokaci a harin masu aikata laifukan ta'addanci na Amurka Isra’ila.

    2026-03-20 16:46
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Tunawa Da Shahidan Ɗaliban Makarantar Minab

    Labarai Cikin Hotuna | Na Tunawa Da Shahidan Ɗaliban Makarantar Minab

    Labarai Cikin Hotuna | Na Tunawa Da Shahidan Ɗaliban Makarantar Minab

    2026-03-20 14:32
  • Bidiyon Yadda Iran Harbo Jirgin F-35 Na Amurka

    Bidiyon Yadda Iran Harbo Jirgin F-35 Na Amurka

    Jami'an tsaron juyin juya hali sun sanar da Harbo Jirgin Yaƙin Amurka Nau'in"F-35"

    2026-03-20 14:18
  • Iran: Ta Harbo Jirgin Yaƙin Amurka Nau'in F-35 Da Amurka Ke Ji Da Shi

    Iran: Ta Harbo Jirgin Yaƙin Amurka Nau'in F-35 Da Amurka Ke Ji Da Shi

    Jami'an tsaron juyin juya hali sun sanar da Harbo Jirgin Yaƙin Amurka Nau'in"F-35"

    2026-03-20 14:14
  • Ma'aikatar Leken Asirin Iran Ta Kama Maha’intar Kasar 111 A Fadin Kasar

    Ma'aikatar Leken Asirin Iran Ta Kama Maha’intar Kasar 111 A Fadin Kasar

    Ma'aikatar Leken Asirin Iran ta gano adadi mai yawa na manyan bindigogi da kananan makamai na karfe daga waɗannan yan ta’adda.

    2026-03-19 16:52
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana’izar Shahidai Larijani Da Sulaimani Da Shahidan Dena A Tehran

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana’izar Shahidai Larijani Da Sulaimani Da Shahidan Dena A Tehran

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: An gudanar da taron rakiya da jana’izar shahid Larijni da Sulaimani da shahidan Jirgin Dena A Maidan Inqilab halartar dinbin al’umma Tehran

    2026-03-19 15:54
  • Iran Ta Zartarwa Da Dan Leken Asirin Isra’ila Hukuncin Kisa

    Iran Ta Zartarwa Da Dan Leken Asirin Isra’ila Hukuncin Kisa

    A safiyar yau Laraba ne aka zartar da hukuncin kisa kan wani dan leken asirin Isra'ila wanda ya ba da bayanai ga muhimman wuraren kasar ga Mossad.

    2026-03-19 15:41
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana’izar Shahida 13 A Tabriz

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana’izar Shahida 13 A Tabriz

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: An gudanar da taron rakiya da jana’izar shahidai 13 daga cikin shahidan da hare-haren Amurka da Isra’ila suka shahadantar a birnin Tabriz a safiyar yau Alhamis 19 ga watan Maris 2026 tare da halartar dinbin al’umma masu wilaya na Tabzir

    2026-03-19 15:25
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana’izar Shahidan Jirgin Dena A Shiraz

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana’izar Shahidan Jirgin Dena A Shiraz

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: An gudanar da taron rakiya da jana’izar shahidai 38 da kuma shahidan Fars a safiyar yau 19 ga watan Maris 2026 tare da halaratr dinbin al’umma masu wilaya na Shiraz daga Maidan Shuhada’a zuwa haramin Shahchirag As sannan aka aike da kowace gawa zuwa garinta domin a binne ta.

    2026-03-19 15:16
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Kuka A Dararen Watan Ramadan A Haramin Sayyidah Ma'asumah As

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Kuka A Dararen Watan Ramadan A Haramin Sayyidah Ma'asumah As

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Kuka A Dararen Watan Ramadan A Haramin Sayyidah Ma'asumah As

    2026-03-19 15:08
  • Iran Ta Yi Luguden Wuta Kan Ma'aikatar Tsaron Cikin Gidan Isra’ila Da Tasha Ta 13 Da Sansanin Arar

    Iran Ta Yi Luguden Wuta Kan Ma'aikatar Tsaron Cikin Gidan Isra’ila Da Tasha Ta 13 Da Sansanin Arar

    Ma'aikatar tsaron cikin gida ta Isra’ila da ke a birnin Kudus da Isra’ila ta mamaye, da tashar ta 13 da wuraren da sojojin Arar na gwamnatin Isra’ila sun sha luguden wutar makaman sojojin Iran

    2026-03-19 15:03
  • Ministan Leken Asiri Iran Ya Yi Shahada 

    Ministan Leken Asiri Iran Ya Yi Shahada 

    An tabbatar da shahadar Sayyid Ismail Khatib, ministan leken asiri na Jamhuriyar Musulunci ta Iran. 

    2026-03-18 19:41
  • Iran Ta Gargaɗi Jama'ar Da Ke Kusa Da Cibiyoyin Mai Na Ƙasashen Larabawa Da Su Bar Wuraren Cikin Gaggawa 

    Iran Ta Gargaɗi Jama'ar Da Ke Kusa Da Cibiyoyin Mai Na Ƙasashen Larabawa Da Su Bar Wuraren Cikin Gaggawa 

    Iran Ta Gargaɗi Jama'ar Da Ke Kusa Da Cibiyoyin Matatar Mai Na Ƙasashen Larabawa Da Su Bar Wuraren Cikin Gaggawa + hatuna

    2026-03-18 17:05
  • Labarai Cikin Hotuna Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidan Jirgin Dena Da Shahid Ali Larjani Da Abokan Aikinsa A Maidan Inqilab

    Labarai Cikin Hotuna Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidan Jirgin Dena Da Shahid Ali Larjani Da Abokan Aikinsa A Maidan Inqilab

    Labarai Cikin Hotuna Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidan Jirgin Dena Da Shahidai Ali Larjani Da Abokan Aikinsa A Maidan Inqilab

    2026-03-18 16:33
  • Yadda Daliban Kasa Da Kasa Sukai Allawadai Da Keta Iyakar Amurka Da Isra'ila A Masallacin Jamkaran + Hotuna

    Yadda Daliban Kasa Da Kasa Sukai Allawadai Da Keta Iyakar Amurka Da Isra'ila A Masallacin Jamkaran + Hotuna

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Daliban kasa da kasa sun taru a masallacin Jamkaran don nuna goyon bayansu ga fagen gwagwarmaya da kuma yin tir da Amurka da Isra'ila bisa keta iyakar da ta yiwa Iran ta hanyar kai hare-hare kan shugabancin Iran tare da yin Mubaya'a ga sabon Jagaro, wanda taron ya gudana a ranar talata17 ga watan Maris 2026 tare da halartar Shugaban Majma'u Jahani Ahlal Bayt As Atayullah Ramadani a farfajiyar Ba'i da ke cikin masallaci mai tsarki na Jamkaran Hotuna: Sayyid Mahdi Alawi

    2026-03-18 16:07
  • Iran Ta Kai Hari Kan Dukkan Sansanonin Amurka A Yankin Da Wuraren Taruwar Sojojin Sahyoniyawa

    Iran Ta Kai Hari Kan Dukkan Sansanonin Amurka A Yankin Da Wuraren Taruwar Sojojin Sahyoniyawa

     Ofishin hulda da jama’a na IRGC: Cikin jerin ayyukan hare-haren kashi na 62 cikin tsananin karfi cikin 'yan sa'o'i dakarun Iran sun kai hari kan wuraren abokan gaba.

    2026-03-18 15:52
  • Yanzu-Yanzu: Hare-Hare Hadin Gwiwar Isra’ila Da Larabawa Da Amurka A Kan Cibiyar Petrochemical A Assaluyeh Bushehr

    Yanzu-Yanzu: Hare-Hare Hadin Gwiwar Isra’ila Da Larabawa Da Amurka A Kan Cibiyar Petrochemical A Assaluyeh Bushehr

    Hadin Gwiwar jiragen yakin AMurka da Isra’ila da Kasashen Larabawa sun kai hari kan yankuna da dama cibiyar tace mai da suka hada da yanki na 15, 16, 17, 18 a Kudancin Pars a Assaluyeh.

    2026-03-18 15:20
  • Iran Tai Kai Hari Wurin Da Isra’ila Ke Ajiye Jiragen Saman Yaki Masu Daukar Mai

    Iran Tai Kai Hari Wurin Da Isra’ila Ke Ajiye Jiragen Saman Yaki Masu Daukar Mai

    Iran ta kai hari kan wuri mai muhimmanci na sojojin sahyoniyawa gurin da su ke amfani da shi wajen ajiye manyan jiragen yaki masu dukar mai da domin karawa jiragen yain Isra’ila mai yayin da suke aki hari wani wuri

    2026-03-18 14:49
  • Dakta Ali Larijani Yayi Shahada Tare Ɗansa Da Abokan Aikinsa

    Dakta Ali Larijani Yayi Shahada Tare Ɗansa Da Abokan Aikinsa

    Kwamitin tsaron koli na kasar ya tabbatar da shahadarsa tare da fitar da sanarwar game da tabbatuwarsa har zuwa lokutan karshe na rayuwarsa

    2026-03-18 00:58
  • Iran: An Kama Sojojin Hayar Amurka Da 62

    Iran: Ta Gano Tare Da Ɗamke Ɗaruruwan Na'urorin Starlink Na Maƙiya

    Iran: An Kama Sojojin Hayar Amurka Da 62

    Ma'aikatar Leken Asiri: An kama ɗaruruwan na'urar Starlink da makiya Amurka-Israila suka aiko zuwa Iran tare da kama sojojin hayarsu guda 55

    2026-03-17 17:47
  • Hatuna | Yadda Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As Ya Girmama Iyalan Shahidai Biyar Na Yaƙin Ramadan

    Hatuna | Yadda Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As Ya Girmama Iyalan Shahidai Biyar Na Yaƙin Ramadan

    Hatuna | Yadda Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As Ya Girmama Iyalan Shahidai Biyar Na Yaƙin Ramadan

    2026-03-17 14:31
  • Hoton Shahid Mujtaba Ɗan Kwana Huɗu Da Haihuwa

    Hoton Shahid Mujtaba Ɗan Kwana Huɗu Da Haihuwa

    Shahid Mujtaba ya yi shahada yana tsawon kwanaki 4 kacal a lokaci da aka kawo wa gidansu hari ya yi shahada tare da kanwarsa ‘yar shekara 2 da mahaifiyarsa… Muna cikin jin radadin rashinka hakika hankalinmu na tashi da zubar da jinin ƙananan yara jarirai.

    2026-03-16 23:52
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Jana'izar Shahidai 17 Da Amurka Da Isra'ila Suka Shahadantar A Isfahan

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Jana'izar Shahidai 17 Da Amurka Da Isra'ila Suka Shahadantar A Isfahan

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Jana'izar Shahidai 17 Da Amurka Da Isra'ila Suka Shahadantar A Isfahan

    2026-03-16 20:19
  • Makarantu 498 Aka Lalalata 120 Daga Ciki Kashi 20 zuwa 100% Sun Lalace

    Makarantu 498 Aka Lalalata 120 Daga Ciki Kashi 20 zuwa 100% Sun Lalace

    An gudanar da tsare-tsaren da suka dace don sake ginawa, ingantawa tare da daukaka ma'auni da inganta yanayin makarantun da abin ya shafa. Tare da haɗin gwiwar al'ummar agaji na gina makarantu, muna shirin ingantawa da sake gina makarantun a cikin nau'i na gungun jama'a, wanda zai haifar da rawar da jama'a ke takawa a ci gaba da yunkurin bunkasa adalci na ilimi.

    2026-03-16 15:46
  • Iran: Sojoji Sun Kai Hari Kan Cibiyar Makamai Ta Rafael Da Masana'antar Jiragen Sama Ta (IAI) A Isra'ila

    Iran: Sojoji Sun Kai Hari Kan Cibiyar Makamai Ta Rafael Da Masana'antar Jiragen Sama Ta (IAI) A Isra'ila

    Sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Sanarwa ta 33; Sojojin sun kai hari kan wuraren ƙera makamai da cibiyoyin zirga-zirgar jiragen sama na gwamnatin Sahayoniya. 

    2026-03-16 15:26
  • Labarai Cikin Hotuna| Yadda Al'umma Ta Lardin Qom Suka Gudanar Da zaman Ta'aziyya Ga Sabon Jagora A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As

    Labarai Cikin Hotuna| Yadda Al'umma Ta Lardin Qom Suka Gudanar Da zaman Ta'aziyya Ga Sabon Jagora A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As

    Labarai Cikin Hotuna| Yadda Al'umma Ta Lardin Qom Suka Gudanar Da zaman Ta'aziyya Ga Sabon Jagora A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As

    2026-03-16 14:57
  • Iran Ta Harba Makamin Sijjil A Karon Farko + Bidiyo

    Iran Ta Harba Makamin Sijjil A Karon Farko + Bidiyo

    Bayan harba makaman majiyoyin Isra'ila sun tabbatar da tunkarowar Makamai masu linzami gungu na 54 cikin ayyukan soji na Wa'adi Sadigh 4 zuwa cibiyar Isra'ila.

    2026-03-16 14:34
  • Irgc: Ta Harba Jiragen Yaƙi Marasa Matuƙa Don Gano Tare Da Kai Hari Kan Sojojin Amurka + Bidiyo

    Irgc: Ta Harba Jiragen Yaƙi Marasa Matuƙa Don Gano Tare Da Kai Hari Kan Sojojin Amurka + Bidiyo

    Ofishin Hulɗar Jama'a na IRGC: jiragen yaƙi marasa matuka tafi da gidanka masu bincike da kai hari kaitsaye na Rundunar Sojan Sama na IRGC suna ci gaba da gano wurin ɓoyewar sojojin 'yan ta'adda na Amurka a yankin.

    2026-03-15 00:14
  • Iran: Kasashen Da Mu Ke Makwabtaka Da Su Fitar dta Sojojin Amurka Daga Kasashensu

    Iran: Zamu Ci Gaba Da Yaƙi Har Sai Ya Zamo Ba Za'a Ƙara Gudanar Da Wani Yaƙin Ba Anan Gaba

    Iran: Kasashen Da Mu Ke Makwabtaka Da Su Fitar dta Sojojin Amurka Daga Kasashensu

    Araqchi: Iran na neman 'yan uwanmu makwabta da su kori sojojin 'yan kasashen waje daga yankinsu. 

    2026-03-14 23:23
  • Na Baya
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • 9
  • 10
  • 11
  • 12
  • 13
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom