-
Rahoton Ibrananci Na Tallata Wata Ƙasa Ga Mazauna Gaza A Kan Iyakar Masar Da Sudan
Kafofin yada labaran Isra'ila sun tallata yankin "Bir Tawil" wanda ke kan iyaka tsakanin Masar da Sudan a matsayin ƙasa mamadi da za’a ba wa mazauna Gaza.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Ziyarar Shugaban Kwamitin Al'adu Na Arba'in Zuwa ABNA
Shugaban kwamitin da ke kula da al'amuran al'adu na bikin Arba'in (wato tarukan kwanaki 40 bayan shahadar Imam Husaini) ya kai ziyara ga Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA.
-
Hadin Bakin Gwamnatin Lebanon Da Amurka A Kan Hizbullah Hidima Ce Ga Aikin Yahudawa
Rukunin Yan Majalisar masu goyon bayan Hizbullah sun fitar da wata sanarwa inda su kai Allah wadai da hare-haren Amurka a kan Iran da tattaunawar kai tsaye da gwamnatin Lebanon ta yi da gwamnatin yahudawa, suna masu jaddada cewa dole ne gwamnatin Lebanon ta gyara dangantakarta da Iran kuma ta yi amfani da rawar da wannan ƙasa ke takawa a yankin don korar Isra'ila daga ƙasarta.
-
Araghchi: Yarjejeniyar Islamabad Ta Kusa Kammaluwa
Araghchi ya sanar da cewa yarjejeniyar Islamabad ta kusa kammaluwa, amma kafafen yada labarai su guji yin hasashe. Wannan shi ne sakon da aka buga a shafin X, wanda nan da nan bayan haka Trump ya sake yada shi a shafinsa.
-
Amurka Ta Tura Wasu 'Yan Ci-Ranin Iranawa, Afghanawa, Georgiyawa Da Turkiyawa Zuwa Afirka
Bisa ga bayanan jiragen sama da wani lauyan shige-da-fice, wani jirgin saman Amurka dauke da 'yan ci-rani da aka kora ciki har da 'yan Iran, 'yan Afghanistan, 'yan Georgia da 'yan Turkiyya, ya tashi zuwa Afirka ta Tsakiya, kuma zai tsaya a Ghana. Wannan ya faru ne a daidai lokacin da wadanda aka kora da lauyoyi suka ba da rahoton cin zarafi a Ghana da kuma tsare-tsare ba tare da iyaka ba a Eswatini.
-
Me Yasa Buɗe Mashigar Hormuz Na Ɗan Lokaci Zai Ceci Trump Daga Ƙunncin Da Yake Ciki?
Ana ta magana game da wata yarjejeniya. Yarjejeniyar da za a buɗe mashigar Hormuz a matsayin wani ɓangare na ɗaukar matakin dakatar da killacewa na ɗan lokaci, domin gudanar da shawarwari a wasu fagage. Amma me yasa wannan mataki ya kasance kuskure ne a aiwatar da shi a halin yanzu?
-
Yarjejeniyar Amurka Da Iran Tsakanin Yaudara Da Cin Amana
Tsakanin Kai Harin Bama-bamai Da Tattaunawa; Yadda Jaridun Amurka suka Yi Nazari a Kan Sanarwar Trump Game Da Cimma Yarjejinaya Da Iran. A daidai lokacin da barazanar soji ta Amurka a kan Iran ta kai ga tsororuwar fadada hari, Donald Trump ba zato ba tsammani ya yi maganar cimma yarjejeniya ta siyasa. Wannan canjin, jaridun Amurka sun kimanta shi a matsayin wani muhimmin juyi, amma har yanzu ba a fayyace komai ba game da rikicin Tehran da Washington.
-
Afrika: Yadda Mulkin Mallaka Ya Mayar Da Musulman Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya Bare
Wani sabon bincike na jami'a ya nuna cewa tashe-tashen hankula da ake yi wa Musulmai a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ba iya sakamakon yaƙin cikin gida na 'yan shekarun baya ba ne kawai, sai dai, sun samo asali ne daga tsarin mulkin mallaka mai dogon zngo da zurfi da aka shiryawa kasar, ta hanyar samuwar gwamnatin zamani da sake fasalin asalin ƙasa.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Cika Shekara Da Shahadar Janar Shahid Hossein Salami
An gudanar da taron cika shekara ta farko da shahadar Janar Sipahbad Shahid Hossein Salami a haramin Shah Abdul Azim Hasani (a.s).
-
Iran Ta Rufe Mashigar Hurmuz Gaba Daya Ba Shiga Ba Fita Ga Kowane JIrgi
Hedkwatar Khatamul-Anbiya (S.A.W) ta sanar da cewa an rufe mashigar Hurmuz ga kowane irin jirgin ruwa ko da na dakon mai ne ko na kasuwanci.
-
Turkiya Da Saudiyya Na Gyara Hanyar Jirgin Kasa Ta Hijaz Don Kaucewa Mashigar Hurmuz
Turkiyya da Saudiyya na neman gyara tsohuwar hanyar jirgin kasa ta Hijaz tare da dangana ta zuwa gabar tekun Oman. Wannan aikin na iya rage dogaron yankin kan mashigar Hurmuz tare da sake rubuta taswirar yammacin Asiya.
-
Iran Ta Babbake Sansanin Sojin Sama 5 A Hari Daya
Dakarun Juyin Musulunci sun hukunta sojojin ta'addancin Amurka ta hanyar kai hari kan sansanonin soji guda biyar a Jordan, Kuwait da Bahrain
-
Ranar Mubahala Ranar Tabbatar Da Khalifanci Karara Ga Imam Ali As Bayan Manzon Allah (Sa)
Ranar Mubahala Ranar Tabbatar Da Gaskiyar Sakon Manzon Rahama (As) Ga Dukkan Halittu
Ranar 24 Zulhijjah a irin wannan rana ne a shekarata 9 bayan Hijira waki’ar Mubahala ta auku dake Nunan Gaskiya tare da tabbatar Annabcin Manzon Allah SAWa da Matsayi Na Iyana Gidan Annabi Sawa.
-
Ayatullah Fazel Lankarani: Al’ummar Misali Ne Ayar Istiqama
Labarai Cikin Hotuna | Na Tarukan Al’ummar Iran A Darare A Qom
Ayatullah Fazel Lankarani: Farkawar al’umma furucin shahidin Jagaro ne na kaiwa kololuwar kamalar juyin juya hali wanda ya zamo Al'ummar Iran a yau ta zamo al'ummar da Allah ya tayar ce
-
Sanarwar Shirye-shiryen Tarukan Tunawa Cika Shekara Da Shahadar Jaruman Iran A Yakin Kwanaki 12
Tarurrukan tunawa da cika shekara ta farko da shahadar kwamandojin shahidai da jaruman Iran a yakin kwanaki 12, za a gudanar da jerin ayyukan tunawa a Tehran da Dezful, daga ranakun 10 zuwa 12 ga watan Yuni.
-
Labarai Cikin Hotuna | Gudanar Da Taron Cika Shekara Da Shahadar Jaruman Iran A Tehran
A karon farko an gudanar da taron cika shekara da shahadar jaruman gwagwamayar daukaka na yakin da Amurka da Isra’ila suka kakabawa Iran kwanaki 12 da kuma wasu daga cikin shahidai masana kimiyyar nukiliya, da yammacin yau Laraba 20 ga Khordad, 1405 Hijira wanda yayi daidai da 24 ga watan Zulhijja 1447Hq 10/06/2026M a makabartar shahidai ta garin Shahid Mahallati a Tehran.
-
Iran Da Hizbullah Suna Da Ƙarfin Juriya Sosai Domin Gwagwarmaya
Maariv: Trump Da Netanyahu Sun Gane Ba Zai Yiwu Su Galaba Kan Iran Ba
Jaridar Isra'ila "Maariv" a cikin wani rahoto tana mai ikrari kan tsayin daka da ƙarfin juriyar Iran da Hizbullah ta Lebanon, ta rubuta: Sanya Iraniyawa da Hizbullah su yi biyayya abu ne mai wuya da wahala, kuma wannan yanayin na iya jefa Isra'ila zuwa yaƙi maras ƙarewa. Wannan jaridar a baya ma ta ba da rahoton cewa Trump da Netanyahu sun gane cewa ba zai yiwu su yi nasara kan Iran ba, kuma dole ne su amince da cewa Iran za ta ci gaba da kasancewa babbar ƙasa mai ƙarfin nukiliya a duniya.
-
Yakin Ya Haifar Da Raguwar Yawan Makamai Masu Linzami Da Matsin Lamba Kan Sojoji
Mujallar Amurka: Yaƙi Da Iran Ya Fallasa Ƙarancin Ƙarfin Dabarun Amurka
Mujallar "Foreign Policy" a cikin wani rahoto na Hal Brands, farfesa a harkokin dangantakar ƙasa da ƙasa na Jami'ar Johns Hopkins, yayin da yake nazarin sakamakon harin da aka kai wa Iran, ya ikrarin cewa wannan rikici ba wai kawai rikicin Gabas ta Tsakiya bane, har ma gwaji ne ga ƙarfin soji da dabaru na Amurka. Wannan rahoto ya jaddada cewa ci gaba da yaƙi ya haifar da yawaitar amfani da kayan yakin Amurka (ciki har da makamai masu linzami na Tomahawk, na'urorin tsaro na THAAD da Patriot) da kuma ƙara matsin lamba kan sojojin ƙasar, kuma sake gina waɗannan kayan yakin gaba ɗaya na iya ɗaukar shekaru.
-
MDD: Gargadin Kwamitin Tsaro Game Da Rikicin Da Ke Ƙaruwa A Afirka Ta Tsakiya
Rundunar Hadin Gwiwar Tsaron Afirka Kasa Shawo Kan Hare-Haren Ta’addanci A Yankin
Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya a wani taro ya nuna damuwa game da rikice-rikicen da ke ƙaruwa a Afirka ta Tsakiya ciki har da yaƙi a Sudan, barazanar ƙungiyar ta'adda ta Boko Haram, gudun hijira mai yawa da kuma yaɗuwar cutar Ebola. "Martha Ama Akyaa Pobee" wakiliyar Majalisar Ɗinkin Duniya a wannan taro ta yi gargadin cewa martanin soji kaɗai ba zai magance waɗannan rikice-rikicen ba, kuma gudun hijira, ta'addanci, matsin tattalin arziki da takaita 'yancin jama'a suna matsawa kasashe da yawa a yankin lokaci guda.
-
IRGC Ta Harbo Jirgin MQ-9 Reaper Na Amurka A Jam Kudancin Iran
IRGC ta Iran ta harbo jirgin MQ-9 Reaper na Amurka maras matuki a kan gundumar Jam da ke lardin Bushehr a ranar Laraba.