ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Iran Ta Kai Hari Kan Rumbun Ajiyar Na'urorin anti-drone Na Ukraine A Dubai 

    Iran Ta Kai Hari Kan Rumbun Ajiyar Na'urorin anti-drone Na Ukraine A Dubai 

    A lokaci guda tare da kai hari ga kwamandojin Amurka da maboyar sojoji a Dubai, wadanda aka tabbatar da asarar rayuka, dakarun Iran sun kai hari kan wata ma'ajiyar na'urorin tsaron kariyar jiragen marasa matuka ta Ukraniya

    2026-03-28 14:45
  • Iran: Dakarun Irgc Na Ci Gaba Da Kama Ƴan Leƙen Asirin Maƙiya

    Iran: Dakarun Irgc Na Ci Gaba Da Kama Ƴan Leƙen Asirin Maƙiya

    Cikin ƴan kwanakin nan an kama sama da ƴan leƙen asirin maƙiya sama da 150 a sassan ƙasar Iran 

    2026-03-28 14:21
  • Iran: Sojojin Amurka Sama Da 500 Ne Suka Sheka Lahira

    Iran: Sojojin Amurka Sama Da 500 Ne Suka Sheka Lahira

    Biyo bayan hare-haren Iran kan wuraren Amurka an samu rasuwa mai yawa ga sojojin Amurka sama da 500 a Dubai

    2026-03-28 13:38
  • Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nuna Goyon Bayan Dakarun Iran A Marvdasht, Fars

    Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nuna Goyon Bayan Dakarun Iran A Marvdasht, Fars

    A cikin tarukan da ake gabatarwa don juyayin shahadar Jagora da sauran shahidai na watan Ramadan al'ummar Marvdasht, Fars sun taru domin sake jaddada mubaya'arsu ga jagoran juyin juya hali, Imam Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei (Md) da tabbatar da biyayyarsu da taimakawa ga ƙoƙari da sadaukarwa na mayakan ƙasar. A daren ashirin da shida na yaƙi.

    2026-03-26 22:39
  • Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nuna Goyon Bayan Dakarun Iran A Birnin Bandar Abbas

    Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nuna Goyon Bayan Dakarun Iran A Birnin Bandar Abbas

    A cikin tarukan da ake gabatarwa don juyayin shahadar Jagora da sauran shahidai na watan Ramadan al'ummar Bandar Abbas sun taru domin sake jaddada mubaya'arsu ga jagoran juyin juya hali, Imam Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei (Md) da tabbatar da biyayyarsu da taimakawa ga ƙoƙari da sadaukarwa na mayakan ƙasar.

    2026-03-26 22:34
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Al'ummar Abpakhsh Suka Gudanar Da Nuna Goyon Bayansu Ga Dakarun Iran

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Al'ummar Abpakhsh Suka Gudanar Da Nuna Goyon Bayansu Ga Dakarun Iran

    A cikin tarukan da ake gabatarwa don juyayin shahadar Jagora da sauran shahidai na watan Ramadan al'ummar garin Abpakhsh da ke lardin Bushehr sun taru domin sake jaddada mubaya'arsu ga jagoran juyin juya hali, Imam Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei (Md) da tabbatar da biyayyarsu da taimakawa ga ƙoƙari da sadaukarwa na mayakan ƙasar.

    2026-03-26 22:25
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nuna Goyon Bayan Dakarun Iran A Kauyen Abɗawel Bushehr

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nuna Goyon Bayan Dakarun Iran A Kauyen Abɗawel Bushehr

    A cikin tarukan da ake gabatarwa don juyayin shahadar Jagora da sauran shahidai na watan Ramadan al'ummar ƙauyen Abɗawel da ke lardin Bushehr sun taru domin sake jaddada mubaya'arsu ga jagoran juyin juya hali, Imam Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei (Md) da tabbatar da biyayyarsu da taimakawa ga ƙoƙari da sadaukarwa na mayakan ƙasar.

    2026-03-26 22:18
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Tattakin Dare A Alishahr Bushehr

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Tattakin Dare A Alishahr Bushehr

    A cikin tarukan da ake gabatarwa don juyayin shahadar Jagora da sauran shahidai na watan Ramadan al'ummar Birnin Alishahr da ke lardin Bushehr sun taru a jiyar da dare domin sake jaddada mubaya'arsu ga jagoran juyin juya hali, Imam Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei (Md) da tabbatar da biyayyarsu da taimakawa ga ƙoƙari da sadaukarwa na mayakan ƙasar a wurin ziyara na Shahada Gumnam Alishahr.

    2026-03-26 21:09
  • Bidiyon Yadda Sojojin Ƙasar Iran Ke Shirye-Shiryen Yaƙi Ƙasa A Nan Gaba

    Bidiyon Yadda Sojojin Ƙasar Iran Ke Shirye-Shiryen Yaƙi Ƙasa A Nan Gaba

    Bidiyon Yadda Iran Ke shirin tura sojojin ƙasa domin shirin kota kwana a yaƙin ƙasa da Amurka da Isra'ila ke jagoranta a kanta wanda suke hasashen turo rundunonin yaƙin ƙasa daga ƙasashen Turai zuwa Iran

    2026-03-26 14:52
  • Isra'ila Ta Jefa Bama-Baman Gwangwani A Birnin Shiraz + Bidiyo 

    Isra'ila Ta Jefa Bama-Baman Gwangwani A Birnin Shiraz + Bidiyo 

    Waɗannan gwangwanayen suna ɗauke da bama-bamai, masu fashewa da an taba su kuma suna aiki wajen gano duk inda wata na'urar abin hawa mota ko mashin da sauran su. Ma'ana gurin da mutane suka fi taruwa sai ya ta shi a wajen 

    2026-03-26 14:23
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Yadda Hadiman Haramin Sayyidah Ma'asumah As Suka Karrama Iyalan Shahidai Uku Na Yakin Ramadan

    Labarai Cikin Hotuna | Na Yadda Hadiman Haramin Sayyidah Ma'asumah As Suka Karrama Iyalan Shahidai Uku Na Yakin Ramadan

    Labarai Cikin Hotuna | Na Yadda Hadiman Haramin Sayyidah Ma'asumah As Suka Karrama Iyalan Shahidai Uku Na Yakin Ramadan

    2026-03-26 13:35
  • Iran Ta Harbo Jrigin Yakin Amurka Nau’in F18 A Karo Na Hudu + Bidiyo

    Iran Ta Harbo Jrigin Yakin Amurka Nau’in F18 A Karo Na Hudu + Bidiyo

    Dakarun Irgc sun farauci jirgin yaƙin Amurka nau’in F18 a karo na huɗu.

    2026-03-25 23:32
  • Iran Ta Kakkaɓo Makamai Masu Linzami Guda Uku A Gefen Tehran 

    Iran Ta Kakkaɓo Makamai Masu Linzami Guda Uku A Gefen Tehran 

    Ofishin Hulɗar jama'a na dakarun kare juyin juya halin Musulunci ya sanar da kakkaɓo tare da lalata makamai masu linzami na JASSM guda ɗaya da nau'in makamin AGM-158 guda biyu a sararin samaniyar Tehran

    2026-03-24 20:22
  • Agha Kayi Addu'a Ni Ma Na Zamo Shahidi Kamar Ka

    Agha Kayi Addu'a Ni Ma Na Zamo Shahidi Kamar Ka

    Bidiyon Yadda wani ƙaramin yaro ya roki jagora akan yayi masa addu ya zamo shahidi kamar sa ina da yaron ya ke cewa: Agha ka yi addu'a Nima na za Ni shahidi kamar ka

    2026-03-24 20:05
  • Iran Ta Harba Gungun Makamai Karo Na 78 A Ayyukan Wa'adi Sadigh 4

    Iran Ta Harba Gungun Makamai Karo Na 78 A Ayyukan Wa'adi Sadigh 4

    Ofishin IRGC Hulɗar Jama'a: An Gudanar harba ruwan makamai karo na 78 cikin jerin hare-hare Alƙawari na 4 tare da goyon bayan babbar al'ummar Iran da suka fito kan tituna don ƙarfafawa ga dakarun ƙasar kan wuraren Amurkawa da sahyoniyawa. 

    2026-03-24 15:15
  • Iran Ta Kakkaɓo Jiragen Sama Marasa Matuƙa 131 + Bidiyo

    Iran Ta Kakkaɓo Jiragen Sama Marasa Matuƙa 131 + Bidiyo

    Idan aka yi la’akari da wadannan jiragen guda biyu, adadin jirage marasa matuka da aka harbo ta hanyar makaman tsaron jiragen sama ta kasar ya kai 131.

    2026-03-24 13:54
  • Bidiyon Yadda Amurka Da Isra'ila Suka Kai Hari Kan Asibitin Imam Ali As

    Bidiyon Yadda Amurka Da Isra'ila Suka Kai Hari Kan Asibitin Imam Ali As

    Bidiyon Yadda Amurka Da Isra'ila Suka Kai Hari Kan Asibitin Imam Ali As da ke Andimeshk Iran

    2026-03-24 13:15
  • Sabon Bidiyo Da Ke Nuna Mummunan Hare-Haren Amurka Ta Kai A Ranar Farko Ta Yaƙi 

    Sabon Bidiyo Da Ke Nuna Mummunan Hare-Haren Amurka Ta Kai A Ranar Farko Ta Yaƙi 

    Sabon Bidiyo Da Ke Nuna Mummunan Hare-Haren Amurka Ta Kai A Ranar Farko Ta Yaƙi 

    2026-03-24 13:05
  • Cikakkun Bayanai Kan Harba Gungun Makamai Karo 77 Wa’adi Sadiq + Bidiyo

    Cikakkun Bayanai Kan Harba Gungun Makamai Karo 77 Wa’adi Sadiq + Bidiyo

    Dakarun Iran sun kara kai gungun hari karo na 77 da ramzin:  "Ya Haidar Karar" sadaukarwa ga masu ba da labari na gwagwarmaya: "Shahidi Ali Mohammad Naeini", "Shahid Abu Ubaydah" da "Shahidi Mohammad Afif" a kan wuraren abokan gaba na sahyoniyawa a arewa da tsakiya da kudancin yankunan da aka mamaye da manyan makamai masu nauyi na Khaibar Shikan da jiragen yaki marasa matuki

    2026-03-23 21:24
  • Bidiyon Yadda IRGC Ta Kai Manyan Hari Kan Wuraren Ƴan Aware A Erbil

    Bidiyon Yadda IRGC Ta Kai Manyan Hari Kan Wuraren Ƴan Aware A Erbil

    Bidiyon Yadda IRGC Ta Kai Manyan Hari Kan Wuraren Ƴan Aware A Erbil

    2026-03-23 13:15
  • Rahoto Cikin Bidiyo | Manyan Makaman Tsaron IRGC Da Ta Harbo Jiragen F-15, 16, 35

    Rahoto Cikin Bidiyo | Manyan Makaman Tsaron IRGC Da Ta Harbo Jiragen F-15, 16, 35

    Ofishin Hulda da Jama'a na dakarun Tsaron Juyin Juya Hali sun buga wani faifan bidiyo na wani runbun makamai masu linzami na tsaron samanaiyar kasar, wanda da su ne Iran ta harbo nau’ikan jiragen yakin Amurka da Isra’ila F-15, 16 da 35.

    2026-03-23 11:02
  • Iran Ta Sake Harbo Jirgin yakin Amurka Nau’in F-15

    Iran Ta Sake Harbo Jirgin yakin Amurka Nau’in F-15

    Sansanin tsaro na bai daya na kasar Iran ya ba da rahoton cewa ta kai wa wani jirgin saman yaki nau’in F-15 na abokan gaba a sararin samaniyar gabar tekun kudancin kasar.

    2026-03-22 13:56
  • Iran Ta Kai Munanan Hare-Hare Kan Cibiyar Nokiliya Dimona Da Arad

    Iran Ta Kai Munanan Hare-Hare Kan Cibiyar Nokiliya Dimona Da Arad

    Babbar Cibiyar Hafsan Hafsoshin ta ba da umarnin ci gaba da gudanar da bincike kan gazawar tsaron sama wajen dakile makamai masu linzami a Dimona da Arad.

    2026-03-22 13:32
  • Irgc: Sama Da 200 Ne Suka Mutu Tare Da Raunata A Hari Kan Dimona Da Arad Da Eilat

    Irgc: Sama Da 200 Ne Suka Mutu Tare Da Raunata A Hari Kan Dimona Da Arad Da Eilat

    A cikin jerin hare-haren da Iran ke kaiwa Isra’ila a jiya da dare gungun harin dakarun Irgc karo na 73 duk da karuwar matsin lamba kan tsaro da kan 'yan jarida Isra’ila mutane sama 200 ne suka mutu tare da jikkata ofishin Hulda da Jama'a na Irgc ya tabbatar da cewa: Kudu da Arewa na Isra’ila ya sha ruwan makamai a jerin yakin Wa’adi Sadiq 4 in da aka gudanar da harba wannan gungun na makamai da ramzin: "Ya Haidar (AS)" sadaukarwa ga jaruntakar shahidan tsaro, an harba wadannan makamai masu linzami da na'urori harba makamai ta dakarun juyin juya hali.

    2026-03-22 13:30
  • Iran Ta Kai Munanan Hare-Hare Akan Wurare A Cibiyar Nukiliyar Dimona Da Hamadar Naqb + Bidiyo

    Iran Ta Kai Munanan Hare-Hare Akan Wurare A Cibiyar Nukiliyar Dimona Da Hamadar Naqb + Bidiyo

    A cikin sabbin hare-haren da sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran suka kai, yankunan Dimona da hamadar Naqb sun kai munanan hare-hare da makamai masu linzami inda saboda tsananin asarar da suka haifar an ga saukar jirgin yakin Isra’ila domin kwashe wanda harin ya shafa.

    2026-03-21 21:58
  • Bidiyon Yadda Iran Ta Hari Jiragen Daukar Mai Da Ma’jiyar Mai Sansanonin Manhad Da Ali Salim

    Bidiyon Yadda Iran Ta Hari Jiragen Daukar Mai Da Ma’jiyar Mai Sansanonin Manhad Da Ali Salim

    Iran ta kai hari kan tankunan mai na mayakan abokan gaba a sansanonin Manhad da Ali al-Salim.

    2026-03-21 21:28
  • IRGC: Sojojin Sama Sun Kakkaɓo Jiragen Guda Uku A Sararin Samaniyar Iran

    IRGC: Sojojin Sama Sun Kakkaɓo Jiragen Guda Uku A Sararin Samaniyar Iran

    Dakarun Iran sun An harbo jirgi mayaƙi a karo na uku a tsakiyar sararin samaniyar Iran. 

    2026-03-21 15:47
  • Labarai Cikin Hatuna | Yadda Aka Gabatar Da Bankwana Da Gawar Shahid Khadib

    Labarai Cikin Hatuna | Yadda Aka Gabatar Da Bankwana Da Gawar Shahid Khadib

    Labarai Cikin Hatuna | Yadda Aka Gabatar Da Bankwana Da Gawar Shahid Khadib

    2026-03-21 15:13
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Jana'izar Shahid Naeni A Musalla Tehran

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Jana'izar Shahid Naeni A Musalla Tehran

    Shahidin Mujahidi Ali Muhammad Naeini Ya sadaukar da kansa ga jihadi don Allah fiye da shekaru arba'in na rayuwarsa, kuma a safiyar ranar karshen watan Ramadan mai alfarma, ya cimma burinsa na dogon lokaci a harin masu aikata laifukan ta'addanci na Amurka Isra’ila. wanda aka gudanar da jana'izarsa a ayu ranar Edi a wurin sallah na Musalla Tehran.

    2026-03-21 14:55
  • Jagora: Ƙasashen Afghanistan Da Pakistan Su Ƙarfafa Dangantakarsu Domin Yardar Allah Da Kuma Kare Haɗin Kan Musulmi

    Jagora: Taken Sabuwar Shekarar Shamsi (1405), Shekarar “Tattalin Arzikin Juriya A Ƙarƙashin Haɗin Kan Ƙasa Da Tsaron Ƙasa”

    Jagora: Ƙasashen Afghanistan Da Pakistan Su Ƙarfafa Dangantakarsu Domin Yardar Allah Da Kuma Kare Haɗin Kan Musulmi

    Saƙon Hazrat Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, na sabuwar shekarar Shamsi (Nowruz) domin fara shekarar 1405 da kuma salla karama ta shekarar 1447.

    2026-03-21 14:47
  • Na Baya
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • 9
  • 10
  • 11
  • 12
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom