-
Shankaye Mafi Tsanani Fiye Da Vietnam; Labarin Foreign Policy Game Da Yaƙin Amurka Da Iran
A cewar marubuci, Amurka a yanzu tana ɗaya daga cikin mafi raunin yanayinta na cikin gida da waje, amincewar kawayenta ga ƙarfin fifikon yaƙi da ikon wannan ƙasa ya ragu, kuma ra'ayin jama'ar Amurka game da goyon bayan shiga tsakani na soji a wajen iyakokin ƙasar ya gamu da shakku sosai.
-
Zariya: Mabiya Shaikh Zakzaky Sun Fara Gabatar Da Zaman Juyayin Tunawa Da Kisan Kiyashin Karbala
Kamar kowa ce watan Al-muharram, A yau Talata 1 ga watan Al-muharram, 1446 daidai da 16 ga watan Yuni, 2026 Ƴan uwa Musulmi Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na garin Zariya da kewaye suka fara gabatar da zaman juyayin Ashura wanda ake yi domin tunawa da irin kisan gillar da rundunar sojin Yazidu Ɗan Mu'awiya ta yi wa Jikan Manzon Allah (S) Imam Hussain tare da sahabbansa a filin karbala.
-
Girmamawa, Fahimta Da Goyon Baya; Ginshiƙai Uku Na Zamantakewar Aure Mai Dorewa
A cikin litattafan tarbiyya da yawa an ce mace da namiji suna fitowa daga iyalai biyu, al'adu biyu da kuma gogewa biyu daban-daban. Don haka a dabi’ance ra'ayinsu game da rayuwa, shaukinsu da ma matsaloli su bambanta. Amma idan aka sarrafa waɗannan bambance-bambancen yadda ya kamata, suna haifar da habakar kaunar juna maimakon nisantar juna.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Taron Miliyoyin Al’ummar Yemen Domin Yin Allah-wadai Da Cin Mutuncin Trump Ga Makka Mukarrama
Rahoto Cikin Bidiyo | Taron Miliyoyin Al’ummar Yemen Domin Yin Allah-wadai Da Cin Mutuncin Trump Ga Makka Mukarrama
-
Sheikh Zakzaky (H): Barazana Ba Za Ta Sa Mu Fasa Gwagwarmaya Ba
A ranar Litinin, 29 ga Zul-Hijjah, 1447H, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin rufe Mu'utamar na Kwamitin Ashura da Tattakin Arba'een, a gidansa da ke Abuja.
-
Kocin Iran: Tawagarsa Ita Ce Wacce Aka Fi Zalunta A Gasar Cin Kofin Duniya
Kocin Iran Amir Ghalenoei ya ce tawagarsa ita ce waccea aka fi zalunta a gasar cin kofin duniya ta 2026, yayin da ya yi kakkausar suka ga yadda ake mu'amala da tawagar a Amurka.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron "Shahidul-Ummah" Imam Sayyid "Ali Khamene'i" (R.A) A Birnin Lahore Na Pakistan
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA: An gudanar da wani taro a ƙarƙashin taken "Shahidul-Ummah" a birnin Lahore na Pakistan, wanda ya tattauna gudummawa da gadon jagora shahidi Imam Sayyid "Ali Khamene'i" (R.A), tare da halartar dubban musamman daga kowane ɓangaren al'umma da sauran mazhabobin Musulunci a Pakistan.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Tattaki Juyayin Shahadar Imam Hussain As A Garin Zaria Rana 1
A safiyar yau Talata 16/06/2026 Matasan Cikin Garin Zariya, Sun Futo Muzaharar juyayi, Wanda suke gabatarwa a duk Watan Ashura na ko wacce shekara, inda suke farawa tun daya daya ga wata har zuwa goma ga watan. kaman yanda kuke gani a Hotuna Matasan gasu sun sanya Bakaken riguna don Taya Manzon Rahma Jajen Abun da ya faru da Imam Hussain (AS) a filin Karbala.
-
Ma'aikatar Lafiya Ta Lebanon: Adadin Wadanda Sukai Shahada Sakamakon Hare-Haren Isra'ila Ya Kai 3,798
Adadin wadanda sukai shahada sakamakon ci gaba da hare-haren Isra'ila a Lebanon tun daga ranar 2 ga Maris ya kai 3,798 da 11,781 da suka jikkata, bisa ga alkaluman da Ma'aikatar Lafiya ta Lebanon da ta fitar a ranar Litinin.
-
Qalibaf: Ashura Makarantar Gwagwarmaya Ce A Gaban Zalunci
Shugaban Majalisar Shura ta Musulunci a wani sako da ya aika da shi a munasabar shigowar farkon watan Muharram, ya bayyana cewa wannan watan yana tunatar da jarumtaka, sadaukarwa da 'yanci, wanda al'ummar Iran, bisa rikonsu da daga koyarwar Ashura da tafarkin shahidai, za su tsaya tsayin daka a kan zalunci da wuce gona da iri, kuma za su ci gaba da tafarkin daraja da tsayin daka.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Dora Tutar Juyayin Imam Husaini As A Haramin Sayyidah Fatima Ma’asumah (S)
Yayin da watan Muharram ke gabatowa, a yammacin jiya Litinin (15 ga Yuni, 2026), a wani taroi da ya tara dimbin masu ziyara da mazauna yankin, a farfajiyar Imam Raza (As), da ke haraim Sayyidah Fatimah Ma’asumah As an daga tutar baƙin ciki da juyayin Imam Husaini As a kan kubbar harami mai tsarki na Haramin Sayyidah Fatima Ma’asumah (S).
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Dora Tuta Mafi Girman A Makokin Imam Husaini As A Tehran
An gudanar da taron daga mafi girman tutar makokin Imam Husaini As a ƙasar Iran a saman hasumiyar Jamhuriyar Musulunci, a yankin al'adu da yawon bude ido na Abbas Abad a Tehran.
-
Shaikh Ibraheem Zakzaky (H): A Muhimmantar Da Sanya Baƙaƙen Tufafi A Zaman Ashura
Muna so ne mutun ya rinƙa yin abin da ya dace da kansa‚ ba sai an zungureka ba. Kamar yadda Amirul Muminin (a.s) yake cewa: Dabba ita ce sai an zungureta‚ mai hankali kuwa hankali ya isa ya nuna masa abin da ya dace. Gani ga wane ya isa ishara ga mai hankali. Wannan faɗin Amirul Muminin (a.s) ne.
-
Shekh Zakzaky: Al-Muharram Watan Da Aka Keta Hurumin Manzon Allah Da Iyalansa Tsarkaka Ta Hanyar Shekar Da Jinainensu
An kira shi Al-muharram ne saboda Allah ta'ala ya haramta shi. Wato haramun ne a yi yaƙi a cikinsa, yana da alfarma a wajen Allah. To, kuma har a jahiliyyah sun kasamce suna kulawa da alfarmar watanni masu alfarma.
-
Nasarar Iran Daga Kallafaffen Yaƙi Zuwa Yarjejeniya; Nasarar Al'umma A Kan Babban Shirin Mika Wuyai Da Rushewa
Yau, ita ce ranar da Iran ta ci gaba da wanzuwa; ba wai kawai ta ci gaba da wanzuwa ba, har ma ta soke hasashe da tsare-tsare da yawa da aka rubuta game da makomarta. Wannan shine batun da tarihi zai rubuta game da ita...
-
Yamen: Ta Kara Killacewar Ruwa Kan Tel Aviv Har Zuwa Tekun Aden Ba Shiga Ba Fita
A inuwar gargadin sojojin Yemen game da yuwuwar faɗaɗa killacewar ruwa, tare da ƙaruwar kasancewar gwamnatin yahudawa a gabar tekun Somalia, abubuwan da ke faruwa a cikin Bahar Maliya da Tekun Aden suna ƙaruwa.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Al’ummar Shi'a A Kashmir Sun Gudanar Da Taron Shirye-Shirye Don Watan Muharram
Rahoto Cikin Hotuna | Al’ummar Shi'a A Kashmir Sun Gudanar Da Taron Shirye-Shirye Don Watan Muharram
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Kafa Tantin Makokin Muharram A Haramin Sayyid Musa Al-Mubarak (A.S) A Qom
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA -: A Munasabar Shigowar Watan Muharram An Kafa Tantin Makoki A Haramin Sayyid Musa Al-Mubarak (A.S) A Birnin Qom
-
Iran: Yarjejeniyar Ta Jaddada Kawo Ƙarshen Yaƙi A Dukkan Fagage Ciki Har Da Lebanon
Iran: Majalisar Koli Ta Tsaron Kasar Ta Fitar Da Sanarwa Game Da Yarjejeniyar Tsakanin Iran Da Amurka
Sakatariyar Majalisar Koli ta Tsaron Kasar Iran ta jaddada cewa an kammala rubutun yarjejeniyar fahimtar juna game da tattaunawar Islamabad domin kawo ƙarshen yaƙi tsakanin Iran da Amurka a yammacin ranar 14 Yuni.
-
Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniyar Fahimtar Juna Don Kawo Ƙarshen Yaƙi
Bi sa da abin da Firayim Ministan Pakistan ya sanar a wani sako a shafin sada zumunta na "X", bangarorin biyu sun amince da dakatar da ayyukan soji nan take na dindindin a dukkan fagage ciki har da Lebanon wanda kuma za a sanya hannu akan takardun yarjejeniyar a ranar Juma'a Switzerland tsakanin kasashen biyu.
-
Shekh Zakzaky (H): Ceton Al'umma Ne Manufarmu - Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) + Hotuna
Jagora (H) ya bayyana cewa ayyukan da sassa daban-daban na Harka Islamiyya ke gudanarwa na ceton al'umma ne, yayin da yake gabatar da jawabin rufe Mu'utamar na Dandalin Kiwon Lafiya (ISMA) karo na 28, yau Lahadi, 28 ga Zul Hijja 1447, a gidansa da ke Abuja.
-
Ghalibaf: Bayan Da Amurka Ta Ba Wa Isra’ila Izinin Kai Hari A Dahieh, Ba Maganar Ci Gaba Yarjejeniya
Hakan na zuwa bayan da Isra’ila ta kai munanen hare-hare kan kudan cin Labanon bayan da Shugaban hafsan sojojin gwamnatin yahudawa ya ba da umarnin tsananta ayyukan ta'addanci a kudancin Lebanon din.
-
Shahidai Da Jikkata A Harin Ta'addancin Isra'ila A Kan Wani Gini A Kudancin Beirut
Isra'ila ta kai wani hari ta sama a kan wani ginin zama a unguwar Ghobeiri a Dahiyat kudancin Beirut.
-
Amerika: Musulmin Amurka Su Na Cikin Guguwar Ƙiyayya
Harin da aka kai wa wani masallaci a San Diego a ranar 18 ga Mayu, tunatarwa ce mai ban tausayi cewa kyamar Musulunci (Islamophobia), wariyar launin fata da ake yi wa Musulmai, da tashin hankali, har yanzu suna zama barazana mai kisa ga Musulmin Amurka.
-
Isra’ila: Yarjejeniyar Trump Da Iran Ta Jefa Isra'ila Cikin "Halin Rashin Nasara Na Dabarun Siyasa
Dana Weiss, babban manazarci na tashar Isra'ila ta 12, ya suke tsarin gwamnatin Trump game da Iran, ya jaddada cewa yarjejeniyar da ake yi ba wai kawai ta ware Tel Aviv daga manyan ma'auni ba ne, har ma tare da tabbatar da barazanar matsayin Tehran, wajen fuskanci 'yancin yin aikin soji na Isra'ila a Lebanon da Gaza da gaske.
-
Kwamandan Hedkwatar Khatamul-Anbiya (S.A.W) Ya Bayyana Ingancin Yanayin Kayan Tsaron Saman Iran
Birgediya Janar "Ali Reza Elhami" a cikin bayanin da ya yi a yau Lahadi ya yi bayanin ci gaban shirye-shiryen wannan runduna bayan tsagaita wuta a "Kallafaffen Yaƙi na Uku" (Yakin Ramadan), yana mai cewa: A yau, a cikin rundunar tsaron sama ta sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, duk abin da muke da shi na kayan aiki, tsare-tsare, dabarun yaƙi, cibiyoyin bayar da umarni da sarrafawa, abubuwan more rayuwa na sadarwa da sassan leken asiri, na Iran ne gaba ɗaya suna cikin inganci.
-
CAIR: Ta Yi Allah-wadai Da Harin Da Aka Kai Wa Gidan Malami Musulmi A Burtaniya
An kai wa gidan wani malami hari da kone-kone a Bolton a Ingila — wanda wata babbar ƙungiyar kare hakkin Musulmi a Amurka ta bayyana ra'ayinta game da lamarin in da tai Allah wadai da wannan mummunan harin.
-
Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Hizbullah A Karon Farko Ta Kakkabo Jirgin Heron
Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Hizbullah A Karon Farko Ta Kakkabo Jirgin Heron
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Shimfide Haramin Imam Hussain (As) Da Baƙaƙen Sitarori A Gab Da Muharram
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: Yayin da kae shirin fara shiga watan Muharram da gabatowar raneku juyayi, an lulluɓe haramin Imam Hussain (AS) da barandodin samar da inauwa da baƙaƙene saitarori da banoni.
-
Tsohon Ministan Isra'ila: "Babu A Inda Isra'ila Ta Yi Nasara Ba A Lebanon, Ba A Iran, Ba A Kan Hamas"
Tsohon ministan Isra'ila Haim Ramon ya yi gargadi game da tasirin yarjejeniyar Amurka da Iran a kan makomar siyasar Netanyahu, yana mai ganin cewa abin da Isra'ilawa suke ji shi ne cewa gwamnatinsu ba su sami nasara mai ƙarfi ba.