-
Sojojin Iran: Sun kai Hari Kan Masana'antun Mai Na Isra'ila
A sanarwa mai lamba 58 na Sojojin Iran sun bayyana ci gaba da kai hari na jiragen sama marasa matuka a kan masana'antar petrochemical na gwamnatin sahyoniyawa.
-
IRGC Ta Gargadi Ƙasashe Makwabta: Yanzu Lokacin Kawaici Ya Ƙare
Iran Ta Kai Hari Kan Manyan Gine-ginen Petrochemical Na Amurka A Saudiyya
Za mu yi kayayyakin more rayuwa na Amurka da abokan aikinta aika aikar zata sanya hana anfanar Amurka da kawayenta ga man fetur da iskar gas na yankin tsawon shekaru.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ƴan Gudun Hijirar Afghanistan Suka Gudanar Da Taron Mubaya'a Ga Sabon Jagora
Dubban 'yan gudun hijirar Afganistan da iyalan Lashkare-Fatemiyun sun gudanar da taron yin bai'a ga Sabon Jagora Sayyid Mujtaba Husaini DZ.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Taron Ƙasa Da Ƙasa Mai Taken: "Yaƙi Da Girman Kai A Mahangar Shahidin Jagora" A Qom
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A yammacin ranar Litinin (6 ga Afrilu, 2026) bisa ɗaukar dawainaiyar ofishin wakilin jagora na a Jamhuriyar Azerbaijan akaa gudanar da taron a cikin Zauren Taro na Majalisar Ahlul Baiti (AS) ta Duniya a Qom. A cikin wannan taron, Hujjatul-Islam Wal Muslimeen Saeivar, shugaban ofishin babban jagora a Jamhuriyar Azerbaijan, Hujjatul-Islam Wal Muslimeen Hosseini Kouhsari, Mataimakin Ministan Sadarwa da Semiries na kasa da kasa, da Hujjatul-Islam Wal Muslimeen Ghanbari, mataimakin ministan sadarwa da harkokin kasa da kasa na jami'ar AlMustafa, sun gudanar da jawabi.
-
An Sanar Da Yadda Za'a Gudanar Da Tarukan Ranar 40 Shahadar jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Majalisar da ke kula da Yaɗa Lamurran Musulunci ta sanar da yadda za gudanar da tarukan juyayi na kwana 40 da shahadar jagoran juyin juya halin musulunci ga al'ummar kasar, ta mai gayyatar dukkan sassan al'ummar wannan kasa mai girma da su sake haifar da wani yanayi na al'ajabi mai dorewa.
-
Iran Za Ta Ɗauki Matakan Da Suka Dace Don Kare Hakkinta
Amurka Da Isra'ila Sun Kai Hari Karo Na Hudu Cibiyar Makamashin Nukiliya Ta Bushehr
Kai hari kan cibiyar nukiliyar Bushehr shi ne shaida da ke tabbatar da laifukan yaƙi kuma rashin ɗaukar matakin hukumar Nukiliya shi ke sanya masu ta'addanci tsaurin kan kai hari.
-
Iran Zuwa Yanzu Ta Lalata Jiragen Yaki Marasa Matuka Na Amurka Da Isra’ila 162
Amurka Ta Sake Fuskantar Shan Kaye Daga Iran Kamar Yadda Tasha A Tabas + Bidiyoyi
Iran Ta Kakkabo Tare Da Lalacewar Manyan Jiragen Abokan Gaba Na Amurka A Cikin Sa’oin Da Suka Gabata
-
Iran: Ta Samar Da Makamai Da Na'urorin Farautar Manyan Jiragen Yaƙin Maƙiya
Kwamandan sansanin tsaron bai ɗaya na tsarin tsaron saman na kasar ya ce: "Mun yi wa manyan jiragen yaƙi da jirage marasa matuka na abokan gaba tarko, inda aka samar da sabbin na'urori kirar cikin gida don farautar jiragen yaki na zamani tsatso na 5 da kuma jirage marasa matuka na abokan gaba
-
Iran Ta Rataye Ƴan Ta'adda Biyu A Yau
An rataye wasu mambobi biyu na tawagar 'yan ta'addan a Tehran bayan bin matakan shari'a da tabbatar da laifukan ta'addancinsu.
-
Iran Ta Sake Kakkabo Jirgin Yakin Amurka Nau’in A-10
Sojojin Iran sun kakkabo wani jirgin kawo daukin gaggawa ga rundunar kasa na Amurka nau’in A-10 a mashigar Hormuz.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Janar Sayyid Abdurrahim Musawi - Qom
An gudanar da jana'izar gawar shahidi mai tsarki shahid Janar Amir Abdurrahim Musawi, shugaban rundunar hadin gwiwa na rundunar sojin kasar a yau (4 ga Afrilu 2026) bayan sallar Juma'a a Qom tare da halartar bangarori daban-daban na jama'a.
-
Bidiyon Yadda Al’ummar Iran Su Kai Bankwana Da Kwamandansu Sayyid Musawi
Bayan shahadar Sayyid Abdurrahim Musawi Al’ummar Qom sun jaddada ci gaba da tafarkin shahidai daga tsatson zuciyarsu da rayukansu a yayin taron bankwana da gawar shahidin mai tsarki a harami mai tsarki na Sayyida Fatima Ma’asumah As da Raudar Imam Zadeh Musal Mubarqa’a.
-
Iran Ta Sake Kakkabo Jiragen Yakin Amurka Ciki Har Da Nau’in F35 A Karo Na Biyu
Mai magana da yawun babban hedkwatar Hazrat Khatamul-Anbiya (SAW) ya sanar da kakkabo jirgin yaki na F35 a karo na biyu wanda shine mafi ci gaban jirgi a Amurka bisa anfani da nau’rorin tsaron saman dakarun IRGC.
-
Iran Ta Kama Sojojin Haya 810 Na Gwamnatin Isra’ila A Lardunan Hamedan, Lorestan Da Kerman Da Azerbaijan
Iran na ci gaba da ganowa da kama dukkan munafukai da masu hannu a bayar da bayanan sirri na ƙasar ga abokan gaba
-
Iran: Zuwa Yanzu Sojojin Ƙasar Sun Harbo Jiragen Yaƙin Amurka 154 + Bidiyo
Dakarun Iran sun harbo jiragen yaƙin Amurka nau'in MQ9 guda biyu da makaman Rundunar Sojan Sama a Shiraz.
-
Jagora Ya Tura Saƙo Zuwa Ga Sheikh Naeem Qasim
Jagora: Tarihin Gwagwarmaya Cike Ya Ke Da Kwamandoji Masu Tsayin Daka Da Sadaukarwa
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Tura Saƙo Zuwa Ga Sheikh Naeem Qasim, Sakatare Janar na kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon.
-
Labarai Cikin Hotuna | Jana'izar Shahidi Kirista Na Yaƙin Ramadan A Isfahan
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: an gudanar da Jana'izar Shahidi Kirista wanda yayi shahada a yaƙin Ramadan An yi jana'izar Shahidin Mai Tsarki na Ƙasar Iran, mai suna Avanos Simonian, Shahidi Kirista na farko kuma tilo na ƙasar a yakin Ramadan, wanda aka gudanar A safiyar yau (31 ga Maris, 2026) tare da halartar al'ummar musulmi da kiristoci da ke zaune a Isfahan.
-
Sardar Musawi: Mun Kai Hari Gidan Matuƙan Jirage Da Ma'aikatan Jiragen Amurka A Saudiya
Dakarun Tsaron Saman IRGC: A yau mun kai harin makamai masu linzami da jiragen marasa matuki gidan matukan jirage da ma'aikatan jiragen Amurka a Saudiyya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Rakiyar Gawar Shahid Tangisiri A Bandar Abbas
Hotunan Yadda akai jana'izar kwamandan dakarun sojin ruwa na jami'an tsaron juyin juya hali, Admiral Alireza Tangsiri a Bandar Abbas.
-
Za A Binne Gawar Shahidi Admiral Tangisiri A Birnin Abadan
Za a binne jana'izar kwamandan dakarun sojin ruwa na jami'an tsaron juyin juya hali, Admiral Alireza Tangisiri a ranar Juma'a mai zuwa a kudu maso yammacin birnin Abadan, inda za a binne shi a Rawdat al-Shuhada da ke Abadan.
-
Aref: Dole Amurka Ta Faɗi Cewa: Ba Za Mu Ƙara Keta Iyakar Iran Ba...
Aref: Makiya ba za su iya dakatar Da Ci Gaban Iran Ta Hanyar Kai Wa Jami'o'i Hari Ba
Mataimakin Shugaban kasa na farko: A yau, ayyukan gwamnatin Sahayoniya da gwamnatin Amurka wajen kai hari kan cibiyoyin kimiyya sun yi daidai da irin wannan tsarin dakile ci gaban kimiyya na Iran, amma kamar yadda suka gaza a baya, ba za su yi nasara a wannan karon ba.
-
IRGC: Admiral Alireza Tangsiri Yayi Shahada
Irgc: Ta fitar da sanarwar shahadar Admiral Alireza Tangsiri
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Akai Bankwana Da Shahidai 17 Na Pardisan Qom
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: an gudanar da jana'iza da bankwana ga shahidan Pardisan Qom wanda harin maƙiya Amurka da Isra'ila ya shafa a haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As Qom
-
Jagora: Ya Aike Da Saƙo Ga Sheikh Hammam Hamoudi
An isar da sakon Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei, babban jagoran juyin juya hali ga shugaban majalisar koli ta Musulunci na Iraki Sheikh Hammam Hamoudi, Kakakin Majalisar Koli ta Musulunci, ya gana da Muhammad Kazimus Sadegh, jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Bagadaza.
-
Iran Ta Kai Hari Kan Birnin masana'antu Na Neut Hawaf A Beer Saba'i
IRGC: A mayar da martani ga mummunan hare-haren da Amurka ta kai a kan cibiyoyin masana'antu na Iran, an kai hari kan birnin masana'antu na Neut Hawaf a cikin Beer Saba'a inda bayan harin garin ya turnike da hayaki tare da shiga cikin duhu da yankewar wuta gaba ɗaya
-
Labarai Cikin Bidiyo: Banga Komai Ba Sai Kyakkyawan Abu
Bidiyon Wani Magidanci Da Amurka Da Isra'ila Suka Rusa Masa Gida A Pardisan Qom Magidanci Yana Cewa: Ban Ga Komai Ba Sai Kyakkyawa
-
Shahadar Masanin Kimiyyar Nukiliya Tare Da Matarsa Da Ƴarsa
Farfesa a fannin kimiyyar Physics a Jami'ar Imam Husain (AS) Ta IRGC da masanin kimiyyar nukiliyar kasar, sun yi shahada tare da matarsa da 'yarsa.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Tunawa Da Shahidan Minab A Tehran
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: an gudanar da taron tunawa da shahidan ɗaliban makarantar Primary ta Shajreh Dayyibah Minab wanda maƙiya Amurka da Isra'ila suka kai masu hari Tare shadantar da su taron ya samu halartar masu fasaha da masu fafutuka na yara da matasa, an gudanar da shi a Cibiyar Ƙirƙirar Al'adu da Fasaha na Cibiyar Haɓaka Hankali na Yara da Matasa, da ke kan titin Hijabi a Tehran.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Juyayin Rusa Makabartar Baki’a A Qom
An gudanar da taron Tunawa da ranar da Wahabiyawa suka kai harin ta’addanci tare da rusa makabartar Baki’a a haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah (As) a Qom
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Addu'oin Rana Ta 7 Ga Shahadar Ministan Yada Labaran Iran A Qom
An gudanar da taron Tunawa da ranar bakwai ta shahadar ministan yada labarai shahid Sayyid Isma'il Khadib Rh a a harin Sayyidah Fatimah Ma'asumah (As) a Qom