ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Mombasa Kenya

    Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Mombasa Kenya

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: 'Yan Shi'ar Kenya Suna ci gaba da Gudanar da Taron Makokin Muharram a Birnin "Mombasa"

    2026-06-23 09:18
  • Najeriya: An Gudanar Da Yaumul Abdullahi Radhi (As) A Katsina + Hotuna

    Najeriya: An Gudanar Da Yaumul Abdullahi Radhi (As) A Katsina + Hotuna

    A cigaba da zaman makokin Ashura na bana 1448/2026, a rana ta shida da fara gudanar da zaman a da'irar Katsina, wanda ya yi daidai da 7 ga watan Al-Muharram, an tuna da jaririn Imam Husaini (AS), Abdullahi Radhi (AS) wanda aka shahadantar da shi a filin Karbala.

    2026-06-23 09:12
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Makoki Na Tawagar Rayhanatul-Hussein As

    Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Makoki Na Tawagar Rayhanatul-Hussein As

    An gudanar da zaman juyayi da makoki na Hai’atur Rayhanatul-Hussein As

    2026-06-22 19:11
  • Isra'ila Tana Tattauna Janyewa Kaɗan Daga Kudancin Lebanon

    Isra'ila Tana Tattauna Janyewa Kaɗan Daga Kudancin Lebanon

    An bayar da rahoton cewa, kafin tattaunawar diflomasiyya da aka shirya yi a Amurka, Isra'ila tana nazarin zaɓin janyewa daga wasu wurare a Kudancin Lebanon. An ce wannan mataki na iya zama dabara don sassauta yanayin tattaunawar.

    2026-06-22 19:04
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Manema Labarai Na Kwamitin Ayyukan Jana'izar Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci

    Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Manema Labarai Na Kwamitin Ayyukan Jana'izar Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: an gudanar da taron Manema Labarai da Kwamitin Ayyukan Bankwana da Jana'iza da Binne Jagora Shahid Sayyid Ali Khamenaei Rh

    2026-06-22 18:54
  • Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Gobarar Wuta Ta Kashe Aƙalla Mutane 14 A Indiya

    Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Gobarar Wuta Ta Kashe Aƙalla Mutane 14 A Indiya

    Aƙalla mutane 14 sun mutu sakamakon gobarar wuta da ta tashi a wata cibiyar ilimi da kuma wani kantin sayar da dabbobin gida a yankin "Aliganj Lucknow" a arewacin Indiya.

    2026-06-22 18:42
  • Araqchi: Gwajin Gaske A Yarjejeniyar Fahimtar Juna Tsakanin Iran Da Amurka Yana Cikin Aiwatar Da Tsagaita Wuta A Lebanon

    Araqchi: Gwajin Gaske A Yarjejeniyar Fahimtar Juna Tsakanin Iran Da Amurka Yana Cikin Aiwatar Da Tsagaita Wuta A Lebanon

    Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya yaba wa Pakistan da Qatar saboda ƙoƙarce-ƙoƙarce na sasanci da suka yi, yana mai cewa an sami babban ci gaba wajen kawo ƙarshen yaƙi da Iran, amma "jarabawar gaske" za ta kasance nasarar aiwatar da tsagaita wuta a Lebanon.

    2026-06-22 08:19
  • Labarai Cikin Bidiyo | Na Tattakin Juyayin Imam Husaini A Babban Birnin Finland, Helsinki

    Labarai Cikin Bidiyo | Na Tattakin Juyayin Imam Husaini A Babban Birnin Finland, Helsinki

    Labarai Cikin Bidiyo | Na Tattakin Juyayin Imam Husaini A Babban Birnin Finland, Helsinki

    2026-06-22 07:52
  • Labarai Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Hussainiyar Hazrat Abulfazl A Helsinki, Finland

    Labarai Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Hussainiyar Hazrat Abulfazl A Helsinki, Finland

    Labarai Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Hussainiyar Hazrat Abulfazl A Helsinki, Finland

    2026-06-22 07:50
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Makokin Imam Hussain As a Hussainiyar Imam Mahdi As Mebara, Najeriya

    Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Makokin Imam Hussain As a Hussainiyar Imam Mahdi As Mebara, Najeriya

    Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Makokin Imam Hussain As a Hussainiyar Imam Mahdi As Mebara, Najeriya

    2026-06-22 00:21
  • Tawagar Iran Ta Bar Wurin Tattaunawar Saboda Barazanar Trump

    Tawagar Iran Ta Bar Wurin Tattaunawar Saboda Barazanar Trump

    A cewar wasu majiyoyi na kusa da tawagar tattaunawar, tawagar Iran ta bar wurin tattaunawar ne don nuna adawa da barazanar Trump.

    2026-06-22 00:00
  • Sheikh Qassem: Shirin Amurka Da Isra'ila A Kan Iran Da Fagen Gwagwarmaya Ya Sha Kaye

    Sheikh Naim Qassem: Gwagwarmaya Ba Zata Yarda Da Ma'anar Tsagaita Wuta Ta Yahudawa Ba

    Sheikh Qassem: Shirin Amurka Da Isra'ila A Kan Iran Da Fagen Gwagwarmaya Ya Sha Kaye

    Babban Sakataren Hizbullah Lebanon, yayin da ya jaddada cewa shirin hadin gwiwar Amurka da Isra'ila don raunana Iran da kuma jigon gwagwarmaya ya sha kaye, ya sanar da cewa Iran, duk da matsin lamba mai yawa da hare-haren soji, ta kare hakokinta da ƙarfi, kuma fagen gwagwarmaya ma, ta hanyar tsayin daka a kan gwamnatin yahudawa, ya shiga sabon matakin ma'auni na yanki.

    2026-06-21 23:37
  • Labarai Cikin Hotuna | Zaman Makokin Rana Ya Uku A Ƙatsina

    Labarai Cikin Hotuna | Zaman Makokin Rana Ya Uku A Ƙatsina

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA – ya ruwaito cewa: an gabatar da zaman makoki a markazin Ahlul Bait bisa jagorancin Sheikh Yakub Yahya Katsina, cigaba da zaman tunawa da waki'ar Ashura ta bana 1448/2026, a rana ta uku da fara gudanar da taron a da'irar Katsina, wanda ya yi daidai da 4 ga watan Al-Muharram. لا يوم كيومك يا أبا عبد الله...

    2026-06-20 22:57
  • Manazarcin Yahudawa: Trump Da Netanyahu Sun Mayar Da Iran Babbar Ƙasa A Yankin

    An Cire Isra'ila Daga Sabuwar Gabas Ta Tsakiya

    Manazarcin Yahudawa: Trump Da Netanyahu Sun Mayar Da Iran Babbar Ƙasa A Yankin

    Avi Sakharov, masanin Gabas ta tsakiya da manazarcin jaridar yahudawa Yedioth Aharonoth, a cikin wani nazari yana mai nuni da maganganun baya-bayan nan na Trump a taron ƙungiyar kasashe bakwai, ya rubuta cewa Amurka tana zana sabuwar Gabas ta Tsakiya inda ake amincewa da Iran a matsayin wata ƙasa mai cikakken iko a yankin kuma babbar ƙasa ta sabuwar Gabas ta Tsakiya, bayan cire Isra'ila daga wasan.

    2026-06-20 19:16
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Zaman Juyayin Imam Husaini As A Gidan Motsa Jiki A Qom

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Zaman Juyayin Imam Husaini As A Gidan Motsa Jiki A Qom

    A rana ta biyar ga watan Muharram, wasu gungun masu makokin Imam Husaini sun taru a Zurkhaneh Payambar A’azam (S.A.W) a Qom, a cikin wani yanayin ibada da ruhaniyya, suka yi makoki ga Aba Abdillahil Hussain (A.S) tare da waƙoƙin makoki na Haji Ahmad Va'izi.

    2026-06-20 18:20
  • Tonan Sililin Tsohon Firayim Ministan Isra’ila: Netanyahu Ya Yi Wa Amurka Alkawarin Rugujewar Iran

     Isra'ila Ta Sha Kaye Wajen Tafiyar Da Yaƙi Kuma Ta Rasa Amincin Washington

    Tonan Sililin Tsohon Firayim Ministan Isra’ila: Netanyahu Ya Yi Wa Amurka Alkawarin Rugujewar Iran

    Yair Lapid, shugaban 'yan adawar gwamnatin yahudawa kuma tsohon firayim ministan wannan gwamnati, a cikin jawabinsa a majalisa, yayin da ya ke ikrarin cewa Netanyahu ya yi wa Amurkawa alkawarin rugujewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran don jawo su cikin yaƙi, ya jaddada cewa Netanyahu ya sha kaye wajen tafiyar da yaƙi da Iran da kuma bayyana shi ga duniya, kuma ya rasa amincin Amurka a tsakiyar yaƙi.

    2026-06-20 18:05
  • Adadin Waɗanda Su Kai Shahada A Gaza A Yau Ya Kai 7

    Isra'ila Na Ci Gaba Da Kutsawa Tantina Da Rushe Gidajen Falasɗinawa

    Adadin Waɗanda Su Kai Shahada A Gaza A Yau Ya Kai 7

    Majiyoyin asibitoci a Gaza sun ba da rahoton shahadar 'yan Falasdinu akalla bakwai sakamakon hare-haren safiyar yau da sojojin sahayoniya suka kai, wanda ke zama karya yarjejeniyar tsagaita wuta.

    2026-06-20 17:35
  • Isra'ila Na Ci gaba da Kai Munanan Hare-haren A Labanon

    Isra'ila Na Ci gaba da Kai Munanan Hare-haren A Labanon

    Cibiyar labarai ta Al Jazeera ta ba da rahoton ci gaba da hare-haren Isra'ila a garin Nabatiyah da ke kudancin Lebanon.

    2026-06-20 17:32
  • Nijar: Sojoji Da Fararen Hula 13Da Ƴan Ta'adda 22 Aka Kashe Niamey

    Nijar: Sojoji Da Fararen Hula 13Da Ƴan Ta'adda 22 Aka Kashe Niamey

    Ma'aikatar Tsaro: Sojoji 11 da fararen hula 2 suka shahada, kuma an kashe 'yan ta'adda 22 a yunkurin harin da bai yi nasara ba kan filin jirgin sama na Niamey

    2026-06-19 16:16
  • Pentagon Ta Buƙaci Ƙarin Kasafin Kuɗi Dala Biliyan 80 Don Yaƙin Da Ta Ke Yi Kan Iran

    Pentagon Ta Buƙaci Ƙarin Kasafin Kuɗi Dala Biliyan 80 Don Yaƙin Da Ta Ke Yi Kan Iran

    Ma'aikatar Tsaro ta Amurka ta gabatar da buƙatar kasafin kuɗi na dala biliyan 80 don biyan kuɗaɗen yaƙin da ta ke yi kan Iran da wasu wasu kuɗaɗe.

    2026-06-19 11:12
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Juyayin Imamul Husaini As A Rasht Rana Ta 4

    Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Juyayin Imamul Husaini As A Rasht Rana Ta 4

    Ayatullah Ramazani Babban sakataren Majalisar Ahlul Bait ta Duniya, a wurin taron makokin safiyar rana ta huɗu ga watan Muharram a Rasht, yayin da yake nanata zancen "Allahumma ij'al mahyaya mahya Muhammad wa ali Muhammad wa mamati mamata Muhammad wa ali Muhammad" (Ya Allah! Ka sanya rayuwata a kan tafarkin Muhammad da iyalansa, kuma mutuwata ma a kan tafarkin Muhammad da iyalansa), ya ɗauki wannan addu'a a matsayin bayyana matsayi a bayyane don zaɓar salon rayuwa na mumini, kuma ya ce: Mutum ba shi da wata hanya don kaiwa ga kamala da sa'a, sai ta hanyar bin tafarkin Annabi (SAW) da Ahlul Bait (AS).

    2026-06-19 10:54
  • Ayatullah Ramazani: Rayuwa Da Mutuwar Mumini Akan Tafarkin Ahlul Bait (AS) Me Suke Da Anfani

    Ayatullah Ramazani: Rayuwa Da Mutuwar Mumini Akan Tafarkin Ahlul Bait (AS) Me Suke Da Anfani

    Babban sakataren Majalisar Ahlul Bait ta Duniya, a wurin taron makokin safiyar rana ta huɗu ga watan Muharram a Rasht, yayin da yake nanata zancen "Allahumma ij'al mahyaya mahya Muhammad wa ali Muhammad wa mamati mamata Muhammad wa ali Muhammad" (Ya Allah! Ka sanya rayuwata a kan tafarkin Muhammad da iyalansa, kuma mutuwata ma a kan tafarkin Muhammad da iyalansa), ya ɗauki wannan addu'a a matsayin bayyana matsayi a bayyane don zaɓar salon rayuwa na mumini, kuma ya ce: Mutum ba shi da wata hanya don kaiwa ga kamala da sa'a, sai ta hanyar bin tafarkin Annabi (SAW) da Ahlul Bait (AS).

    2026-06-19 10:45
  • Switzerland: An Soke Tattaunawar Da Ake Shirin Yi Yau Tsakanin Amurka Da Iran

    Switzerland: An Soke Tattaunawar Da Ake Shirin Yi Yau Tsakanin Amurka Da Iran

    Ma'aikatar Harkokin Waje ta Switzerland ta sanar a cikin wata sanarwa cewa an soke tattaunawar da ake shirin yi a yau Juma'a tsakanin Amurka da Iran a wurin shakatawa na tsaunuka na Bürgenstock na ƙasar.

    2026-06-19 10:26
  • Hizbullah: An Kashe Sojan Isra'ila Kuma Kusan Goma Sha Biyu Suka Jikkata

    Hizbullah: An Kashe Sojan Isra'ila Kuma Kusan Goma Sha Biyu Suka Jikkata

    Aƙalla sojan Isra'ila ɗaya ya mutu kuma kusan goma sha biyu suka jikkata a wasu hare-hare daban-daban na Hizbullah a kudancin Lebanon.

    2026-06-18 23:23
  • Jagora: Ni, Tun Asali, Ina Da Wani Ra'ayin Ne Daban Akan Batun Yarjejeniya Amma...

    Jagora: Ni, Tun Asali, Ina Da Wani Ra'ayin Ne Daban Akan Batun Yarjejeniya Amma...

    Ga fassarar cikakken saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci zuwa al'ummar Iran game da yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin shugabannin Iran da Amurka

    2026-06-18 22:59
  • Siriya: Ana Samun Ƙaruwar Rikicin Mazhaba A Karkashin Gwamnatin Julani

    Siriya: Ana Samun Ƙaruwar Rikicin Mazhaba A Karkashin Gwamnatin Julani

    Wasu yankuna a Siriya suna fuskantar ƙaruwar tashin hankali da hare-hare masu alaƙa da mazhaba a ƙarƙashin hujjar kawar da ragowar magoya bayan gwamnatin Bashar al-Assad.

    2026-06-18 22:26
  • Susan Rice: Yarjejeniyar Islamabad Takarda Ce Ta Mika Wuya Mai Ban Tsoro Da Ban Mamaki Da Amurka Ta Sanya Hannu

    Nikki Haley: Biyan Kuɗi Don Sake Gina Wata Barazana Da Muka Lalata, Kuskure Ne Babba.

    Susan Rice: Yarjejeniyar Islamabad Takarda Ce Ta Mika Wuya Mai Ban Tsoro Da Ban Mamaki Da Amurka Ta Sanya Hannu

    Susan Rice, mai ba da shawara kan tsaron ƙasa a zamanin Barack Obama a lokacin da aka sanya hannu kan yarjejeniyar nukiliya da Iran, ta bayyana yarjejeniyar fahimtar juna ta Islamabad a matsayin "takarda ce ta mika wuya mai ban tsoro da ban mamaki, tare da biyan diyya na ɗarurruwan biliyoyin daloli".

    2026-06-18 21:55
  • Al-Quds: Iran Ta Sake Rubuta Tarihi A Yankin Da Sabuwar Siyasarta

    Iran:  Ta Kewaye Isra'ila Ta Fagage Hudu

    Al-Quds: Iran Ta Sake Rubuta Tarihi A Yankin Da Sabuwar Siyasarta

    Jaridar Al-Quds Al-Arabi ta Landan a cikin wani nazari game da sakamakon yaƙi da yarjejeniyar baya-bayan nan tsakanin Tehran da Washington, ta rubuta cewa Iran da sabuwar dabarar hana yaki ta yanki, ta mayar da kanta daga sahun ƙarshe na kariya zuwa sahun faro a kai farmaki a fuskantar Isra'ila, kuma ta shimfiɗa layin killacewa mai zurfi daga Bahar Maliya zuwa Balkan, Bahar Rum ta Gabas, Bahar Maliya, Nahiyar Afirka da Tekun Farisa wanda hakan na nufin kewaye Isra'ila daga yamma, gabas, arewa da kudu gaba daya.

    2026-06-18 18:53
  • Ana Killace Da Makudan Dukiyoyin Iran A Kasashe 9 a Fadin Duniya

    A Ina Ne Ake Ajiye Dukiyoyin Iran Da Aka Killace?

    Ana Killace Da Makudan Dukiyoyin Iran A Kasashe 9 a Fadin Duniya

    Wata jaridar Amurka ta ba da rahoton cewa dukiyoyin Iran da aka killace suna ajiye a kasashen China, Iraqi, Indiya, Qatar da wasu kasashe da dama.

    2026-06-17 19:18
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Fara Tarukan Makoki Na Muharram A Cibiyar Addini Ta Fudiyya Da Ke Yola, Najeriya

    Labarai Cikin Hotuna | Na Fara Tarukan Makoki Na Muharram A Cibiyar Addini Ta Fudiyya Da Ke Yola, Najeriya

    Labarai Cikin Hotuna | Na Fara Tarukan Makoki Na Muharram A Cibiyar Addini Ta Fudiyya Da Ke Yola, Najeriya

    2026-06-17 10:32
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom