-
Iran Ta Rataye Ƴan Leƙen Asirin Mossad Uku
An rataye Hamed Walidi da Muhammad Masoum Shahi da Muhammad Jawad Reza Soltani 'yan leƙen asirin Mossad (cibiyar leƙen asirin gwamnatin Sahyoniya)
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Matan Iran Masu Sadaukar Da Rayuwarsu A Haramin Hazrat Shah Cheragh (AS)
An gudanar da taron mata da 'yan mata na Iran, mai taken Alkawarin Fatima, a yammacin Lahadi (19 ga Aprilu, 2026) wanda ya yi daidai munasabar kwanaki goma na Karama da Girmamawa na haihuwar Sayyida Fatima Ma’asumah As da Ranar 'Yan Mata, tare da halartar matan Shiraz a Haramin Hazrat Shah Cheragh (AS). Hoto: Amir Sadeghian
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Taro Na "Jarumai 'Ya'ya Matan Iran" - Isfahan
An gudanar da taron iyaye mata da 'yammata masu sadaukar da rayukansu ga Iran da sabunta biyayya ga Jagoran Addini a ranar Asabar da yamma (18 Aprilu 2026) tare da munasabar kwanaki goma na Karama da Girmamawa na haihuwar Sayyida Fatima Ma’asumah As da Shahid Jagoran Juyin Juya hlin Musulunci Sayyid Aliyul Khameane Qs a Zauren Shahidai na Golestan.
-
Iran Ta Tsara Yadda Zata Gudanar Da Mashigar Hurmuz
A cikin shirin sabon majalisar, za a biya kuɗin shiga ta mashigar ruwa ta Hurmuz. Kashi 30 cikin 100 na wannan kuɗin shiga za a ware su ne don ƙarfafa sojojin ƙasa da kuma kashi 70 cikin 100 na rayuwar al’umma.
-
Iran Ta Shirya Tsaf Don Yiwuwar Sake Barkewar Wani Sabon Yaki
Babul-Mandab, Aramco, Yanbu’a da Fujairah suna shiga yankin rikici idan har yaki ya sake barewa.
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce: Rundunar Sojan Ƙasa Tana Kare Ƙasa Cikin Jarumta
Jagora: Rundunar Ruwan Iran Na Shirye Don Dandanawa Makiya Sabbin Dacin Shan Kaye
Jagoran juyin juya halin Musulunci, cikin sakonsa na taya murnar Ranar Sojan ƙasa, ya bayyana cewa rundunar sojan Musulunci tana kare ƙasar da tutar da take da ita cikin jarumta.
-
Taya Murna Da Haihuwar Sayyid Qa'id Shahid Qs
Ni Sunan Sayyid Ali Husaini Khamenei ne; An haife Ni a ranar 29 ga Farvardin, 1318...
-
Iran: Ƴan Ta'adda 3 Ne Aka Kashe Tare Da Jikkata 5
Rohotanni sun tabbatar da mutuwar da raunata 'yan ta'addar 'yan aware 8 bayan wani harin da sojojin IRGC suka kai.
-
Iran: Ku Yi Biyayya Ga Sabon Tsarin Mashigar Hurmuz
Azizi, Shugaban Hukumar Tsaron Kasar Iran ya yi kira ga jiragen ruwa da suke yunkurin tsallake Mashigar Hurmuz da cewa: Ku yi biyayya da sabon tsarin ruwa na Mashigar Hurmuz.
-
Iran: Ta Ɗauki Kawanyar Teku Daga Ɓangaren Amurka A Matsayin Karya Tsagaita Wuta
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran: Kafofin yada labarai da jama'a kada su kula da wasan kafofin yada labarai na abokan gaba.
-
Iran Ta Karya Kawanyar Da Amurka Ta Yi A Teku
Karya kawanyar ya gudana ne daga tashoshin jiragen ruwan Iran inda jiragen suka ketare shingen Amurka ba tare da wani matsala ba.
-
Ci Gaban Da Aka Samu A Fagen Nukiliya Ya Sanya Ziyarar Kwamandan Pakistan Iran
Wata majiya ga Al Jazeera: "Muhimmin ci gaba da aka samu a fagen nukiliya ne ya haifar da ziyarar kwamandan sojan Pakistan a Iran.
-
Manyan Kwamandan Sojojin Pakistan Sun Isa Tehran
Asim Munir ya isa Tehran ne a matsayin shugaban wata babbar tawaga ta tsaro ta siyasa don isar da sakon Amurka da shirin tattaunawa zagaye na biyu.
-
Iran Ta Lalata Komar Ƴan Ta'addan Amurka Da Isra'ila
Dakarun Iran sun kawar da masu tada kayar baya da ke haifar da rashin tsaro a kudu maso gabashin ƙasar;
-
Iran Ta Nemi Biyan Diyya Daga Ƙasashe Biyar Na Larabawa
Iran ta haka ta nemi diyya a hukumance daga Bahrain, Saudi Arabia, Qatar, Hadaddiyar Daular Larabawa, da Jordan, inda ta zarge su da haɗin kai wajen hare-haren Amurka da Isra'ila ta hanyar ba da damar yin amfani da sararin samaniya, sansanonin yanki. Tehran na neman cikakken diyya da aka kiyasta da ta kai dala biliyan 270.
-
Bidiyon Yadda Jirgin Yaƙin Ruwan Amurka Ya Tsere Daga Mashigar Hurmuz
Wannan faifan bidiyo na nuna yadda babban jirgin ruwan Amurka ya tsere bayan gargadin sojojin ruwa na IRGC daga gabashin mashigar Hormuz. An samu wasu rahotannin da ke cewa an ga wasu jiragen dakon mai guda biyu na Pakistan juya daga wucewa daga mashigar Hormuz.
-
Kisan Dokta Kharrazi Nau'in Aikata Laifuka Ne Da Gangan Don Rufe Bakin Masu Fafutukar Tabbatar Da Zaman Lafiya
Jakadan Iran kuma wakilin dindindin a Majalisar Dinkin Duniya, Amir Saeid Iravani, a wata wasika da ya aike wa babban sakataren MDD, ya yi Allah-wadai da kakkausar murya kan kisan babban jami'in diflomasiyyar Iran Dr. Kamal Kharrazi, yana mai bayyana cewa, wannan aikin ya nuna wani tsari na aikata laifuka da gangan da nufin sanya yin shiru ga masu fafutukar zaman lafiya da kuma lalata hanyoyin diflomasiyya.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Al'umma Suka Gudanar Da Tarukan Cika Kwana 40 Da Shahadar Jagora A Qom
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Al'umma Suka Gudanar Da Tarukan Cika Kwana 40 Da Shahadar Jagora A Qom
-
Jagora: Al’umma Su Ci Gaba Da Halartar Fagagenen Gwagwarmaya
Jagora ga al’ummar Iran: “Yan’uwa maza da mata na ƙasarmu, a yau—har zuwa wannan mataki na jarumtakar “Kariya mai Tsarki na Uku”—za a iya faɗa da ƙarfin gwiwa cewa ku, jarumar al’ummar Iran, kun riga kun zama masu nasara a wannan fage.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jan'aizar Shugaban Leken Asirin Iran A Shiraz
An Gudanar da taron jana'izar gawar shahid mai tsarki Sardar Shahid Majid Khadimi shugaban kwamandan Irgc da sauran shahidi 5 daga cikin shahidan Ramadan a safiyar yau 09\04\2026 daga Maidan Shuhada Shiraz zuwa Harami mai tsarki na Shah Chirag As tare da halartar al'umma da ma'aikatan tsaro.
-
Miliyoyin Al’ummar Iran Suka Gudanar Da Tarukan Juyayi Na Ciki 40 Da Shahadar Jagora Sayyid Ali Khamenei Qs
An kaddamar da jerin gwanon ta'aziyya na cika kwana arba'in shahadar shugaban al'umma, Imam Sayyid Khamenei (Allah ya yarda da shi) a Tehran da sauran biranen Iran.
-
Fiye Da Wurare Masu Muhimmanci 25 Da Iran Ta Kaiwa Hari A Daren Jiya
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci (IRGC) ta sanar da sanarwar cewa, sama da wurare masu muhimmanci 25 na maƙiyan Amurka da sahyoniyawa ta kai wa hari a hare-hare karo na 100 na yaƙin Wa'adi Sadigh 4 a daren jiya.
-
Za’a Gudanar Da Jan’izar Shahid Sardar Khadimi A Shiraz
Jami’an tsaron juyin juya hali sun sanar da shahadar shugaban kungiyar leken asiri, Manjo Janar Janar Majid Khadmi a safiyar ranar Litinin 06/04/2026. Wanda za’a Jana'izar gawar Shahidin Sardar Khademi, a gobe Laraba a Shiraz da karfe 9:00 na safe a Shiraz.
-
Aref: Nasara A Yakin Kwanaki 40 Ta Samu Ne Ta Dalilin 'Ya'yan Makarantar Khamenei.
Mataimakin shugaban kasa na farko ya rubuta a cikin wata sanarwa: "Nasara a yakin kwanaki arba'in ta samu ne sakamakon dakewar 'ya'yan makarantar Khamenei."
-
Iran: Hannun Sojojinmu Har Yanzu Yana Kan Kunama Ne Har Sai An Tabbatar Da Muradun Kasar
Kwamandan dakaraun IRGC ya bayyana a wannan yakin da danfarwa Iran cewa: Hannun sojojin yana kan kunama ne har zuwa tabbatar da muradun kasar.
-
Handala Ta Fallasa Sunayen Manyan Jami'an Isra'ila 50 Ga Hukumar Iran
A yau ne kungiyar kutse ta Handala Hacker ta bayyana a karon farko sunayen manyan jami’an gwamnatin Isra’ila 50 na sashen 9900.
-
Handala: Ta Fitar Da Duk Bayanan Sirrin Kayayyakin Wutar Lantarkin Isra'ila + Hatuna
Kungiyar Handala Hacker ta sanar da cewa ta fitar da dukkan bayanan da suka shafi muhimman ababen more rayuwa na wutar lantarki na gwamnatin Sahayoniya kuma a yanzu wannan bayanin sun bayar da su hannun wani rukunin makami mai linzami a jiran aiki.
-
Bidiyon Yadda Iran Ta Kai Hare-Hare Kan Cibiyoyin Wutar Lantarki Da Matatun Man Amurka Da Isra'ila
Iran Ta Kai Hari Kan Manyan Gine-ginen Petrochemical Na Amurka A Saudiyya Petrochemical Shorden Phillips Sadra", "Exon. Mobil" Da "Darkmikal
-
Iran Ta Shiga Matakin Yaƙi Na Gaba Ta Hanyar Amfani Da Na'urori Masu Harba Makamai Biyu Alokaci Ɗaya
Patricia Marins, Manazarcin harkar Soju: Iran ta matsa zuwa yin amfani da na'urori masu tashin makamai biyu a lokaci guda, wanda ya hakane ke nuna sun shiga wani sabon salo da mataki na hare-hare.
-
IRGC Ta Tarwatsa Manyan Makamai Masu Linzami Na Tomahawk Da Koroz
Yan sa'o'i da suka gabata dakarun Iran sun sanar da kakkaɓo makamai masu linzami guda biyar na Tomahawk da nau'i ɗaya na Koroz a sararin samaniyar Lardin Qazwin