-
Iran Ta Yi Nasara A Yaƙin Mashigar Hurmuz; Shin Trump Ya Faɗa Cikin Tarkon Yarjejeniya Mai Rudani Ne?
Kafofin yada labaran yamma sun ce muhimmiyar nasarar da aka samu daga yarjejeniyar Washington da Tehran, wato bude mashigar Hurmuz, yanzu ta zama babban ƙalubale. Domin bangarorin biyu suna da fassarori daban-daban game da alkawuransu.
-
An Kashe Tare Da Jikkata Wasu Sojan Yahudawa A Kudancin Lebanon
Sojojin gwamnatin yahudawa ba su fitar da ƙarin bayanai game da yanayin wannan fashewa ba, amma tashar talabijin ta 12 ta wannan gwamnati ta ruwaito cewa wannan sojan ya ji rauni ne a yayin wani aiki na sojojin rundunar kwamando a garin "Arnon" da ke cikin gundumar Nabatiyah a kudancin Lebanon.
-
Shin Somaliland Bangare ne na Lissafin Bahar Maliya? Ana Tattauna Sabon Matakin Isra'ila
Ana hasashen cewa matakin da Isra'ila ta ɗauka na amincewa da Somaliland, ba yanke shawara ta diflomasiyya kaɗai ba ce, a'a, tana cikin wani lissafi mai zurfi na siyasar duniya (geopolitical) na dogon lokaci, wanda ke nufin kafa tasiri a mashigar Babul-Mandab da kuma Bahar Maliya.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Yadda Aka Gudanar Da Tattakin Ashura A Tanzaniya
Labarai Cikin Hotuna | Na Yadda Aka Gudanar Da Tattakin Ashura A Tanzaniya
-
Amurka Na Shirin Kafa Sansanonin Soji A Isra’ila
Washington Tana Nazarin Kwashe Dakarunta Da Na’urorinta Zuwa Isra’ila
Ma'aikatar tsaron Amurka Pentagon tana nazarin ƙirƙira ko faɗaɗa sansanonin soji a yankin Negev a kudancin yankunan da aka mamaye.
-
IRGC Ta Lalata Matsugunai Da Cibiyoyin Ruwan Amurka
Hare-Haren Daren Jiya Sun Haifar Da Canjin Dokokin Yaƙin Inda Sojojin IRGC Suka Lalata Matsuguni Da Cibiyoyin Kula Da Ruwa Na Amurka!
-
Rahoto Cikin Hotona| Yadda Muzaharar Ashura Ta Gudana A Taungyi, Myanmar
Rahoto Cikin Hotona| Yadda Muzaharar Ashura Ta Gudana A Taungyi, Myanmar
-
Rahoto Cikin Hotona | Yadda Muzaharar Makoki Ta Gudana A "Chehel Akhtaran" A Qom
Rahoto Cikin Hotona | Yadda Muzaharar Makoki Ta Gudana A "Chehel Akhtaran" A Qom
-
Halartar Miliyoyin Masu Makokin Imam Husaini A Muzaharar Ashura A Fiye Da Garuruwa 100 A Najeriya + Hotuna
An gudanar da tarukan makoki na ranar Ashura bis jagorancin "Harkar Musulunci A Najeriya," baya ga garuruwa daban-daban na wannan ƙasa, a wasu ƙasashe maƙwabta ma an gudanar da su.
-
Rahoto Cikin Hotona | Yadda Muzaharar Ashura Ta Gudana A Brinin Zariya Najeriya
An fara gudanar da Muzahara daga Masallacin Juma'a na Gwargwaje, Bayan shafe awanni ana yi an rufeta a Filin Idi ƙofar Doka, Zariya.
-
Isra’ila Ta Kai Sabbin Hare-Hare A Labenon
Gwamnatin yahudawa ta sake keta yarjejeniyar tsagaita wuta in da ta kai sabbin hare-hare ta sama a kudancin Lebanon
-
Runbun Kayan Yakin Sojojin Amurka Ya Yi Kasa Sosai Bayan Yaƙi Da Iran
Yawaitar amfani da makamai masu linzami na Amurka a yaƙi da Iran, ya sa kayan yakin sojojin Amurka suka kai wani matsayi mai ban tsoro ga Amurka da sanya damuwa sosai.
-
An Kammala Muzaharar Ashura Lafiya A Nijeriya + Hotuna
A yau Juma'a 11 ga Almuharram 1448 (26/6/2026) 'yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a Nijeriya da wasu ƙasashen Afirka suka gudanar da Muzaharorin Ashura a garuruwa fiye da 60
-
Tucker Carlson: Shekaru Da Yawa Na Yi Kuskure Game Da Musulunci
Fitaccen mai watsa labarai mai ra'ayin mazan jiya a Amurka, a cikin wata sabuwar hira ya yi ikrarin cewa tunaninsa na baya game da Musulmai ba daidai ba ne.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Tattakin Makokin Tuwayrij A Ranar Ashura Iraqi
Makokin Tuwayrij yana ɗaya daga cikin manyan tarurrukan ɗan adam a duniya wanda ake gudanarwa kowace shekara a ranar Ashura, a munasabar ranar shahadar Imam Hussain (A.S). Miliyoyin maziyarta Shi'a daga sassan duniya suna taruwa don halartar wannan makoki, a yankin Qantarat al-Salam a ƙauyen Tuwayrij, sannan su fara sassarfa zuwa haramin mai tsarki na shugaban shahidai.
-
Yadda Manzon Allah (SAW) Yayi Bakin Ciki Da Kuka A Kan Musifar Jarabawar Da Zata Samu Imam Husaini (a.s).
...Yau Mun Kawo Maku Zikra Na Tarihin Yadda Manzon Rahama Yayi Kuka Dangane Da Abunda Za Samu Imam Husain As A Ranar Ashura...
-
Ranar Karbala 10 Ga Watan Muharram Shekara Ta 61h Ranar Kukan Bakinciki Da Zubar Hawaye Ga Dukkan Halittu Na Gar-Garu
Ranar Da Aka Kashe Dan Manzon Allah (SAWA) Da Iyalansa Da Sahabbansa Tsarkaka A Filin Karbala Ranar Da Dukkan Halittu Masu Imani Su Kai Kuka Sammai Da Kassai Sukai Ruwan Jini.
-
Labarai Cikn Hotuna | Yadda Daliban Afrika Suka Gudanar Da Muzaharar Ashura A Qum
Labarai Cikn Hotuna | Yadda Daliban Afrika Suka Gudanar Da Muzaharar Ashura A Qum
-
An Gudanar Da Muzaharar Ashura Na A Da’irar Katsina Najeriya + Hotuna
Da safiyar ranar Juma'a 11 ga watan Al-Muharrama, 1448, dai-dai da 26/06/2026 ne ’yan’uwa musulmi almajiran Sayyid Zakzaky (H) na Da’irar Katsina, suka bi sahun sauran muminai na faɗin duniya baki daya, mabiya mazhabar Ahlulbaiti (S) wajan nuna alhini da juyayi, na kisan jikan Annabi Muhamamd, Imamul Hussain (A.S).
-
Girgizar Ƙasa A Venezuela Tayi Sanadin Mutuwar Daruruwa Da Ɓacewa Dubban Mutane + Bidiyoyi
Yawan wadanda suka mutu sakamakon girgizar ƙasar Venezuela ya ƙaru zuwa 164
-
Tattaunawar Da Ta Kasa Tabbatar Da Haƙƙin Iran Da Sharuɗɗan Jagora
Bayyanar Sabbin Sakamakon Raunin Diflomasiyya A Tattaunawar Iran Da Amurka
Ana samun ƙaruwa zirga-zirga a mashigar Hormuz. Adadin zirga-zirga a mashigar Hormuz a ranar 24 ga Yuni ya kai 70, wanda ke nuna ƙaruwa da kashi 105 cikin 100 idan aka kwatanta da ranar da ta gabata. Wannan hauhawar ta faru ne saboda ci gaban aikin cire nakiyoyi da ƙaruwar masu son wucewar jiragen ruwa ta hanyar Oman. Mafi yawan waɗannan ayyukan sun shafi zirga-zirgar kasuwanci tare da wucewar kashi 53, jiragen ruwa masu ƙarancin haɗari sune suka fi yawa a wannan rana.
-
Isra'ila Ta Harin Jirgi Maras Matuki A Kudancin Lebanon
Majiyoyin labarai sun ba da rahoton kai wani sabon harin sama da sojojin sahayoniya suka kai, tare da sake keta yarjejeniyar tsagaita wuta a kudancin Lebanon.
-
Isra'ila Ta Kai Manyan Hare-Hare A Gaza + Bidiyo
An jiyo ƙarar fashe-fashe mai ƙarfi guda biyu a Gaza
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Tamsiliyar Ashura IM Production
Inda suka misalta, tare da nuna haƙiƙanin yadda waƙi'ar karbala ta gudana.
-
Zaman Juyayin Shahadar Imam Husaini A Birnin Kazaure + Hotuna
Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) a garin Kazaure Najeriya na ci gaba da gudanar da zaman Azah na juyayin Ashura domin tunawa da shahadar Imam Husaini (AS), iyalansa da sahabbansa a filin Karbala.
-
Ana Ci Gaba Da Zaman Juyayin Ashura A Makarantar Ma’ahadur Rasul Al-Akram (SAWW) + Hotuna
An ci gaba da gudanar da zaman Juyayin Ashura a Makarantar Ma’ahadur Rasul Al-Akram (SAWW) Kudan a rana ta shida, inda shugaban makarantar, Sheikh Isma’il Yusha’u Kudan, ya jagoranci zaman cikin wani yanayi mai cike da nutsuwa, tausayi da sanya zukata cikin zurfin tunani.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Rana Ta 7 Yankunan Deidei Da Dakwa Abuja
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: 'Yan Shi'ar Najeriya a yankunan Deidei da Dakwa na Abuja, Najeriya sun gudanar tattakin Ranar ta 7 ga Muharram.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Bauchi
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: 'Yan Shi'ar Najeriya a Bauchi, sun gudanar da taron makokin kashe jikan Annabin Allah Annabi Muhammad (S) da sauaran iyalansa a Karbala
-
Najeriya: Zaman Juyayin Ashura Daga Da’irar Gwaram Ta Jihar Bauchi + Hotuna
A ranar Asabar din data gabata 5 ga watan Muharram, 1448(H) dai-dai da 20/6/2026, Shaikh Yahya Hasan Kudan ya jagoranci zaman juyayin shahadar Imam Husaini(A.S) a da’irar Gwaram ta jihar Bauchi.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Birnin "Bwani" A Tanzaniya
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: 'Yan Shi'ar Tanzaniya Suna ci gaba da Gudanar da Taron Makokin Muharram a Birnin "Bwani" a Tanzaniya.