ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • IRGC: Ta Gargadi Amurka Kan Duk Wani Hare Da Zata Kaiwa Jiragen Ruwanta

    IRGC: Ta Gargadi Amurka Kan Duk Wani Hare Da Zata Kaiwa Jiragen Ruwanta

    Sojojin ruwan Iran sun gargadi Amurka game da kai wa cibiyoyi da jiragen ruwa na mummunan hari

    2026-05-09 23:41
  • Sojojin Iran: Makami Mai Linzami Guda 1 Da Jirage Marasa Matuƙa 3 Sun Sami Jiragen Ruwan Amurka

    Sojojin Iran: Makami Mai Linzami Guda 1 Da Jirage Marasa Matuƙa 3 Sun Sami Jiragen Ruwan Amurka

    A sakamakon aikin haɗaka na makami mai linzami da jirage marasa matuƙa a aikin soji mai suna Shahid Mayvan, makami mai linzami (cruise missile) guda 1 da jirage marasa matuƙa na kunar bakin wake (suicide drones) guda 3 sun yi nasarar kai wa jiragen ruwan yaƙin Amurka da suka saba doka hari, lamarin da ya haifar da gobara akan jiragen.

    2026-05-08 23:27
  • Hakikanin Abinda Ya Faru Kwana Uku A Mashigar Hormuz Tsakanin Iran Da Amurka

    Trump Ya Lalata Fujairah Ne Kawai Ya Koma Ba Ya Barsu Da Allah Ya Isa

    Hakikanin Abinda Ya Faru Kwana Uku A Mashigar Hormuz Tsakanin Iran Da Amurka

    Ana kai hari a Qeshm, har yanzu ba wanda ya san daga ina harin ya fito, sai ga Tel Aviv da gaggawa ta ce: 'Ba mu ne ba!' Wannan gaggawar da take neman wanke kanta, yana nufin matsiyaciyar ta tsorata! Saboda halin da take ciki bai zama kamar dā ba, kowane kuskuren hesabi zai iya tayar da dukan yankin!

    2026-05-08 18:46
  • A Harin Da Amurka Ta Kai Kan Jirgin Fasinjar Iran 1 Yayi Shahada 10 Sun Ji Ciwo 4 Sun Bace

    A Harin Da Amurka Ta Kai Kan Jirgin Fasinjar Iran 1 Yayi Shahada 10 Sun Ji Ciwo 4 Sun Bace

    A daren jiya (Alhamis, 7 ga Mayu), jirgin ruwan fasinja (leng) mallakin mutanen yankin Kolahi na Minoab, a cikin tekun Hormuz da Makran (Oman), ya fuskanci harin sojojin Amurka. Wannan harin ya haifar da gobara a jirgin.

    2026-05-08 17:48
  • Pezishkian Ya Halarci Taron Ƴan Kasuwa

    Pezishkian Ya Gana Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci

    Pezishkian Ya Halarci Taron Ƴan Kasuwa

    Shugaban kasar Iran ya halarci wani taron wakilan ƴan kasuwa a ma'aikatar masana'antu, ma'adinai da kasuwanci.

    2026-05-07 22:02
  • Qalibaf: Jami'ai Su Yi Wa Al'umma Bayanin Kan Hauhawar Farashi

    Qalibaf: Jami'ai Su Yi Wa Al'umma Bayanin Kan Hauhawar Farashi

    Malam Qalibaf shugaban majalisar ƙasar Iran ya buƙaci wasu abubuwa biyar ga mutane a cikin sabon yanayin yaƙin da ake ciki na tattalin arziki 

    2026-05-06 23:13
  • An Ga Jiragen Saman Amurka Na Shawagi Akan Tekun Farisa

    An Ga Jiragen Saman Amurka Na Shawagi Akan Tekun Farisa

    Jiragen Saman Amurka A Tekun Farisa sun ci gaba da shawagi.

    2026-05-04 23:02
  • Iran: Manyan Makamai Biyu Sun Sami Jirgin Ruwan Amurka

    Iran: Manyan Makamai Biyu Sun Sami Jirgin Ruwan Amurka

    Makamai masu linzami guda biyu sun kai hari kan wani jirgin ruwan Amurka bayan da su kai watsi da gargadin Iran. 

    2026-05-04 17:55
  • Iran: Manufar Shirin Iran Kawon Ƙarshen Yaƙin Ba Batun Nukiliya Ba

    Iran Ta Na Karatun Ta Nutsu Kan Amsar Da Amurka Ta Bayar Kan Shirinta

    Iran: Manufar Shirin Iran Kawon Ƙarshen Yaƙin Ba Batun Nukiliya Ba

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar: Shirin Iran shi ne kawo karshen yakin, ba batun nukiliya ba. 

    2026-05-03 21:15
  • Jiragen Ruwa 81 Sun Karya Shirin Trump.. Alkaluma Sun Tona Asirin Gazawar Kawanyar Mashigar Hormuz

    Jiragen Ruwa 81 Sun Karya Shirin Trump.. Alkaluma Sun Tona Asirin Gazawar Kawanyar Mashigar Hormuz

    Wani bincike na bayanai daga dandalin Marine Traffic, an gano cewa jiragen ruwa 53 ne suka ketare mashigar Hormuz suna masu karya dokar Amurka, wadannan jiragen ko dai sun taso daga tashoshin jiragen ruwa na Iran ko kuma suna tafiya zuwa garesu, ko kuma suna ɗauke da tutar Iran, ciki har da jiragen ruwa 11 da suke cikin jerin takunkumin Amurka.

    2026-05-02 12:02
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Addu'ar 40 Ta Shahid Larijani A Qom

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Addu'ar 40 Ta Shahid Larijani A Qom

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Addu'ar 40 Ta Shahid Larijani A Qom

    2026-05-02 10:27
  • Jagora: Iran Mai Daraja, Za Ta Bi Hanyar Zuwa Ga Kololuwar Ci Gaba.

    Saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Mai Girma A Munasabar Ranar Ma'aikata Da Ranar Malamai

    Jagora: Iran Mai Daraja, Za Ta Bi Hanyar Zuwa Ga Kololuwar Ci Gaba.

    Iran mai daraja, kamar yadda bayan shekaru na ƙoƙari ta bayyana a matsayin ƙarfin soja, in sha Allahu kuma da falalar Allah, ta hanyar zana layukan asalin Iran din Musulunci da shigar da shi sosai a cikin tunani da rayukan matasan wannan ƙasa ta hannun malamai da masu tarbiyya, da kuma ba da fifiko ga amfani da kayayyakin da aka kera a cikin ƙasa – wanda shine sakamakon ƙoƙarin ma'aikatan Iran masu aiki tuƙuru – za ta bi hanyar zuwa kololuwar ci gaba da martaba. Kuma wannan ba shakka, ta hanyar addu'a mai kyau da shiga tsakanin shugabanmu (Imamu Mahdi) – Allah ya gaggauta fitowarsa mai daraja – zai faru cikin sauri da inganci da iznin Allah.

    2026-05-01 22:51
  • IRGC: Ta Dakatar Da Jirgin "Epaminodes" Da Ke Haɗakar Aiki Da Amurka

    IRGC: Ta Dakatar Da Jirgin "Epaminodes" Da Ke Haɗakar Aiki Da Amurka

    Jirgin dai da aka dakatar ana zargi da hada kai da sojojin Amurka. 

    2026-05-01 20:56
  • Jagora: Sabon Babin Tekun Farisa Da Mashigar Hormuz Yana Bayyana

    Jagora: Sabon Babin Tekun Farisa Da Mashigar Hormuz Yana Bayyana

    Jagora: Sabon Babin Tekun Farisa Da Mashigar Hormuz Yana Bayyana

    Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei ya bayyana cewa: "ɗaya daga cikin manyan ni’imomin da Allah Maɗaukaki Ya bai wa al’ummomin Musulmai a yankinmu – musamman ga mutanen ƙasarmu Iran mai daraja – ita ce kyautar “Tekun Farisa”. Ni’ima ce da ta wuce faɗin ruwa kawai, wadda ta zama wani ɓangare na asalinmu da al’adunmu, kuma ban da haɗa al’ummomi, ta zama hanyar tattalin arzikin duniya ta musamman wadda take bi ta Mashigar Hormuz zuwa Tekun Oman.

    2026-05-01 18:22
  • Shahram: Za Mu Ƙaddamar Da Makami Nan Ba Da Jimawa Ba Wanda Abokan Gaba Za Su Firgita

    Shahram: Za Mu Ƙaddamar Da Makami Nan Ba Da Jimawa Ba Wanda Abokan Gaba Za Su Firgita

    Admiral Shahram Irani Kwamandan Rundunar Sojan Ruwa na Sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran: Insha'Allah, a cikin wadannan kwanaki masu zuwa, za a baje kolin kwarewa a fagen teku kuma makiya za su ga "makamin da suke matukar tsoro" su gani da idanunsa su ji kunnuwansu. 

    2026-04-30 22:58
  • Iran: IAEA Sun Canza Matsayan Wanda Aka Zalunta Da Wanda Ya Yi Zalunci.

    Iran: Sinadarin Uranium Iran Yana Ƙarƙashin Kulawar IAEA Ne

    Iran: IAEA Sun Canza Matsayan Wanda Aka Zalunta Da Wanda Ya Yi Zalunci.

    Wakilin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ga Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewa: Duk wani sinadarin uranium da aka tace a Iran yana karkashin cikakken kulawar IAEA koyaushe kuma babu wani rahoto da ke nuna cewa an karkatar da ko da gram ɗaya na sinadarin nukiliya na Iran.

    2026-04-30 12:52
  • Iran: Peshkeskian Yayi Kira Da A Gaggauta Ayyukan Sake Gina Wuraren Da Yaƙi Ya Shafa

    Iran: Peshkeskian Yayi Kira Da A Gaggauta Ayyukan Sake Gina Wuraren Da Yaƙi Ya Shafa

    A cikin kiraye-kiraye daban-daban da ya yi da gwamnonin Hormozgan, Bushehr, Isfahan, da Qom, Shugaban, yayin da yake duba tsarin sake gina yankunan da yakin ya shafa, ya jaddada mafi girman ƙarfin hukumomin zartarwa da aiwatar da shirye-shiryen tallafi da aka yi nufata ga waɗanda abin ya shafa

    2026-04-30 12:31
  • Hotunan Yadda Aka Gudanar Da Taron Murnar Haihuwar Imam Aliyur Ridha As A' Tehran

    Hotunan Yadda Aka Gudanar Da Taron Murnar Haihuwar Imam Aliyur Ridha As A' Tehran

    Waɗannan wasu daga cikin hotunan da kafar sadarwa ta Qudsna ta ɗauka daga babban taron al'ummar Imam Rezaei a Tehran

    2026-04-29 20:48
  • Iran Zata Canja Ƙirar Makamai Da Bama-Baman Amurka Da Ta Harbo Ƙasar Ba Tare Da Sun Fashe Ba

    Iran Zata Canja Ƙirar Makamai Da Bama-Baman Amurka Da Ta Harbo Ƙasar Ba Tare Da Sun Fashe Ba

    Sojojin IRGC a lardin Hormozgan sun sami nasarar kwance makamai masu linzami na Amurka sama da 15 da ba su fashe ba.

    2026-04-28 21:26
  • Sardar Talaei Nik: Amurka Ta Daina Neman Abubuwan Da Suka Saba Wa Doka

    Sardar Talaei Nik: Amurka Ta Daina Neman Abubuwan Da Suka Saba Wa Doka

    Mataimakin shugaban kula da ci gaba da tsare-tsare na ma'aikatar tsaro: "Amurka ba ta da matsayin da za ta iya tilasta wa al'ummomi masu 'yanci manufofinta".

    2026-04-28 11:31
  • Yadda Jiragen Yaƙin Iran Duka Kai Hari Kan Sansanin Amurka A Kuwait 

    Yadda Jiragen Yaƙin Iran Duka Kai Hari Kan Sansanin Amurka A Kuwait 

    An fitar da sabbin bayanai na harin da jiragen yakin Iran suka kai daga Bushehr zuwa sansanin sojojin Amurka da ke Kuwait. 

    2026-04-26 23:15
  • Labarai Cikin Bidiyo | Na Tarukan Dare Na Al'ummar Iran A Dare Na 57 Da Shahadar Jagora

    Labarai Cikin Bidiyo | Na Tarukan Dare Na Al'ummar Iran A Dare Na 57 Da Shahadar Jagora

    Al'ummar Iran na ci gaba da raya darare da fitowa a filin dandali biranensu don nuna baƙin cikinsu da rasa jagora da goyon bayan ga shugabannin ƙasar a dare na 57.

    2026-04-26 23:01
  • Iran Na Ci Gaba Da Fitar Da Manta Zuwa Kasuwa Duk Da Kawanyar Amurka

    Iran Na Ci Gaba Da Fitar Da Manta Zuwa Kasuwa Duk Da Kawanyar Amurka

    Bloomberg: Iran na ci gaba da loda man fetur a kan tankunan mai duk da kawanyar da Amurka ta yi a tekun Oman

    2026-04-26 22:40
  • Handalah Ta Fitar Da Hotuna Da Bayanan Runduna Ta 89 Isra'ila + Hotuna

    Handalah Ta Fitar Da Hotuna Da Bayanan Runduna Ta 89 Isra'ila + Hotuna

    Kungiyar Hacker ta Handalah, a sa'a guda da ta gabata a wani sako ta fitar da bayanam sirri game da kutse bayanan dakarun runduna ta 89 ta Isra'ila, 

    2026-04-26 22:18
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Dare Na Al’ummar Fuman Tare Da Jawabin Ayatullah Ramezani

    Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Dare Na Al’ummar Fuman Tare Da Jawabin Ayatullah Ramezani

    Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Dare Na Al’ummar Fuman Tare Da Jawabin Ayatullah Ramezani

    2026-04-25 11:40
  • Shahadar Manajoji 6 Na Ma'aikatar Tsaro Tare Da Amir Nasirzadeh

    Nasarori 7 Da Aka Tabbatar Da Su Da Kuma Nasarori 3 Da Ba Su Cika Tabbatar Da Su Ba Na Al'ummar Iran A Yakin Da Aka Tilasta Na Uku

    Shahadar Manajoji 6 Na Ma'aikatar Tsaro Tare Da Amir Nasirzadeh

    Mai magana da yawun Ma'aikatar Tsaro ya jaddada cewa: "Sojojin (Iran) suna da iko a sararin samaniyar ƙasashen da aka mamaye (Isra'ila) har zuwa lokacin da aka tsagaita wuta, kuma har yanzu ba a yi amfani da wani gagarumin sashi na runbun makamai masu linzami ba".

    2026-04-25 11:25
  • Iran Ta Tarwatsa Cibiyar Leƙen Asirin Kafin Aikewa Da Bayanan Sirri

    Iran Ta Tarwatsa Cibiyar Leƙen Asirin Kafin Aikewa Da Bayanan Sirri

    Sojojin Imam Zaman (amincin Allah ya tabbata a gare shi) reshen cikin cibiyar Leken Asiri ta IRGC sun sami nasarar gano da kuma wargaza wata kafar leken asiri da ke da alaƙa da Mossad (hukumar leken Asiri ta gwamnatin Sahyoniya) a cikin jerin ayyukan da ta tsara ta gudanar.

    2026-04-25 00:20
  • Iran Ta Kwace Wasu Jiragen Ruwan Amurka + Bidiyo

    Iran Ta Kwace Wasu Jiragen Ruwan Amurka + Bidiyo

    An fitar da bidiyon farko na kama jiragen ruwan Amurka a mashigar Hormuz da mayakan ruwa na IRGC su ka yi. 

    2026-04-24 22:17
  • Iran Ta Mallaki Na'urorin Tsaro Na Zamani Da Iya Gano Dukkan Jiregen Yaƙi Da Kakkaɓo Su

    Iran Ta Mallaki Na'urorin Tsaro Na Zamani Da Iya Gano Dukkan Jiregen Yaƙi Da Kakkaɓo Su

    Tsaron saman Iran yanzu ba ya amfani da radar ta gargajiya wanda hakan ya bayyana a ayyukan kakkaɓo jiragen Amurka da Isra'ila da sukai yunkurin kawo mata hari. 

    2026-04-24 18:30
  • ABNA: Ta Gudanar Taron Musamman Kan "Turkiyya Da Yaƙin Ramadan" + Hotuna

    ABNA: Ta Gudanar Taron Musamman Kan "Turkiyya Da Yaƙin Ramadan" + Hotuna

    An gudanar da wani taro na musamman mai taken: "Turkiyya da Yaƙin Ramadan" a yammacin yau Laraba (22 ga Aprilu, 2026) bisa ga ɗaukar nauyin Cibiyar Zawia da Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA

    2026-04-22 21:54
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • 9
  • 10
  • 11
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom