-
Amurka Na Kokarin Kirkirar Sabuwar Hanyar Wucewa Ta Ruwa Sabanin Mashigar Hurmuz
Iran Ta Yi Gargadi Ga Daukar Matakin Kirkirar Sabuwar Hanyar Ruwa Da Amurka Ke Yunkurin Yi
Waɗannan tattaunawar, waɗanda sojojin Bahrain suka karbi bakuncinsu, sun tattara jami'ai daga Bahrain, Masar, Jordan, Kuwait, Lebanon, Oman, Qatar, Saudiyya, Siriya, Hadaddiyar Daular Larabawa da gwamnatin yan aware da da Saudiyya ke tallafawa a Aden Yemen don tattauna yanayin tsaro na yanki da hanyoyin ƙarfafa hadin gwiwar soji.
-
Shekaru 77 Na Tallafin Washington Ga Tel Aviv; Taimakon Amurka Ga Gwamnatin Yahudawa Ina Ya Ke Karewa?
Bayan shekaru da dama na taimakon biliyoyin daloli, Amurka da gwamnatin yahudawa suna gab da sake fasalin hanyoyin hadin gwiwarsu na kudi da soji.
-
Rahoto Cikin Hatuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana'iza Da Bankwana Da Gawar Shahid Misbahul-Huda Baqeri-Kani
An gudanar da taron jana'iza da bankwana da gawar Shahid Misbahul-Huda Baqeri-Kani, surukin jagora shahidin juyin juya hali wanda ya shahada tare da shi, da yammacin yau Juma'a 03/Yuli/2026 a unguwar Kani ta Tehran, gidan mahaifinsa. Hoto: Pejman Ganji-Pour
-
Yemen Ta Gargadi Saudiyya: Duk Wani Keta Sararin Samaniyarta Za Ta Mayar Da Martani Da Kai Hari Kan Muhimman Abubuwan Rayuwa
Sojojin Yemen, waɗanda suka yi gargadin cewa duk wani maimaita keta sararin samaniyar ƙasar zai fuskanci mayar da martani da kai hari kan filayen jiragen sama da muhimman abubuwan rayuwa na Saudiyya.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Yadda Gawar Jagora Shahidin Juyin Juya Hali Ta Isa Filin Sallah Na Imam Khomeini (R.A)
An isar da gawar jagora shahidin juyin juya hali, Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i (R.A), zuwa filin sallah na Imam Khomeini (R.A). An fara shirin bankwana da "Shugaban Shahidai na Iran" da yammacin ranar Alhamis, bayan sallolin Magrib da Isha, tare da taron bankwana da gungun iyalan shahidai na yaƙe-yaƙe na biyu da na uku, da iyalan shahidai na ofishin jagora mafi girma, da iyalan shahidai na rundunar Waliyul-Amr, a "Wurin Shahada na Imam Shahidi." An shirya fara ayyukan bankwana da za su ɗauki kwanaki biyu da gawar jagora shahidin juyin juya hali, tun daga safiyar ranar Asabar, tare da halartar masu juyayi daga sassan ƙasar a filin sallah na Tehran.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Yadda Titunan Bagadaza Suka Kasance A Gab Da Taron Jana'izar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Iraki
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: An ƙawata titunan birnin Bagadaza babban birnin Iraki da hotunan Shahid Imam Sayyid Ali Khamene'i a gab da gudanar da taron jana'izar gawar shahidin jagoran juyin juya halin musulunci Irakin
-
Hizbullah Na Lebanon Za Ta Gudanar Da Taron Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Dahieh Beirut
Ƙungiyar Hizbullah ta Lebanon ta sanar da shirya bikin tunawa da jagora shahidin juyin juya halin Musulunci a Dahieh ta kudancin Beirut, kuma ta buƙaci jama'ar Lebanon su halarci wannan bikin da za a gudanar da yammacin ranar Laraba mai zuwa.
-
Yedioth Aharonoth: Amurka Ta Janye Batun Ajiye Makaman Hamas Gaba Daya Don Sake Gina Gaza
Hamas Ta Ƙi AMincewa Da Ajiye Makamanta, Kuma Ta Jaddada Wajabcin Kiyayesu.
Jaridar yahudawa Yedioth Aharonoth ta ruwaito cewa gwamnatin Amurka ta daina ɗaukar kwance damarar ƙungiyar Hamas gaba daya a matsayin sharaɗin fara sake gina zirin Gaza da kuma ajiye wata runduna ta duniya a cikinta, kuma ta ɗauki hanya mai sassauƙa game da Hamas saboda tasirin yunkurin Qatar da Turkiyya.
-
Rahoto Cikin Hatuna | Yadda Shugabannin Rassan Gwamnati Iran Suka Halarci Girmamawa Ga Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Rahoto Cikin Hatuna | Yadda Shugabannin Rassan Gwamnati Iran Suka Halarci Girmamawa Ga Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
-
Me Taswirar Bankwana Ta Imam Khamene'i Ke Nufi Daga Tehran Zuwa Karbala Da Mashhad?
Iran ba ta gudanar da bankwana da jagora marigayi Ali Khamene'i a birni ɗaya ba, sai dai, ta hanyar wata hanya da ke ɗaukar mako guda, wadda ta fara daga Tehran a matsayin cibiyar gwamnati, ta ratsa Qom inda cibiyar makarantar addini take, sannan ta wuce Najaf da Karbala a Iraki inda tunanin Shi'a ke tsallake iyaka, kafin ta ƙare taron a Mashhad, garin da aka haife shi kuma wurin da ke dauke da kabarin Imam Raza As.
-
Rahotonnin Kafofin Yada Labaran Turanci Ga Tarukan Girmamawar Shugabannin Kasashe Ga Gawar Jagora Shahidi
A gab da gudanar da jana'izar tarihi mai girma na gawar jagora shahidi, kafofin yada labarai kasashen waje, tare da ɗaukar hotunan halartar jami’an diflomasiyya na shugabannin duniya a Tehran, sun ɗauki wannan taron a matsayin babban shiri na ɗaya daga cikin manyan tarurruka na 'yan shekarun baya, da ke alamata isar da saƙon tsayin daka.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Halartar Medvedev Tehran Don Taron Bankwana
Mataimakin shugaban majalisar tsaro na Tarayyar Rasha, a matsayin wakili na musamman na Putin, ya shigo Iran don halartar taron bankwana da jagora shahidin juyin juya halin Musulunci.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Shirya Filin Sallah Na Tehran A Gab Da Babban Bankwana Na Tarihi
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA – An gudanar da shirya Filin sallah na Tehran a shirye-shiryen karshe don karbar bakuncin jana'izar mafi girma da girma a tarihi, don samar da damar karbar miliyoyin jama'ar da ke zuwa Tehran don yin bankwana da jagora shahidi.
-
Rahotanni Cikin Hotuna | Na Gaisuwar Girmamawar Shugabannin Kasashen Duniya Ga Gawar Mujahidi Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali - 2
Da safiyar yau Juma'a 03 ga Yuli, 2026, an fara gudanar da taron girmamawa na masana da kwamitocin addini da shugabannin siyasa da al'adu daga kasashen duniya ga gawar jagora mujahidi shahidin juyin juya hali a filin sallah na Tehran. Hoto: Mohammad Vahdati
-
Rahotanni Cikin Hotuna | Na Gaisuwar Girmamawar Shugabannin Kasashen Duniya Ga Gawar Mujahidi Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali - 1
Da safiyar yau Juma'a 03 ga Yuli, 2026, an fara gudanar da taron girmamawa na masana da kwamitocin addini da shugabannin siyasa da al'adu daga kasashen duniya ga gawar jagora mujahidi shahidin juyin juya hali a filin sallah na Tehran. Hoto: Mohammad Vahdati
-
Rahoto Na Lokutan Shigowar Jami'an Kasashen Waje Zuwa Tehran Don Bankwana Da Jagora Shahidin Juyin Juya Hali + Bidiyoyi
Jami'an waje daga kasashe daban-daban na duniya tun daga safiyar yau Juma'a sun shigo filin jirgin sama na kasa da kasa na Mehrabad domin bankwana da jagora shahidin juyin juya hali.
-
Cikakken Rahoto Na Kaitsaye Na Daga Wajen Taron Girmamawa Na Bakin Kasashen Waje Ga Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci + Bidiyoyi
Wasu gungun shugabannin siyasa, malamai, masana da kuma shugabannin addinai daga kasashe daban-daban na duniya sun isa Iran tare da gdanar da gaisuwar girmamawa ga gawar Shahid Imam Sayyid Ali Khamene'i.
-
Yarjejeniyar Lebanon Da Isra'ila Ta Jefa Lebanon Cikin Yaƙin Cikin Gida Tsakanin 17 Ga Mayu Da 26 Ga Yuni
Yarjejeniyar tsarin tsakanin Isra'ila da Lebanon tana ɗauke da kasada da ke tattare da tabbatar da halin da ake ciki na koma baya maimakon magance ainihin rikici, kuma waɗannan kasada ba su tsaya kan batun janyewar Isra'ila daga kudancin Lebanon da batun kwance damarar Hizbullah da Iran ke tallafawa ba, har ma ta kai ga makomar yarjejeniyar kanta, a yayin da ake samun adawar cikin gida a Lebanon a fili, wadda ta bayyana a cikin bayanin shugaban majalisa Nabih Berri da ya ce ita ce "mafi muni sau goma fiye da yarjejeniyar 17 ga Mayu 1983."
-
Al’ummar Iran Na Ci Gaba Kin Amincewa Da Yarjejeniyar Tehran Da Washington
A Iran, matsayi na masu ra'ayin mazan jiya da masu tsattsauran ra'ayi masu ƙin yarda ko kuma masu taka-tsantsan game da yarjejeniyar baya-bayan nan tsakanin Tehran da Washington sun ƙaru, a daidai lokacin da shugaba Masoud Pezeshkian ke ƙoƙarin kafa ruwayar hukuma da ke cewa tafarkin tattaunawar ya gudana ne tare da cikakken haɗin kai da jagora mafi girma Mujtaba Khamene'i, da goyon bayan majalisar koli ta tsaron ƙasa.
-
Siriya: A Yayin Aikin Sojojin Isra'ila A Dara'a Wayar Soji Ta Sirri Ta Fadi
A cewar kafofin yada labaran yahudawa, sojojin Isra'ila sun fuskanci matsalar rasa wata wayar sirri ta hukuma a yayin wani aikin soji a lardin Dara'a na Siriya, bayan haka ana fargabar fitar bayanai masu muhimmanci.
-
Cikakkun Bayanan Shirye-Shiryen Bankwana Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci:
Sharqil-Awsat: Tehran Tana Gab Da Gudanar Da Babbar Jana'izar Tarihin Iran
Wannan jaridar Saudiyya ta bayyana cewa ana gab da gudanar da jana'izar jagoran juyin juya halin Musulunci ne a daidai lokacin da Iran da Amurka ke da tsagaita wuta mai cike dA rauni bayan sanya hannu kan yarjejeniya ta farko don dakatar da yaƙi.
-
Cikakkun Bayanan Shirye-Shiryen Bankwana Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci:
Iran: Za’a Gudanar Da Bankwana Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Ranekun 4-5 Yuli 2026
Janar Hassanzadeh: Taron Bankwana da Gawar Jagora Shahidin Juyin Juya Hali zai fara daga karfe 6 na safe ranar 4 ga Yuli kuma zai ci gaba har zuwa karfe 8 na dare na ranar 5 ga Yuli / Za a yi Sallar Jana'iza ga gawa mai tsarki ta shahidin Jagoran Juyin Juya Hali da safe ranar 4 ga Yuli / Ƙididdigar masana ta nuna cewa babu wata babbar hanya a Tehran da ke da damar karɓar jama'a mai yawa da ya kai miliyan 15 zuwa 17 zuwa 20 / Za a gudanar da jana'izar a yanayin "hanyar wucewa cikin motsawa" maimakon hanya ɗaya
-
Tarayyar Turai Ta Rage Tallafin Jiragen Marasa Matuki (İHA) Zuwa Ukraine
Hukumar Tarayyar Turai (European Commission) ta ware Yuro biliyan 3.9 maimakon Yuro biliyan 5.9 da ta yi alkawari a matsayin kashi na farko na tallafin sayan jiragen marasa matuki (İHA) ga Ukraine. Shugabar Hukumar Von der Leyen ta ce sauran za su biyo baya; yayin da Brussels ta sanya ƙaƙƙarfan sharuɗɗa don tabbatar da cewa kuɗin zai koma masana'antar tsaron Turai.
-
Masar: Sakon Alkahira Zuwa Beirut; Ku Guji Rikici Kai Tsaye Da Hizbullah
Jami'an Masar a tattaunawarsu da Shugaba Joseph Aun da Firayim Minista Salam a Beirut, sun ba da shawarar kada a kawo batun amfani da ƙarfi wajen kwance damarar Hizbullah, kuma su guji wani rikici kai tsaye da Hizbullah.
-
Isra'ila: Jirage Marasa Matuki Masu Fashewa Sun Zama Barazana Ta Farko A Iyakar Arewa
Wani sabon rahoton bincike da aka gabatar ga cibiyoyin soji da tsaro na Isra'ila, ya nuna cewa tsarin tsaro a iyakar arewa ya sami babban sauyi. A cewar rahoton, jirage marasa matuki masu fashewa (UAV) waɗanda Hizbullah ke amfani da su sosai a ayyukanta, sun zama ɗaya daga cikin barazana mafi muhimmanci da wuya wajen kawar da su ga sojojin Isra'ila a yankin.
-
Amurka A Kudancin Lebanon Shirin Jibge Sojojin Sa Ido A Iyakokin Lebanon Da Isra'ila
A bayanan jaridar Washington Post, Amurka tana da niyyar ajiye sojojin sa ido a kudancin Lebanon, don sa ido kan aiwatar da yarjejeniyar tsarin tsakanin Lebanon da gwamnatin yahudawa. Wannan mataki, tare da kawo ƙarshen aikin sojojin UNIFIL da shirye-shiryen Turai don ƙirƙirar aikin sa ido, yana nuna sabon rawar Washington za ta taka a ma'auni na kudancin Lebanon.
-
Halartar Jana'izar Jagora Shahidi, Wani Babban Lamari Da Ya Wuce Duniyar Musulunci!
Tare da halartar masana daga Bahrain da Yemen; an gudanar da taro mai taken "Gadon Dabaru da Wayewa na Jagora Shahidin Al'umma
-
Ƙungiyar (Rowa) Ta ɗauki Hare-haren Pakistan a Afganistan a matsayin Laifin Yaƙi
Ƙungiyar kare hakkin bil'adama ta 'Tolerance' (Rowa), ta yi Allah wadai da harin da Pakistan ta kai wa Afganistan, ta fitar da sanarwar manema labarai, kuma ta bayyana kisan fararen hula da sojojin Pakistan suka yi a matsayin laifin yaƙi.
-
A Ci Gaba Da Hare-Haren Isra’ila A Gaza; Falasdinawa 8 Ne Sukai Shahada, Dayawa Sun Jikkata
A daidai lokacin da Isra’ila ke ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wuta a zirin Gaza, hare-hare ta sama da na manyan bindigogi na gwamnatin yahudawa a yankuna daban-daban na wannan zirin a cikin sa'o'i 24 da suka gabata sun kai ga shahadar aƙalla Falasdinawa 8 da jikkatar wasu da dama.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron "Gadon Dabaru Da Wayewa Na Jagora Shahidin Al'umma" A Kamfanin Dillancin Labarai Na ABNA
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron "Gadon Dabaru Da Wayewa Na Jagora Shahidin Al'umma" A Kamfanin Dillancin Labarai Na ABNA