-
Amurka Ta Gwajin Bam Ɗin Nukiliya Na B61-12 Da Jirgin Yaƙin F-35
Amurka ta yi nasarar gwada bam ɗin nukiliya na B61-12 maras makami a tsakiyar lokacin rani, kamar yadda wata sanarwa daga Sandia National Laboratories ta nuna.
-
Amurka Na Shirin Kafa Sansanin Soja A Sansanin Sojin Sama Da Ke Damascus.
Shirin da Amurka ba ta bayar da rahoto a baya ba na kafa sansanin soja a babban birnin Siriya na nuna cewa an sake daidaita dangantakar da ke tsakanin Siriya da Amurka bayan faduwar tsohon shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad a bara.
-
Trump Ya Umarci Pentagon Da Ta Ci Gaba Da Gwajin Makaman Nukiliya Da Gaggawa Domin Fuskantar Rasha
Wannan shawarar ta zama sanarwar farko a hukumance ta Amurka game da niyyarta ta ci gaba da gwajin makaman nukiliya tun daga shekarar 1992, lokacin da Washington ta gudanar da gwajin makaman nukiliya na ƙarshe. Wannan matakin ya haifar da damuwa game da sake sabunta tseren makamai na nukiliya a lokacin da alaka ke tabarbarewa tsakanin manyan ƙasashe.
-
Amurkawa Sun Mayar Da Martani Ga Rubutun Trump Na Izgilanci + Hotuna
Bayan Trump ya saka wani bidiyo da aka nuna yana jefa sharar kazanta ga masu zanga-zangar Amurkawa, wasu masu fafutukar Amurkawa sun mayar da martani ga sakonsa mai cike da izgili.
-
Hotunan Zanga-Zangar Kin Jinin Trump A Jihar Arizona Ta Amurka
Hakan na faruwa ne saboda ci gaba da rufe gwamnatin Amurka a rana ta 20, yayin da majalisar dattawan Amurka ta gaza zartar da kudirin bayar da kudade a ranar Litinin.
-
Sojojin Amurka 200 Sun Isa Falasdinu Domin Sanya Ido Kan Tsagaita Wuta A Gaza
Majiyoyin labaran Amurka sun rawaito cewa dakarun Amurka 200 ne suka isa kasar Falasdinu da ke mamaya domin sanya ido kan yadda ake aiwatar da yarjejeniyar tsagaita bude wuta da kuma saukaka shigar da kayan agajin jin kai. Wannan matakin dai wani bangare ne na kokarin da Washington ke yi na karfafa yarjejeniyar tsagaita bude wuta a zirin Gaza.
-
Amurka; Manyan ‘Yan Siyasa Na Amurka Sun Yi Kukan Rashin Amincewa Da Mulkin Kama-Kary Na Trump! + Bidiyoyi
Ana ci gaba da zanga-zanga mai grima a Amurka domin nuna kin maincewa da mulkin kama karya na Trupm
-
Amurka: Miliyoyin Mutane A Amurka Sun Yi Zanga-Zangar Adawa Da Trump
Dubban birane da garuruwa a fadin Amurka sun gudanar da zanga-zangar adawa da shugaba Donald Trump a jiya.
-
Yaƙin Kasuwancin China Da Amurka Na Ƙara Ta'azzara
An samu rushewar da faɗuwar kasuwannin hada-hadar hannayen jari, kasuwannin Bitcoin da cryptocurrencies a matsayin martani ga yunkurin Trump na sanya sabbin harajin 100% kan China.
-
Amurka Bayan Ta Horas Da Dasa Jami’an Iraki Zata Fice Ta Koma Siriya Domin Aiwatar Da Iran Wannan Aiki
Wani babban jami'in tsaron Amurka ya sanar a jiya Laraba cewa, Amurka ta mika cikakken alhakin tsaron kasar ga gwamnatin Bagadaza, bisa yarjejeniyar da aka kulla a bara da gwamnatin Iraki.
-
Amurka Zata Bayar Da Dala Miliyan 14.2 Ga Sojojin Lebanon Don Yakar Hizbullah
Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da cewa: hukumar ta amince da bayar da tallafin soji na dala miliyan 14.2 ga sojojin Lebanon.