-
Ayatullah Ramazani: Rayuwa Da Mutuwar Mumini Akan Tafarkin Ahlul Bait (AS) Me Suke Da Anfani
Babban sakataren Majalisar Ahlul Bait ta Duniya, a wurin taron makokin safiyar rana ta huɗu ga watan Muharram a Rasht, yayin da yake nanata zancen "Allahumma ij'al mahyaya mahya Muhammad wa ali Muhammad wa mamati mamata Muhammad wa ali Muhammad" (Ya Allah! Ka sanya rayuwata a kan tafarkin Muhammad da iyalansa, kuma mutuwata ma a kan tafarkin Muhammad da iyalansa), ya ɗauki wannan addu'a a matsayin bayyana matsayi a bayyane don zaɓar salon rayuwa na mumini, kuma ya ce: Mutum ba shi da wata hanya don kaiwa ga kamala da sa'a, sai ta hanyar bin tafarkin Annabi (SAW) da Ahlul Bait (AS).
-
Jagora: Ni, Tun Asali, Ina Da Wani Ra'ayin Ne Daban Akan Batun Yarjejeniya Amma...
Ga fassarar cikakken saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci zuwa al'ummar Iran game da yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin shugabannin Iran da Amurka
-
Qalibaf: Ashura Makarantar Gwagwarmaya Ce A Gaban Zalunci
Shugaban Majalisar Shura ta Musulunci a wani sako da ya aika da shi a munasabar shigowar farkon watan Muharram, ya bayyana cewa wannan watan yana tunatar da jarumtaka, sadaukarwa da 'yanci, wanda al'ummar Iran, bisa rikonsu da daga koyarwar Ashura da tafarkin shahidai, za su tsaya tsayin daka a kan zalunci da wuce gona da iri, kuma za su ci gaba da tafarkin daraja da tsayin daka.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Dora Tutar Juyayin Imam Husaini As A Haramin Sayyidah Fatima Ma’asumah (S)
Yayin da watan Muharram ke gabatowa, a yammacin jiya Litinin (15 ga Yuni, 2026), a wani taroi da ya tara dimbin masu ziyara da mazauna yankin, a farfajiyar Imam Raza (As), da ke haraim Sayyidah Fatimah Ma’asumah As an daga tutar baƙin ciki da juyayin Imam Husaini As a kan kubbar harami mai tsarki na Haramin Sayyidah Fatima Ma’asumah (S).
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Dora Tuta Mafi Girman A Makokin Imam Husaini As A Tehran
An gudanar da taron daga mafi girman tutar makokin Imam Husaini As a ƙasar Iran a saman hasumiyar Jamhuriyar Musulunci, a yankin al'adu da yawon bude ido na Abbas Abad a Tehran.
-
Nasarar Iran Daga Kallafaffen Yaƙi Zuwa Yarjejeniya; Nasarar Al'umma A Kan Babban Shirin Mika Wuyai Da Rushewa
Yau, ita ce ranar da Iran ta ci gaba da wanzuwa; ba wai kawai ta ci gaba da wanzuwa ba, har ma ta soke hasashe da tsare-tsare da yawa da aka rubuta game da makomarta. Wannan shine batun da tarihi zai rubuta game da ita...
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Kafa Tantin Makokin Muharram A Haramin Sayyid Musa Al-Mubarak (A.S) A Qom
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA -: A Munasabar Shigowar Watan Muharram An Kafa Tantin Makoki A Haramin Sayyid Musa Al-Mubarak (A.S) A Birnin Qom
-
Iran: Yarjejeniyar Ta Jaddada Kawo Ƙarshen Yaƙi A Dukkan Fagage Ciki Har Da Lebanon
Iran: Majalisar Koli Ta Tsaron Kasar Ta Fitar Da Sanarwa Game Da Yarjejeniyar Tsakanin Iran Da Amurka
Sakatariyar Majalisar Koli ta Tsaron Kasar Iran ta jaddada cewa an kammala rubutun yarjejeniyar fahimtar juna game da tattaunawar Islamabad domin kawo ƙarshen yaƙi tsakanin Iran da Amurka a yammacin ranar 14 Yuni.
-
Kwamandan Hedkwatar Khatamul-Anbiya (S.A.W) Ya Bayyana Ingancin Yanayin Kayan Tsaron Saman Iran
Birgediya Janar "Ali Reza Elhami" a cikin bayanin da ya yi a yau Lahadi ya yi bayanin ci gaban shirye-shiryen wannan runduna bayan tsagaita wuta a "Kallafaffen Yaƙi na Uku" (Yakin Ramadan), yana mai cewa: A yau, a cikin rundunar tsaron sama ta sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, duk abin da muke da shi na kayan aiki, tsare-tsare, dabarun yaƙi, cibiyoyin bayar da umarni da sarrafawa, abubuwan more rayuwa na sadarwa da sassan leken asiri, na Iran ne gaba ɗaya suna cikin inganci.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Ziyarar Shugaban Kwamitin Al'adu Na Arba'in Zuwa ABNA
Shugaban kwamitin da ke kula da al'amuran al'adu na bikin Arba'in (wato tarukan kwanaki 40 bayan shahadar Imam Husaini) ya kai ziyara ga Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA.
-
Me Yasa Buɗe Mashigar Hormuz Na Ɗan Lokaci Zai Ceci Trump Daga Ƙunncin Da Yake Ciki?
Ana ta magana game da wata yarjejeniya. Yarjejeniyar da za a buɗe mashigar Hormuz a matsayin wani ɓangare na ɗaukar matakin dakatar da killacewa na ɗan lokaci, domin gudanar da shawarwari a wasu fagage. Amma me yasa wannan mataki ya kasance kuskure ne a aiwatar da shi a halin yanzu?
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Cika Shekara Da Shahadar Janar Shahid Hossein Salami
An gudanar da taron cika shekara ta farko da shahadar Janar Sipahbad Shahid Hossein Salami a haramin Shah Abdul Azim Hasani (a.s).
-
Iran Ta Rufe Mashigar Hurmuz Gaba Daya Ba Shiga Ba Fita Ga Kowane JIrgi
Hedkwatar Khatamul-Anbiya (S.A.W) ta sanar da cewa an rufe mashigar Hurmuz ga kowane irin jirgin ruwa ko da na dakon mai ne ko na kasuwanci.
-
Ayatullah Fazel Lankarani: Al’ummar Misali Ne Ayar Istiqama
Labarai Cikin Hotuna | Na Tarukan Al’ummar Iran A Darare A Qom
Ayatullah Fazel Lankarani: Farkawar al’umma furucin shahidin Jagaro ne na kaiwa kololuwar kamalar juyin juya hali wanda ya zamo Al'ummar Iran a yau ta zamo al'ummar da Allah ya tayar ce
-
Sanarwar Shirye-shiryen Tarukan Tunawa Cika Shekara Da Shahadar Jaruman Iran A Yakin Kwanaki 12
Tarurrukan tunawa da cika shekara ta farko da shahadar kwamandojin shahidai da jaruman Iran a yakin kwanaki 12, za a gudanar da jerin ayyukan tunawa a Tehran da Dezful, daga ranakun 10 zuwa 12 ga watan Yuni.
-
Labarai Cikin Hotuna | Gudanar Da Taron Cika Shekara Da Shahadar Jaruman Iran A Tehran
A karon farko an gudanar da taron cika shekara da shahadar jaruman gwagwamayar daukaka na yakin da Amurka da Isra’ila suka kakabawa Iran kwanaki 12 da kuma wasu daga cikin shahidai masana kimiyyar nukiliya, da yammacin yau Laraba 20 ga Khordad, 1405 Hijira wanda yayi daidai da 24 ga watan Zulhijja 1447Hq 10/06/2026M a makabartar shahidai ta garin Shahid Mahallati a Tehran.
-
IRGC Ta Harbo Jirgin MQ-9 Reaper Na Amurka A Jam Kudancin Iran
IRGC ta Iran ta harbo jirgin MQ-9 Reaper na Amurka maras matuki a kan gundumar Jam da ke lardin Bushehr a ranar Laraba.
-
Iran: An Bayyana Wurin Da Za A Binne Gawar Saihidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Za a gudanar da jana'izar da binne gawar Jagoran Shahidin juyin juya a yanayi na musamman, kuma za a binne shi a cikin haramin mai tsarki na Imam Rida As a Mashad.
-
Iran Ta Yi Amfani Da Sabon Jirgin Mara Matuki A Hare-Harenta Na Dare A Kan Isra'ila
Iran ta yi amfani da wani sabon jirgin mara matuki wanda ba a san cikakkun bayanansa ba, wanda ke aiki da injin Ingizawa, Injin Ingizawa wani inji ne da ke fitar da ruwa ko iska da sauri sosai don samar da ƙarfin ingiza abu bisa ga ka'idar motsin Newton ta uku.
-
IRGC: Mun Kai Wa Sansanin Sojan Sama Na Ramat David Hari Da Makamai Masu Linzami
Dakarun Juyin Musulunci sun tabbatar da cewa sansanin sojan sama na Ramat David, wanda ya kasance tushen hare-haren da ake kaiwa Lebanon, an kai masa hari da makamai masu linzami na ballistic.
-
Iran Ta Mayar Da Martani Mai Tsanani Ga Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Kan Isra’ila
Iran Ta Yi Ruwan Makamai Kan Arewacin Isra’ila
Iran ta harba makamai masu linzami da yawa daga ƙasar zuwa yankuna a arewacin Falasdinu da aka mamaye.
-
Iran: Ba Zai Yiwu Atrump ya Gana Da Jagora Ba
Laftanar Reza'i: Gudanar Da Mashigar Hurmuz Yana Hannun Iran Ne
Kwamandan Dakarun Juyin Musulunci na Iran a yakin tsaro mai tsarki na shekaru takwas, a cikin wata hira da gidan talabijin na CNN na Amurka ya jaddada cewa: Mashigar Hurmuz mallakar Iran da Oman ce, kuma gudanar da mashigar Hurmuz yana hannunmu ne, don haka za mu karbi kudin kare muhalli da kudin zirga-zirga.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Sanya Rawani Ga Daliban Makarantar Hauzar Isfahan
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: A jajibirin sallah mai albarka ta Eid al-Ghadir, an gudanar da bikin sanya rawani ga daliban makarantar addini ta Isfahan a ranar Laraba (3 ga Yuni, 2026), tare da halartar Ayatullah Sayyed Yusef Tabatabaei-Nejad, wakilin Jagoran Juyin Musulunci a lardin, a makarantar addini ta Sadr Bazaar da ke cikin birnin.
-
Iran Na Gab Da Rufe Mashigar Hurmuz Gaba daya Ga Kawayen Amurka
Iran Ta Harba Makamai Masu Linzami Kan Sansanonin Amurka A Kuwait Da Bahrain
Iran ta kai hare-hare biyu na ramuwar gayya kan sansanonin Amurka a Kuwait da Bahrain da makamai masu linzami, tare da yin gargadin cewa duk wani ci gaba na zalunci zai haifar da rufe mashigar Hurmuz gaba daya ga fitar da mai da iskar gas.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Taron Ghadeer Mai Kilomita 10 A Tehran
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Taron Ghadeer Mai Kilomita 10 A Tehran
-
Rahoto Cikin Hotuna | Taro Mai Taken: Laifukan Ƙarni Daga Kisan Kiyashin 'Yan Ƙasa Zuwa Na Minab
An gudanar da wani taro na musamman mai taken "Laifukan Ƙarni; Daga kisan 'Yan Asalin Ƙasa zuwa Kisan Kiyashi na daliban Minab", a ranar Talata da rana, a Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya (ABNA), tare da halartar Nicholas "Kane" O'Keefe, tsohon sojan ruwa na Amurka.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar da Taron Ghadeer Na Yara Kanana A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As A Qom
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar da Taron Ghadeer Na Yara Kanana A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As A Qom
-
Rahoto Cikin Hotuna | Taron Tunawa Da Cika Shekaru Talatin Da Bakwai Da Rasuwar Imam Khomeini (R.A)
Rahoto Cikin Hotuna | Taron Tunawa Da Cika Shekaru Talatin Da Bakwai Da Rasuwar Imam Khomeini (R.A)
-
Rahoto Cikin Hotuna| Jana'izar Shahidai Biyu Na Yakin Amurka/Isra’ila Da Iran - Qom
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: An gudanar da jana'izar gawarwakin shahidai biyu na yakin da aka kakabawa Iran karo na uku, tare da halartar ɗimbin jama'a a birnin Qom, kuma an fara jana'izar daga Masallacin Imam Hasan al-Askari (a.s) zuwa Haramin Sayyidah Fatimah Ma’asumah (a.s).
-
Handala Ta Mika Bayanan Jami'ai Da Sansanonin Sirri Na Amurka Ga Irgc
Handala a cikin wata sanarwa ta bayyana cewa bayanan da suka shafi jami'an da ke cikin rundunar sojan ruwa na Amurka da kuma wuraren da sansanonin sirrinsu suke a yankin, suna hannun wannan kungiya sirrin.