-
Isra'ila Ta Jefa Bama-Baman Gwangwani A Birnin Shiraz + Bidiyo
Waɗannan gwangwanayen suna ɗauke da bama-bamai, masu fashewa da an taba su kuma suna aiki wajen gano duk inda wata na'urar abin hawa mota ko mashin da sauran su. Ma'ana gurin da mutane suka fi taruwa sai ya ta shi a wajen
-
Bidiyon Yadda Amurka Da Isra'ila Suka Kai Hari Kan Asibitin Imam Ali As
Bidiyon Yadda Amurka Da Isra'ila Suka Kai Hari Kan Asibitin Imam Ali As da ke Andimeshk Iran
-
Cikakkun Bayanai Kan Harba Gungun Makamai Karo 77 Wa’adi Sadiq + Bidiyo
Dakarun Iran sun kara kai gungun hari karo na 77 da ramzin: "Ya Haidar Karar" sadaukarwa ga masu ba da labari na gwagwarmaya: "Shahidi Ali Mohammad Naeini", "Shahid Abu Ubaydah" da "Shahidi Mohammad Afif" a kan wuraren abokan gaba na sahyoniyawa a arewa da tsakiya da kudancin yankunan da aka mamaye da manyan makamai masu nauyi na Khaibar Shikan da jiragen yaki marasa matuki
-
Bidiyon Yadda IRGC Ta Kai Manyan Hari Kan Wuraren Ƴan Aware A Erbil
Bidiyon Yadda IRGC Ta Kai Manyan Hari Kan Wuraren Ƴan Aware A Erbil
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Manyan Makaman Tsaron IRGC Da Ta Harbo Jiragen F-15, 16, 35
Ofishin Hulda da Jama'a na dakarun Tsaron Juyin Juya Hali sun buga wani faifan bidiyo na wani runbun makamai masu linzami na tsaron samanaiyar kasar, wanda da su ne Iran ta harbo nau’ikan jiragen yakin Amurka da Isra’ila F-15, 16 da 35.
-
Bidiyon Yadda Aka Lalata Cibiyar Sojin Hayan Abokan Gaba A Tehran
Bidiyon Yadda Aka Lalata Cibiyar Sojin Hayan Abokan Gaba A Tehran
-
Kwamandojin Sojoji Sun Gana Da Kwamandojin IRGC + Hotuna Da Bidiyo
A ranar tunawa da dakaru masu kare juyin juya hali IRGC, Janar Hatami da Manjo Janar Pakpour, suna jaddada haɗin kai tsakanin Sojoji da IRGC: Ba Za A Taɓa Barin Wani Keta Iyaka A Kan Wannan Ƙasa Mai Tsarki Ba.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Bayyanar Hajj Qassem Soleimani Ta Ƙarshe A Taron Kwamandojin IRGC Tare Da Jagoran Juyin Juya Hali
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: a ranar 2 ga Oktoba, 2019 ita ce bayyanar Hajj Qassem Soleimani ta ƙarshe a taron kwamandojin IRGC tare da Jagoran Juyin Juya Hali, inda aka taskace wadannan hotunan a wannan taron masu ɗorewa da ba za a manta da su ba a cikin tunawa
-
Tehran: ‘Yan Kasuwa Sun Bukaci Gwamnati Ta Yi Gaggawar Daukar Mataki Mai Inganci
Bidiyon | Yadda ‘Yan Kasuwa Su Kai Zanga-Zangar Tashin Farashi A Tehran A Yau
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Wasu 'yan kasuwa a kasuwar Tehran sun nuna rashin gamsuwarsu da sauyin kudin kasar da hauhawar farashin kayayyaki da ya shafi saye da sayarwarsu, kuma sun bukaci hukumomi su dauki mataki mai inganci don daidaita farashin musayar kudi da rage tashin farashi.
-
Bidiyon | Gawar Shahid Abu Ubaidah, Mujahidi Jarumi Kakakin Al-Qassam
Bidiyon | Gawar Shahid Abu Ubaidah, Mujahidi Jarumi Kakakin Al-Qassam
-
Bidiyo | Yadda Aka Kama Wani Mai Zanga-Zanga Sanye Da Abin Rufe Fuska Na Netanyahu A Majalisar Dokokin Amurka.
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: 'Yan sandan Washington sun kama wani mutum sanye da abin rufe fuska wanda ke ɗauke da hoton Firayim Ministan Isra'ila Netanyahu, wanda ke ƙoƙarin yin wasan kwaikwayo na siyasa game da kin jinin yakin Gaza a Majalisar Dokokin Amurka.
-
Rahoton Cikin Bidiyo | Na Irin Ƙarfin Makamai Masu Linzami Na Iran
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na AhlulBaiti (As) –ABNA-ya kawo maku wani rahoto kan ƙarfin makami mai linzami masu ci gaba na Iran.
-
Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Ranar Shahidai Labanon
Rahoton daga wajen gagarumin taron bikin "Ranar Shahidai" a Beirut
-
Duk hare-haren da aka kai ta sama ya zuwa yanzu sun kasance a wurare daban-daban.
Isra’ila Ta Kai Hare-Hare Sama 20 A Kudancin Lebanon A Daren Yau. + Bidiyoyi
Hare-haren sun zo ne bayan jirage marasa matuka na Isra’ila suka jefa bama-bamai a kudancin kasar, an ji karar tashin bom a kusa da Adloun da Wadi Sinai-Ansar, da Tabna da Qalaat Mays da birnin Sidon da kan dutsen da ke tsakanin Ansar da Sinai.
-
Rahoto Cikin Bidiyo| Na Babban Taron {Ajyal Sayyid} Hizbullah}
Sama da 'Yan Scout 60,000 ne suka Taru A Beirut Domin Tunawa Da Sayyed Hassan Nasrallah A halin yanzu dai ana gudanar da gagarumin biki mai taken "Tsatson Shugaba" tare da halartar tawagogin kungiyoyi yara kanana da suka hada da kungiyar "Kashshafatul-Mahdi" ta Hizbullah a filin wasa na Kumail Shamoon da ke birnin Beirut.
-
Labarai Cikin Hotuna Da Bidiyo | Na Taron Tunawa Da Shahadar Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Hashim Safiyudden A Jami'ar Tehran
Labarai Cikin Hotuna Da Bidiyo | Na Taron Tunawa Da Shahadar Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Hashim Safiyudden
-
Bidiyo | Daukar Na Dimbin Jama'ar Da Suka Halarci Tunawa Da Shahadar Shugaban Hizbullah.
Kamfanin dillancin labaran Ahlulbayt na kasa da kasa (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: an fara gudanar da taron tunawa da zagayowar ranar shahadar shugabannin kungiyar Hizbullah da dimbin jama’a inda aka fara da karanto ayoyin kur’ani mai tsarki.
-
Bidiyo | Yanayin Da Hubbaren Shahid Nasrallah Da Kewayensa A Lokacin Zagayowar Ranar Shahadarsa
Kamfanin dillancin labaran Ahlulbayt na kasa da kasa (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: a yayin da ake gudanar da taro na musamman na zagayowar ranar shahadar manyan shugabannin kungiyar Hizbullah a hubbaren shahid Sayyid Hasan Nasrallah, yankin da aka gudanar da taron ya cika makil da jama’a da magoya bayan gwagwarmaya.
-
Bidiyon Wasu Yankuna Na Gwagwarmayar Shahid Hasan Nasrallah
Wasu yanayi masu ban mamaki da ba a buga ba na babban mujahid shahid Sayyid Hasan Nasrallah, wanda ke nuni da jajircewarsa da tsayin daka kan guguwar zamani. Kowane shahe, kowane lokaci, labari tsanta ne na tsayin daka da aminci wanda har yanzu yana nan a cikin zuciyar tarihi.
-
Shahid Sayyid Hasan Nasrallah Daga Bakin Diyarsa Daya Tilo + Bidiyo
Kafar yada labarai ta Asr ta buga hira ta farko ta musamman tare da Zainab Nasrallah, diyar shahidi Sayyed Hassan Nasrallah.
-
Cikakkun Rahoton Iran Kan Leken Asirin Da Ta Yiwa Isra'ila + Bidiyo
Wannan taskar ta kunshi miliyoyin shafuka na bayanai daban-daban da mabanbantan bayanai daga gwamnatin sahyoniyawan, ciki har da ayyukan makaman da suka gabata da kuma wadanda gwamnatin sahyoniyawan zata aiwatar nan gaba, ayyukan ingantawa da sarrafa tsoffin makaman nukiliya, ayyukan hadin gwiwa tare da Amurka da wasu kasashen Turai, da dukkanin tsarin gudanarwa.
-
Jirgin Saman Yaman Ya Kai Hari Tashar Jiragen Ruwa Na Eilat + Bidiyoyi
A cewar majiyoyin labarai, an tabbatar da cewa yahudawan sahyuniya 4 ne suka jikkata sakamakon wani hari da wani jirgin yakin Yaman mara matuki ya kai a tashar jiragen ruwa ta Eilat kaitsaye.
-
Sojojin Isra'ila Sun Kai Munanan Hare-Hare A Gaza; Shahidai 110 Cikin Sa’oi 24 + Bidiyo
Jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hari kan gidajen Falasdinawa da ke kusa da masallacin Al-Aybaki da ke unguwar Al-Tuffah da ke gabashin Gaza. A lokaci guda kuma jiragen yakin Isra'ila sun kaddamar da munanan hare-hare a wasu unguwanni da ke cikin birnin Gaza.
-
Isra'ila Ta Kai Hare-Hare 12 A Yamen + Bidiyo
Majiyar Yaman: Ya zuwa yanzu Isra'ila ta kai hare-hare 12 kan tashoshi 3 da ke tashar jiragen ruwa na Hodeidah sannan an kai wasu harin bama-bamai a birnin Hodeidah.
-
Bidiyon | Jana'izar Shahidi Hussein Khalil Mansour "Gharib" A Garin Aitarun Dake Kudancin Kasar Lebanon
Bidiyon | Jana'izar Shahidi Hussein Khalil Mansour "Gharib" A Garin Aitarun Dake Kudancin Kasar Lebanon
-
Yamen Ta Kai Hari Isra’ila Da Jirage 4 Marasa Matuki + Bidiyo
Sojojin Yaman sun kai farmakin da jiragen yaki marasa matuka guda 4 kan gwamnatin Sahayoniya
-
Bidiyon Rahoton Tashar Karbala Kan Rufe Taron Kafafan Yada Labarai Na Biyu: "Mu 'Ya'yan Husaini (AS) Ne"
Bidiyon Rahoton Tashar Karbala Kan Rufe Taron Kafafan Yada Labarai Na Biyu: "Mu 'Ya'yan Husaini (AS) Ne"
-
Bidiyon Yadda Rundunar Qassam Sun Halaka Sojojin Isra'ila 4
Dakarun Qassam, reshen soji na Hamas, sun kai hari kan tankar Merkava na Isra'ila a wani samame da suka kai a arewacin zirin Gaza. Fashewar tankar yayi sanadin kashe sojojin Isra'ila hudu. Wannan aikin wani bangare ne na jerin ayyuka da suka sawa suna "Sandar Musa".
-
Isra'ila Ta Kai Hari A Kudancin Lebanon + Bidiyo
Majiyoyin labarai sun ba da rahoton wani sabon hari da jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai a garin Ain Baal da ke kudancin kasar Lebanon.
-
Bidiyon Yadda Yamen Ta Caɓa Ado Murna Ga Maulidin Annabi Muhammad Sawa
Babban birnin ƙasar Yemen Sana'a ta kayata ado da kyalle kore mai ban sha'awa. Inda Al'ummar kasar Yemen ke gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwar manzon Allah tsarki da tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi.