ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Iran: A Martanin Farko Ga Ta'addancin Amurka Ta Kai Hari A Kan Wuraren Soji 85 Na Amurka

    Iran Ta Yi Luguden Wuta Kan Sansanonin Sojojin Amurka A Bahrain

    Iran: A Martanin Farko Ga Ta'addancin Amurka Ta Kai Hari A Kan Wuraren Soji 85 Na Amurka

    Ofishin Hulda da Jama'a na Sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya sanar da cewa: Biyo bayan harin Amurka a kan wuraren soji da na fararen hula a kudancin ƙasar, da kuma keta sassan daga sassa 14 na yarjejeniyar fahimtar juna, tun daga safiyar yau, jiragen mara matuki masu kai hari na sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, sun kai hari kan cibiyoyin taron sojojin Amurka a "Sansanin Sheikh Isa" da ke Bahrain.

    2026-07-08 15:29
  • Rahoto Cikin Hotuna |Yadda Akai Sallar Jana'iza A Kan Gawarwakin Iyalan Jagora Shahidi A Haramin Amir al-Mu'minin (A.S)

    Rahoto Cikin Hotuna |Yadda Akai Sallar Jana'iza A Kan Gawarwakin Iyalan Jagora Shahidi A Haramin Amir al-Mu'minin (A.S)

    Da safiyar yau Laraba, an gudanar da taron sallar jana'iza a kan gawarwakin iyalan jagora shahidi, Ayatullahil-Uzma Imam Sayyid Ali Hussaini Khamene'i, a haramin Imam Amiril-Mu'minin Ali bin Abi Talib (A.S) a Najaf Ashraf.

    2026-07-08 14:45
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Najaf Ashraf

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Najaf Ashraf

    Tun daga farkon sa'o'in safiyar Laraba (8 ga Yuli,2026), miliyoyin 'yan ƙasar Iraki sun shigo birnin Najaf mai tsarki don halartar gagarumar jana'izar Ayatullahil-Uzma Sayyid Ali Hussaini Khamene'i (Allah Ya tsarkake ruhinsa).

    2026-07-08 14:34
  • Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Taron Jana'izar Jagora A Iraqi

    Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Taron Jana'izar Jagora A Iraqi

    Bidiyon | Yadda aka gabatar da Sallar Jana'iza a kan Jikin Mai Tsarki na Jagoran Shahidi na Al'umma a Harami Mai Tsarki na Amiril-Mu'minin (AS)

    2026-07-08 12:55
  • Iraqi: Cikakken Shirye-Shiryen Jana'izar Shahidin Jagora A Najaf

    Iraqi: Ana Hasashen Halartar Miliyoyin Mutane A Jana'izar Shahidin Jagora

    Iraqi: Cikakken Shirye-Shiryen Jana'izar Shahidin Jagora A Najaf

    Mai magana da yawun gwamnatin lardin Najaf Ashraf ya sanar da kammala dukkan shirye-shiryen tsaro, ayyuka da aiwatarwa don gudanar da jana'izar shahidin jagoran juyin juya hali, kuma ya bayyana cewa ana hasashen fiye da miliyan ɗaya za su halarci jana'izar jama'a a Najaf.

    2026-07-07 19:19
  • Rahoto Cikin  Hotuna | Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Birnin Qom Mai Tsarki - 3

    Rahoto Cikin Hotuna | Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Birnin Qom Mai Tsarki - 3

    Bisa Rahoton Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Ana gudanar da gagarumr jana'izar gawa mai tsarki ta shahidin jagoran juyin juya hali da iyalinsa tare da halartar miliyoyin al’umma masu sanin grimamawa da kishin juyin juya hali Musuluncin Iran a birnin Qom mai tsarki.

    2026-07-07 18:33
  • Rahoto Cikin Hotuna | Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Birnin Qom Mai Tsarki - 2

    Rahoto Cikin Hotuna | Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Birnin Qom Mai Tsarki - 2

    Bisa Rahoton Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Ana gudanar da gagarumr jana'izar gawa mai tsarki ta shahidin jagoran juyin juya hali da iyalinsa tare da halartar miliyoyin al’umma masu sanin grimamawa da kishin juyin juya hali Musuluncin Iran a birnin Qom mai tsarki.

    2026-07-07 18:21
  • Rahoto Cikin  Hotuna | Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Birnin Qom Mai Tsarki - 1

    Rahoto Cikin Hotuna | Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Birnin Qom Mai Tsarki - 1

    Bisa Rahoton Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Ana gudanar da gagarumr jana'izar gawa mai tsarki ta shahidin jagoran juyin juya hali da iyalinsa tare da halartar miliyoyin al’umma masu sanin grimamawa da kishin juyin juya hali Musuluncin Iran a birnin Qom mai tsarki.

    2026-07-07 18:14
  • An Gudanar Da Jana'izar Alamtawa Ga Shahidin Al’umma A Jihar Bauchi, Najeriya + Hatuna

    An Gudanar Da Jana'izar Alamtawa Ga Shahidin Al’umma A Jihar Bauchi, Najeriya + Hatuna

    A daidai lokacin da ake gudanar da jana'izar gawar jagora shahidin juyin juya halin Musulunci da iyalinsa a Iran da Iraki, wasu gungun mambobin Harkar Musulunci ta Najeriya karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim Zakzaky, sun gudanar da jana'izar alamci da rakiyar shugaba mai girma na Musulunci a jihar Bauchi, Najeriya.

    2026-07-07 18:01
  • Sheikh Zakzaky Ya Shigo Najaf Domin Jana'izar Shahidin Jagora Al'umma + Hotuna

    Sheikh Zakzaky Ya Shigo Najaf Domin Jana'izar Shahidin Jagora Al'umma + Hotuna

    Sheikh Ibrahim Zakzaky ya shigo Najaf Ashraf don halartar jana'izar gawar Shahidin Jagoran al'umma. An shirya cewa bayan ganawa da tattauna da malamai da shugabannin addinai na Iraki, zai tafi Mashhad mai tsarki don halartar taron binnewa.

    2026-07-07 09:10
  • An Fara Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Qom + Bidiyo

    An Fara Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Qom + Bidiyo

    An fara jana'izar gawar Shahidin jagoran al'umma, da safiyar yau daga karfe 8 daga masallacin Jamkaran mai tsarki, kuma masu makoki sun fara rakiyar gawarsa zuwa haramin Hazrat Sayyidah Ma’asuma (S).

    2026-07-07 08:59
  • An Gabatar Da Sallar Janaza Kan Gawa Mai Tsarki Ta Shahidin Jagoran Musulunci

    Wadanne Addu'o'i Ne Ayatullah Jawadi Amuli Ya Karanta A Sallar Jana'iza A Kan Gawar Jagora Shahidi? + Bidiyo

    An Gabatar Da Sallar Janaza Kan Gawa Mai Tsarki Ta Shahidin Jagoran Musulunci

    Ayatullahil-Uzma Jawadi Amuli, ta hanyar halartarsa a masallacin Jamkaran mai tsarki, ya yi sallar jana'iza a kan gawar jagora shahidin juyin juya halin Musulunci.

    2026-07-07 08:50
  • Za A Gudanar Da Taron Girmama Shahidin Jagoran Al'umma A Chicago, Amurka

    Za A Gudanar Da Taron Girmama Shahidin Jagoran Al'umma A Chicago, Amurka

    A daidai lokacin da ake gudanar da jana'izar gawar Ayatullah Khamene'i a Iran da Iraki, masallacin Baytul-Ilm na Chicago zai karbi bakuncin taron girmamawa da makoki a wannan Alhamis.

    2026-07-07 08:33
  • Bidiyo | Halartar Miliyoyin Al’umma A Taron Janazar Jagora Shahidi A Titunan Da Ke Kusa Da Masallacin Jamkaran Mai Tsarki

    Bidiyo | Halartar Miliyoyin Al’umma A Taron Janazar Jagora Shahidi A Titunan Da Ke Kusa Da Masallacin Jamkaran Mai Tsarki

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Masoya jagora shahidin juyin juya halin Musulunci, bayan sallar jana'iza a kan gawar "Shahidin Iran," sun yadu da yawa a titunan da ke kusa da masallacin Jamkaran mai tsarki.

    2026-07-07 08:19
  • Bidiyon | Yadda Aka Gudanar Da Sallar Jana'iza A Kan Gawa Mai Tsarki A Masallacin Jamkaran, Wurin Keɓe Na Jagora Da Jagoran Al'umma

    Bidiyon | Yadda Aka Gudanar Da Sallar Jana'iza A Kan Gawa Mai Tsarki A Masallacin Jamkaran, Wurin Keɓe Na Jagora Da Jagoran Al'umma

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Ayatullahil-Uzma Jawadi Amuli, bayan halartarsa masallacin Jamkaran mai tsarki, ya yi sallar jana'iza a kan gawar shahidin jagoran juyin juya halin Musulunci.

    2026-07-07 08:08
  • Cikakken Rahoto Na Bankwanar Al'ummar Qom Da Imam Shahidi

    Cikakken Rahoto Na Bankwanar Al'ummar Qom Da Imam Shahidi

    A yau Qom, birnin Karimatu Ahlul-Bayt (A.S) yana cikin wani yanayi na daban, domin kewayen masoya sun rufe lu'u-lu'un hasken jinin shahada, mutanen birnin shahada da yunkuri suna bankwana da jagora mujahidinsu.

    2026-07-07 07:58
  • Rahoto Cikin Bidiyo | Na Isar Gawa Mai Tsarki Ta Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Qom

    Rahoto Cikin Bidiyo | Na Isar Gawa Mai Tsarki Ta Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Qom

    Rahoto Cikin Bidiyo | Na Isar Gawa Mai Tsarki Ta Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Qom DOmin Gudanar Da Sallah Da Ziyara Da Rakiya A Safiyar Gobe Kamar Yadda Gwamnan Birnin QOm Ya Fada Za'ai Sallar Jana'izar Gobe Da Safe Da Karfe 6 Na Safe A Masallacin Jamkaran

    2026-07-06 23:44
  • Rahoto Cikin Hotuna / Daukar Fansa Ita Ce Matsaya Ta Ƙarshe Ta Al'ummar Iran

    Rahoto Cikin Hotuna / Daukar Fansa Ita Ce Matsaya Ta Ƙarshe Ta Al'ummar Iran

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - A yayin jana'izar gawa mai tsarki ta Imam Shahid Sayyid "Ali Khamene'i," al'ummar Iran ta shelanta ɗauke da alluna daban-daban tana magana da murya ɗaya mai karfi cewa: "Daukar Fansa Ita Ce Matsaya Ta Ƙarshe Ta Al'ummar Iran". Kowane alluna yana ba da labarin zuciya ɗaya, kuma dukkan zukata sun haɗu a kan ra'ayi guda.

    2026-07-06 23:35
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Kammala Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagora A Birnin Tehran

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Kammala Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagora A Birnin Tehran

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - An gudanar da gagarumar rakiyar jana'izar gawar shahidin jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullahil-Uzma Imam Sayyid Aliyul Khamene'i Qs tare da halartar milyoyin al’ummomin mutane masu kishin juyin juya hali ta hanyoyin da aka sanar a birnin Tehran.

    2026-07-06 22:50
  • Marubuciyar Tunisiya: Jagora Shahidi Shine "Hussain (A.S) Na Zamaninmu" / Ya Nisantar Da Mu Daga Wautar Dogaro Da Amurka

    Marubuciyar Tunisiya: Jagora Shahidi Shine "Hussain (A.S) Na Zamaninmu" / Ya Nisantar Da Mu Daga Wautar Dogaro Da Amurka

    Inas Alawi, marubuciyar jarida 'yar Tunisiya da ta halarci jana'izar gawar shahidin jagoran juyin juya halin Musulunci, tana mai jaddada cewa shahidin jagora shi "Madogara, uba kuma jagora" ne wanda ya haɗa kishi, ƙarfi da girman kwarjini alokaci guda, ta ce: Imam Khamene'i shi ne "Hussain (A.S) na zamaninmu" kuma ya zana lamarin Karbala a idanunmu don ya zama ba kawai labari ba ne; abin da ke faruwa ne a yau, ci gaba ne da tafarkin Karbala a wannan yaƙi tsakanin gaskiya da ƙarya.

    2026-07-06 22:35
  • Los Angeles Times: Jana'izar Jagora Shahidi Maras Misali, Nuni Ne Na Hadin Kan Kasa Da Azamar Daukar Fansa Mai Tsanani

    Los Angeles Times: Jana'izar Jagora Shahidi Maras Misali, Nuni Ne Na Hadin Kan Kasa Da Azamar Daukar Fansa Mai Tsanani

    Jaridar Los Angeles Times, tare da haska halartar miliyoyin mutane a jana'izar jagora shahidi Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i, ta yi ikrarin rashin nasarar dabarar makiya wajen raunana tsarin musulunci na Iran, kuma ta jaddada taken ramuwa na Al’umma da ci gaba da tafarkin Gwagwarmaya.

    2026-07-06 21:52
  • Thailand: An Gudanar da Taron Girmama Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci

    Jami'in Al'adu Na Iran: Halartar Miliyoyin Mutane, Alama Ce Ta Aminci Da Hadin Kan Kasa

    Thailand: An Gudanar da Taron Girmama Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci

    An gudanar da taron girmama shahidin jagoran juyin juya halin Musulunci tare da halartar wasu masoya Ahlul-Bayt (a.s) da masu kaunar manufofin juyin juya halin Musulunci a Thailand.

    2026-07-06 21:33
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Tehran -2

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Tehran -2

    Ana ci gaba da gudanar da rakiyar jana'izar gawar Imam Mujahidi Shahid Ayatullahil-Uzma Sayyid Ali Khamene'i (Allah Ya tsarkake ruhinsa mai tsarki) da shahidan iyalinsa, Shahid Dr. Misbahul-Huda Baqeri-Kani, Shahida Sayyida Bushra Khamene'i, Shahida Zahra Haddad Adel da Shahida Zahra Mohammadi Golpaygani, tun daga safiyar yau Litinin (15 Tir, 1405HS) (21 Muharram 1448HQ) (6 Yuli, 2026M) a Tehran.

    2026-07-06 19:15
  • Iran: Jana'izar Shahidin Jagora Ya Rura Farkawar Duniya Don Fuskantar Masu Girman Kai

    Iran: Jana'izar Shahidin Jagora Ya Rura Farkawar Duniya Don Fuskantar Masu Girman Kai

    Mai magana da yawun sojojin Iran ya tabbatar da cewa wannan jana'izar tana rikidewa zuwa wani mafarin farkawa ta duniya wajen fuskantar zalunci da girman kai, kuma tana taimakawa wajen farkawar al'ummomi masu 'yanci a duniya.

    2026-07-06 19:07
  • Gaza: Shahidai 5 Da Jikkatar 7 Sakamakon Hare-Haren Isra’ila A Gaza A Cikin Sa'o'i 24

    Gaza: Shahidai 5 Da Jikkatar 7 Sakamakon Hare-Haren Isra’ila A Gaza A Cikin Sa'o'i 24

    Ma'aikatar Lafiya ta zirin Gaza ta sanar da samun shahidai 5 da raunata 7 a cikin sa'o'i 24 da suka gabata, a ci gaba da asarar rayuka sakamakon ta'addancin Isra'ila.

    2026-07-06 18:46
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Halartar Mililyoyin Al’umma Taron Bankwana Da Jagora Shahidin Juyin Juya Hali - 5

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Halartar Mililyoyin Al’umma Taron Bankwana Da Jagora Shahidin Juyin Juya Hali - 5

    An fara taron bankwana da Shahid Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i (R.A) da iyalinsa, tun daga safiyar Asabar (04 Yuli, 2026) wanda ya je gudana yar yanzu tare da halartar miliyoyin mutane masu makoki a filin sallah na Tehran. Shahidin Iran ya sami darajar shahada a ranar Asabar 9 ga Isfand, 1405HS wanda yayi daidai da 10 ga Ramadan 1447HQ wanda ya dace da 28, February 2026M a yayin wani harin ta'addanci na magunyar Amurka da Isra’ila.

    2026-07-06 18:33
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Tehran

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Tehran

    Ana ci gaba da gudanar da rakiyar jana'izar gawar Imam Mujahidi Shahid Ayatullahil-Uzma Sayyid Ali Khamene'i (Allah Ya tsarkake ruhinsa mai tsarki) da shahidan iyalinsa, Shahid Dr. Misbahul-Huda Baqeri-Kani, Shahida Sayyida Bushra Khamene'i, Shahida Zahra Haddad Adel da Shahida Zahra Mohammadi Golpaygani, tun daga safiyar yau Litinin (15 Tir, 1405HS) (21 Muharram 1448HQ) (6 Yuli, 2026M) a Tehran.

    2026-07-06 14:47
  • Bidiyoyin | Shigowar Motar Da Ke Dauke Da Gawar Jagora Shahidi Da Shahidan Iyalinsa Zuwa Hanyar Rakiyar Jana'izar Tehran

    Bidiyoyin | Shigowar Motar Da Ke Dauke Da Gawar Jagora Shahidi Da Shahidan Iyalinsa Zuwa Hanyar Rakiyar Jana'izar Tehran

    Motar da ke dauke da gawar shahidin jagoran juyin juya hali da shahidan iyalinsa, tare da rera taken "Labbayka ya Hussain" daga baukanan masu makoki, ta shiga hanyar rakiyar jana'izarsa a titin Azadi.

    2026-07-06 14:34
  • Ayatullah Makarem Shirazi: Daukar Fansar Jinin Jagora Shahidi Wajibi Ne Ba Za A Manta Ba

    Ayatullah Makarem Shirazi: Wilayatul-Faqih Ita Ce Jigon Hadin Kai

    Ayatullah Makarem Shirazi: Daukar Fansar Jinin Jagora Shahidi Wajibi Ne Ba Za A Manta Ba

    Ayatullahil-Uzma Makarem Shirazi, a cikin wata wasika da ya aika a munasabar rakiyar jana'izar jagora shahidi Imam Khamene'i, ya yi kira da a dauki fansar jininsa, da kuma riko ga Wilayatul-Faqih, yana mai jaddada cewa halartar jama'a a jana'izar tana nuna aminta ga manufofin juyin juya halin Musulunci.

    2026-07-06 14:19
  • Cikakken Rahoto Na Kaitsaye Na Jana'izar Shahidin Iran; Bankwana Da Wata Mai Girma

    Cikakken Rahoto Na Kaitsaye Na Jana'izar Shahidin Iran; Bankwana Da Wata Mai Girma

    Tehran a yau ba don bankwana mai raɗaɗi ba ta tunbatsa, a'a, sai dai don amsa kiran "Dole A Yunkura" ne babban birnin ya cika da kafadu waɗanda suka ɗauki gawar jagora shahidin al'umma kamar lu'u-lu'u, don tabbatar da cewa tafarkin ja na shahada bai tsayawa har zuwa kiran neman daukar fansar jinin Waliyil-Asr (A.J).

    2026-07-06 13:34
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom