-
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Sari
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Sari
-
Tauraron Dan Adam "Kawsar" Ya Aika Saƙon Bahman 22 Ga Ƙasashe Maƙwabta
Jiya da daddare, lokacin da tauraron dan adam "Kawsar" yayin wucewa ta saman wuce Iran, ya aika saƙonni 2 masu taken "Yaumullah 22 Bahman" zuwa tashoshi a cikin Iran da ƙasashen da ke kewaye.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Tehran
Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman 22. Wanda suma al’ummar birnin Tehran suka gudanar da shi a yau.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Mashhad
Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman 22. Wanda suma al’ummar birnin Mashahad suka gudanar da shi a yau.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Tabriz
Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman 22. Wanda suma al’ummar birnin Tabriz suka gudanar da shi a yau.
-
An Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 47 Da Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Duk Fadin Kasar Iran
A ranar cika shekaru 47 da nasarar juyin juya halin Musulunci, an gudanar da tattakin Bahman na 22 a sassa daban-daban na Iran.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Shiraz
Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman 22. Wanda suma al’ummar birnin Shiraz suka gudanar da shi a yau.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Taron Iyaye Mata Ya Gudana A Haramin Sayyid Shah Cheragh.
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Taron Iyaye Mata Ya Gudana A Haramin Sayyid Shah Cheragh.
-
Larijani Zai Nufi Oman Domin Tattaunawa Da Jami’anta A Gobe Talata
Ziyarar ta biyo bayan tattaunawar bayan fage da aka gudanar a makon da ya shude tsakanin ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, da tawagar Amurka karkashin jagorancin Steve Wittkov, kan batun makamashin nukiliya na Iran.
-
IRGC: Shankayen Makiya A Jere Na Nuni Da Iko Da Takatsantsan Al’ummar Iran Ne
Sanarwar IRGC Kan Bikin Cika Shekarun Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci; Kayar da Makiya Suka Yi a Jere Alama Ce Ta Iko da Kulawar Al'ummar Iran
-
Iran Ta Sanar Da Shirinta Na Shiga Yaƙi Mai Dogon Zango
Babban Hafsan Sojan Iran, Manjo Janar Sayyid Abdurrahim Musawi, ya sanar da cewa ƙasarsa ta shirya tsaf don yaƙi mai dogon zango ga dukkan wata barazanar yanki da ƙasa da ƙasa.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Buƙatar Amurka Ta Dakatar Da Tace Sinadarin Uranium
Iran ta yi watsi da buƙatar Amurka ta dakatar da tace sinadarin uranium gaba ɗaya a ranar farko ta tattaunawa a Oman.
-
Bidiyo: IRGC Ta Bayyana Makami Mai Linzami Na Khorramshahr 4, Wanda Aka Fi Sani Da Khyber
A daidai lokaci da yanayi canjin salon tsaron da aka samu daga kariya zuwa hari da farmaki a tsarin tsaron Iran.
-
Iran: IRGC Ta Jiragen Safarar Mai Biyu A Tekun Fasha.
Rundunar Sojojin Ruwa ta IRGC ta sanar da kwace jiragen ruwa biyu da ke safarar mai a cikin Tekun Fasha, a matsayin wani bangare na ayyukanta na yaki da fasa-kwauri.
-
An Kama Manyan Makamai A Iran: An Kwace Tan 14 Na Kayan Hada Makamai
Jami'an tsaron Iran sun kama wata motar jigilar makamai da kayan aikin kai hari mai nauyin tan 14 da ake shigo da su kasar a lardin Azerbaijan ta Yammaci a Arewa maso Yammacin kasar. Da'irorin gwagwarmaya sun daukin wannan aikin a matsayin nuni ga karfin kariayar Iran da kuma karfin tsaron da take da shi a yankin.
-
Ƙarfin Makami Mai Linzamin Iran Ya Sa Trump Ya Ke Taka Tsantsan Game Da Kai Hari Kan Ƙasar
Da yake magana game da abubuwan da suka faru kwanan nan tsakanin Tehran da Washington, wani memba na Majalisar Harkokin Wajen Masar ya ɗauki ƙarfin makami mai linzami na Iran a matsayin muhimmin abu ga gargaɗin da Amurka ke yi game da shiga rikicin soja, kuma a lokaci guda ya kimanta tattaunawar da ke tafe a matsayin yunƙurin daƙile tashin hankali.
-
Sojojin Iran Sun Shirya Tsaf Don Fuskantar Duk Wani Mummunan Harin Soji Daga Makiya Jamhuriyar Musulunci Ta Iran
Iran: Babban Hafsan Soja Da Kwamandan Rundunar Sojin Sama Sun Kai Ziyara Wajen Sabbin Makamai Masu Linzamin
A lokacin ziyarar da ya kai birnin makamai masu linzami na IRGC, ya bayyana cewa Iran ta ƙarfafa ƙarfinta na kariya ta hanyar haɓaka makamai masu linzami a fannoni daban-daban na fasaha.
-
Iran: Ta Gina Sabuwar Cibiyar Sararin Samaniya A Ranar Fasahar Sararin Samaniya
Iran Za Ta Harba Sabon Tauraron Dan Adam Kirar Cikin Gida
Iran Za Ta Bayyana Sabbin Nasarorin Da Ta Samu A Fannin Fasahar Sararin Samaniya, Tare Da Bayyana Tauraron Dan Adam Na Gida, Hotunan Farko Da Tauraron Dan Adam Na Paya Ya Ɗauka Kwanan Nan, Da Kuma Sabbin Na'urorin Sararin Samaniya, A Ranar Fasahar Sararin Samaniya Ta Kasa.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Majalisar Dokokin Iran Ta Gudanar Da Zamanta Sanye Da Kayan IRGC
Majalissar Dokokin Iran don nuna goyon bayansu ga Dakarun IRGC sun gudanar da zama sun masu sanye da kayan tsaro na dakarun IRGC a ranar 1 ga Fabrairu don kare dakarun juyin juya hali
-
Jagora: Iran Ba Ta Fara Yaƙe-Yaƙe, Amma Za Ta Yi Wa Duk Wani Mai Ta'addanci Martani Mai Karfi
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya tabbatar da cewa "Iran ba ta neman yaƙi ba kuma ba ta fara shi ba, amma duk wani hari da aka kai mata za ta mayar da martani mai ƙarfi kuma zai iya haifar da yaƙin yanki".
-
Iran Ta Sanya Sojojin Turai Kasashen Cikin Kungiyoyin Ta'addanci
Muhammad Baqer Qalibaf, Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci, ya bayyana a ranar Lahadi cewa, bisa ga sashe na 7 na dokar da ta shafi daukar matakai na mayar da martani ga ayyana Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) a matsayin kungiyar ta'addanci, ana daukar sojojin kasashen Turai a matsayin kungiyoyin ta'addanci. Ya jaddada cewa kasashen Tarayyar Turai za su dauki nauyin wannan matakin.
-
Iran: Kasancewar Iran A Cikin Tekuna Yana Isar Da Ikon Musulunci Ga Duniya
Babban kwamandan rundunar sojojin ruwa ta Iran Rear Admiral Shahram Irani ya ce kasancewar rundunar sojojin ruwa ta Iran a cikin ruwan kasa da kasa yana wakiltar karfin musulmai ne, wanda ya dogara akan adalci da Halayya ga duniya.
-
Ma'aikatar Leken Asiri Ta Iran Ta Soki Matakin Da Tarayyar Turai Ta Dauka Kan IRGC
Ma'aikatar leken asiri ta Iran ta fitar da wata sanarwa, inda ta yi Allah wadai da matakin Tarayyar Turai na sanya IRGC a cikin jerin 'yan ta'adda na kungiyar.
-
Labarai Cikin Bidiyo | Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran Ya Halarci Haramin Imam Khomeini (RA)
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A munasabar zagayowar ranar nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran da kuma Ranekun Goma na AlFajirin Nasara, Ayatullah Sayyid Imam Ali Khamenei ya halarci Haramin Imam Khomeini (RA) tare da yin ziyara da salloli da addu'o'i.
-
Iran: Hakikanin Sautukan Fashewar Da Akaji A Birane Da Dama Na Iran
Jami'an Iran sun sanar da cewa kararraki da fashewar da aka ji a ranar Asabar a biranen Qasr-e Shirin, Ahvaz, Bandar Abbas, da kudancin Tehran sun faru ne saboda dalilai daban-daban da ba su da alaƙa juna.
-
Shugaban Pezeshkian Da 'Yan Majalisar Ministoci Sun Sabunta Biyayya Ga Manufofin Imam Khomeini
Shugaba Masoud Pezeshkian da membobin majalisar ministocinsa sun sabunta biyayya ga manufofin marigayi wanda ya kafa Jamhuriyar Musulunci, Imam Khomeini.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Taklifi Na 'Yan Mata 2000 A Haramin Sayyidah Fatima Ma’asumah (AS)
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: An gudanar da biki mai cike da farin ciki na Taklifin 'yan mata 2000 da suka kai shekarun yin ibada, wadanda suka halarci wannnan biki daga biranen Iran daban-daban a Haramin Sayyidah Fatima Ma’asumah (AS).
-
Labarai Cikin Hotuna | Halartar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran A Tekun Farisa
Tsohon hoto na kasancewar Jagoran Juyin Juya Halin Juya Halin a Tekun Farisa, wanda a halin yanzu ake kallonsa a shafukan sada zumunta a ƙarƙashin taken "Sarkin Teku".
-
Larijani: Sojojin Wasu Ƙasashen Turai Daga Yanzu Sun Kasance 'Yan Ta'adda
Iran: Ta Sanya Sojojin Kasashen Turai CIkin Jerin ‘Yan Ta’adda
Sakataren Majalisar Tsaron Ƙasa ta Ƙasa ya sanar da cewa sojojin ƙasashen da suka taka rawa a yaƙi da IRGC za a ɗauke su a matsayin 'yan ta'adda.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Masu Hidimar Masallacin Jamkaran Suka Tsabtace Shi
A bisa gabatowar munsabar haihuwar mai ceton duniya, Imam Mahdi (Allah ya gaggauta bayyanarsa mai girma), an gudanar da ayyukan share-share a farfajiyar da kuma wuraren haramin Mai Tsarki na Masallacin Jamkaran a safiyar yau Juma'a 30/0102026 tare da halartar masu hidima a wannan wuri mai tsarki.