-
Bidiyon Yadda Aka Lalata Cibiyar Sojin Hayan Abokan Gaba A Tehran
Bidiyon Yadda Aka Lalata Cibiyar Sojin Hayan Abokan Gaba A Tehran
-
Bidiyon Yadda Iran Ta Harba Ayarin Makamai Masu Linzami Karo 17 Zuwa Isra'ila
Bidiyon Yadda Iran Ta Harba Ayarin Makamai Masu Linzami Karo 17 Zuwa Isra'ila A Cikin Ayyukan Yakin Wa'adus Sadiq Na 4
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Jana'izar Shahidai 8 Daga Cikin Shahidan Harin Amurka Da Isra'ila A Haramin Sayyidah Ma'asumah As Qom
Rahoto Cikin Hotuna Na Jana'izar Shahidai 8 Daga Cikin Shahidan Harin Amurka Da Isra'ila A Haramin Sayyidah Ma'asumah As Qom
-
Hatuna Mabanbanta Na Shahid Sayyid Qa'id Imam Ali Khemenei Qs
Sayyid Ali Khamenei Ayatullahi Uzma Qs Jagoran Juyin JUya Halin Musuluncin Duniya Yayi Shahad a hadayyar harin ta'addancin Amurka Da Isra'ila A Safiyar Ranar Asabar 09|11|1404HS wanda yayi daidai da 10 ga watan Ramadan 1447H 28 ga watan Fabrairu 2026M a gidansa tare da iyalansa.
-
Yadda Aka Gudanar Da Zaman Makoki Da Jajen Shahadar Jagoran Juyin Juya Halin Musluncin Iran A Jamkaran Qom
Yadda Aka Gudanar Da Zaman Makoki Da Jajen Shahadar Jagoran Juyin Juya Halin Musluncin Iran A Jamkaran Qom
-
An Jiyo Ƙarar Saukar Makamai A Arewacin Isra'ila
Iran Ta Harba Makamai 30 A Tashin Farko Zuwa Isra'ila
Majiyoyin labaran Isra'ila sun bayyana hakan cewa sun gano harbo makamai masu linzami 30 dake kan hanyar su ta zuwa Isra'ila
-
Hare-Hare Haɗin Gwiwar Amurka Da Isra'ila A Wurare 50 A Iran
A yau mun wayi gari da jerin wasu hare-haren hadin gwiwa na Amurka da Isra'ila a Iran wanda hakan ana cikin tsakiyar tattaunawa.
-
An Ji Fashewar Abubuwa 3 A Tsakiyar Birnin Tehran + Hotuna
'Yan mintuna da suka gabata, an ji karar fashewar abubuwa uku masu karfi a tsakiyar birnin Tehran kuma an ga hayaki mai kauri ya tashi.
-
Isra'ila Ta Fara Kai Hare-Hare Iran Bidiyo
Isra'ila Ta Fara Kai Hare-Hare Iran Bidiyo
-
IRGC: Ta Bayyana Wani Sabon Makamin Bin Diddigi Da Ali Hari Kai Tsaye
Dangane da ƙira da tsarin aikin wannan makamin yana kama da sauran sanannun tsarin Makamai kamar Rasha Lancet, Isra'ila Hero-30, da American Switchblade-300.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Majalisar Koli Ta Alqur'ani
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: An gudanar da taron Majalisar Koli ta Alqur'ani a yau Talata, 25,02,2026 tare da halartar Shugaban kasar Iran Dr. Masoud Pezhakian a Fadar Shugaban Kasa.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Wallafe-Wallafen Al-Qur'ani Da Bincike Na Atbatul Husainiyya A Tehran
An gudanar da taron bikin wallafe-wallafen Al-Qur'ani da sauran bincike na Atbatul Husainiyya a bikin baje kolin Al-Qur'ani Mai Tsarki na kasa da kasa karo na 33 a Tehran
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Makamai Masu Linzami Na Iran Da Ke Iya Nutsar Da Jiragen Ruwan Amurka (1)
Rahoto Cikin Bidiyo | Makamai Masu Linzami Na Iran Da Ke Iya Nutsar Da Jiragen Ruwan Amurka (1)
-
Iran Za Ta Gabatar Da Tsarin Yarjejeniya Ga Washington; Trump Ya Bayyana Shirinsa
Tehran na da niyyar gabatar da daftarin yarjejeniya ga Washington cikin 'yan kwanaki masu zuwa, a cewar Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Atisayen Sojin Ruwa Na Iran Da Rasha
Iran da Rasha sun gudanar da atisayen sojin ruwa na hadin gwiwa a Tekun Oman.
-
An Kai Makamai Masu Linzami Na Dongfeng-17 Zuwa Iran
Manyan Katafaren Makamai Masu Linzami Na China Sun Shiga Iran
Iran ta karɓi madakar jigilar makamai masu linzami na Dongfeng-17 daga China.
-
Axios: Dalilai 6 Da Zasu Iya Wajabtawa Amurka Da Iran Shiga Yaƙi
Wani sabon rahoto da shafin Axios ya fitar ya nuna cewa wasu dalilai sun kawo Washington da Tehran gaf da shiga yaki kai tsaye fiye da.
-
An Ga Jinjirin Watan Ramadan A Iran + Bidoyo Da Hotuna
Da isowar watan mai albarka na Ramadan, an ga jinjirin wannan wata mai albarka a sararin samaniyar Ira a wurare da dama daga ciki akwai haramin Sayyidah Fatima Ma’asumah (A.S.) da masallacin Jamkaran da wurare a lardunan Tehran, Qom, Isfahan da sauran yankunan ƙasar.
-
IRGC: Ta Gudanar Da Atisayen Sarrafa Makamai A Mashigar Hormuz + Hotuna
Ɗaya daga cikin sabbin fasalulluka na atisayen sarrafa makamai a Mashigar Hormuz ya gudana ta hanyar amfani da sabbin dabaru da makamai da aka shigar da su a cikin Rundunar Sojan Ruwa ta IRGC.
-
Jagora: Trump Ba Zaka Iya Kawar Da Jamhuriyar Musulunci Har Abada
Jagoran Juyin Juya Halin: Makamin Nutsar da Jirgin Yakin Ya Fi Hadari Fiye da Jirgin Yakin
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatullah Imam Sayyid Ali Khamenei, ya yi ishara dangane da barazanar da Amurka ke ci gaba da yi na tura jiragen yakin zuwa Iran, yana mai jaddada cewa "jirgin yaki yanki ne mai hatsari na yaki, amma makaman da ke iya nutsar da shi zuwa kasa na teku sun fi shi hatsari."
-
Iran Ta Yi Gargaɗi Maida Martanin Makamai Masu Linzami A Cikin Sa'o'i 48 Ga Shirin Amurka Da Isra'ila
Yayin da rahotanni ke cewa Amurka da Isra'ila suna da shirin kai hari kan cibiyoyin makami mai linzami na Tehran a cikin yanayin harin da za su iya kaiwa, Iran ta yi shirin mayar da martani da manyan makami mai linzami masu matakai da yawa a cikin sa'o'i 48 na farko ga wannan harin.
-
Iran Samu Mataki Na Bakwai A Duniya A Fannin Magungunan Sake Farfaɗowa
Tare da amincewa da sabbin magunguna guda shida (ATMPs), matsayin Iran a fannin magungunan sake farfaɗowa a duniya ya karu daga na 12 zuwa na 7.
-
Takaitaccen Rahoto Kan Yadda Aka Gudanar Da Mu’utamar Imam Ridha (AS) Na Duniya Na 10.
Dukkan bayanai da Takardun da aka gabatar a wajen taron sun jaddada ma'anar cewa koyarwar Imam Ridha (AS). Tana ba da cikakken tsari kuma na zamani ba kawai ga Musulmai ba, har ma ga dukkan bil'adama a fannoni na haƙƙin ɗan adam, mutuncin ɗan adam, adalci na zamantakewa, shugabanci na ɗabi'a, da kuma zaman lafiya tare, kuma yana iya zama mafita ga ƙalubalen da yawa na duniyar yau.
-
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Bagdad Iraq
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Ofishin Jakadancin Iran Da Ke Bagdad Iraq
-
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Alishahr Bushehr
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Alishahr Bushehr
-
'Yan Gudun Hijirar Afghanistan Sun Halartarci Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran Daga Shiraz Zuwa Mashhad
Rahoton Cikin Hotuna | Halartar 'Yan Gudun Hijirar Afghanistan A Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran Daga Shiraz Zuwa Mashhad
-
Ƙasashen Duniya Sun Taya Iran Murnar Zagayowar Shekaru 47 Da Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci
Ƙasashen Duniya Sun Taya Iran Murnar Zagayowar Ranar Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci
Shugabanni da jami'an ƙasashe daban-daban, cibiyoyi da ƙungiyoyin siyasa sun taya al'umma da jami'an Jamhuriyar Musulunci ta Iran murnar zagayowar ranar nasarar juyin juya halin Musulunci a cikin saƙonni.
-
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Qom - 2
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Qom - 2
-
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Isfahan
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Isfahan
-
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Gilan Rudsar
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Gilan Rudsar