ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Al-Sudani: Wayewar Tsayin Daka Da Gwagwarmaya Su Ne Suka Sanya Al'ummar Sudan Karkata Zuwa Ga Shi'anci.

    Al-Sudani: Wayewar Tsayin Daka Da Gwagwarmaya Su Ne Suka Sanya Al'ummar Sudan Karkata Zuwa Ga Shi'anci.

    Malam Muhammad Zaki Al-Sudani, dan Shi'a ne dan kasar Sudan, wanda ya yi karatu a makarantar hauza ta Qum, ya ce: Daya daga cikin batutuwan da suka sa mayar da dimbin al'ummar Sudan zuwa shi'anci, musamman ma masu ilimi; wayewar tsayin daka da gwagwarmaya wajen tunkarar kasashen yamma.

    2024-11-10 11:26
  • An Gudanar Da Zaman Makokin Addu'ar 7 Na Shahadar Sayyid Hasan Nasrullah A Abuja + Hotuna

    An Gudanar Da Zaman Makokin Addu'ar 7 Na Shahadar Sayyid Hasan Nasrullah A Abuja + Hotuna

    Taron, wanda aka fara shi da yin addu’o’i daban-daban, a karshe Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da takaitaccen jawabin rufewa.

    2024-10-05 17:55
  • An Gudanar Da Zaman Makokin Shahadar Sayyid Hasan Nasrallah A Katsina Najeriya + Hotuna

    An Gudanar Da Zaman Makokin Shahadar Sayyid Hasan Nasrallah A Katsina Najeriya + Hotuna

    Shaikh Ya'akub Yahya Katsina: Tun Ranar Da Aka Naɗa Sayyid Hasan Nasrullah A Matsayin Shugaban Hizbullah, Yake Sauraren Yin Shahada Har Zuwa Ranar Juma'ar Nan.

    2024-10-03 05:35
  • Sakon Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Hf Na Ta'aziyyar Shahadar Sayyid Hasan Nasrallah: Maƙiya Sun Yi Abin Da Za Su Iya Yi Na Ƙarshe!

    Sakon Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Hf Na Ta'aziyyar Shahadar Sayyid Hasan Nasrallah: Maƙiya Sun Yi Abin Da Za Su Iya Yi Na Ƙarshe!

    Jagora ya bayyana cewa: “Sayyid yana nan raye, kuma ya dinga farautanku kenan, kuma farautan nan har izuwa nasara. Insha Allahu kuma kun yi abin da za ku iya yi na karshe.”

    2024-09-30 17:56
  • Afirka ta Kudu Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Sayyid Hassan Nasrallah

    Afirka ta Kudu Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Sayyid Hassan Nasrallah

    Afirka ta Kudu Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Sayyid Hassan Nasrallah

    2024-09-28 20:06
  • Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Bikin Maulidin Manzon Allah (SAW) Da Imam Jafar Sadiq (AS) A Garin Wale Wale Na Kasar Ghana.

    Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Bikin Maulidin Manzon Allah (SAW) Da Imam Jafar Sadiq (AS) A Garin Wale Wale Na Kasar Ghana.

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti As - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da maulidin manzon rahama (s.a.w) da Imam Jafar Sadik (a.s) a masallacin Ahlul Baiti (a.s.) a cikin birnin Wale Wale da ke kasar Ghana.

    2024-09-23 18:02
  • Shekh Ibrahim Ya’aqub Alzakzay:  Manzon Allah Ne Samfuri Abin Koyi Don Samun Mafita + Hotuna

    Shekh Ibrahim Ya’aqub Alzakzay: Manzon Allah Ne Samfuri Abin Koyi Don Samun Mafita + Hotuna

    “In kuka yi fada da Hijabi, kun yi fada da addinin Muslunci ne, ba da wadansu mutane ba" Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky ya fadi hakane a jiya yayin jawabin ranar Mauludin bana a Abuja

    2024-09-21 09:12
  • Murnar Tunawa Da Ranar Haihuwar Manzon Rahama Muhmmad Dan Abdullah (S) Da Jikansa Imamus Sadik As

    Murnar Tunawa Da Ranar Haihuwar Manzon Rahama Muhmmad Dan Abdullah (S) Da Jikansa Imamus Sadik As

    Mun masu taya daukacin Al’ummar musulmi da wadanda ba musulmai ba dama sauran halittun duniya gaba daya murnar haihuwa shugaban Annabawa da jagorana manzanni (sawa) da haihuwar jikansa Imam Abi Abdullah Ja’afar dan Muhammad Sadik (as)

    2024-09-20 13:40
  • An Gudanar Da Gasar Faretin Girmamawa Ga Manzon Allah (S.A.W.W) A Abuja + Hotuna

    An Gudanar Da Gasar Faretin Girmamawa Ga Manzon Allah (S.A.W.W) A Abuja + Hotuna

    Yankin Imam Husain (a.s) wato Kano da kewaye sukai na ɗaya.

    2024-09-19 19:26
  • Rahoto Cikin Hotuna Na Gagarumin Taron Bikin Murnar Maulidin Manzon Allah (S.A.W) Da Imam Sadik (AS) A Birnin Jos Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna Na Gagarumin Taron Bikin Murnar Maulidin Manzon Allah (S.A.W) Da Imam Sadik (AS) A Birnin Jos Najeriya

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti As - ABNA ya habarta cewa: tare da halartar dimbin a birnin Jos na kasar Najeriya, an gudanar da bukukuwan murnar zagayowar ranar haihuwar manzon Allah da Imam Sadik (a.s) inda aka kaddamar da jerin gwano na jama'a a cikin wannan gagarumin biki, kuma al'ummar birnin suka fito, tare da daga tutocin Falasdinawa don nuna goyon bayansu ga al'ummar Palastinu da ake yi wa kisan kare dangi dag fuskacin sahyoniyawan mamaya.

    2024-09-18 08:44
  • Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Maulidin Manzon Allah (SAW) da nuna goyon bayan Falasdinu a birnin Kano Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Maulidin Manzon Allah (SAW) da nuna goyon bayan Falasdinu a birnin Kano Najeriya

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti As - ABNA ya habarta cewa: tare da halartar dimbin mabiya mazhabar Shi'a a Najeriya, an gudanar da bukukuwan maulidin Manzon Allah (SAW) da kuma nuna goyon baya da hadin ga kasar Falasdinu a birnin Kano.

    2024-09-18 08:24
  • Amurka: Ministan Harkokin Wajen Afirka Ta Kudu Ya Yi Kira Da Goyi Bayan Falasdinu

    Amurka: Ministan Harkokin Wajen Afirka Ta Kudu Ya Yi Kira Da Goyi Bayan Falasdinu

    Ronald Lamola yana mai tabbatar da cewa duk da 'banbancin ra'ayi' da ke tsakanin Amurka da Afirka ta kudu kan 'wasu batutuwa, dangantakar Afirka ta Kudu da Amurka tana da amfani ga juna.

    2024-09-14 05:23
  • Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Ya Taya Al'ummar Barno Jimamin Ibtila'in Ambaliyar Ruwa Da Ta Same Su + Hotuna

    Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Ya Taya Al'ummar Barno Jimamin Ibtila'in Ambaliyar Ruwa Da Ta Same Su + Hotuna

    Wannan shine matanin rubutun da aka fitar daga ofishin babban malamin kuma shugaban harkar musulunci a Nigeria Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Hf

    2024-09-12 05:57
  • Labarai Cikin Hotuna Na Aukuwar Ambaliyar Ruwan Sama A Maiduguri Najeriya

    Labarai Cikin Hotuna Na Aukuwar Ambaliyar Ruwan Sama A Maiduguri Najeriya

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti As - ABNA ya bayar da rahoton cewa: An wayi gari da ambaliyar ruwa da ba'a taba ganin irinsa ba a cikin garin Maiduguri. Ruwa kamar yadda kafofin yada labarai na gida Najeriya suka fitar ya shafe gidajen mutane a halin da ake ciki yanzu haka Ubangiji Allah ka basu mafita na alheri.

    2024-09-10 13:50
  • An Bude Cibiyar Koyar Da Kur'ani Ta Shi'a Ta Farko A Kasar Afrika Ta Kudu + Hotuna Da Bidiyo

    An Bude Cibiyar Koyar Da Kur'ani Ta Shi'a Ta Farko A Kasar Afrika Ta Kudu + Hotuna Da Bidiyo

    An bude Darul-Qur'an "Hakmat" a birnin "Pretoria" babban birnin kasar Afrika ta Kudu.

    2024-09-09 10:53
  • Chadi: Ruwan Sama Da Guguwa Sun Kashe Mutane 15 A Chadi

    Chadi: Ruwan Sama Da Guguwa Sun Kashe Mutane 15 A Chadi

    Jami'an kasar Chadi sun bayyana cewa ruwan sama da iska mai karfi a gabashin kasar ya kashe dalibai 14 da daya daga cikin malamansu.

    2024-09-06 18:56
  • 'Yan Shi’a A Najeriya Sun Yi Muzahara Don Nuna Adawa Da Zaluncin Da Ake Yi Masu

    'Yan Shi’a A Najeriya Sun Yi Muzahara Don Nuna Adawa Da Zaluncin Da Ake Yi Masu

    Mabiya mazhabar Shi'a a Najeriya sun yi zanga-zangar nuna adawa da cin zarafin da 'yan sanda suka yi wa wasu 'yan mata da suka halarci taron Arbaeen din Imam Husaini As.

    2024-09-02 14:59
  • Bidiyo Muzaharar Arbaeen Din Shahadar Imam Husain As A Afirka Ta Kudu

    Bidiyo Muzaharar Arbaeen Din Shahadar Imam Husain As A Afirka Ta Kudu

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: daruruwan mabiya mazhabar shi'a da musulmi daga garin Soto na kasar Afirka ta Kudu gudanar da tattakin Arbaeen tare da nuna goyon bayan ga al’ummar Gaza inda suke rike da alluna a yayin tattakin Arbaeen din Imam Husaini As.

    2024-08-27 15:25
  • Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Muzaharar Juyayin Arbaeen Din Imam Husaini As A Abuja, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Muzaharar Juyayin Arbaeen Din Imam Husaini As A Abuja, Najeriya

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: dubun dubatar mabiya mazhabar shi'a a Najeriya sun gudanar da gagarumin tattakin Arbaeen na shahadar Imam Husaini As da nuna goyon bayan al'ummar Palastinu a birnin Abuja na Najeriya.

    2024-08-27 15:05
  • Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Tattakin Arbaeen Da Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Falasdinu A Malumfashi, Nigeriya

    Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Tattakin Arbaeen Da Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Falasdinu A Malumfashi, Nigeriya

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: dubun dubatar mabiya mazhabar shi'a a Najeriya sun gudanar da gagarumin tattakin Arbaeen na shahadar Imam Husaini As da nuna goyon bayan al'ummar Palastinu a birnin Malum Fashi na Najeriya.

    2024-08-27 15:00
  • A farko dai shi Imam Husain mutum ne wanda ya san ‘Yan Adamtaka

    A farko dai shi Imam Husain mutum ne wanda ya san ‘Yan Adamtaka

    Yanzu abunda ya ke faruwa a Gaza ya isa al’ummar musulmin duniya kuka da takaici domin kowane lokaci ana kashe ‘yan uwanmu kamar kiyashi a gurin

    2024-08-26 19:35
  • Labarai Cikin Hotuna Na Isar Masu Tattakin Arba'in 'Yan Najeriya Haram Imam Husaini As

    Labarai Cikin Hotuna Na Isar Masu Tattakin Arba'in 'Yan Najeriya Haram Imam Husaini As

    Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti As Abna ya habarto maku cewa: Dubban Mabiya Shi'a Na Najeriya sun isa cikin Raudar Sayyadi Husaini (AS) Bayan Shafe Kwanaki 5 Suna Tattaki Zuwa Karbala Daga Najab Na Ƙasar Iraqi.

    2024-08-24 20:56
  • Rahoto Cikin Hotuna Na Tattakin Arbaeen Da Goyon Bayan Al'ummar Falasdinu A Malumfashi, Nigeria

    Rahoto Cikin Hotuna Na Tattakin Arbaeen Da Goyon Bayan Al'ummar Falasdinu A Malumfashi, Nigeria

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: Tare da halartar dinbin jama'a daban-daban ana ci gaba da gudanar da gagarumin tattaki Arbaeen mai dauke da nuna goyon bayan al'ummar Palastinu a birnin Malumfashi da ke Najeriya.

    2024-08-24 08:34
  • Labarai Cikin Hotuna Na Gudanar Da Tattakin Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Daga Najaf Zuwa Karbala

    Labarai Cikin Hotuna Na Gudanar Da Tattakin Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Daga Najaf Zuwa Karbala

    Waɗannan wasu daga cikin hotunan ne da aka dauka a safiyar yau alhamis daga Najaf zuwa Karbala, Jagoran harkar musulunci a Nigeria yayi wannan tattakin ya karaso zuwa wajan da aka kafa Maukibinsa wanda Ofishin Jagora Sayyid ibraheem Al'Zakzaky (H) dake kan hanyar Najaf da Karbala Amudi na 1117 suka kafa don hidimtawa Maziyarta Imam Husain (as)

    2024-08-22 11:50
  • Rahoto Cikin Hotuna Na Fara Tattakin Yankin Kaduna Zuwa Zaria Da Ke Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna Na Fara Tattakin Yankin Kaduna Zuwa Zaria Da Ke Najeriya

    Kamfanin Dillancin Labaran Kasa Da Kasa Na Ahlul-Bait (A.S) Ya Kawo Maku Rahoton Cewa: Kamar Yadda Shafin Labara Na Abuja Struggle Reporters Ya Fitar An Fara Gudanar Da Tattakin Yaumu Arba'in Na Imam Husain (A.S) Na Yankin Kaduna Zuwa Zaria Wanda Ya Fara Gudana A Yau Laraba 21 Ga Watan Agusta 2024/1446H. 21/8/2024

    2024-08-21 19:34
  • Labarai Cikin Hotuna Da Bidiyo Na Maukibin Ofishin Sheikh Ibrahim Zakzaky Da Ke Yiwa Maziyarta Arbaeen Hidima

    Labarai Cikin Hotuna Da Bidiyo Na Maukibin Ofishin Sheikh Ibrahim Zakzaky Da Ke Yiwa Maziyarta Arbaeen Hidima

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya ruwaito maku cewa: ofishin jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya shirya Maukibi domin yi wa maziyarta Arbaeen Hussaini hidima a hanyar Najaf zuwa Karbala.

    2024-08-20 06:48
  • Labarai Cikin Hotuna An Kammala Shirya Maukibin Jagora Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Ga Masu Tattaki

    Labarai Cikin Hotuna An Kammala Shirya Maukibin Jagora Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Ga Masu Tattaki

    Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA- ya habarta maku cewa: An kammala Shirya Maukibin Ofishin Jagora Sheikh Zakzaky (H) dake kan Hanyar Najaf da Karbala Amudi na 1117 don Hidimtawa Maziyarta Imam Husain (as) Szakzakyoffice SZakzakymaukib Arbaeen2024

    2024-08-18 19:39
  • Shugaban Cibiyar Musulunci Ta Afirka Ta Kudu: Mayar Da Martani Ga Gwamnatin Sahayoniyya Hakki Ne Halalstacce Ga Iran

    Shugaban Cibiyar Musulunci Ta Afirka Ta Kudu: Mayar Da Martani Ga Gwamnatin Sahayoniyya Hakki Ne Halalstacce Ga Iran

    Shugaban cibiyar muslunci ta kasar Afrika ta kudu ya ce: Ita ce mafi kyawun damar da Iran ta samu wajen kulla kawance a yankin na yakar gwamnatin sahyoniyawan. Wannan hakki ne na halasata na Iran, kuma duk wanda yake da kishin adalci ba zai iya yin watsi da wannan hakkin ba.

    2024-08-12 10:13
  • Rahoto Cikin Hotuna Na Ganawar Masu shirya Tattakin Arbaeen da Allamah Shaikh Zakzaky a Abuja

    Rahoto Cikin Hotuna Na Ganawar Masu shirya Tattakin Arbaeen da Allamah Shaikh Zakzaky a Abuja

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: Kwamitin masu shirya tattakin Arbaeen sun gana da Allamah Sheikh Ibrahim Zakzaky a gidansa da ke Abuja.

    2024-08-12 06:54
  • Iyalan Marigayi Sheikh Adamu Tsoho Jos Sun Ziiyarci Sheikh Ibraheem Zakzaky + Hotuna

    Iyalan Marigayi Sheikh Adamu Tsoho Jos Sun Ziiyarci Sheikh Ibraheem Zakzaky + Hotuna

    Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA- ya na mika ta'aziyyarsa ga iyalai da makaranta na Mujahidin Malami mai Hakuri mai bada tarbiyya da karatu Sheikh Adamu Tsoho Jos babban jigon a tafiyar harka Islamiyya da Jagoranta Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Hf.

    2024-08-08 14:04
  • Previous
  • 1
  • 2
  • 3
  • Next
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti; Abna Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom