-
Sojojin Yahudawan Sahyoniya Sun Fada Tarkon Mayakan Hizbullah
Kafofin yada labaran gwamnatin sahyoniyawan a safiyar yau Laraba sun bayar da rahoton harin kwantan bauna da mayakan Hizbullah suka yi ga sojojinsu a yankin kan iyaka na kudancin Labanon da kuma arewacin Palastinu da aka mamaye.
-
Bidiyon Yadda Daidai Lokacin Da Binyamin Netanyahu Tsinanne Ya Tsere Zuwa Mafaka
Bidiyon Yadda Daidai Lokacin Da Binyamin Netanyahu Tsinanne Ya Tsere Zuwa Mafaka
-
Isra’ila Ta Fara Kai Hari Ta Kasa Zuwa Kasar Labanon
Abubuwan da ke faruwa a kan iyakar Lebanon da Falasdinu na nuni da fara yakin kasa nay an mamaya a kudancin Lebanon.
-
Sojojin Yahudawan Sahyoniya Sun Mika Bayanan Da Suka Shafi Kashe Sayyid Hasan Nasrallah Ga Kafar Yada Labaran Al-Arabiya
Bidiyon Yadda Aka Tsara Da Zartar Da Kisan Sayyid Hasan Nasrullah (RA)
Sojojin Yahudawan Sahyoniya Sun Mika Bayanan Da Suka Shafi Kashe Sayyid Hasan Nasrallah Ga Kafar Yada Labaran Al-Arabiya
-
Sakon Ta'aziyyar Jagoran Juyin Juya halin Musulunci Bisa Shahadar Sayyid Hasan: Hare-Haren Ɓangaren Gwagwarmaya Za Su Afkawa Gajiyayye Kuma Lalataccen Jikin Gwamnatin Sahyoniyawa.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a cikin sakonsa na ta'aziyyar shahadar babban mujahid kuma ma'abucin gwagwarmaya, Hujjatul-Islam Sayyid Hasan Nasrullah ya taya murna tare da mika gaisuwar juyayin shahadar shugaban kungiyar Hizbullah da babu irinsa zuwa ga kungiyar gwagwarmaya da al'ummar musulmi.
-
Hizbullah Ta Tabbatar Da Shahadar Sayyid Hasan Nasrullah
Hizbullah Ta Tabbatar Da Shahadar Sayyid Hasan Nasrullah
-
Kungiyar Hizbullah Ta Sake Kai Hare-Hare A Yankin Shlomi Da Ke Arewacin Falasdinu Da Aka Mamaye
An harba ruwan makami mai linzami a birnin Nahariya da ke arewacin kasar da sauran al'ummomin arewacin kasar
-
Sama Da Hare-Hare 30 Isra’ila Ta Kan Yankunan Kudancin Birnin Beirut
Sama Da Hare-Hare 30 Isra’ila Ta Kan Yankunan Kudancin Birnin Beirut/ Jiragen Yakin Sahyoniyawa Sun Yi Ruwan Bama-Bamai A Wasu Gine-Gine
-
Babu Ingancin Kan Labaran Da Ke Cewa Sayyid Hasan Nasralla Yayi Shahada
Ba gaskiya ba ne labarin shahadar Hujjatul-Islam Wal Muslimin, Sayyid Hasan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, a harin bam da aka kai a Dahiyat birnin Beirut.
-
Yanzu Yanzu Hizbulla Tayi Ruwan Makamai mai linzami a arewacin Isra'ila + Bidiyo
Yanzu Yanzu Hizbulla Tayi Ruwan Makamai mai linzami a arewacin Isra'ila + Bidiyo
-
Isra’ila Ta Bada Umarnin Ga Mutane Da Su Gaggauta Kauracewa Guraren Da Suke Kusa Da Ma’ajiyar Makaman Hizbullah + Hotuna
Kakakin gwamnatin yahudawan sahyoniya ya bukaci al'ummar dake kusa wadannan gine-gine d da su gaggauta ficewa daga wadannan gine-gine guda uku da ke wajen birnin Beirut da ke da nisan mita 500.
-
Yada Labarin Kisan Sayyid Hasan Nasrallah Wani Bangare Ne Na Ayyukan Leken Asiri Na Gano Inda Yake
A cikin 'yan sa'o'i da suka gabata, an yi ta yada jita-jita game da harin da da aka nufi Sayyid Hasan Nasralla da shi, wanda duk da musantawa da wasu majiyoyi masu ilimi suka yi, da alama yana da wasu dalilai na boye.
-
An Musanta Labarin Shahadar Shugaban Majalisar Zartarwa Ta Kungiyar Hizbullah Ta Kasar Labanon
An karyata shahadar Hujjatul Islam Wal Muslimin Sayyid Hashim Safiyuddin.
-
Bidiyoyin Irin Yawan Barna Mai Girman Gaske Na Harin Da Isra'ila Ta Kan Dahiyat Birnin Beirut
Netanyahu ya bayar da umarni tare tabbatar da wannan gagarumin harin da aka kai a Dahiyatu birnin Beirut
-
Da Dumi Dumi: Sayyid Hasan Nasrullah Yana Na A Raye Cikin Koshin Lafiya
Wannan rahoton yana dauke da biidiyon irin Barna mai yawan gaske na harin Isra'ila a Dahiyat birnin Beirut
-
Bidiyon Nasarar Harin Da Dakarun Islama Na Kasar Iraki Suka Kai Tashar Jiragen Ruwa Ta Eilat A Kasar Isra'ila/ 2 Sahayoniyawa Sun Samu Raunuka Sakamakon Harin Da Jiragen Yakin Suka Kai
Tashar jiragen ruwa ta Eilat ta kasance hadafin babban hari da jiragen yaki mara matuki na kasar Iraki suka kai.
-
Hizbullah Ta Fitar Da Bayani Dangane Da Shiga Wani Sabon Matakin Yaƙi Da Gwamnatin Sahyoniyawa
Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta jaddada gwagwarmayarta a yau Talata wajen kare al'ummar Palastinu da ake zalunta tare da shiga wani sabon mataki na yaki da gwamnatin sahyoniyawa.
-
Kimanin Mutane 500 Ne Suka Yi Shahada, 2000 Suka Jikkata A Hare-haren Da Isra’ila Ta Kai Lebanon
Ma'aikatar lafiya ta kasar Lebanon ta sanar da cewa, sakamakon harin da Isra'ila ta kai a ranar Litinin, mutane 500 ne suka yi shahada, yayin da wasu akalla 1645 suka jikkata.
-
Kungiyar Malaman Musulmi Ta Duniya Ta Yi Kira Da A Gudanar Da Taron Kasashen Larabawa Da Musulunci Cikin Gaggawa
Al-Qaradaghi a cikin wata sanarwa da ya fitar a yau litinin ya ce: Bai halatta a bar Labanon da zirin Gaza a matsayin ganima ga gwamnatin sahyoniyawa a wadannan hare-hare ba.
-
An Ayyana Dokar Ta Baci A Duk Fadin Kasar Falasdinu Da Aka Mamaye
Majalisar ministocin gwamnatin sahyoniyawan ta sanar da kafa dokar ta baci a yankunan da aka mamaye saboda hare-haren Hizbullah.
-
Kungiyar Hizbullah Ta Kai Wani Mummunan Hari Birnin Haifa
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta kai wani kazamin harin roka kan tashar jiragen ruwa na Haifa da ke arewacin yankunan da aka mamaye.
-
Jiragen Yakin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Sake Kai Hare-Hare A Yankin Dahiya Birnin Beirut
Jiragen Yakin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Sake Kai Hare-Hare A Yankin Dahiya Birnin Beirut / Isra'ilawan Sun Yi Ikirarin Kashe Wani Jami'in Kungiyar Hizbullah.
-
Ayatullah Sistani Ya Yi Kira Da A Gaggauta Kawo Ƙarshen Hare-haren Da Gwamnatin Sahyoniyawa Ke Kaiwa Ƙasar Labanon
Ayatullah Sistani Ya Yi Kira Da A Yi Duk Mai Yiwuwa Wajen Ganin An Kawo Ƙarshen Hare-haren Da Gwamnatin Sahyoniyawa Ke Kaiwa Ƙasar Labanon
-
Bidiyo Yadda Sojojin Yahudawan Sahyoniya Suka Kai Hari A Ofishin Gidan Talabijin Na Aljazeera
Bidiyo Yadda Sojojin Yahudawan Sahyoniya Suka Kai Hari A Ofishin Gidan Talabijin Na Aljazeera
-
Ministan Lafiya Na Kasar Labanon: Yawan Shahidan Ta’addancin Gwamnatin Sahyoniyawa Ya Kai Mutane 70
Ministan lafiya na kasar Labanon ya bayyana cewa: Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon fashewar na'urorin sadarwa da kuma harin da aka kai a Dahiya da ke kudancin birnin Beirut ya kai mutane 70.
-
Kungiyar Hizbullah Ta Kai Harin Roka Kan Sansanin Isra'ila + Hotuna
Dakarun Hizbullah 58 ne su kai shahada a kwanakin baya bayan nan Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa, a sabon harin da ta kai, ta kai hari kan sansanin Jal al-Alam na Isra'ila da makamin roka. Hizbullah ta kara da cewa: Rokokin sun sami hadafin da aka nufa na kai harin.
-
Hotunan Shahid Mujahid Haj Ibrahim Aqeel Shugaban Sashen Ayyukan Hizbullah Na Kasar Labanon.
Shahid Ibrahim Aqeel yayi shahada ne a harin da yahudawan sahyuniya suka kai a birnin Beirut jiya Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a cikin wata sanarwa da ta fitar ta sanar da cewa, babban jagoran jihadi Haj Ibrahim Aqeel (Haj Abdulkadir) ya bi sahun 'yan'uwansa shahidai bayan shafe shekaru yana gwagwarmaya.
-
Sayyid Hasan Nasrallah: Lebanon Ba Zata Daina Goyon Bayan Falasdinu Ba
Yan Gudun Hijirar Sahyoniyawan Ba Za Su Koma Arewacin Yankunan Da Aka Mamaye Ba.
-
Fashewar Wasu Sabbin Bama-Bamai A Yankuna Daban-Daban Na Kasar Lebanon/ Shahidai 9 Da Jikkata Wasu 300 A Tsakanin 'Yan Kasar Ta Labanon.
Na'urorin sadarwa sun fashe a yankuna daban-daban na kasar Lebanon, musamman ma yankunan kudancin birnin Beirut.
-
Bayanin Gwagwarmayar Musulunci Ta Labanon Bayan Wuce Gona Da Iri Na Sahyoniyawa: Wannan Wani Sabon Babi Ne Kuma Martaninsa Yana Nan Tafe Insha Allah.
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci a cikin bayaninta ta bayyana cewa: "Abin da ya faru a jiya zai kara mana azama da jajircewa wajen ci gaba a kan tafarkin jihadi da gwagwarmaya, kuma muna da cikakken yakini ga alkawarin nasara da Allah Madaukakin Sarki da ya yi wa muminai masu jihadi da hakuri, in Allah Ya yarda".