-
Rahoto Cikin Hotuna Na Sallar Eid Al-Fitr A Babban Birnin Kasar Iraki
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da sallar Idin karamar Sallah a karkashin Imamancin Hujjatul-Islam Wal Musulmi "Sayyid Ammar Hakim" mamban majalisar koli ta majalisar Ahlul-Baiti (A.S.) ta duniya a Baghdad, babban birnin kasar Iraki.
-
Rahoto Cikin Hotuna Sallar Eid Al-Fitr A Darul-Hikma Islamic Center Amerika
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da Sallar Idin Fidr ne tare da halartar gungun 'yan Shi'a a "Cibiyar Hikimar Musulunci" da ke birnin "Dearborn" a jihar "Michigan" da ke cikin Amurka.
-
Rahoto Cikin Hotuna Sallar Eid Al-Fitr A Masallacin 'Yan Shi'a Mafi Girma A Turai A Birnin Istanbul
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da gagarumin sallar idin karamar salla tare da dimbin mabiya mazhabar Ahlul Baiti (a.s) a masallacin Zainabiyya da ke birnin Istanbul na kasar Turkiyya.
-
Rahoto Cikin Hotuna Saeed Fitr a Benin Islamic Center
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya habarta cewa: an gudanar da Sallar Eid al-Fitr tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (a.s) a cibiyar muslunci ta Imam Hadi (a.s.) a birnin Cotonou, birni mafi girma a Benin.
-
Labarai Cikin Hotuna NA Sallar Eid Al-Fitr A Yankin Shi'a Na Kasar Saudiyya
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya habarta cewa: an gudanar da Sallar Eid al-Fitr tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (a) a masallacin Khadar (a) da ke garin "Al-" Rabi'a'' a tsibirin "Tarot" a lardin Qatif na 'yan Shi'a da ke gabashin Saudiyyah.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Ganawar Jagora Da Gungun Wakilan Ɗaliban Jami'a Na Iran
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Wakilan Kwamitocin Ɗaliban Jami'a Daga Ƙo'ina A Cikin Ƙasar Iran sun gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamene'i a yau Lahadi 4/7/2024 a Husainiyar Imam Khumaini (QD).
-
Yadda Aka Gudanar Da Gagarumar Muzaharar Da Qudus Ta Shekarar 1445BH A Birnin Tarayyar Nijeriya Abuja + Hotuna
Harkar musulunci ƙarƙashin Jagorancin Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ta gudanar da Muzaharar Qudus domin nuna goyon baya ga al'ummar Palestine, tare da kin yarda da zalunci da Kasar Amurka da Isra'ila ke musu, Muzaharar wacce aka saba gudanarwa duk Jumma'ar Karshen Ramadan.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Muzaharar Ranar Kudus Ta Duniya A Birnin Alaishahr (Farvarden 1403)
Rahoto Cikin Hotuna Na Muzaharar Ranar Kudus Ta Duniya A Birnin Alaishahr (Farvarden 1403)
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Ranar Qudus Ta Duniya A Iran
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: An gudanar da jerin gwano na ranar Qudus ta duniya a nan Iran tare da jana'izar shahidan harin ta'addancin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta kai a Damascus Siriya.
-
Labari Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Muzahar Qudus Ta Duniya A Biranen Nijeriya
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Anan kasa akwai hotunan Yadda aka gudanar da Muzaharar Quds a manyan biranen Nijeriya Kano Kaduna Katsina Potiskum Sakkwato Zariya...
-
Bidiyon Da Hotunan Yadda Isra'ila Ta Kai Hari A Siriya
Wannan rahoton yana dauke da hotunan' da Bidiyon ginin karamin ofishin jakadancin Jamhuriyar Musulunci na Siriya bayan harin da Isra'ila ta kai Siriya
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Taron raya daren 23 ga watan Ramadan tare da jawabin Ayatullah Ramezani
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) – ABNA – an gudanar da taron raya daren 23 ga watan Ramadan mai alfarma tare da juyayin shahadar Imam Ali (a) tare da jawabin Ayatullah Riza Ramezani, babban shugaban majalisar Ahlul Baiti (a) ta duniya. An gudanar da wannan taron ne bisa daaukar nauyin tawagar Jannatul Mahdi (AS) da tawagar mutawassilina Bi A’immah Rasht (AS) a birin Rasht.
-
An Daga Tutocin Jaje Da Ta'aziyya Da Juyayi Shahadar Imam Ali A's A Birnin Najaf
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A daidai lokacin gabatowar zagayowar ranar shahadar Imam Ali (A.S.) an daga tutar jaje da bakin cikin Shahadar Imam Ali As wanda a asubashin wannan dare na 19 ga watan Ramadan ne Ibnu Muljam La'anatullahi ya sari Imam a mihrabin masallacin Kufah yana mai Ibada.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Ganawar Da Mawaka Suka Yi Da Jagoran Juyin Juya Hali Musulunci
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) – ABNA – ya habarta cewa, a daren haihuwar Karimu Ahlulbaiti, Imam Hasan Mujtabi, gungu na tawagar mawaka da ma'abota al'adu da adabi, sun gana da jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Sayyid Ayatullah Ali Khamenei Dz.