-
"Falasdinu; Ita Ce Babban Al’amarin Musulmi”.
Dangantakar Shi'a Da Batu Falasdinu Da Birnin Quds / Marajio'in Shi'a Su Ne Magoya Bayan Falasdinu
A matsayinmu na 'yan Shi'a, mun yi imani da cewa duk wani yanki na Musulunci ana daukarsa a matsayin wani bangare na al'ummar musulmi, kuma idan an kai hari ko aka mamaye shi, ya zama wajibi mu shiga filin domin 'yantar da shi.
-
Alqur'ani Mai Girma Da Nahjul -Balagha Suna Cikin Jerin Littattafan Da Aka Fi Siyarwa A Duniya
Cibiyoyin bincike masu alaka da sa ido kan al'amuran al'adu sun bayyana kur'ani mai tsarki a matsayin daya daga cikin litattafan da aka fi sayar da su a duniya.
-
Ayatullah Ramezani A Ganawar Da Mataimakin Shugaban Kimiyya Da Fasaha Na Venezuela;
Ayatullah Ramezani: Matsayin Da Jagoran Juyin Juyi Halin Musulunci Ke Takawa Wajen Ci Gaba Kimiyya Da Fasaha Na Iran Abu Ne Da Ba Zai Iya Maye Gurbinsa Ba.
Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya a ganawarsa da Shugaban Kimiyya Da Fasaha Na Venezuela ya yi nuni da muhimmiyar rawa da jagoran juyin juya halin Musulunci ya taka a fagen ci gaban ilimi da fasaha a Iran, dukkanin manyan nasarorin da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta samu, sun kasance ne bisa la'akari da kimiyya da fasaha.
-
Ayatullah Ramezani Ya Jaddada Hakan Ne A Ganawar Da Ya Yi Da Ministan Harkokin Wajen Venezuela
A Halin Yanzu Yanayin Gwagwarmaya Ya Bazu A Faɗin Yankin Da Duniya Gaba Daya
Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya ya bayyana cewa: Guguwar gwagwarmaya ta wuce iyakokin kasar Iran ta kara karfi da fadada zuwa shiyya-shiyya da kuma duniya baki daya ta kuma mamaye zukatan al'ummar duniya duk kuwa da nuna ƙin hakan daga gwamnatoci ma'abuta girman ka.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Ganawar Ayatullah Ramezani Da Shugaban Ƙasar Venezuela
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya maku cikakkun hatunan ganawar Ayatullah Reza Ramezani, Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya a ganawarsa da shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro a ziyarar da ya kai kasar Venezuela.
-
Ayatullah Ramezan Ya jaddada Hakan Ne A Ganawar Da Ya Yi Da Shugaban Ƙasar Venezuela;
Hankali Da Ruhiyya Da Adalci Su Ne Ɓangarori Uku Na Nazarin Shi'a
Ayatullah Reza Ramezani, Sakatare-Janar na Majalisar Duniya ta Ahlul-Bait (AS) ya gana tare da tattaunawa da Shugaba Nicolas Maduro a ziyarar da ya kai kasar Venezuela.
-
Yakin Uhudu Da Shahadar Sayyaduna Hamza As
A irin wannan rana ta 15 ga watan Shawwal ne a shekara ta uku bayan hijira ne dai yakin Uhud ya Auku tsakanin Mu’uminai bisa jagorancin Annabi Muhammad Sawa da Mushrikan Larabawan Makka akusa da dutsen Uhud da zimmar daukar fansar Yakin Badar da ya wakana kusan shekara daya data gabata.
-
Alkur'ani Mai Girma Ya Tsara Yadda Al'ummar Musulmi Zasu Sa Ke Gina Makomarsu Da Kuma Karfafa Karfinta Don Samun Nasara
﴾Manzon Allah Muhammad {s.a.w}, da wadanda ke tare da shi sun kasance masu tsanani ne a kan kafirai, masu rahama ne a tsakaninsu zaka gan su suna masu yin ruki’I da sujada, suna neman wata falala daga Allah da yarjewarsa, alamarsu tana ajikin fuskõkinsu na daga alamun sujjada﴿. Akwai bukatar al'ummar musulmi su karanta suratul Fath a tsanake domin tsara makomarta, da gina karfinta, da kuma dawo da martabarta a duniya.
-
Yanayin Rayuwar Ahlul Baiti (AS)/ Alkur'ani Shi Ne Mafifici Kuma Makaranta Ta Farko
Yanayin Rayuwar Ahlul Baiti (AS)/ Alkur'ani Shi Ne Mafifici Kuma Makaranta Ta Farko
Shugabanni Imamai masu tsarki ma’asumai (a.s) da suka hada da Imam Riza (a.s) su ne masu yada Alkur’ani, kuma Alkur’ani shi ne mafifici kuma mazhabar farko da ta nuna asali ta hanyar magance munanan dabi’u da samun kyawawan halaye.
-
Salon Yanayin Rayuwar Ahlul Baiti (AS);
Muhimmancin Addu’ah A Wasiyyar Amirul Muminin (AS) Ga Imam Hassan Mujtabi (AS) + Bidiyo
Jagoran juyin juya halin Musulunci: A duk lokacin da kuka fara magana da Allah da kuma bayyana bukatarku, Allah Madaukakin Sarki zai ji muryarku da bukatarku. A koda yaushe kuna iya magana da Allah, kuna iya yin zance da shi, za kuna iya tambayarsa. Wannan babbar dama ce da albarka ga dan Adam.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Ilimi Mai Taken "Matsayin Makabartar Baqi Da Kuma Bincike Kan Tunanin Wahabiyawa Wajen Rusa Hubbaren Imaman Baqi (A.S)".
Kamfanin dillancin labaran na kasa da kasa na Ahlul-Bait (A.S) ya kawo maku rahoton cewa: A jiya Talata 16 ga watan Afrilu 2024 ne aka gudanar da taron ilimi mai "Matsayin Makabartar Baqi Da Kuma Bincike Kan Tunanin Wahabiyawa Wajen Rusa Hubbaren Imaman Baqi (A.S)" a dakin taro na kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti (AS) _ ABNA_na kasa da kasa. Hoto: Muhammad Husain Khushbaadi
-
Tarihin Imam Amirul Muminin (A.S.) Daga Wilaya Zuwa Shahada
"Ya Manzon Allah ka isar da abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka, idan kuma ba ka aikata ba, to baka isar da sakonsa ba Allah zai kareka daga mutane domin Allah baya shiriyar da mutanen da suke kafirai".
-
Kamfanin Dillancin Labarai Na ABNA Na Ta Ɗaukacin Al'ummar Duniya Juyayin Shahadar Shugaban Wasiyyai Imam Ali As
Amincin Allah ya tabbata ga jarumin musulunci shugaban waliyyai da wasiyyai shahidin hubbaren ubangijinmu Amirul muminin Imam Ali As
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Taron raya daren 23 ga watan Ramadan tare da jawabin Ayatullah Ramezani
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) – ABNA – an gudanar da taron raya daren 23 ga watan Ramadan mai alfarma tare da juyayin shahadar Imam Ali (a) tare da jawabin Ayatullah Riza Ramezani, babban shugaban majalisar Ahlul Baiti (a) ta duniya. An gudanar da wannan taron ne bisa daaukar nauyin tawagar Jannatul Mahdi (AS) da tawagar mutawassilina Bi A’immah Rasht (AS) a birin Rasht.
-
Bidiyon Dai-dai Wajen Mihrabin Masallacin Da Aka Sari Imam Ali A's
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: wannan shine dai-dai wajen da Imam Ali As yake Ibada yayinda Ibnu Muljam La'anatullahi ya sare shi a daren 19 ga watan Ramadan shekara ta 40 bayan hijira.
-
An Daga Tutocin Jaje Da Ta'aziyya Da Juyayi Shahadar Imam Ali A's A Birnin Najaf
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A daidai lokacin gabatowar zagayowar ranar shahadar Imam Ali (A.S.) an daga tutar jaje da bakin cikin Shahadar Imam Ali As wanda a asubashin wannan dare na 19 ga watan Ramadan ne Ibnu Muljam La'anatullahi ya sari Imam a mihrabin masallacin Kufah yana mai Ibada.
-
Isra'i Da Mi'iraji DA Yakin Badar Suna Daga Manyan Munasabobin Da Suka Faru A Ranar 17 Ga Watan Ramadan A Tarihin Musulunci
Yazo A Ruwayoyi Akwai Sabanin Shekara Da Wata Da Akayi Isra’i Da Manzon Rahama Sawa Amma Akwai Ruwayar Da Aka Samo Daga Imam Sadik Yana Cewa Allah Ta’ala Yayi Isra’i Da Manzon Rahama Sawa Sau Dari Da Ashirin Ne Kuma Babu Daya Daga Cikinsu Da Allah Ta’ala Baiwa Annabi (SAWA) Wasiya Da Wilayar Ali Da A’imman Bayansa Ba Fiye Da Adda Yayi Masa Wasiyya Da Fairllan Ayyuka.
-
Taya Murna Da Zagayowar Ranar Haihuwar Imam Hasan As Shekara Ta Uku Bayan Hijira
Falaloli da darajojinsa sun zo cikin litattafan Shi’a da Ahlus-sunna, kuma ya kasance ɗaya daga As’habul Kisa (Ma’abota bargo) waɗanda ayar taɗhir ta sauka game da su da ƴan shi’a suke imani da ma’asumancinsu, ayar Iɗ’am, ayar mawadda, da ayar mubahala suna daga cikin ayoyin da sauka game da su, Sau biyu yana kyautar bakiɗayan dukiyarsa akan tafarkin Allah, sannan sau uku yana bada kyautar rabin dukiyarsa ga mabuƙata...