-
Adadin Shahidai A Zirin Gaza Ya Kai Mutane Dubu 44 Da 211
Tare lissafa wadannan shahidai da kuma wadanda suka samu raunuka, tun daga farkon hare-haren da gwamnatin sahyoniya ta kai a zirin Gaza a ranar 7 ga watan Oktoban shekara ta 2023 (15 Mehr 1402), Palasdinawa 44,211 ne suka yi shahada yayin da Palasdinawa 104,567 suka jikkata.
-
Bidiyoyin Harin Makamai Masu Linzamin 150 Da Hezbollah Ta Kai Kan Tel Aviv
Majiyoyin yada labarai sun bayar da rahoton cewa, an sake kai wani harin roka da kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta kai a Tel Aviv da kuma faruwar fashe-fashen bama-bamai da dama a wannan yanki.
-
Gagarumin Hare-Haren Hezbollah Da Jirage Maras Matuki
A daidai lokacin da sojojin gwamnatin sahyoniyawan ke kokarin kutsawa ta kasa zuwa tsakiyar birnin Al-Khayam da ke da matukar muhimmanci a kudancin kasar Labanon, tashar Al-Manar ta bayar da labarin kaddamar da wani gagarumin hari da jiragen kunar bakin wake kan matattarar Sojojin Isra'ila a Al-Khaym.
-
'Yan Shi'a 108 Su Kai Shahada Bayan Harin Da 'Yan Ta'addan Takfiriyya Su Kai A Pakistan
Adadin shahidan harin ta'addancin da aka kai wa 'yan Shi'a na Parachenar a Pakistan ya kai shahidai 108 / jarirai 12 ne suka yi shahada a harin takfiriyya + Bidiyoyi
-
Sabbin Al'amura Da Suka Faru A Lebanon / Shahidai 47 Da Raunata 22 A Hare-Haren Da Aka Kai A Gabashin Lebanon
Fiye da fararen hula 10 ne suka yi shahada tare da jikkata sakamakon harin da jiragen yakin yahudawan sahayoniya suka kai a garin Arab Salim na baya-bayan nan.
-
Martanin Netanyahu Kan Sammacen Kama Shi Da Kotun Manyan Laifuka Bayar
Netanyahu ya fusata kan sammacin kama shi
-
Bidiyo Hamas: Kisan Kiyashin Da Aka Yi A Baitalahiya Yazo Ne Sakamakon Ƙin Amincewar Amurka Akan Ƙudurin Tsagaita Wuta
An watsa bidiyon farko daga wurin da aka yi kisan kiyashi wanda kungiyar Hamas ta fitar sanarwa na mayar da martani ga ta'addancin da gwamnatin mamaya ta yi a Beit Lahia da unguwar Sheikh Rezwan:
-
Hukuncin Kotun Hukunta Manyan Laifuka Ta Duniya Na Nufin Cewa Ƙasashe Mambobi 124 Za Su Zama Tilas Su Kama Netanyahu Da Gallant Idan Suka Shiga Yankinsu.
Kasashen Duniya Sun Qudiri Aniyar Kame Netanyahu Da Yoav Galant bisa zargin aikata laifuffukan cin zarafin bil'adama kan al'ummar Palasdinu bayan yanke hukunci kotun koli ta manyan laifuka.
-
Hague Ta Bayar Da Sammacin Kame Netanyahu Da Gallant Bisa Zargin Aikata Laifukan Yaƙi A Gaza
Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ta bayar da sammacin kama Benjamin Netanyahu da Yoav Galant.
-
Jami'in UNRWA: Gaza Ta Zama Maƙabartar Yara
Isra'ila Ta Sake Aikata Wani Sabon Kisan Kiyashi A Gazza.
Ma'aikatar lafiya ta Gaza ta sanar da safiyar Alhamis din nan cewa akalla Falasdinawa 60 ne suka mutu kana wasu 100 suka jikkata sakamakon harin bam da aka kai a wata unguwa da ke kusa da asibitin Kamal Udwan da ke arewacin zirin Gaza.
-
Amurka Ta Sake Ƙin Amincewa Da Ƙudurin Kwamitin Sulhu Na Dakatar Da Yaƙin Gaza
Amurka ta sake kin amincewa da kudurin da kwamitin sulhu na kasa da kasa wanda ya gabatar na tsagaita bude wuta nan take a Gaza.
-
Bidiyon Yadda Isra'ila Ta Kai Mummunan Harin Sama A Kudancin Beirut
An kai wani kazamin hari ta sama a yankunan kudancin birnin Beirut, babban birnin kasar Lebanon
-
Mummunan Tarkon Hizbullah A Hanyar Sojojin Yahudawan Sahyoniya
Hizbullahi Labanon: Da misalin karfe 10 na daren jiya ne mayakan suka kai hari kan wasu sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila a yankin "Wadi Hunin" da ke gabashin kauyen "Mrkaba" da wani harin makami mai linzami kai tsaye, wanda ya yi sanadin raunatuwa da mutuwar dukkansu.
-
Bidiyon Yadda Aka Hada Gawar Shahid Muhammad Afif Shugaban Hulda Da Jama'a Na Kungiyar Hizbullah
A taron manema labarai na karshe da shahidi Muhammad Afif ya halarta yayi kewar Sayyid Hasan Nasrallah inda ya ce: Ina jin kunyar tsayawa a karkashin mimbarin ku da tuta, amma bana jin muryarku; Ina mai neman dogon uzuri cewa an tsawaita lokacin shahadata, duk da cewa zukatanmu sun shiga kunci a cikin kirjinmu; Amincin Allah ya tabbata gareka da abokinka Sayyid Hashim.
-
Hizbullah: Muna Ta’aziyyar Shahadar Shahid Muhammad Afif Shugaban Hulda Da Jama'a Na Kungiyar Hizbullah
Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta fitar da sanarwa tare tana mai tabbatar da cewa Muhammad Afif Al Nabulsi jami'in yada labaran kungiyar Hizbullah ya yi shahada a yayin da yahudawan sahyuniya suka kai harin ta'addanci a baya-bayan nan.
-
Hizbullah Ta Kai Hari Mai Tsanani Birnin Haifa
Wannan rahoto yana dauke da Bidiyoyin Harin roka mai tsanani da kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta kai kan birnin "Haifa" a yankunan da ta mamaye.
-
Bidiyo: Yahudawan Sahyoniya Suna Ci Gaba Da Yin Zanga-Zanga A Tel Aviv Domin A Zartar Da Musayar Fursunoni
Isra'ilawa suna ci gaba yi zanga-zanga a Tel Aviv don neman a gudanar da yarjejeniyar musayar fursunoni
-
Bidiyon Yadda Hizbullah Ta Kai Hari Tel Aviv Awa Ɗaya Da Ta Gabata
Bidiyon Yadda Hizbullah Ta Kai Hari Tel Aviv Awa Ɗaya Da Ta Gabata
-
Kungiyar Hizbullah Ta Sanar Da Mummunan Farmaki Kan Sojojin Yahudawa A Kudancin Kasar Lebanon
A cikin wani sako cikin harshen yahudanci, kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da faruwar wani mummunan lamari ga sojojin mamaya na Isra'ila a kudancin kasar Lebanon.
-
Ikrarin Yahudawan Sahyuniya Ga Karfin Makami Mai Linzami Na Hizbullah Da Kuma Rashin Amfanin Ayyukan Sojin Akan Gwagwarmaya.
Tsananin tsayin daka da mayakan Hizbullah da na Falasdinawa suke yi a Gaza ya sanya yahudawan sahyuniya suka firgita tare da amincewa da karfin makami mai linzami na Hizbullah da kuma rashin anfanin aikin soji akan gwagwarmayar.
-
Bayanin Karshe Taron Riyadh: Quds Ita Jan Layin Larabawa Da Al'ummar Musulmai
A cikin bayanin karshe na Babban Taron shugabannin Larabawa da Musulmai a Riyadh, an jaddada cewa Qudus Sharif ita ce ja layi Musulunci da Larabawa.
-
Masu Fafutukar Ganin Samun 'Yan Falasɗinu Suna Ci Gaba Da Yakin Kin Cin Abinci A Jordan
Yajin cin abinci na Jordan da nufin karya kawanyar da Isra'ila tayiwa arewacin Gaza ya shiga kwana na goma
-
Netanyahu Yana Gudanar Da Aikinsa A Cikin Ginin Ofishinsa Na Karakshin Kasa Saboda Tsoron Hare-Haren Da Jiragen Hizbullah
Kafafen yada labarai na Isra'ila sun ruwaito a daren Lahadin jiya cewa Netanyahu na aiki a wani daki da aka bawa tsaro a cikin ginshikin ofishinsa a karkashin a kwanakin nan saboda tsoron hare-haren jiragen Hizbollah marasa matuka.
-
Mayakan Yahudawan Sahyoniya Sun Shahadantar Da Fursunonin Falasdinawa Uku Bayan An Sako Su
Mayakan Yahudawan Sahyoniya Sun Shahadantar Da Fursunonin Falasdinawa Uku Bayan An Sako Su
-
Bidiyon Yadda Isra'ila Ta Kai Hari Makarantar Da 'Yan Gudun Hijirar Gaza Suke
Wannan bidiyon yana dauke da irin ta'addancin da barnar da harin da Isra'ila ta kai a wata makaranta kuma matsugunin 'yan gudun hijira a unguwar al-Tuffah da ke Gaza.
-
Hizbullah Ta Buga Faifan Bidiyo Mai Taken: "Babu Wanda Ya Mutu" ... Tana Mai Yiwa Yahudawa Izgili
Hizbullah Ta Buga Faifan Bidiyo Mai Taken: "Babu Wanda Ya Mutu" ... Tana Mai Yiwa Yahudawa Izgili
-
Bidiyo Da Hotunan Yadda Sahyoniyawa suka kai hari sau 14 a Dahiyat Beirut
Kafafen yada labarai yayin da suke bayyana wadannan munanan hare-haren, sun ruwaito cewa an kai hari a yankunan Hadath, Burj Al-Barajna, Hara Harik, Al-Marijah da unguwar Al-Amirkan-Al-Jamoos. Ya zuwa yanzu, an kai hare-hare 14 a yankunan kudancin birnin Beirut, wanda na karshe shi ne hare-hare guda biyu a yankin "Harat Harik".
-
Da Gaggawa: Hizbullah Ta Kai Harin Makami Mai Linzami Tel Aviv Da Arewacin Falasdinu Da Aka Mamaye
Kafofin yada labarai na Ibraniyawa sun bada rahoton Fashe-fashe masu karfi da suka girgiza Tel Aviv.
-
Kisan Gillar Da Sojojin Yahudawan Sahyoniya Suka Yi Wa Iyalan Falasdinu
Ta hanyar kai hari gidan iyalan Al-Barawi da ke Beit Lahia a arewacin Zirin Gaza, gwamnatin Sahayoniyya ta yi sanadiyyar shahadar dukkan 'yan dangin wannan gida.
-
Lieberman Yayi Martanin A Kan Netanyahu Bayan Tsige Yoav Gallant / Ana Ci Gaba Da Sabun Sabani Tsakanin Shugabannin Yahudawa
Avigdor Lieberman shugaban jam'iyyar “Isra'ila ce gidanmu” bayan ya yanke hukuncin korar Yoav Galant ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan ya yi kakkausar suka kan firaministan wannan gwamnatin Benjamin Netanyahu.