-
Mubahalah Shaidar Hujja Ce Akan Fifikon Imam Ali (As) Ga Kowa Baya Ga Manzon Rahama (SAWA)
Amirul Muminina Ali, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, a majalissar shawara ta mutane shida da halifa na biyu Umar ya kafa ya shiryata domin zabar halifa a bayansa, domin tunatar da wadanda suke wurin kan hakkinsa da cancantarsa, ya ambaci batun saukar wannan ayar ta Mubahalah mai girma da kuma yi wa ‘yan majalisar jawabi cewa: Shin akwai wanda ya yi tarayya da ni da wannan falalar? Dukkan ’yan majalisar sun yarda kuma sun yi Tabbatar da cewa wannan ayar ta sauka ne domin girmama Imam Ali (As).
-
Imam Ali (As) Shi Ne Yafi Kowa Fifiko Da Daukakar Daraja Bayan Manzon Rahama (SAWA) Haka Ayar Mubahala Ta Nuna
Ayar mubahallah tana nuni da fifikon shugaban muminai a cikin al'ummah, kuma a bisa ijma'in musulmi baki daya, wanda ya fi kowa cancanta ya cancanci imamanci shine wanda yafi kowannensu daukaka da falala, kuma wannan gaskiyar lamari ne da hatta masu ta’assubanci irin su Ibn Taimiyyah sun yarda sun tabbatar da hakan.
-
Me Tarihin "Mubahalah" Yake Koyarwa?
Tsokaci daga Bayanin Morteza Najafi Qudsi: Babu shakka daya daga cikin fitattun abubuwan da suka faru a tarihin Musulunci, wanda aka saukar da ayoyi sama da tamanin a cikin suratul Al-Imrana dangane da shi, shi ne waki'ar "Mubahalah".
-
Mubahalah Alama Ce Ta Samun Nutsuwa Da Ikon Imani/ Rawar Da Ahlul Baiti (A.S) Suka Taka Wajen Tsallake Mubahlah Zuwa Yin Sulhu. + Bidiyo
“Ya kamata a girmama Mubahalah kuma hakan yana da matukar muhimmanci, a hakikanin gaskiya wannan lamari ne da ke nuni da kwarjini da karfin imani da dogaro da gaskiya, kuma wannan shi ne abin da a ko da yaushe muke bukata. Dole ne mu dogara da hakan ta fuskar kiyayyar makiyanmu da yin gaba da girman kai, kuma alhamdulillahi muna yi".
-
Wani Sashe Na Hudubar Manzon Allah {SAWA} A Ranar Ghadir
"الحَمدُ لِلَّهِ الَّذِي عَلَا فِي تَوَحُّدِهِ ودَنَا فِي تَفَرُّدِهِ، وجَلَّ فِي سُلطَانِهِ وعَظُمَ فِي أَركَانِهِ، وأَحاطَ بِكُلِّ شَيءٍ عِلماً وهُو فِي مَكَانِهِ، وقَهَرَ جَمِيعَ الخَلقِ بِقُدرَتِهِ وبُرهَانِهِ، مَجِيداً لَم يَزَل مَحمُوداً لَا يَزَالُ، بَارِئَ المَسمُوكَاتِ ودَاحِيَ المَدحُوَّاتِ، وجَبَّارَ الأَرَضِينَ والسَّمَاوَاتِ، قُدُّوسٌ سُبُّوحٌ رَبُّ المَلَائِكَةِ والرُّوحِ...
-
Ranar Ghadeer Ranar Isar Da Sakon Musulunci Gaba Daya Ranar Bayyanawa Duniya Khalifancin Imam Ali (As) Ghadeer 1445h
Manzon Allah SAWA Yace: “ Ranar Gadir Kum itace mafi falalar ranekun Idin al’ummata ita ce ranar da Allah anbatonsa ya daukaka da nada dan uwana Ali dan Abi Dalib jagora ga Al’umma, da zasu shiriya a hannunsa a bayana, kuma ita ce ranar da Allah ta’ala ya cika addini kuma a cikinta ne ya cikawa al’ummata ni’ima, kuma ya yarje masu musulunci a matsayin addini” Aamli Saduk: 125,h.8.
-
Daga Cikin Hujjojin Imamanci Da Khalifancin Amirul Muminina, Sayyidina Ali (AS) Bayan Manzon Rahama (SAWA) Akwai Ayah Wilayah
Tabbas Lallai majibincinku Abin sani kawai, shi ne Allah da Manzonsa da waɗanda suka yi ĩmãni kuma suke tsayar da salla, kuma suka bãyar da sadaka, alhãli kuwa sunã mãsu ruku'i. Wanda duk ya jibintawa Allah da manzon da wadanda su kai Imani da Allah lamarinsa to tabbas rundunar Allah sune masu yin rinjaye} (Maedeh/55)
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Maulidin Imam Hadi (A.S) A Haramin Imam Ridha As Mashhad Razawi
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya habarta cewa, an gudanar da maulidin Imam Hadi (a.s) na musamman ga wadanda ba Iraniyawa ba tare da jawabin "Hujjatul-Islam Wal-Muslimin "Syed Mohammad Safi" "a cikin farfajiyar Ghadir na haramin Razawi mai tsarki. A gefen wannan shirin, Abdul Reza Husain Al Saigh daga Kuwait ya zana zane mai taken "Aliya Man Ali".
-
Rahoto Cikin Hotuna Na: Taro Mai Taken "Bunkasasshen Zaɓe; Karfin Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Take Da Shi A Fagen Kasa Da Kasa" A Birnin Qum
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA - ya kawo maku rahoto cikin hotuna na taron da aka gabatar mai taken "Bunkasasshen Zaɓe; Karfin Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Take Da Shi A Fagen Kasa Da Kasa" a zauren majalisar Ahlul-Baiti As ta duniya, a birnin Qum. Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar ne ya gabatar da jawabi a wannan taro, wanda ya samu halartar gungun 'yan kungiyar "Shahid Arman Media Center". Hoto: Hamid Abedi
-
Ayatullah Ramazani: Halartar Dimbin Al'ummar Iran A Zaben Ranar 8 Ga Watan Tir
Shahid Raisi bai san gajiya ba a hanyar hidima. Shahidan hidima su suka sanya ya zamo za mu shaidi yadda halartar dinbin al’umma a wajen zaben ranar 8 ga watan Tir
-
Ayatullah Ramazani: Hankali Shine Fitacciyar Siffa Ta Mazhabar Ahlul Baiti (AS)
Tabbatar da adalci shi ne fata da burin dukkan annabawan Ubangiji kuma wannan ba wai abun da aka tilastawa wani akai ba ne sai dai su kansu al’umma bisa zabin kansu za su tsayu Domin a aiwatar da adalci a cikin al'umma wanda kuma dole ne a sauke nauyin hakan.
-
Ayatullah Ramazani: Ayyukan Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya
Cikakken Rahoton Taro Mai Taken "Bunkasasshen Zaɓe; Karfin Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Take Da Shi A Fagen Kasa Da Kasa" Ayatullah Ramazani: Shigar Kowa Da Kowa Cikin Fitar Da Makoma Daya Ne Daga Cikin Koyarwar Ghadir + Hotuna Da Bidiyo.
-
Ayatullah Ramezani: Koyarwar Ghadir Ga Dukkanin Duniya
Cikakken Rahoton Taro Mai Taken "Bunkasasshen Zaɓe; Karfin Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Take Da Shi A Fagen Kasa Da Kasa" Ayatullah Ramazani: Shigar Kowa Da Kowa Cikin Fitar Da Makoma Daya Ne Daga Cikin Koyarwar Ghadir + Hotuna Da Bidiyo.
-
Ayatullah Riza Ramazani: Yadda Imam Hadi A's Yayi Bayanin Koyarwar Ahlul Baiti (AS) A Cikin Ziyarar Jami’ah Kabirah.
Cikakken Rahoton Taro Mai Taken "Bunkasasshen Zaɓe; Karfin Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Take Da Shi A Fagen Kasa Da Kasa" Ayatullah Ramazani: Shigar Kowa Da Kowa Cikin Fitar Da Makoma Daya Ne Daga Cikin Koyarwar Ghadir + Hotuna Da Bidiyo.
-
Shugaba Da Jami'an Shari'a Sun Gana Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci +Hotuna
Jagora: Dole Ne Hukumar Shari'a Ta Aiwatar Da Adalci Cikin Jajircewa Ba Tare Da La'akari Da Wani Abu Ba.
Shawarata ita ce tattaunawar da 'yan takara suke yi a gidan talabijin tare ko kuma maganganun da suke yi ko dai a kungiyance ko a daidaiku, kada wadannan kalamai da dan takara zai fada fa wani abokin takarar sa ya zamo abu da ne zai faranta wa makiya rai don samun nasara a kan abokin hamayya.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Baje Kolin Ghadir Da Aka Gudanar A Hubbaren Sayyidah Ma’asumah (A’s) A Birnin Qum
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlal-Bait (AS) -ABNA- ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da taron baje kolin Ghadir wanda ya kunshi rumfunan zane-zane da hotuna da dai sauransu, a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan Idu Ghadir Khum a farfajiyar Jawad da ke Haramin Sayyidah Ma’sumnah (A’s) a birnin Kum.
-
Ayoyin Qur’ani Da Suke Tabbatar Da Khalifancin Imam Ali A’S A Bayan Manzon Allah (SAWA) Kaitsaye Bayan Wafatin Annabin Rahama (SAWA)
A yayin da muke sake kara taya murnar Idin Ghadir Khum, ya kamata mu sani cewa Ghadir bai kebanta ga Shi'a ba, sai dai ya zamo abin koyi ne na gwamnatin Musulunci da ke sanya farin ciki ga dukkan musulmi...
-
Me Ya Faru A Hajjin Bankwana Da Gadir Khum Mutane Sama Da Dubu 100 Ne Suka Halacci Hajjin
Manzon Allah (SAWA): “Ku Saurara Wanda! Yake Nan Ya Sanarwa Wanda Baya Nan”. Da Fadarsa (SAWA: "Allah Yayi Albarka Ga Mutumin Da Yaji Maganata Ya Riketa Kuma Ya Fadeta Zuwa Ga Wanda Bai Ji Ta Ba. Idan muka kiyasta adadin sahhaban da suka ruwaito hadisin Gadir wanda suka kasance kusan sahabbai 120 da adadin wadanda suka halarta tare da shidawa da ji da gani zasu zamo daya kaso daya ne bisa dubu to kaga kena maruwaita hadisin yan kadan ne matuka
-
Hadisin Ghadeer A Mahangar Malaman Sunnah Mutawatiri Ne
اللهمَّ من كنت مولاهُ فعليٌّ مولاه اللهمَّ والِ مَن والاه وعادِ مَن عاداه وانصرْ من نصرَه وأعِنْ مَن أعانَه
-
Cikakken Fassarar Sakon Aikin Hajji Na Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci A Wannan Shekara Ta 1445H (1403S): Wajibi Ne Duniya Ta Barranta Daga Hannun Gwamnatin Sahyoniya Da Amurka
Wannan barrantar (Bara’a) daga gwamnatin sahyoniyawa da magoya bayanta, musamman gwamnatin Amurka, ya kamata ta nuna kanta a cikin maganganu da ayyukan al'ummomi da gwamnatoci tare da kuntata fage ga masu aiwatar kisa.
-
Sake Gina Dakin Ka’abah / Rufe Kofofin Masallacin Madina Ban Da Wacce Imam Ali (As) Ke Shigowa Na Daga Munasabobin Da Suka Faru A Ranar 8 Da 9 Ga Watan Zul Hijja
Hakan yasanya wasu daga cikin manyan Sahabbai Annabi AS da suke tare dashi sukaita korafi akai da labarه yaje ma Annabi SAWA wata rana ya tsaya a cikin masallacin Madina yayi masu Kuduba yana mai cewa labarin maganar da kuka fada dangane rufe kofofi yazo mani wallahi bani nayi haka ba Allah ne yayi...
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci: Bara’ar Bana Ya Kamata A Ci Gaba Da Gudanar Da Ita Fiye Da Lokacin Aikin Hajji A Duk Fadin Duniya
Jagoran juyin juya halin Musulunci a wani bangare na sakonsa ga mahajjatan Baitullahil-Haram, ya bayyana cewa: Wajibi ne Barrantar wannan shekarar a gudanar da ita a fiye da lokacin aikin Hajji a cikin kasashe da biranen musulmi da kuma a dukkan fadin duniya.
-
An Raba Arziki Ga Kowa Kuma Ajalin Kowa Tabbatacce Ne!
An raba Arziki kuma ajali tabbatacce ne! Imam Husaini (a.s): Kamewa ba ta hana Arziki, kuma kwaɗayi ba ya kawo daukaka, domin shi arziki a rabe ya ke kuma Ajali tabbas ne, kuma yin kwaɗayi zunubi ne.
-
Muna Taya Al'ummar Musulmai Murnar Auren Imam Ali Da Sayyidah Fatima Az-Zahra, Amincin Allah Ya Tabbata A Gare Su
Annabi (SAW) Ya Na Cikin Murmushi Ya Ce: “Ya Ali, Allah Ya Umurce Ni Da In Aurar Da Kai Ga Fatimah, Domin Ya Aurar Maka Da Ita Kan Mithkal Din Azurfa Dari Hudu Idan Ka Yarda. Sai Ali Ya Ce: Na Gamsu Ya Manzon Allah... Sai Manzon Allah (S.A.W) Ya Ce: “Allah Ya Yi Albarka Gareku Da A Cikinku Ya Sanya Ku Cikin Farin Ciki, Ya Fitar Da Alheri Daga Gare Ku”.
-
Kamfanin Dillancin Labaran Ahlul Bayt As - ABNA - Ya Yi Tattaunawa Ta Musamman Tare Da Sheikh Ibrahim Zakzaky
Bidiyon Wani Sashe Na Tattaunawar Shekh Zakzkay (H) Da Wakilan Kamfanin Labarai Na ABNA24
Tattaunawar Hada Da Muhimman Batutuwa Kamar Haka: Tasirin Mazhabar Khumaini (RA) A Kan Matasan Najeriya / Imam Khumaini (RA) Ya Kasance Hakikanin Alamar Musulunci/ Takaitaccen Tarihin Rayuwarsa Da Ayyukan Yada Addinin Musulunci Da Ya Ke Gudanarwa A Najeriya/ Da Batun Kan Falasdinu Da Falasdinawa Da Gazza/ Makiya SUn Hade Kansu Domin Yakar Musulmi Saboda Me Yasa Mu Ba Zamu Hade Kanmu Domin Yakarsu Ba.
-
Ci Gaba Tattaunawar Shekh Zakzkay (H) Da Wakilan Kamfanin Labarai Na ABNA
Shekh Zakzaky: Sakona Zuwa Ga Dukkan Musulmi Shi Ne Su Manta Da Sabanin Da Ke Tsakaninsu, Su Sani Cewa Suna Da Lamari Kwara Guda Ne Dubi Halin Da Ake Ciki A Gaza
Manzon Allah (S.A.W) ya ce a cikin ruwaya cewa Musulmi kamar jiki guda ne cewa idan wani bangare ya yi ciwo to sauran sassan ma za su yi ciwo. Sai dai kash, mu musulmi mun rabu, kuma ya zama dole mu manta da batun bangaranci, mu tuna cewa mu al’umma daya ce, masu lamari daya. A daya bangaren kuma, muna ganin makiya duk da ra'ayoyi mabanbanta da suke da, amma sun tsaya kan layi daya, sun hada kai don fuskantar musulmai.
-
Sheikh Maliki: Bauta Da Zamowa Bawan Allah Su Ne Muhimmin Sifofi Na Rayuwar Imam Khomain (RA).
Malamin darussa na musamman a makarantar hauza ta Khorasan ya bayyana cewa Imam Khumaini (r.a) bawan Allah ne tsantsa kuma mai ikhlasi wanda yake da ikon yin tasiri da mamaye zukatan mutane yana mai cewa: Idan mutum ya zama bawa a cikin kogin tafiya zuwa ga Allah kuma ya kai ga matakin tsantsar bauta, sifofin Allah da sunayen Allah za su bayyana a cikinsa.
-
Alkur'ani: Kada Ku Ce Wa Wadanda Suka Aka Kashe A Kan Tafarkin Allah Matattu Ne...
وَلَا تَقُولُوا لِمَنْ يُقْتَلُ فِي سَبِيلِ اللَّهِ أَمْوَاتٌ ۚ بَلْ أَحْيَاءٌ وَلَٰكِنْ لَا تَشْعُرُونَ Kuma kada ku ce: " ga wanda aka kashe a kan tafarkin Allah matattu ne, ba haka ba ne lalle su rayayyu ne sai ku amma bakwa riskar hakan." Do not call those who were slain in Allah’s way ‘dead.’ No, they are living, but you are not aware
-
Annabi Muhammad Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi: Saman Ko Wane Aikin Alkhairi Akwai Wani Aikin Banda Mutuwa A Tafarkin Allah...
Annabi Muhammad Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi: "فَوْقَ كُلِّ ذى بِرٍّ بِرٌّ حَتّى يُقْتَلَ الرَّجُلُ فى سَبيلِ اللّه ِ فَلَيْسَ فَوقَهُ بِرٌّ". "Sama da kowane aikin alheri, akwai wani aikin alheri, har sai an kashe mutum a tafarkin Allah, domin babu wani aiki na alheri sama da shi". Bihar Anwar, juzu'i na 74, shafi na 60, h 25.
-
Muna Taya Al’ummar Musulmi Murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Imam Aliyu Ar-Ridha As Dan Imam Musa Alkazim
“Wani mutum ya wuce wajen Abul-Hasan Ar-Rida (amincin Allah ya tabbata a gare shi) ya ce masa: Ka ba ni gwagwadon girman mutuncinka. Sai ya ce: Ba zan iya ba, sai ya ce: gwargwadon girman mutuncina fa. Sai ya ce: E zan iya, sai ya ce: Ya kai yaro ka ba shi dinari dari biyu, kuma ya raba duk kudinsa a Khurasan a ranar Arafa, sai Fadl dan Sahl ya ce masa: Wannan don neman tabbatuwarsu, sai ya ce: A’a, wannan kyauta ne, Kada ka dauki abin da ka saya domin lada da karamci a matsayin abun bin bashi.