-
Kashi Na Farko
ABNA Ya Yi Tattaunawa Ta Musamman Tare Da Sheikh Ibrahim Zakzaky/ Tasirin Mazhabar Khumaini (RA) A Kan Matasan Najeriya / Imam Khumaini (RA) Ya Kasance Hakikanin Alamar Musulunci + Bidiyo
Babban shugaban Harkar Musulunci a Najeriya: Mun koyi hanyar yin wa'azinmu daga Imam Khumaini (RA) ne, Imam Rahal bai ce ku zo ku bi wata mazahaba ba, sai dai ya aksance yana cewa mu dukanmu Musulmi ne, ku ya zama wajibi mu yi wa Musulunci aiki.
-
Cikakken Matanin Sakon Ta'aziyyar Da Shekh Ibarhim Al-Zakzaky {H} Ya Aikewa Al'ummar Iran Na Shahadar Shugaban Kasar Da Abokan Tafiyarsa
Farko zan fara da yin ta'aziyya ga Sahibul Asri Wazzaman wanda shi ke gudanar da al'amuran wannan al'umma, kuma wadannna manyan mataimakansa ne, ainhin ya rasa su adaidai wannan lokaci, da kuma ga Sayyid Qa'id Hafizahullah, wanda harma wasu suka rinka cewa dan Allah mu yi Addu'ah ga Sayyid Qa'id Hafizahullah, saboda ainahin gaskiya lalla an jarabce shi da damuwa babba na rashin babban jigo koma in ce manyan jiga-jigai na mataimakansa masu Iklasi.
-
Shakh Ibrahim Zakzaky (H): Shahadar Shugaban Kasar Iran Da Abokan Tafiyarsa Ya Kaɗamu Da Girgizamu Sosai Ya Samu Cikin Matsanancin Bakinciki
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Sheikh Ibrahim Zakzaky ya gabatar da sakon Ta'aziyyar Shahadar Shugaban Ƙasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatullah Ibraheem Ra'isi (Rahimahullah), Ministan Harkokin waje Agaye Abdullahian da sauran Abokan tafiyarsu. Allah Ya Amshi Shahadarsu. 18/Zulqada/1445 26/05/2024
-
An Gudanar Da Taron Yaye Mahaddata Alkur'ani Karo Na 13 A Birnin Kano + Hotuna
Anyi wannan gagarumin taro ne, a yau Asabar 10/11/1445 AH, 18/05/2024 AM. Wanda ya gudana a Farfajiyar Filin Babban Masallacin Jumu'a na Jahar na kofar gidan Sarkin Kano, Alh Aminu Ado bayero.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Ganawar Sheikh Ibrahim Zakzaky Hf Da Ɗalibai Da Suka Haddace Alkur'ani
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Ɗalibai daga makarantun fudiyya daban daban dake shirin bikin hardace Alkur’ani sun ziyarci Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), yau Laraba a gidansa dake Abuja.
-
A Ziyarar Fitaccen Malamin Shi'a Na Ƙasar Mali;
Ayatullah Ramezani: Sanin Wilaya Da Mazhabar Ahlul Baiti (AS) Shi Ne Mafi Girman Ni'ima.
Fitaccen malamin Shi'a kuma jigo a Majalisar Koli ta Musulunci ta kasar Mali ya gana tare da tattaunawa da babban sakataren Majalisar Ahlul-Bait (AS) ta duniya a yammacin yau.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Ziyarar Sheikh "Ibrahim Zakzaky" Zuwa Haramin Imamain Kazimain (AS)
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Sheikh "Ibrahim Zakzaky Hf Babban shugaban Harkar Musulunci a Nigeria, a cikin tafiyarsa kasar Iraki da ci gaba da kai ziyarorin da yake yi ya samu karramawa da tagomashin ziyarar Haramin Imamain Kazimain (a.s.) da ke birnin Bagadaza Irak
-
Al'ummar Nijar Sun Bukaci Sojojin Amurka Su Janye Daga Kasarsu
Daruruwan ‘yan Nijar ne suka yi zanga-zanga a gaban sansanin sojin Amurka da ke birnin Agadez domin neman janyewar sojojin Arewacin Amurka.
-
Rahoto Cikin Hotuna Saeed Fitr a Benin Islamic Center
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya habarta cewa: an gudanar da Sallar Eid al-Fitr tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (a.s) a cibiyar muslunci ta Imam Hadi (a.s.) a birnin Cotonou, birni mafi girma a Benin.
-
Yadda Aka Gudanar Da Gagarumar Muzaharar Da Qudus Ta Shekarar 1445BH A Birnin Tarayyar Nijeriya Abuja + Hotuna
Harkar musulunci ƙarƙashin Jagorancin Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ta gudanar da Muzaharar Qudus domin nuna goyon baya ga al'ummar Palestine, tare da kin yarda da zalunci da Kasar Amurka da Isra'ila ke musu, Muzaharar wacce aka saba gudanarwa duk Jumma'ar Karshen Ramadan.
-
Labari Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Muzahar Qudus Ta Duniya A Biranen Nijeriya
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Anan kasa akwai hotunan Yadda aka gudanar da Muzaharar Quds a manyan biranen Nijeriya Kano Kaduna Katsina Potiskum Sakkwato Zariya...
-
Rahoton Yana Ɗauke Da Hotuna Da Bidiyon Yadda Sojoji Suka Harbo Masu Muzahar
Sojojin Najeriya Sun Buɗe Wuta Akan Masu Muzahar Nuna Goyon Bayan Falasdinawa A Ranar Qudus Ta Duniya
Yau Juma'ar karshe a watan Ramadan sananniyar rana ce da ake gudanar da zanga-zangar nuna goyon bayan al'ummar Palasdinawa a duk fa'din duniya.
-
Jawabin Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) Na Nuna Goyon Bayan Al'ummar Palasdinawa A Ramadan 1445 (2024).
Domin Dole Ne Mu Zama Masu Taimakon Wanda Ake Zalunta, Mu Yi Fada Da Wanda Ke Zalunci. Ko Ma Meye Addininsu, Ko Da Addininsu Wani Irin Addini Ne Ba Irin Namu Ba, Ma’ana Ko Da Su Ba Musulmi Ba Ne.