-
Duk Lokacin Da Mutum Ya Kasance A Cikin Masallaci Ana Rubuta Masa Laɗan Yin Ibada Ne
Wannan bayani wani ɓangare ne daga cikin hudubar sallar Juma'a ta wannan makon a birnin Aalishahr Bushehr Iran, ranar 22 ga watan Fabrairu 2025, wanda Sheikh Hujjatul Islam Walmuslimin Hamidinejad, babban limamin Juma'a na birnin ya gabatar.
-
Mutane Dubu 4.500 Ne Suka Rasa Wata Gaɓa Daga Jikinsu Sakamakon Hare-Haren Isra'ila A Gaza
Wandanda Aka Yankewa Wata Gaɓa Ta Jikinsu 4,500 Ne A Gaza Ke Jiran Ayi Masu Magani Sakamakon Laifukan Ta'addancin Isra'ila Na Hare-haren Da Ta Ke Kaiwa
-
An Binne Gawar Sayyid Hasan Nasrallah A Makwancinta + Bidiyoyi
Jikin mai tsarki na Shahid Nasrallah ya kwanta a cikin makwancin kabarinsa.
-
Isra'ila Ta Fitar Da Bidiyon Yadda Ta Kai Harin da Yayi Sanadi Shahadar Su Sayyid Nasrallah
Wannan bidiyo Isra'ila ta fitar da shi a karon farko inda ta ta nuna yanayin lokacin shahadar shahidan Sayyid Hasan Nasrallah
-
Sojojin Isra'ila Na Shirye-shiryen Kutsawa Birnin Jenin
Kamal Abu Rabb, gwamnan Jenin, ya sanar da cewa a sa'i ɗaya kuma sojojin gwamnatin mamaya sun kafa dokar hana fita ta sa'o'i 48 a birnin Qabatiya na lardin Jenin.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Halartar Shaikh Zakzaky Beirut
Babban shugaban harkar musulunci a Najeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky (h) ya isa birnin Beirut domin halartar jana'izar gawawwakin shahidan gwagwarmaya Sayyid Hassan Nasrallah da Sayyid Hashim Safiyuddin. "Tabbas Muna Kan Alkawarinmu"
-
Kimanin Mutane Miliyan 1.4 Ne Suka Jalarci Jana'izar Shahidai Shugabannin Hizbullah
Tashar Talabijin ta Al-Mayadeen ta kasar Lebanon ta bayar da rahoton cewa, dubban daruruwan mutane ne suka halarci jana'izar shahidai shugabannin Hizbullah, kuma bisa kiyasi mutane miliyan 1.4 ne suka halarci taron.
-
Bidiyon Yadda Akai Wa Shahidai Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Safiyuddin Sallah Jana'iza
An gudanar da Sallah Jana'iza ga gawawwakin Shahidai Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Hashim Safiyuddin.
-
Sheikh Zakzaky (H) Ya Tafi Labanon Domin Halarta Jana'izar Shahidai Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Safiyuddin
Jagoran harkar musulunci a Nigeria Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya tafi Ƙasar labanon don halartar Jana'izar Shahidai Mujahidai Sayyid Hasan Nasrallah (R) da Sayyid Hashim Safiyuddin (R). @SzakzakyOffice 22/02/2025