-
Matsayin Samarra Da Hubbaren Imam Askariin (AS) A Fagen Siyasar Shi'anci
Birnin Samarra baya ga kasancewarsa daya daga cikin garuruwa mafi aminci a tsakanin lardunan arewacin kasar Iraki, ya zama tushen mafari kuma matsuguni na ci gaba da fadadar kasashe wannan yanki mai muhimmanci da kuma samar da tsaro da kwanciyar hankali.
-
Salon Rayuwar Ahlul Baiti| Rayuwar Imam Zaman (AS)
Rayuwar Imam Mahadi rayuwa ce sassauqa qwarai, kuma ta yi nisa da kayan alatu da masu kudi. Rayuwarsa a zahiri tana kama da rayuwar mafi ƙanƙanta a cikin al'umma.
-
Ayyukan Bayi Ba Sa Karbuwa Sai Suna Da Wilayar A’imma As Khalifofin Da Annabin Rahama (Sawa) Ya Barwa Al’ummarsa
Wannan shi zai tabbatar da shi a tsakiyar wutar Jahim sai ya zamo aikinsa duga ya lalace kuma zunubansa da laifukansa su yi nauyaya. Wanna shine mafi muni yanayi sama ga wanda ya hana zakka kuma yake kiyaye sallah.
-
An Bude Cibiyar Koyar Da Kur'ani Ta Shi'a Ta Farko A Kasar Afrika Ta Kudu + Hotuna Da Bidiyo
An bude Darul-Qur'an "Hakmat" a birnin "Pretoria" babban birnin kasar Afrika ta Kudu.
-
Mawallafar Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Samu Halartar Wajen Baje Kolin Littafai Na Kasa Da Kasa Karo Na 25 Na Bagadaza.
Wallafe-wallafen Majalisar Ahlul-Baiti (AS) za su halarci taron baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 25 a birnin Bagadaza.
-
Salon Rayuwar Ahlul Baiti (a.s) | Rayuwar ibadar Imam Rida (a.s).
Yayin da ya bayar da rigarsa kyauta ga Da’abal, ya ce da shi: “Da’abal, ka kasan girman wannan rigar ka kiyaye ta da kyau! Domin na yi salla da ita darare dubu ako wane dare raka'a dubu kuma na sauke Qur'ani sau dubu a wadannan darare.
-
Bayyanar Adalci Cikin Rayuwar Zamantakewa A Cikin Gwamnatin Annabi Muhammad (SAWA)
A zamanin hukumar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa’Alihi Wasallama, adalci acikin zamantakewa ba wai kawai wani hadafi ne mai muhimmanci kadai ba, a’a har ma shi ne babban ginshikin tsarin zamantakewa da siyasa na al'ummar musulmi. Manzon Allah (SAW) ya kafa al’umma bisa adalci da daidaiton hakki ga kowa da kowa ta hanyar jaddada adalci da daidaito.
-
Menene Hakikar Gaskiyar Manzon Allah (Sawa) Shahada Ya Yi Ko Wafati
Maganar shahada ko wafatin Manzon Allah (S.A.W) na daya daga cikin batutuwan da suka fi jawo cece-kuce a tarihin Musulunci, kuma a cewar madogarar tarihi daban-daban akwai ra'ayoyi daban-daban game da hakan. A cikin wannan makala, za a yi bitar Madogarorin tarihi da na riwayoyi da na kur’ani domin samun cikakkiyar fahimtar wannan lamari mai muhimmanci da tasiri. Za mu yi kokarin fayyace bangarori daban-daban na wannan lamari ta hanyar dogaro da ingantattun madogaran Shi'a.
-
Tasirin Da Anfanin Sulhun Imam Hasan As Ga Al'ummar Musulmi Ta Fuskacin Addini Da Siyasa Da Zamantakewa
Sulhun da ya faru tsakanin Imam Hasan (amincin Allah ya tabbata a gare shi) da Mu'awiya a shekara ta 661 miladiyya ana daukarsa daya daga cikin mafi muhimmanci da tasiri a tarihin Musulunci. Wannan sulhun da aka samu bayan tsawon lokaci na yake-yake da rikice-rikice na cikin gida, ya yi tasiri matuka a fagen siyasa, zamantakewa da addini na al'ummar musulmi, ya kuma sauya tsarin tarihin Musulunci har abada.
-
Abubuwan Da Suka Faru A Ranekun 23/24/26 Ga Watana Safar Kafin Wafatin Manzon Rahama Muhammad (SAWA) Shekara Ta 11H
A irin rana 23 ga watan safar ne shekara ta 11 bayan hijira ne rashin Lafiyar Manzon Rahama SAWA ta tsananta wanda takai har Bilal Ya kira Sallah Amma Manzon Rahama SAWA saboda tsananin rashin lafiya bai ji ba, nan da nan Ummmul Mu’umina Aisha tace ku cewa Baba na Abubakar ya je yaja Sallah, Ita Ummul Mu’umina Hafsah tace ku cewa Babana Umar ya Ja sallah.
-
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti (AS) – Abna / Ayyukan shafukan al'adu
Ayatullah Ramazani: Taron Arbaeen A Yau Ya Zama Karfin Ruhiyya | Gudanar Da Tarurukan Majalisar Ahlul Baiti (AS) Na Duniya A Karbala Mu'alla
Babban shugaban majalisar Ahlul-baiti (AS) ta duniya ya ce: A yau aikin tattakin ziyarar Arbaeen ya zama wani karfi na ruhi, babban taro na ruhiyya da zaburantarwa. Lallai makiya za su yi wani shiri ga wannan iko da karfin, sun yi nazari kuma sun kan yin nazari kan yadda za a karkatar da Arba'in daga Hakikanin Arba'in din gaskiya.
-
Bisa Daukar Nuyin Majalisar Ahlul Baiti (AS);
Ayatullah Ramezani: Arba'in Na Nufin Ingantaccen Ruwayar Nasara Da Budi Mai Girma + Hotuna Da Bidiyo.
An gudanar da taron kasa da kasa na An gudanar da taron kasa da kasa mai taken "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" tare da taron manema labarai na "Karbala Dariqul-Aqsa", tare da jawabin Ayatullahi "Ramazani", Sheikh "Ibrahim Zakzaky" da Hujjatul Islam "Raja Naser Abbas Jafari", a Karbala Mu'alla.
-
Ayatullah Ramezani Ya Karrama Mujahida Malama Zenat Matar Shaikh Zakzaky + Bidiyo
Babban Sakataren Majalisar Ahlul Baiti As ta duniya, ya yaba wa Mujahida Matar Shaikh Zakzaky wajen renon ‘ya’yan Shahidai da kuma kyakkyawar alakarta ta kasancewarta tare da Shaikh Zakzaky, ya kuma bayyana cewa: Kamar yadda Shaikh Zakzaky ya ke kai, wajen gabatar da Mazhabar Ahlul Baiti mu nisanci wuce gona da iri da bayyana koyarwar Ahlul Baiti As.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Mai Taken "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" A Karbala Mu'alla (3)
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: An gudanar da taron kasa da kasa mai taken: "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" tare da taron yada labarai na "Karbala Tariqul Aqsa” wanda ya samu halartar manyan ma’abota addini, masu fafutukar al'adu da yada labarai daga kasashe daban-daban na duniya, a yammacin ranar Asabar - 24 ga watan Agusta 2024 karkashin jagorancin Majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya a Karbala Mu’alla kasar Iraki.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Mai Taken "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" A Karbala Mu'alla (2)
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: An gudanar da taron kasa da kasa mai taken: "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" tare da taron yada labarai na "Karbala Tariqul Aqsa” wanda ya samu halartar manyan ma’abota addini, masu fafutukar al'adu da yada labarai daga kasashe daban-daban na duniya, a yammacin ranar Asabar - 24 ga watan Agusta 2024 karkashin jagorancin Majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya a Karbala Mu’alla kasar Iraki.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Mai Taken "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" A Karbala Mu'alla (1)
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: An gudanar da taron kasa da kasa mai taken: "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" tare da taron yada labarai na "Karbala Tariqul Aqsa” wanda ya samu halartar manyan ma’abota addini, masu fafutukar al'adu da yada labarai daga kasashe daban-daban na duniya, a yammacin ranar Asabar - 24 ga watan Agusta 2024 karkashin jagorancin Majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya a Karbala Mu’alla kasar Iraki.
-
Sheikh Mansur Al-Bahadili A Tattaunawarsa Da Abna:
Shaharar Tattakin Arbaeen Ta Yadu A Duniya| Yadda Kafofin Sadarwa Na Duniya Ke Mamakin Yawan Miliyoyin Al'umma A Taron Arbaeen + Hatuna
Ziyarar Arba'in wani lamari ne na ta'aziyya ga iyalan gidan manzon Allah (S.A.W) kuma ana daukarsa a matsayin daya daga cikin muhimman ayyukan ibada na shi'a da ya zama babbar ibada da ke kusanto da junan zukatan dukkan masoya Imam Hussaini (AS) daga kasashe daban-daban.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zaman Makokin Shahadar Imam Hasan (A.S.) Da Sayyida Ruqayyah (A.S) A Kasar Sweden.
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: An gudanar da zaman makokin Imam Hasan Mojtabi (a.s) da kuma Sayyida Ruqayyah (a.s) tare da halartar gungun Ahlul Baiti (a.s.) mabiya a Husainiyar Amirul Mu’uminina Ali As da ke birnin Gothenburg na kasar Sweden’ Gothenburg shi ne birni na biyu mafi girma a kasar ta Sweden.
-
Gasar Daukar Hoto Ta Kasa Da Kasa Mai Taken “Nahnu Abna’ul-Husain (As)
An gayyatar al’umma musamman masu ziyarar Arba’een don shiga aikin gasar daukar hotuna sabbi na tattakin Arba’een wanna shekara don samar da sabbin hotuna da bidiyo na amsu tattakin Arba’een ak wace nahiya suka fito tare da mayar da hankali kan wajen daukar hotunan maziyarta wadanda ba Iraniawa ba da suka samu halartar Arbaeen a wanna shekarar ta 2024.
-
Rahoton Taron Tunawa Da Ranar 'Yan Jarida A Kamfanin Dillancin Labarai Na Ahlul-Baiti (AS) - Abna + Hotuna Da Bidiyo
An gudanar da taron shekara-shekara na abokan aikin kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA – tare da halartar Ayatullah "Ramazani", babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta Duniya.
-
Rahoto Cikin Hotuna Taron Karrama 'Yan Jaridun Kamfanin Dillancin Labarai Na ABNA Tare Da Halartar Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya - 2
A cikin wannan bikin, an buɗe tare da baje kolin littafin Mai taken: samfurin Amintacciyar Rayuwa a cikin yaren Swahili.
-
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA –
Rahoto Cikin Hotuna Taron Karrama 'Yan Jaridun Kamfanin Dillancin Labarai Na ABNA Tare Da Halartar Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya - 1
An gudanar da biki da shagulgulan girmama ‘yan jarida a taron shekara shekara na abokan aikin kamfanin dillancin labaran Ahlul-baiti (a.s.) - ABNA - wanda ya kasance a ranar Laraba 06 ga Agusta, 2024 tare da halartar Ayatullah Ridha Ramizani, babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (a.s.) ta duniya a zauren taron wannan majalissar da ke birnin Qum. A cikin wannan bikin, ayi nuni na littafin Mai taken: samfurin Amintacciyar Rayuwa a cikin yaren Swahili. Hoto: Hadi Cheharghani
-
Bayanin Majalisar Ahlul Baiti (AS) ta Duniya bayan shahadar Dr. Ismail Haniyyah
"Al'umma gwagwarmaya da juyin juya halin Musulunci, suna fatan daukar fansa na Ubangiji da karin samun dacewa da nasara don cimma burin samun cikakkiyar nasara da 'yantar da kasa mai tsarki ta Palastinu daga teku zuwa kogin da kuma kafa kasar Falasdinu tare da zamowar babban birnin Kudus madaukakiya kuma alkibla ta farko ta musulmai a matsayin cibiyarta”.
-
Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya Ta Yi Allah Wadai Kisan 'Yan Shi'a A Parachena Pakistan
Wannan Shine Cikakken Bayanin Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya Ta Yi Bayan Kisan Kiyashin Da Aka Yi Wa Mabiya Shi'a A Parachena Pakistan.
-
Muhimmin Bayanin Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Game Da Rufe Cibiyoyin Musulunci A Hamburg, Berlin Da Frankfurt.
Dangane da batun rufe cibiyoyin muslunci a Hamburg, Berlin da kuma Frankfurt, Majalisar Ahlul-Bait (AS) ta duniya ta bukaci mahukuntan Jamus da su dauki matakin gaggawa don sauya halin da ake ciki a yanzu da kuma kare hakkokin musulmi.
-
Bakinciki Da Kukan Da Manzon Allah (SAW) Da Sauran Annabawa Da Sahabbai Suka Yi A Kan Musifar Jarabawar Da Zata Samu Husaini (a.s).
...Yau Mun Kawo Maku Zikra Na Tarihin Yadda Bakinciki Da Kukan Da Manzon Allah (SAW) Da Sauran Annabawa Da Sahabbai Suka Yi A Kan Musifar Jarabawar Da Zata Samu Husaini (a.s) A Ranar Ashura...
-
Ranar Karbala 10 Ga Watan Muharram Shekara Ta 61h Ranar Kukan Bakinciki Da Zubar Hawaye Ga Dukkan Halittu Na Gar-Garu
Ranar Da Aka Kashe Dan Manzon Allah (SAWA) Da Iyalansa Da Sahabbansa Tsarkaka A Filin Karbala Ranar Da Dukkan Halittu Masu Imani Su Kai Kuka Sammai Da Kassai Sukai Ruwan Jini.
-
Laifukan Da Kufawa Ba Su Kasa Agwiwa Ba Wajen Aikatawa Ga Iyalan Annabi (SAWA) A Ranar Ashura!
Yayin da wata mata daga kabilar Bani Bakir da ta ke a cikin rundunar Umar bin Saad ta ga sojojin Kufa sun far wa mata da bukkokin Imam Hussaini (a.s) suna kwashe su da wawashe kayansu, sai ta dauki takobi ta afka wa danginta tana mai cewa: Shin kuna wa 'ya'ya matan Annabi (SAW) fashi? Babu wani hukunci sai hukuncin Allah, ya ku masu neman daukar fansar jinin Manzon Allah (SAW). ▫️Sayyid Ibn Dawus, AlluHuf, shafi na 180 ▫️ Ibn Namayi Hilli, Muthirul-Hazan, shafi na 77
-
Muhimmancin Kuka Akan Musibar Imam Husaini As
Digon Hawaye Mafi Nauyi ▪️ Digon hawayen da ake zubarwa a lokacin tuna musibar Imam Hussaini (As) shi ne digon hawaye mafi nauyi a duniya. Imam Riza (a.s) ya yi magana da Ɗan Shabib yana mai cewa: Ya dan Shabib, idan ka yi wa Hussaini (A.S) kuka har hawayenka suka gangaro bisa kumatunka, Allah zai gafarta maka duk wani zunubi da ka aikata, karami ko babba, kadan ko dayawa. ▫️ Amali, Sheikh Sadouq, shafi na 192.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Kawata Rufe Hubbaren Imamain Kazemain (A.S) Da Bakaken Sitarori A Farkon Watan Muharram.
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - Abna – ya kawo maku rahoton cewa: an lullube hubbaren Imam Musal Kazim (a.s) da na Imam Muhammad Jawad (a.s) da bakaken banoni, a daidai lokacin da watan Muharram shi ga.