-
Bidiyon Daidai Lokacin Da Dakarun Mamaya Suka Fitar Da Gawar Shahid Yahya Sinwar A Rafah
Bidiyon Daidai Lokacin Da Dakarun Mamaya Suka Fitar Da Gawar Shahid Yahya Sinwar A Rafah Rahoton yana ɗauke da bidiyon daidai lokacin da ake shelanta shahadar Yahya Sa Inwar daga hasumiyoyin masallatan Yammacin Kogin Jordan
-
Amurka Da Burtaniya Sun Kai Hari Bama Bamai Kan Babban Birnin Kasar Yemen + Bidiyo
Birgediya Janar Yahya Saree, kakakin rundunar sojin Yaman: Martanin da za mu yi na gaba game da cin zarafin gwamnatin Sahayoniyya a Gaza ba wanda zai iya sawwala.
-
A Hukumance Gwamnatin Sahyoniya Ta Yi Iƙirarin Kashe Yahya Sinwar
Yahya Sinwar: Ba ma tsoron a kashe mu a tafarkin kare addininmu da kasarmu da wurare masu tsarki, kuma jininmu da rayuwarmu ba su fi na dan karamin shahidi Palastinu daraja ba.
-
Bidiyo Yadda Harin Bam Da Isra’ila Ta Kai A Makarantar UNRWA Da Ke Jabalia
Bidiyo Harin bam da aka kai a makarantar UNRWA da ke Jabalia shi ne laifi na baya-bayan nan da yahudawan sahyoniya suka aikata A wani laifin da ta aikata na baya-bayan nan, gwamnatin sahyoniya ta kai harin bam a makarantar Abu Husain da ke Jabalia mai alaka da UNRWA a yammacin sansanin Jabalia, ya zuwa yanzu akalla mutane 25 ne suka yi shahada tare da jikkata wasu da dama.
-
Asirin Haɗin Gwiwa Tsakanin Hadaddiyar Daular Larabawa Da Isra'ila Wajen Kisan Gillar Da Ake Yi A Gaza + Bidiyo
Masu amfani da shafukan sada zumunta da ’yan jarida masu zaman kansu sun yi nuni da irin hadin gwiwar da Hadaddiyar Daular Larabawa ke yi da Isra’ila a kisan kare dangi na Gaza.
-
Bidiyon Sakon Gargadi Na Faifan Bidiyon Kungiyar Hizbullah Labanon Ga Gwamnatin Sahyoniyawa
A cikin wani faifan bidiyo, kungiyar Hizbullah ta yi barazanar mayar da birnin Haifa da ke arewacin yankunan da aka mamaye kamar Kiryat Shmona da al-Mutla ta hanyar nuna wani bangare na makamanta masu linzami".
-
Bidiyo: Sama Da Yahudawa Miliyan Ɗaya Da Rabi Ne Suka Tsere Zuwa Mafaka Saboda Yaƙi
Kafofin yada labaran yahudawan sahyoniya: Sama da mazauna Isra'ila miliyan daya da rabi sun gudu zuwa mafakar tsaro.
-
Bidiyon Halin Da Sansanin Golani Brigade Da Ke Kusa Da Haifa Bayan Harin Da Hizbullah Ta Kai
A Wannan Hoton Zaku Ga Yadda Sojojin Isra'ila Sukai Tagumi Suna Masu Rusa Kuka Mutane Sama Da Goma Ne Suka Mutu Tare Da Jikkata 67 A Harin Da Hizbollah Ta Kai Da Jirage Marasa Matuƙa
-
Hizbullah Ta Gagarumin Harin Makami Mai Linzami Da Jiragen Yaƙi A Kan Falasdinu Da Aka Mamaye + Bidiyo
Jiragen sama masu saukar ungulu na Isra'ila da motocin daukar marasa lafiya sun isa wurin da kungiyar Hizbullah ta kai harin da jiragen yaki marasa matuka domin jigilar wadanda suka mutu da wadanda suka jikkata. Wannan harin shi ne hari mafi muni tun farkon yakin wanda ake tunanin an nufi wani babban jami'in tsaron Isra'ila ne. Wannan harin zuwa yanzu an samu 40 da suka jikkata 10 da suka mutu
-
Wace Gudunmawa Kuke Bayarwa Yayin Da Isra'ila Ke Wa Falasdinawa Kisan Kiyashi? + Bidiyo
Kuna Ina Yayin Da Isra’ila Ke Yin Kisan Kiyashi Ga Falasdinawa?
-
Bidiyon Yadda Aka Isra’ila Ta Kai Wa Asibitin Red Crescent Na Iran Da Ke Kan Iyakar Syria Da Lebanon Hari Da Makamai Masu Linzami 11
Afshar, Sakatare Janar na Kungiyar agaji ta Red Crescent a wurin asibitin filin Red Crescent a Siriya: A jiya ne mayakan gwamnatin yahudawan sahyoniya suka kai hari kan asibitin mai dauke gadajen kwantarwa 56 na kungiyar agaji ta Red Crescent na Jamhuriyar Musulunci ta Iran da makamai masu linzami 11. Abin takaici, harin ya shafi tare da lalata rumbunan ajiyar kayayyaki, wurin ajiyar magunguna da wasu motocin daukar marasa lafiya.
-
Rahoto Cikin Bidiyo: Sama Da Yara 20,000 Ne Suka Bace A Gaza, Shin Kun San Me Ake Nufi Da Bacewar?
Dr. Tanya Haj Hasan, wata likitar kula da lafiyar yara ta musamman da ta kasance a Gaza a matsayin daya daga cikin kungiyar likitocin kasa da kasa da ba su da iyaka, ta ce sama da yara 20,000 ne suka bace a Gaza...
-
Bidiyon Arangamar Da Mayakan Hizbullah Suka Yi Da Sojojin Yahudawan Sahyoniya Masu Yunkurin Kutsawa Cikin Yankin Na Labanon.
Mayakan Hizbullah na kasar Labanon sun dakile yunkurin sojojin yahudawan sahyoniya na kutsawa cikin kasar ta Labanon ta hanyar dasa bama-bamai a kan hanyar da sojojin yahudawan sahyoniya ke kokarin shigowa tare da tayar da wadannan bama-bamai.
-
Bidiyon Yadda Makamai Masu Linzami Na Hezbollah Suka Isa Birnin Kiryat Bialik Na Isra'ila
Hizbullah ta kai hari a birnin Kiryat Bialik da ke arewacin yankunan da aka mamaye.
-
Fassarar Bidiyon Bayanin Imam Khameni Dz Dangane Da Guguwar Al-Aqsa
Daya Daga Cikin Wajiban Abubuwa Kaitsaye Bada Kariya Da Goyon Bayan Al’ummar Gaza Da Falsasdinu, Kowa zai iya taimakawa ta wata hanyar , Wani zai iya bada kudi wani kuma iya bada makami wani zai iya taimakawa ta hanyar siyasa
-
Kungiyar Hizbullah Ta Fitar Da Faifan Bidiyon Kwanton Ɓauna Kan Sojojin Yahudawa A Yankunan Al-Adisa Da Marun al-Ras.
A cikin wadannan hare-haren na kwanton bauna guda biyu, an kashe sojojin yahudawan sahyoniya 10 tare da jikkata wasu 76 na daban.
-
Bidiyo Jagoran Juyin Juya Hali: Tafarki Da Makarantar Shugaban Gwagwarmaya Za Ta Ci Gaba; Hare-Haren Da Gwagwarmaya Ke Kaiwa Ga Gajiyyen Jikin Gwamnatin Sahayoniya Dake Kan Hanyar Rugujewar Su Za Su Kara Murkushe Su
Bidiyo Jagoran Juyin Juya Hali: Tafarki Da Makarantar Shugaban Gwagwarmaya Za Ta Ci Gaba; Hare-Haren Da Gwagwarmaya Ke Kaiwa Ga Gajiyyen Jikin Gwamnatin Sahayoniya Dake Kan Hanyar Rugujewar Su Za Su Kara Murkushe Su Wannan Shine Abinda Zai Faru... Da Yaddar Allah
-
Bidiyoyin Lugudan Makamai Masu Linzami Na Iran Akan Sassanonin Soja Na Tel Aviv
Kamar yaddaa rahotanni suka kawo Iran a karaon farko ta harba makaminta mai linzami mai suna (Alfattah) wanda ta kera kuma mafi yawan makaman da ta harba basu da sauti ballanta a iya katse su inda dukkan matakan tsaron Isra’ila suka kasa tsaidawa tare da kakkabo wadanan makamai.
-
Sojojin Yahudawan Sahyoniya Sun Mika Bayanan Da Suka Shafi Kashe Sayyid Hasan Nasrallah Ga Kafar Yada Labaran Al-Arabiya
Bidiyon Yadda Aka Tsara Da Zartar Da Kisan Sayyid Hasan Nasrullah (RA)
Sojojin Yahudawan Sahyoniya Sun Mika Bayanan Da Suka Shafi Kashe Sayyid Hasan Nasrallah Ga Kafar Yada Labaran Al-Arabiya
-
Yanzu Yanzu Hizbulla Tayi Ruwan Makamai mai linzami a arewacin Isra'ila + Bidiyo
Yanzu Yanzu Hizbulla Tayi Ruwan Makamai mai linzami a arewacin Isra'ila + Bidiyo
-
Bidiyoyin Irin Yawan Barna Mai Girman Gaske Na Harin Da Isra'ila Ta Kan Dahiyat Birnin Beirut
Netanyahu ya bayar da umarni tare tabbatar da wannan gagarumin harin da aka kai a Dahiyatu birnin Beirut
-
Bidiyon Yadda Aka Kama Wani Yaro A Jamus Saboda Laifin Yana Dauke Da Tutar Falasdinu
Bidiyon Yadda Aka Kama Wani Yaro A Jamus Saboda Laifin Yana Dauke Da Tutar Falasdinu
-
Hizbullah Ta Fitar Da Wani Faifan Bidiyo Na Shahid Muhammad Aqeel
Wannan shahidi kwamandan wanda ya rike mukamin mataimakin babban sakataren aiyuka tun shekara ta 2008 ya yi shahada a harin da mayakan mamaya suka kai jiya a yankunan kudancin birnin Beirut tare da wasu dakaru na wannan kungiya.
-
Bidiyoyin Irin Ta’adin Da Harin Da Isra’ila Ta Kai Lebnon Ya Haifar
Wata Majiyar Tsaro Ta Shaidawa Aljazeera Cewa Fashewar Na'urorin Sadarwa A Kasar Lebanon Ya Faru Ne Sakamakon Kutse Ta Hanyar Amfani Da Fasahar Mara Waya. Rahotanni sun nuna cewa wannan fashe-fashe bai takaita da Dahiya kadai ba, a’a ya faru a duk fadin kasar Lebanon, kuma a lokaci guda wasu wayoyi, wayoyin hannu da bututun waya sun fashe.
-
Husain Tavakoli Ya Saki Sabon Wake Mai Taken "Palestine Azadbad" Don Nuna Goyon Bayan Falasdinu Da Gaza
Gajeruwar waka mai taken "Free Free Palestine!" An yi ta ne a matsayin waƙar zanga-zangar nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu da Gaza. Wannan aikin waka yana wakiltar muryar gwagwarmaya da masu neman 'yanci a duniya don kawo karshen ‘yan mamaya da zalunci a cikin Falasdinu. Hussain Tavakoli ne ya rubuta tare da rera wannan waƙa kuma tarin yaruka na duniya wanda suke rerawa a taken da aka ji a jerin gwanon goyon bayan Falasɗinu ne a gabaki dayan duniya.
-
Labarai Cikin Bidiyo Na Zaman Makokin Arbaeen Husaini Da Wafatin Manzon Allah (SAW) A Birnin Denver Na Kasar Amurka
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarto maku cewa: ‘yan Shi’ar Afganistan masu gudun hijira da ke zaune a Amurka sun gudanar da zaman makoki a cibiyar Musulunci ta “Taqwa Center” da ke birnin Denver na kasar Amurka don tunawa da ranar Arbaeen din Imam Husaini da kuma rasuwar Manzon Allah (SAW) a cikin kwananki goma na karshen watan Safar.
-
Ayatullah Ramezani Ya Karrama Mujahida Malama Zenat Matar Shaikh Zakzaky + Bidiyo
Babban Sakataren Majalisar Ahlul Baiti As ta duniya, ya yaba wa Mujahida Matar Shaikh Zakzaky wajen renon ‘ya’yan Shahidai da kuma kyakkyawar alakarta ta kasancewarta tare da Shaikh Zakzaky, ya kuma bayyana cewa: Kamar yadda Shaikh Zakzaky ya ke kai, wajen gabatar da Mazhabar Ahlul Baiti mu nisanci wuce gona da iri da bayyana koyarwar Ahlul Baiti As.
-
Bidiyo Muzaharar Arbaeen Din Shahadar Imam Husain As A Afirka Ta Kudu
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: daruruwan mabiya mazhabar shi'a da musulmi daga garin Soto na kasar Afirka ta Kudu gudanar da tattakin Arbaeen tare da nuna goyon bayan ga al’ummar Gaza inda suke rike da alluna a yayin tattakin Arbaeen din Imam Husaini As.
-
Hizbullah ta Fitar Da Bidiyon Guraren Isra'ila Da Ta Kai Hari A Safiyar Yau
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti As Abna ya habarto maku cewa a safiyar yau nai Kungiyar Hizbullah ta kai hari wurare masu muhimmanci na yahudawa domin martani kan kisan kwamandanta Fu'ad Shukri da Isra'ila ta yi. wannan bidiyon dake tafe hotuna ne na bayanan wuraren harin a safiyar yau.
-
Bidiyon Yadda Ake Sauke Ruwan Sha A Maukibi Mai Lamba 1 Na Gidauniyar Ashura International Foundation
A yanzu haka (ranar Juma'a 2 ga Shahrivar 1403) wanda yayi daidai da 23/08/2024 an sauke wani sabon kwalayen ruwan sha a cikin maukibi mai lamba 1 da ke kan titin al-Baroudi a Karbala, Mu'alla.