-
Labarai Cikin Hotuna Na Ganawar Ayatullah Ramezani Da Shugaban Ƙasar Venezuela
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya maku cikakkun hatunan ganawar Ayatullah Reza Ramezani, Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya a ganawarsa da shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro a ziyarar da ya kai kasar Venezuela.
-
Ayatullah Ramezan Ya jaddada Hakan Ne A Ganawar Da Ya Yi Da Shugaban Ƙasar Venezuela;
Hankali Da Ruhiyya Da Adalci Su Ne Ɓangarori Uku Na Nazarin Shi'a
Ayatullah Reza Ramezani, Sakatare-Janar na Majalisar Duniya ta Ahlul-Bait (AS) ya gana tare da tattaunawa da Shugaba Nicolas Maduro a ziyarar da ya kai kasar Venezuela.
-
Matanin Wani Saurayi A Yayin Zaman Majalisar Dattawan Amurka
Bidiyo: Hannuwanku Sun Yi Dumu-Dumu Da Jinin Al'ummar Palastinu
Ikirarin da sakataren tsaron Amurka Lloyd Austin ya yi a zaman kwamitin majalisar dattawan kasar game da rashin samun hujjoji kan kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a Gaza ya kawo cikas ga taron.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Sallar Eidul-Fitr Na 'Yan Shi'ar Amurka A Jihar Michigan
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da sallar idi karama a cibiyar muslunci ta Amurka da ke birnin "Dearborn" a jihar "Michigan" da ke kasar Amurka inda da yawan mabiya mazhabar Ahlul Baiti (A.S.) suka halarta.
-
Rahoto Cikin Hotuna Sallar Eid Al-Fitr A Darul-Hikma Islamic Center Amerika
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da Sallar Idin Fidr ne tare da halartar gungun 'yan Shi'a a "Cibiyar Hikimar Musulunci" da ke birnin "Dearborn" a jihar "Michigan" da ke cikin Amurka.