-
Yakin Cikin Gida A Isra’ila Tsakanin Yan Majalissa Da Natenyaho Yana Kara Kamari
Hukumar tsaro ta Shin Bet ta fitar da takaitaccen binciken da ta gudanar kan gazawar jami'an tsaron Isra'ila a harin da aka kai ranar 7 ga watan Oktoba.
-
Jami'an Tsaron Pakistan Sun Kama Wasu Malaman Shi'a Guda Uku
Jami'an tsaron kasar sun kama wasu limaman kasar Pakistan uku daga jami'ar Al-Mustafa International University (MIU).
-
Hamas: Muna Maraba Da Shirin Masar Na Sake Gina Gaza
Da yake bayyana cewa shirin na Masar ya hada da gina tashar jiragen ruwa da filin tashi da saukar jiragen sama a zirin Gaza, Abdel Ati ya ci gaba da cewa: Dole ne a samu kashi na biyu don aiwatar da shirin tsagaita bude wuta a Gaza, kuma dole ne Isra'ila ta cika alkawuranta.
-
Rushewar Israila Da Kara Nuna Damuwa Game Da Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta A Gaza
Rahoton ya ce Benjamin Netanyahu, firaministan gwamnatin Sahayoniya, tare da hadin gwiwar Amurkawa ne suka dauki matakin.
-
Wasu Tagwayen Hare-Haren Kunar Bakin Wake A Pakistan Sun Kashe Fararen Hula 9 Zuwa 15
Wasu hare-haren kunar bakin wake da aka kai da mota a arewa maso yammacin Pakistan sun kashe fararen hula 9 tare da kashe maharan shida a arangama da jami'an tsaro.
-
Shugabannin Larabawa A Birnin Alkahira Sun Yi Gargadi Kan Tilastawa Falasdinawa Gudun Hijira Daga Gaza
Daftarin bayanin karshe na taron kolin kasashen Larabawa a birnin Alkahira ya yi maraba da kafa wani kwamitin wucin gadi da zai gudanar da harkokin zirin Gaza karkashin kulawar gwamnatin Palasdinu, tare da yin gargadi kan tilasta wa mazauna yankin gudun hijira ko kuma mamaye wani yanki na Falasdinu da aka mamaye.
-
Yawan Shahidan Gaza Ya Karu Zuwa 48,405
A yayin da aka tono gawarwakin wasu shahidai da dama daga karkashin baraguzan gine-gine a yankuna daban-daban na Gaza, adadin shahidan da gwamnatin mamaya ta haifar a wannan yakin tun daga ranar 7 ga watan Oktoban 2023 ya karu zuwa shahidai 48,405.
-
Hamas Ta Bayyana Muhimman Abubuwa Dangane Da Karya Yarjejeniya Da Isra'ila Ta Yi
Yadda Isra'ila Ta Karya Ka'idojin Yarjejeniyar Tsagaita Buda Wata Da Hamas
Hamas ta sanar da wuraren da Isra'ila ta keta mafi mahimmancin yarjejeniyar tsagaita bude wuta
-
Adadin Shahidai Gaza Da Labanon
Adadin Shahidai Gaza Da Labanon Zuwa Yanzu
Wannan rahoton yana dauke da kididdigar baya-bayan nan kan shahidan yakin Gaza da Labanon
-
Waiwaye Cikin Irin Ta'addancin Da Isra'ila Ta Yi A Falasɗinu A Shekara 2024
Falasdinu a cikin shekarar 2024 an samu Shahadar 'yan jarida 202 da jikkatar 400....
-
Yaman Ta Harbo Jirgin Saman Amurka Mara Matuƙi Ƙirar MQ-9
Dakarun kasar Yemen sun ce sun harbo wani jirgin yakin Amurka mara matuki kirar MQ-9 a lardin Al Bayda da ke tsakiyar kasar.
-
'Yan Shi'a Da Falasdinu / Kashi Na (1): 'Yan Shi'ar Hamdani Sune Farkon Masu Kare Ƙasa Qudus
A tarihin Palastinu da kasa mai tsarki Qudus a cikin tarihinta na shekaru 1,400 an samu ci gaba iri daban-daban, wadanda 'yan Shi'a suka taba gudanarwa da jagoranta a wasu lokutan kuma 'yan Sunna.
-
Jiragen Saman Amurka Sun Kai Hari A Sana'a, Babban Birnin Ƙasar Yemen
An jiyo karar fashewar wani abu a birnin Sana'a
-
Martanin Tel Aviv Game Ga Shugabannin Siriya: Gungun 'Yan Ta'adda Ne!
A yau ne dai ministan harkokin wajen gwamnatin sahyoniyawan ya mayar da martani ga kyamar 'yan tawayen da ke mulkin kasar Siriya inda ya bayyana su a matsayin 'yan ta'adda.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Sojojin Yahudawa Suka Kona Asibitin Kamal Udwan Da Ke Arewacin Zirin Gaza
Sojojin mamayar Isra'ila ta sun ƙona wannan asibitin inda hayaki mai duhu da karfi ya bazu a sararin samaniyar wannan yanki.
-
Miliyoyin Jama'a Ne A Yamen Suka Fito Muzaharar Goyon Bayansu Ga Sojojin Ƙasar
Birnin Sana'a kamar kullum duk sati suna fitowo domin nuna goyon bayansu ga Falasɗinu a wannan karon kwansu da kwarkwata sun fito suna masu girmama Sojojin ƙasar inda sukai yi ta rera taken nuna goyon baya ga sojojin kasar Yemen
-
Masallata 40,000 Suka Halarci Sallar Juma'a A Masallacin Al-Aqsa + Bidiyo
Adadin shahidan yakin Gaza ya kai mutane 45,436
-
Isra'ila Ta Ba Da Umarni Ga Kwamandojinta Kan Yin Kisan Yashi A Gaza
Ta hanyar sauya dokarta a ranar 7 ga Oktoba, sojojin Isra'ila sun ba da damar kwamandojin su yi kisan kiyashi a Gaza
-
Kashi 99% Na Makaman Gwamnatin Sahayoniya, Amurka Da Jamus Ne Ke Samar Da Su
Kashi 99% Na Makaman Gwamnatin Sahayoniya, Amurka Da Jamus Ne Ke Samar Da Su
-
Isra'ila Ta Ƙona Asibitin Kamal Udwan
Wakilan gidan talabijin na Aljazeera sun bada rahoton cewa sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kona asibitin Kamal Udwan da ke arewacin zirin Gaza.
-
Tashar Jirgin Saman Tel Aviv/Ben-Gurion Ya Dakatar Da Aikinsa Bayan Harin Makamai Mai Linzamin Yemen
Majiyoyin Isra'ila sun ba da rahoton jiyo kararrakin gargadi daga hamadar Negev zuwa Tel Aviv.
-
Irin Kisan Kiyashin Da Isra’ila Ta Yiwa Falasdinawa Da Bam Mafi Nauyi A Duniya Wanda Ba Na Nukiliya Ba
Fashewar wannan bam yana haifar da hujewa da tare da yin kofofi a jikin hunhu da kakkarye gabban jiki da fashewar kawukan sinus sannan kuma matsanancin takurarar da yake sanyawa yana iya ruguza gine-gine kuma munanan cutar da yake watsawa tana ci gaba da yin nisan mita 350.
-
Ansrullah: Ba Mu San Wani Jan Layi Ba Wajen Kaiwa Muradun Amurka Hari
Kasancewar jirgin Harry S. Truman a tekun Bahar Maliya shela ce ta yaki da kuma barazana ga tsaron kasar Yemen.
-
Dakarun Qassam Sun Yi Gaisuwa Da Taya Murnar Shahadar Mayakansa Uku A Tulkarm
Bataliyoyin Qassam na reshen soji na Hamas sun taya murna tare da yin ta'aziyyar shahadar Mujahidanta 3 a Tulkarem da ke arewacin gabar yammacin kogin Jordan.
-
Adadin Shahidai A Zirin Gaza Ya Karu Zuwa Mutane 45,206
Adadin shahidai a Zirin Gaza ya karu zuwa shahidai dubu 45 da 206 sannan adadin wadanda suka jikkata ya karu zuwa mutane dubu 107 da 512.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Farko A Bainar Jama'a Ta Nuna Adawa Da Gwamnatin Sahyoniyawan A Kudancin Siriya
Mazauna yankin "Olyrmouk Basin" da ke yammacin lardin Daraa a kudancin kasar Siriya sun bukaci janyewar sojojin gwamnatin sahyoniyawan daga wannan yanki.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Yi Jana'izar Shahidan Hizbullah 3 A Garin "Aljumaijama" Na Kasar Lebanon.
An Gudanar Da Jana'izar Shahidan Hizbullah 3 A Garin "Aljumaijama" Na Kasar Lebanon.
-
Yamen Ta Kai Harin Makamai Mai Linzami Nau’in "Falasdinawa 2" A Muhamman Wurare A Tel Aviv.
Kakakin Rundunar Sojin Yaman ya sanar a yau Alhamis cewa, sun kai hari kan wasu muhimman wurare 2 na soji na gwamnatin Sahayoniyya a birnin Tel Aviv da makamai masu linzami.
-
Ci gaban Fassara Jawabin Jagora Danagne Da Abunda Ya Faru A Siriya Da Yankin Gaba Daya
Jagora: Bai Kamata A Gafala Da Makiyi Ba / Mun Gargadi Jami’an Siriya Kan Shirin Makiya
Gwamnatin Sahayoniya da Amurka sun rufe dukkan sararin samaniyar Siriya da hanyoyin kasa...
-
Masanin Iraqi: Faduwar Assad Ba Ya Nufin Faduwar Gwagwarmaya /Gwagwarmaya Ta Musulunci Tana Ci Gaba Ba Ta Tsaya Ba.
Tehran ta hannun jami'anta ta samu shedu dangane da wannan batu, ta kuma sanar da Bashar Assad aniyar kasashen yammacin duniya na hambarar da shi, amma Assad bai yarda ba. Da gangan ya tursasa wasu jagororin gwagwarmaya da ke zaune a Siriya.