-
Mamusta Husaini Limamin Ahlus Sunnah Na Kamiyaran: Shahid Raisi Ya Nemi Ya Kawar Da Talauci Da Wariya Ne
Mamosta Husain limamin Ahlus-Sunnah na Kamiyaran: Wannan bala'i ya kasance babban bala'i ga daukacin kasar Iran, musamman mutanen Kurdistan. Shahid Raisi ya nemi kawar da talauci da wariya daga Kurdistan, da gaske ya yi kokarin kawar da wariya daga fuskokin matasa da mutanen Kurdistan ne.
-
Bidiyoyin| Halartar Shahid Shugaban Ƙasar Iran Kan Iyakokin Labanon da Palastinu Da Aka Mamaye
Bidiyoyin| Halartar Shahid Shugaban Ƙasar Iran Kan Iyakokin Labanon da Palastinu Da Aka Mamaye Shafin tashar talabijin na Al-Manar ya fitar da shirin wani sabon fim na shahid Ayatullah Ibrahim Raisi, inda ya kai ziyara wajen sojojin yakin Hizbullah a kudancin kasar Labanon ke.
-
Dakarun Hizbullah 313 Su Kai Shahada Tun Bayan Kai Garin Guguwar Al-Aqsa
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: An kiyasta adadin shahidan kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon tun bayan lokacin hare-haren da guguwar Al-Aqsa da cewa sun kai mutane 313.
-
Hamas Ta Sanar Da Kame Wani Babban Jami'i Na Sojojin Mamaya A Ranar 7 Ga Watan Oktoba
A ranar 2 ga Disamba, 2023, sojojin mamaya suka tabbatar da mutuwar Hamami, kuma ta hanyar buga hakan a dandalin "X" cewa Kanar Assaf Hamami (mai shekaru 41), kwamandan Kudancin Brigade na Gaza, daga Kiryat Ono (tsakiya), an kashe shi a ranar 7 ga Oktoba. Kuma An ajiye gawarsa a zirin Gaza.” Sanarwar ta yi nuni da cewa jami'an sojojin mamaya sun sanar da iyalan jami'in mutuwarsa.
-
Sayyid Hassan Nasrallah: Shahadar Shugaban Iran Da Abokan Tafiyarsa Lamari Ne Mai Radaɗi.
A yammacin yau (Juma'a) ne aka gudanar da taron tunawa da shahid Ayatullah Sayyid Ibrahim Raeesi tare da sahabbansa a garin Husseiniyar Sayyudush-Shuhada Da Ke Dahieh Birnin Beirut.
-
Sakon Ta'aziyyar Miliyoyin Al'ummar Kasar Yemen Ga Iran A Cikin Gangamin Da Suka Yi Na Nuna Goyon Bayan Ga Zirin Gaza
Al'ummar kasar Yemen wadanda a yau (Juma'a) a mako na talatin da biyu a jere a larduna daban-daban na kasar sun halarci zanga-zangar nuna goyon baya da taimakawa ga al'ummar Gaza kuma sun gabatar da sakamakon da ta'aziyyarsu ga jagora da gwamnati da al'ummar kasar Iran, saboda shahadar shugabanta da sahabbansa a hatsarin jirgin sama daya faru.
-
Bidiyon Yadda Mai Gudanarwar Tashar Talabijin Tai Kuka Na Jimamin Shahadar Shugaban Kasar Iran Da Abokan Tafiyarsa
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: wata mace mai gudanarwa a daya daga cikin tashoshin talabijin ɗin Larabawa tayi ta bayyana juyayin ta ta hanyar yin kuka yayin da take gudanar da sakon shahadar shugaban kasar Iran Ayatullah Raisi da sauran shahidan hidima.
-
Yahudawan Sahyoniya Na Ci Gaba Da Kisan Gilla A Birnin Rafah!
A wani yanayi da idanuwa suka karkata kan Iran, yahudawan sahyoniyawan suna Anfani da wannan dama wajen ci gaba da gudanar da yin kisan gilla ga mutanen da ba su ji ba ba su gani ba a Rafah tare da cin zarafinsu. Wannan bidiyon ya ƙunshi hotuna masu tada hankali
-
Ƙungiyar Gwagwarmaya Ta Nujaba'a Irak Za Ta Gudanar Da Taron Tunawa Da Shahid Ayatullah Raisi + Fosta
Za a gudanar da taron tunawa da shahidai Ayatullah Raisi a birnin Bagadaza.
-
Shugabannin Hukumomin Shari'a Na Ƙasashen Mambobin Kungiyar Shanghai Sun Nuna Girmamawa Ga Shahidan Hidimar Kasar Iran.
Shugabannin hukumomin shari'a na kasashe mambobin kungiyar Shanghai sun nuna girmamawa ga shahidan hidimar kasar Iran.
-
Jaridar Yahudawa Ta Watsa Sirrin Game Rauni Da Gazawar Da Yahudawa Su Kaye Wajen Fuskantar Kungiyar Hizbullah Labanon
Jaridar Ma'ariv ta yaren yahudanci ta bayyana cewa a karon farko an bayyana gazawar gwamnatin sahyoniyawan wajen yaki a yankunan da ta mamaye, kuma bangaren Labanon ya yanke shawarar kara ruruta wutar yaƙin.
-
Ayatullah Sheikh Muhammad Ya'aqoubi: Wajen Gudanar Da Tabligi, Ya Kamata A Yi Amfani Da Kayan Aiki Masu Tasiri Dai-dai Da Bukatun Zamani
Ayatullah Sheikh Muhammad Yaqoubi daya daga cikin malaman Najaf a wata ganawa da Sheikh Ibrahim Zakzaky: Ya kamata a ba da kulawa ta musamman wajen wa'azin Tabligi da amfani da hanyoyi masu inganci da dacewa da bukatun zamani da halin da ake ciki da kalubalen da al'ummar musulmi ke fuskanta tare da kyakkyawar hikima da nasiha.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Ƙawata Haramin Imam Husaini Da Imamain Askarain As Da Banonin Imam Ridha As
Kamfanin Dillancin Labaran shafin Sadarwa Na Ahlul Bayt (AS) Na - ABNA - Ya Habarta Maku Cewa: Bisa Ga Munsabar Zagayowar Haihuwar Imam Ridha As An Sanya Banoni Masu Ɗauke Da Rubuce-Rubuce Na Ado Da Sunan Imam Ridha (a.s) A Cikin Haramin Imam Husaini da Imamain Askarain (Amincin Allah Ya Kara Tabbata A Gare Su).
-
Yaman: Sojojin Yaman sun Harbo Jirgin Amurka Maras Matuki Karo Na Huɗu + Hotuna
Birgediya Janar Yahya Saree ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa a yau- Juma'a
-
Afghanistan; Majalisar Malaman Shi'a Sun Yi Kira Ga Kungiyoyin Agaji Na Duniya Da Su Taimakawa Waɗanda Anbaliyar Ruwa Ta shafa A Baghlan + Hotuna
Majalisar Malaman Shi'a sun yi kira ga Kungiyoyin agaji da ofisoshin Taqlid da cewa yakamata suyi gaggawar taimakawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Baghlan.
-
Bidiyon | Yadda Isra'ila Ta Kashe Husain Makki Ɗaya Daga Cikin Manyan Kamandojin Hizbullah + Hotuna
Sojojin gwamnatin yahudawan sahyoniya sun sanar da kashe kwamanda Husain Ebrahim Makki daya daga cikin kwamandojin kungiyar Hizbullah ta hanyar fitar da bidiyon faifan bidiyon harin ta'addancin da ta kai a daren jiya a wajen birnin Sur.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Bikin Maulidin Ma'asumah (a.s) A Haramin Sayyid Abbas (a.s).
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: tare da halartar 'yan shi'a na kasar Iraki, an gudanar da bukukuwan maulidin Sayyida Fatima Ma'asumah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta a farfajiyar haramin atabatul Abbas (A.S).
-
Gaza | Ofishin Yada Labaran Gwamnatin Gaza: An Kara Gano Kabarin Bai Ɗaya A Rukunin Asibitin Ash-Shifa Da Ke Gaza + Bidiyo
Gaza | Ofishin Yada Labaran Gwamnatin Gaza: An Kara Gano Kabarin Bai Ɗaya A Rukunin Asibitin Ash-Shifa Da Ke Gaza
-
Bidiyo | Daliban Amurka Suna Yajin Cin Abinci Don Nuna Goyon Bayansu Ga Falasdinu
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Kamar yadda kafar yada labarai ta CNN ta ce, bayan harin murkushe su da kame dubu biyu daga cikinsu, sun jaddada cewa za su ci gaba da yajin aikin har sai an biya musu bukatunsu na ganin an daina kaiwa Falasdinawa hari ta sama da kasa.
-
Masu Kare Hakkin Bil Adama Suna Cikin Taskun Bazarana
Sanatoci 12 na jam'iyyar Republican sun yi wa babban mai shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta duniya da iyalinsa barazana
-
Yadda Isra'ila Ta Kai Harin Bama-Bamai A Tantuna 'Yan Gudun Hijira A Rafah
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewaa: gwamnatin sahyoniyawan na ci gaba da ruwan hare-haren ta sama da kasa da nufin rusa Hamas a Rafah. Wanda wannan bidiyon yana dauke da harin da suka kai akan tantinan yan Gudun Hijira da ke birnin Rafah ba jimawa da hada rahotan nan. Wannan duka ya biyo bayan tattaunawar tsagaita wuta da take kan gudana da amincewar bangarorin guda biyu.
-
Bidiyon Yadda Tankokin Yakin Isra'ila Suka Shiga Mashigar Birnin Rafah
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: tankokin gwamnatin sahyoniyawan sun samu damar shiga tare da ke tara mashigar birnin Rafah domin gudanar da kai hare-haren ta kasa da nufin rusa Hamas. Wanda tun a ayu suka fara ruwan bama-bamai a wasu yankunan na birnin. Wannan duka ya biyo bayan tattaunawar tsagaita wuta da take kan gudana da amincewar bangarorin guda biyu.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Birnin Khan Yunus Ya Koma Bayan Janyewar Dakarun Yahudawan Sahyuniyawa
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: wadannan hotuna na nuni da irin barnar da dakarun yahudawan sahyuniya suka yi a garin Khan Yunus na zirin Gaza bayan hare-haren da suka kai ta sama da ta kasa wanda yanzu suka janye daga birnin inda suka bar birnin a rushe kakaf.
-
Jiragen saman Isra'ila sun yi ruwan bama-bamai a yankuna 2 na Rafah.
"UNICEF" Tayi Gargadi Game Da Bala'in Harin Da Ke Gabatowa Ga Yara Falasdinawa 600,000 A "Rafah"
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya yi gargadi game da wani sabon bala’i da ke shirin afkuwa kan yara sama da dubu 600 a wannan birni a yayin harin da ‘yan mamaya zasu kai kan birnin Rafah da ke kudancin zirin Gaza.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Falasdinawa Suke Yin Hijira Daga Gabashin Birnin Rafah Bayan Sanarwar Isra'ila Na Kai Hari
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: bayan sanarwar da sojojin yahudawan sahyoniyawan suka yi na kauracewa wasu unguwanni a gabashin Rafah da ke kudancin zirin Gaza, Palasdinawa mazauna wannan yanki sun fara ficewa daga yankin da wuraren su.
-
Jaridar (Ra’ayi; Yaum) Ta Rubuta Cewa: Shin Netanyahu Zai Amince Da Sharuddan Gwagwarmaya Ko Kuwa Yakin Zai Ci Gaba?
Netanyahu Ya Yaudari Kowa Da Kowa / Ya Nace Akan Ci Gaba Da Yakin Kisan Kai
A wata makala da ta yi tsokaci kan tsarin tattaunawar tsagaita wuta a zirin Gaza, jaridar Larabci ta "Ra’ayul-Youm" ta rubuta cewa bayan an samu kyakkyawan yanayi kan aiwatar da wannan tattaunawa tsakanin Hamas da Tel Aviv, tare da shiga tsakani na Masar da Qatar, kuma alkawarin cimma matsaya ya yi kusa, domin ganin an kawo karshen yakin da ake yi a Gaza, sai ga lamarin ya gaza samun dorewa, kuma alamu masu ban tsoro sun nuna cewa har yanzu ba a kai ga gaci ba.
-
Jagoran Ansarullah Yaman: Makiya Suna Mamakin Yadda Ayyukanmu Ke Gudana
"Sayyid Abdul Malik al-Houthi" ya jaddada cewa: Mayakan wannan yunkuri sun harbo wani jirgi mara matuki na Amurka samfurin MQ9 a sararin samaniyar Sa'ada a karo na uku.
-
Majalisar Dokokin Amurka: Za Mu Mayar Da Martani Mai Tsauri Kan Hukuncin Da Ake Yankewa AKan "Isra'ila".
Majalisar Dokokin Amurka Ta Yi Wa Kotun Hague Barazana: Za Mu Mayar Da Martani Mai Tsauri Kan Hukuncin Da Aka Yanke Kan "Isra'ila".
-
An Kashe Mutane Bakwai Tare Da Jikkata Wasu Da Dama A Wani Harin Ta'addanci Da Aka Kai A Wani Masallacin 'Yan Shi'a A Birnin Herat Afganistan +(Hotuna)
Kafofin yada labaran kasar Afganistan sun bayar da rahoton cewa, a lokacin sallar magariba da Isha’i 'yan ta'addar takfiriyya sun kai hari a masallacin Imam Sahib Al-Zaman da ke yankin Andishiya na lardin Herat a yammacin kasar.
-
Gwamnatin Sahayoniya Ta Na Sace Sassan Jikin Shahidan Palasdinawa
Kakakin ma'aikatar lafiya ta Gaza ya bayyana cewa: Haramtacciyar kasar Isra'ila na sace sassan jikin shahidan Falasdinawa, sannan su kai gawarwakin zuwa zirin Gaza su bawa mazaunanta.