-
Labarai Cikin Hotuna Na Kawata Rufe Hubbaren Imamain Kazemain (A.S) Da Bakaken Sitarori A Farkon Watan Muharram.
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - Abna – ya kawo maku rahoton cewa: an lullube hubbaren Imam Musal Kazim (a.s) da na Imam Muhammad Jawad (a.s) da bakaken banoni, a daidai lokacin da watan Muharram shi ga.
-
Rahoto Cikin Hotunan Na Taron Shekara Shekara Na Imam Husaini (As) A Babban Birnin Kasar Iraki
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da taron shekara shekara na Imam Hussaini tare da jawabin Hujjatul-Islam Walmusulmin Sayyid Ammar Hakim, shugaban cibiyar hikima ta kasar Iraki, kuma memba na Majalisar Ahlul-Baiti (A.S) ta duniya na kasar Iraki. An gudanar taron a dandalin "Al-Khalani" da ke birnin Bagadaza kasar Iraki.
-
Ansarullah Ta Kaddamar Da Karamin Jirgin Ruwanta Mai Taken "Tufanul-Madammar" + Bidiyo
Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta kaddamar da karamin jirgin ruwan kai harinta mai taken "Tufanul-Madammar" (Ambaliya Mai Barna).
-
Rahoto Cikin Hatuna Na Gudanar Da Idin Ghadir A Garin Al-Hamla Na Kasar Bahrain
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya akwo maku rahoton cewa: an gudanar da tarukan bukukuwan Idin Ghadir tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul-baiti (a.s) a Husainiyyar Zahra (a.s) da ke garin Al-Hamla a kasar Bahrain.
-
Adadin shahidai a Gaza ya karu zuwa mutane 37,626
A cewar sanarwar da ma'aikatar lafiya ta Gaza ta fitar, tun bayan fara kai hare-hare a zirin Gaza, Palasdinawa dubu 37 da 626 ne suka yi shahada yayin da Palasdinawa dubu 86 da 98 suka jikkata.
-
Ansarullah Sun Nuna Jirgin Ruwansu Da Suke Aki Hari Da Shi Ga Jiragen Ruwan Amurka Da Yahudawa + Bidiyo
A Karon Farko Kungiyar Ansarullah Ta Kasar Yemen Ta Nuna Karamin Jirgin Ruwan Mai Suna Tofan-1 Wanda Take Kai Farmaki Da Shi A Tekun Baharul Ahmar.
-
Bidiyo | Haramin Imam Husaini Ya Karbi Bakuncin Takwaransa Na Alawiyyah Dauke Da Tutar Imam Ali (A.S).
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlal-Bait (AS) -ABNA- ya habarta cewa: haramin Imam Husaini mai alfarma ya karbi bakuncin wata tawaga daga haramin Alawiyya mai alfarma dauke da tutar Imam Ali (a.s). inda ka shiga da wanna tutar cikin haramin Imam Husain As wanda za’ai bukin dora tutar a haramin Ima Husain As a ranar Juma’a.
-
Bidiyo Ganawar Baqiri Da Ismail Haniyah
Bidiyo Ganawar Baqiri Da Ismail Haniyah
-
Adadin Shahidai A Gaza Ya Karu Zuwa 37,396
Ma'aikatar lafiya ta Gaza ta sanar a yau Laraba cewa gwamnatin mamaya na haramtacciyar kasar Isra'ila ta aikata kisan gilla a kan iyalan Palasdinawa da ke zaune a zirin Gaza cikin sa'o'i 24 da suka gabata, inda aka kai gawarwakin shahidai 28 da jikkata 71 zuwa ga iyalansu. asibitocin Zirin Gaza.
-
Sama Da Alhazan Masar 300 Ne Suka Rasu A Aikin Hajjin Bana
Akalla alhazan Masar 323 ne suka rasu a Makka a bana sakamakon tsananin zafi daga cikin Mahajjata miliyan 1.8 ne suka halarci aikin Hajjin bana, cikinsu har da mahajjata miliyan 1.6 daga wajen Saudiyya.
-
Dakarun Hizbullah Ta Kasar Labanon Ta Kai Hari Kan Wata Masana'antar Kera Makamai Ta Sahyoniyawa
Hizbullah ta kai harin kan wata masana'antar kera makaman Isra'ila a arewacin Falasdinu da ta mamaye.
-
An Gudanar Da Taron Bara'a Daga Mushrikai A Saharar Arafat + Hotuna
An fara gudanar da taron barranta daga mushrikai ne mintuna kadan da suka gabata (da misalin karfe 9:00 na safe agogon Makkah, karfe 9:30 na safe agogon Tehran) a cikin saharar Arafat.
-
Sakon Kakakin Rundunar Al-Qassam Ga Mahajjata: An Kai Harin Guguwar Al’aqsa Ne Don Kare Masallacin Al’aqsa Harami Na Uku Mai Girma Wajen Al’ummar Musulmi
Kakakin rundunar Hamas ya bukaci alhazan Baitullahil-Haram da su tuna da ‘yan uwansu a Gaza da Palastinu a cikin wadannan kwanaki masu tsarki.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Miliyoyin Al'ummar Yemen Don Goyon Bayan Al'ummar Falasdinu Da Gwagwarmaya + Hotuna
An gudanar da tattaki mi taken: "Tsawuwa tare da Gaza, tare da fuskantar duk wani makirci" a babban birnin kasar Yemen.
-
Bidiyoyi | Na Sabbin Ikrarin Da Mambobin Kungiyar Leken Asirin Amurka Da Isra'ila Da Ke Yemen Suka Yi
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti - ABNA ya bayar da rahoton cewa: a yammacin jiya ne hukumar tsaron kasar ta fitar da wasu sabbin ikirari da wasu gungun 'yan kungiyar leken asiri na Amurka da Isra'ila suka yi wannan sanarwar ta fito ne daga jami'an tsaron kasar bayan kama wadannan jami’an asiri.
-
Smotrich Yayi Martani Game Da Murabus Ɗin Gantz Da Cewa: Wannan Shine Abin Da Sinwar, Nasrallah Da Iran Suke So.
Membobi Hudu Sun Yi Murabus Daga Majalisar Ministocin Gwamnatin Kashe Yara Ta Isra’ila A Cikin Sa'o'i Uku
Bayan murabus din Gantz da Eisenkot, Haley Trooper mabiyiya jam'iyyar Gantz, ta sanar da yin murabus na karshe daga gwamnatin Netanyahu.
-
Tsohon Jami'in Mossad: Idan Har Yaki Ya Ɓarke, Hezbollah Za Ta Murkushe Isra'ila
Tsohon jami'in na Mossad ya ce: Idan yaki ya barke, makamai masu linzamin Hizbullah za su murkushe Isra'ila. Muna kan wata hanya mai cike da tarihi kuma dole ne mu yarda da tayin Biden.
-
Benny Guts Da Eisenkot Sun Yi Murabus Daga Majalisar Yaƙin Isra'ila.
Ana Ci Gaba Da Samun Ɓarakar Siyasa A Majalisar Ministocin Isra'ila; Benny Guts Da Eisenkot Sun Yi Murabus
-
Shahidan Harin Da Isra'ila Ta Kai Sansanin Nusairat Sun Karu Zuwa Mutum 150 + Hotunanl
Da tsakar rana ne jiragen yakin Isra'ila da dama ne masu saukar ungulu suka yi ruwan bama-bamai a sansanin Nusairat da ke tsakiyar zirin Gaza da kewaye. Ya zuwa lokacin da ake wallafa wannan rahoto, adadin shahidan sansanin "Al-Nusairat" ya karu zuwa mutane 150.
-
Bayanin Rufe Taron Kungiyar D8 A Istanbul Ya Gudana Akan Falasɗinu Da Neman Samun Yan Cinta
An gudanar da wani taro na musamman na ministocin harkokin wajen kasashen musulmi 8 masu tasowa a birnin Istanbul kan batun Gaza, kuma daga karshen bayaninta ta bayyana cewa: Muna bukatar tsagaita bude wuta cikin gaggawa, na dindindin ba tare da sharadi ba a Gaza da kuma kawo karshen hare-haren da Isra'ila ke kai wa al'ummar Palastinu a Gaza.
-
Hoton Yanayin Barnar Harin Da Yaman Ta Kai Kan Jirgin Ruwan Amurka
Hoton da ke da alaka da harin da sojojin Yamen suka kai kan jirgin yakin Amurka na yaduwa a shafukan sada zumunta.
-
Gwamnatin Gaza Ta Bayyana Adadin Alkaluman Kananan Yara Da Gwamnatin Sahyoniya Ta Kashe
Ofishin yada labarai na gwamnatin Gaza ya wallafa yanayin girman laifukan da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta aikata kan yaran Gaza ta hanyar fitar da wata sabuwar kididdiga.
-
Bidiyoyin Yadda Yahudawan Sahyuniyawa Suka Shiga Masallacin Al-Aqsa Don Gudanar Da Ibadar Talmud A Safiyar Yau
Tun da sanyin safiya zuwa yau ne sama da 'yan sahayoniya 500 'yan mamaya ne suka kai dafifin shiga masallacin Al-Aqsa karkashin taimakon jami'an 'yan sanda tare da gudanar da ayyukan ibada na Talmud. A halin da ake ciki dai wasu da dama daga cikin yahudawan sahyuniya sun yi ta rawa, da tattakawa, da kuma rera wakoki na tsokana, kafin su danna cikin masallacin Al-Aqsa da ke tsohon yankin Kudus. Wanda Sahayoniyawan sun yi wannan shirin ne don tsokana a birnin Quds a yau.
-
Yanzu-Yanzu: Bidiyoyin Harin Ta’addancin Kare Dangi Na Kisan Kiyashin Da Isra’ala Ta Ke Aikatawa A Yau Din Nan
Wadannan laifuka na ta’addanci ba su da iyaka gwamnatin 'yan ta'addar yahudawan sahyoniya na ci gaba da kashe fararen hula a Gaza ba kakkautawa mafi yawansu yarana ne kanana.
-
Yara Dubu 15 Ne Suka Yi Shahada A Zirin Gaza
Galibin wadannan yaran da suka yi shahada tun ranar 7 ga Oktoba, 2023 (15 ga Mihr, 1402) daliban makarantu ne da makarantun renon yara. A daidai wannan lokacin da muke ci ma dalibai 65 da sojojin mamaya suka shahadantar a yammacin gabar kogin Jordan.
-
Sojojin Yaman Sun Kai Hari Kan Sojoji Isra’ila A Tashar Ruwa Ta Eilat / Kaddamar Da Makami Mai Linzami Na "Falasdinu" A Karon Farko.
Dakarun Yaman sun kai hari tashar jiragen ruwa ta Eilat da makami mai linzami mai suna "Falasdinu".
-
Yahudawan Sahyuniyawa Sun Kai Hari Kan Motar 'Yan Sandan Kungiyoyin Sakan Agaji | Shahidai 8 Da Jikkata Wasu Da Dama
Mayakan gwamnatin yahudawan sahyoniya sun kai hari kan wata mota 'yan sandan kungiyoyi masu zaman kansu na musamman masu kula da ayyukan jin kai a Deir al-Balah dake tsakiyar zirin Gaza.
-
Bidiyon Yadda 'Yan Gudun Hijira Falasdinawa Isra'ila Ta Jefa Masu Bom Suka Kone Da "Ransu"
Gwamnatin Sahayoniyya ta kara yin wani sabon kisan kiyashi a yankin Al-Mawasi da ke cikin birnin Rafah, wanda a sakamakon haka ne fararen hula da dama da ba su kariya suka yi shahada tare da jikkatar wasu.
-
Bidiyo Da Hotuna Nan Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Mahaifiyar Sayyid Hassan Nasrallah A Garin Ghabeiri
Bidiyo Da Hotuna Nan Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Mahaifiyar Sayyid Hassan Nasrallah A Garin Ghabeiri
-
An Gudanar Da Jana'izar Mahaifiyar Sayyid Hassan Nasrallah A Garin Ghabeiri
An gudanar da Rakiyar Jana'izar gawar uwa mai girma madaukakiya Hajiya Saliha "Umma Hasan" mahaifiyar babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a garin Ghabeiri.