-
Bidiyo Shahadar Ɗaya Daga Cikin Shugabannin Hamas A Kudancin Lebanon
Sojojin yahudawan sahyoniya sun kai hari kan wata mota kusa da birnin Saida na kudancin kasar Lebanon tare da kashe daya daga cikin shugabannin kungiyar Hamas.
-
Jiragen Yaƙin Hizbullah Sun Kaiwa Sansanin Sojojin Yahudawan Sahyoniya Hari
Kungiyar gwagwarmayar Islama ta kasar Labanon ta sanar da cewa, sun kai wani harin jirgin sama mara matuki a daren ranar Litinin a kan sansanin sojojin yahudawan sahyoniya da ke arewacin Palastinu da ta mamaye.
-
An Zaɓi Yahya Sinwar A Matsayin Magajin Shahidi Haniyyah
An zabi Yahya Sinwar a matsayin shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Jana'izar Babban Kwamandan Kungiyar Hizbullah Ta Kasar Labanon A Dhahiyat Junub Birnin Beirut
An gudanar da jana’izar shahid Fu’ad Shukri da ake yi wa lakabi da “Sayyid Mohsen” babban kwamandan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon bayan jawabin Hujjatul-Islam Wa Muslimin, "Sayyid Hasan Nasrallah", babban sakataren wannan yunkuri,
-
Hamas Ta Musanta Zabar Khalid Mash’al A Matsayin Magajin Shahid Haniyah.
Bassim Naeem, mamba a ofishin siyasa kuma mai kula da sashen hulda da kasashen duniya na Hamas, ya ce: "Babu wani sabon batu dangane da ayyukan cikin gida na Hamas".
-
Sabon Bidiyo Na Kwamandan Kungiyar Hizbullah Da Ya Yi Shahada A Kasar Labanon + Hoto
Cibiyar yada labaran yakin Hizbullah ta kasar Labanon ta watsa bidiyon jawabin shahid kwamanda Fu’ad Shukri a cikin gungunr mayakan Hizbullah.
-
Tel Aviv: Ba Mu Ɗauki Alhakin Kashe Haniyah Ba!
Wani jami'in sojin Isra'ila ya fada a wata hira da manema labarai a ranar yau Laraba cewa, Tel Aviv ba ta dauki alhakin kisan shugaban ofishin siyasa na Hamas.
-
Mummunan Yunkurin Kisan Da Isra'ila Ta Yi Kan Kwamandan Hizbullah Ya Tabbata
An Tono Gawar Fa'ad Shukari (Haj Muhsin) Daga Baraguzan Ginin An Tabbatar Da shahadar
-
Sakon Ta'aziyyar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Bayan Shahadar Babban Mujahid Ismail Haniyyah:
Mun Ɗauki Ɗaukar Fansar Bakonmu Wajibinmu Ne Agaremu Gwamnatin Sahayoniya Ta Shiryawa Kanta Fage Don Samun Sakayya Mai Tsanani
-
Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya Ta Yi Allah Wadai Kisan 'Yan Shi'a A Parachena Pakistan
Wannan Shine Cikakken Bayanin Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya Ta Yi Bayan Kisan Kiyashin Da Aka Yi Wa Mabiya Shi'a A Parachena Pakistan.
-
Adadin Shahidai A Zirin Gaza Ya Kai Mutane Dubu 39145
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta sanar da alkaluman kididdiga na baya-bayan nan na shahidai da wadanda suka jikkata sakamakon laifukan yakin ta’addanci da gwamnatin sahyoniyawan ke yi a zirin Gaza.
-
Yaman: Sojojin Yaman Sun Fitar Da Hotunan Jirgi Maras Matuki Mai Suna "Yaafa" + Hotuna Da Bidiyo
An fitar tare da yada hotunan jirgin maras matuki na "Yaafa" wanda kwanan nan ya kai hari a tsakiyar birnin Tel Aviv a wani aikin tsaro mai nasara.
-
Rahoto Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Zaman Juyayi A Daren 18 Ga Watan Muharram A Kauyen Karzakan Na Kasar Bahrain
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Husain (AS) a daren ranar 18 ga watan Muharram tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a a Husainiyyar Karzikan" da ke kauyen Karzkan na kasar Bahrain.
-
Labarai Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Zaman Juyayin Imam Husaini As A Na Ranekun Goma Na Biyu Na Watan Muharram A Birnin Beirut
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya habarta maku cewa: a kowane dare ana ci gaba da gudanar da zaman makokin Imam Husaini a cikin kwanaki goma na biyu na watan Muharram tare da halartar mabiya mazhabar shi'a a Hussainiyar "Sayyidah Dau’a” a birnin Beirut babban birnin kasar Lebanon.
-
Labarai Cikin Hotuna| Na Gudanar Da Zaman Juyayin Imam Husaini As A Na Ranekun Goma Na Biyu Na Watan Muharram A Haramin Imamain Askaraiin (AS).
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya habarta maku cewa: a kowane dare ana gudanar da zaman makokin Imam Husain (A.S) a cikin kwanaki goma na biyu na watan Muharram tare da halartar masoya da mabiya Ahlulbaiti As a cikin Haramin Imamain Askarain (A.S.) a birnin Samarra.
-
Hazbullah Za Ta Aike Da Jiragen Kunar Bakin Wake Guda 20 Don Lalata Sansanin Ramat David.
Akwai yiwuwar a nan gaba kungiyar Hizbullah ta kai hari da jiragen kunar bakin wake guda 20 don lalata sansanin Ramat David
-
Hizbullah Ta Sake Jefa Rayuwar Sahyoniyawa Cikin Tsoro Da Fargaba Bayan Ta Aike Da Tsuntsun Hudhuda 3 Domin Liken Asiri Zuwa Wuraren Tsaron Isra’ilawa
Sabbin ayyukan Hizbullah na "Hudhud 3" a sararin samaniyar yankunan da aka mamaye + bidiyo a sabon kutsen da ya yi a sararin samaniyar yankunan da aka mamaye, Hudhud 3 ya dauki hotuna daga sansanin tsaron sama na yahudawa a karon farko.
-
Sabbin Ayyukan Hizbullah Na "Hodhod 3" A Sararin Samaniyar Yankunan Da Aka Mamaye + Bidiyo
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Hizbulla ta saki bidiyon Hudhuda 3 inda ta kunyatar da isra’ilawa da jirginta leken asirinta na Hudhuda 3 Wannan jirgi mara matuki ya dauki hotunan wuraren ajiyar harsasai da kuma inda sojojin suke a sansanin "Ramat David" da ke Falsa mai tazarar kilomita 50 daga kan iyakar kasar Lebanon.
-
Bidiyo Cikakkun Bayanai Na Harin Da Gwamnatin Yahudawa 'Yan Mamaya Ta Kai A Yaman
Yamen Zata Mayar Da Martani: Tashar Jiragen Ruwan Haifa Da Aka Mamaye Ita Ce Hadafin Da Yamen Za Ta Kai Wa Hari.
-
Isra'ila Ta Kai Hari Tashar Jiragen Ruwa Ta Hudaida Yaman + Bidiyo
Al-Mayadeen: Sojojin yahudawan sahyoniya sun kai hari kan birnin Hudaidad da jiragen yakinta na F-35.
-
Mutane 7 Ne Suka Jikkata Sakamakon Harin Da Wasu Mutane Da Ba A San Ko Su Waye Ba Suka Kai A Lardin Sarpul Na Kasar Afganistan
Wasu mutane 7 masu zaman makoki Imam Husaini As sun jikkata a arewacin Afghanistan sakamakon jefa Bom din hannu da aka yi.
-
An Kai Hari Da Jirgin Sama Mara Matuki A Tsakiyar Babban Birnin Yahudawan Sahyoniya/ Ya Kashe 1 Ya Jikkata Wasu 8 + Bidiyo
An kashe wani dan sahayoniya a wani harin da jirgin mara matuki ya kai a Tel Aviv.
-
Muhammad Jabara Daya Daga Cikin Jagororin Kungiyar Jama'atu Islami Ya Yi Shahada + Bidiyo
Muhammad Jabara Daya Daga Cikin Jagororin Kungiyar Jama'atu Islami Ta Kasar Labanon Ya Yi Shahada bayan da yahudawan sahyuniya suka kai wa motarsa hari a yammacin Bekaa na kasar Labanon.
-
Rahoto Cikin Hotuna| An Gudanar Da Zaman Makokin Daren Takwas Ga Watan Muharram A Kudancin Kasar Labanon
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da zaman makoki a daren 8 ga watan Muharram tare da halartar dimbin mabiya mazhabar Ahlul Baiti (a.s) a Husainiyyar garin "Tulin" dake kudancin Lebanon.
-
Wasu Da Dama Daga Cikin Jami'an Tsaron Iraki Sun Yi Shahada A Yayin Arangama Da Kungiyar ISIS
A yayin arangama da kungiyar ta'addanci ta Da'esh a lardin Diyala na kasar Iraki, jami'an tsaron kasar da dama sun yi shahada.
-
An Kama 'Yan Kungiyar ISIS Kafin Su Kai Hari A Wurin Zaman Makokin Ashura A Birnin Kabul
An dakile harin da kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta yi yunkurin kaiwa kan taron masu juyayin Ashura a babban birnin kasar Afganistan.
-
Ana Tsare Da Tsohon Wakilin Ƴan Shi'a A Majalisar Dokokin Kuwait Saboda Sukar Dokar Iyakance Hussainiyoyi
Ana tsare da Hujjatul-Islam Wal-Muslimeen "Husainil Qalaf" a gidan yari saboda sukar dokor iyakance Hussainiyya.
-
Sayyid Abdul Malik Al-Huthi: Harin Da Isra'ila Ke Kaiwa Gaza Jarabawa Ce Ne Mai Hatsari Ga Al'ummar Bil'adama
Shiru kan kisan kiyashin da ake yi a Gaza na nufin al'ummomin bil'adama sun yi watsi da mutuncin dan Adam da 'yancin rayuwa.
-
Hamas: Ana Azabtar Da Fursunonin Mu Fiye Da Na Gidan Yarin Guantanamo Da Abu Gharib
Hamas ta tabbatar da cewa: Ayyukan mugunta da azabarwar da fursunonin mu ke fuskanta a gidajen yarin yahudawan sahyoniya sun ninninka fiye da wanda fursunonin suke fuskanta a gidajen yarin Guantanamo da Abu Gharib, kuma gwamnatin sahyoniyawa da sojojinta fasikai sun tattake dukkan yarjejeniyoyin kasa da kasa da dokokinta da suka shafi mu'amala da waɗanda aka kama.
-
Wani Jami'in Tsaron 'Yan Shi'a Ya Yi Shahada A Birnin Karachi Na Kasar Pakistan
An kashe wani babban jami'in hukumar yaki da ta'addanci a wani hari da wasu 'yan ta'adda suka kai a birnin Karachi na kasar Pakistan.