-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Masu tarzoma Suke Ta Kona Wuraren Al'umma A Iran
Masu tayar da kayar baya suna ci gaba da kona muhimman wurare kamar asibitoci da masallatai da wuraren kasuwanci da gidajen al'umma a Tehran babban birnin Iran
-
IRGC: Ta Chafke Jami'in Mossad
Jami'an leken asirin IRGC sun sanar da kame wani dan kasar waje jami'in Mossad wanda ya shigo kasar.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Akai Jana'izar Shahidai Biyu A Qom
A jiya Asabar tare da halartar al'ummar juyin juya hali na Qom, an gudanar da taron jana'izar shahidai Muhammad Qasimi Humafur da Abbas Asadi jami'an tsaron yan sandan qum wanda sukai shahada a ranekun da suka gabata a hannun yan tayar da tarzoma, daga wurin ibada mai tsarki na Imamzadeh Musa Mobarqa'a (AS) zuwa Harami Mai Tsarki Sayyidah Fatimah Ma'asumah As. Hoto: Hamid Abedi
-
Hanzala Ta Bayyana Jami'an Mossad 600, Wanda Suke Haifar Da Hargitsi A Iran
A cewar takardun da kungiyar ta wallafa, jerin sunayen sun hada da sunayen wasu sanannun mutane, tare da tabbatar da gazawar ƙungiyar mamaya wajen haifar da rashin zaman lafiya a cikin kasar.
-
Bidiyo | Yadda Masu Tarzoma Suka Shahadantar Da Melina A Kermanshah
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Melina, 'yar shekara 3 a Kermanshah ta yi shahada bayan da 'yan ta'adda da masu tarzoma suka harbeta da bindiga.
-
Dalibai Da Malaman Hawza Ta Qom Sun Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin Masallatai Da Kur'ani + Hotuna
Dalibai da malaman makarantar hauza na Qom sun yi Allah wadai da cin mutuncin masallatai da Alqur'ani da masu tayar da hankali suka yi.
-
Iran: Masu Tayar Da Ƙayar Baya Sun Cinna Wuta A Husseiniyah A Bandar Abbas.
Masu tayar da kayar baya sun cinna wuta ga Husseiniyah a Bandar Abbas.
-
Larijani: Masu Tarzoma Suna Neman Kunna Yakin Cikin Gida Don Share Fagen Shigowar Kasashen Waje A Iran.
"Bai kamata mu kyale irin wadannan abubuwa su faru ba, amma idan har tsaron cikin gida na wata kasa ya dame, wajibi ne dakarun soji su shiga fage don kawo karshen rikicin"
-
Jagora: Al'ummar Za Tai Nasara Kan Duk Wata Kiyayya
Jagora: Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ba Za Tai Kasa A Gwawa Ba Wajen Fuskantar Masu Tarzoma
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya ce: Kowa ya san cewa Jamhuriyar Musulunci ta kafu ne da jinin dubban daruruwan mutane don haka wajen maganin masu tada zaune tsaye ba zatai kasa agwiwa ba. Ba zata jure wa 'yan amshin shatan kasashen waje.
-
An Kori Tare Da Kama Shugaban Tsaron Shugaban Venezuela Bisa Zargin Cin Amana
Cikakkun bayanai game da abin da ke faruwa a Venezuela na ci gaba da bayyana, tare da yin bayanin kan yanayin siyasa a Venezuela sabbin rahotanni ke fitowa suna ba da cikakkun bayanai game da abin da ya faru dangane da cin amanar da ta kai ga kama Shugaban kasar.
-
Rikici A Halab Syria Yayi Sandin Mutuwa Da Jikkatar Mutane 62
Majiyoyin labarai sun ruwaito cewa karuwar rikicin tsakanin Kurdawan Syrian Democratic Forces (SDF) da sojojin gwamnatin wucin gadi na kasar ya zuwa yanzu ya haifar da mutuwar fararen hula 8 da kuma raunata wasu 54.
-
Pakistan: Muna Adawa Da Duk Wani Katsalandan Na Ƙasashen Waje A Harkokin Iran
Mai magana da yawun Ma'aikatar Harkokin Wajen Pakistan ya sanar da cewa ƙasarsa tana adawa da duk wani katsalandan na ƙasashen waje a harkokin cikin gidan Iran, kuma wannan batu wani ɓangare ne na manufofin ƙasashen waje na ƙasar.
-
Iran: Ba Ma Son Yin Yaƙi Amma Mun Shirya Masa
Ministan Harkokin Wajen Iran a Beirut: "Ba ma son yaƙi, amma mun shirya don yaƙin"
-
China Za Ta Sayi Mai Daga Iran Maimakon Venezuela
Bayan Amurka ta sace shugaban Venezuela, 'yan kasuwar mai da masu sharhi sun ce matatun mai masu zaman kansu na China za su shigo da mai mai yawa daga Iran a madadin haka, tunda jigilar mai daga Venezuela ya zama ba zai yiwu ba.
-
Al Jazeera: Tehran Ba Caracas Ba Ce! Yunkurin Trump Na Sauya Gwamnati A Iran Ya Gagara
Kasancewar tana da babbar rundunar soja, wuri mai wahalarwa na yanki da kuma gogewar shiga cikin takunkumi da matsin lamba na shekaru arba'in, hakan ya sa sauyin gwamnati a Iran ya zama ba zai yiwu ba.
-
Trump Zai Yanke Qudirin Kan Man Fetur Na Venezuela Ranar Juma'a
Trump zai yanke shawara kan man fetur na Venezuela ranar Juma'a a gaban manyan jami'an manyan kamfanonin mai.
-
Amurka Ta Dakatar Da Manyan Jiragen Ruwa Guda Biyu A Rana Daya
Rundunar Sotcom ta rundunar sojin Amurka ta sanar a wani sako a shafin sada zumunta na X cewa Amurka ta kwace jirgin ruwan mai suna Sophia (M/T Sophia).
-
Lebnon: Dole Ne A Wargaza Hizbullah
Ministan Harkokin Wajen Lebanon: Sojoji Na Iya Fuskantar Hizbullah Da Karfin Tuwo
Ministan Harkokin Waje Youssef Raji ya bayyana cewa "batun kwance damarar Hizbullah shine babban abin da gwamnati ta sa a gaba’ sojojin Lebanon suna da cikakken ikon fuskantar Hizbullah ta hanyar soja idan ya zama dole."
-
Isra’ila Ta Kai Hari Kudancin Lebonan
Gwamnatin Isra'ila ta kai hari kan wata mota a wajen birnin Joya, kudancin Lebanon, inda ta yi sanadin shahadar mutum daya da raunata wani dayan.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Tunawa Da Haihuwar Yesu Almasihu (SAW) A Jami'ar Ahlul Bayt Ta Duniya
Taron Mauludin Yesu Almasihu (SAW) A Jami'ar Ahlul Bayt Ta Duniya