ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Ganawar Al'ummar Iran Da Jagora A Yaumul Mab'ath

    Labarai Cikin Hotuna | Na Ganawar Al'ummar Iran Da Jagora A Yaumul Mab'ath

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A ranar tunawa da babban Idi na Mab'ath dubban mutane daga sassa daban-daban na al'ummar sun gana da jagoran juyin juya hali. A cikin wannan ganawar Ayatullah Imam Khamenei ya bayyana Hadafi da kayan aiki da masu tarzoma su kai anfani da su da kuma ayyukanmu da ya hau kanmu wajen tunkarar wannan n fitinar da aka yi kwanan nan.

    2026-01-17 20:55
  • Iran: Jami'an Asiri Sun Gano Jami'an Leken Asiri Ta Bahaiyya 32

    Iran: Jami'an Asiri Sun Gano Jami'an Leken Asiri Ta Bahaiyya 32

    Ma'aikatar leken asiri ta tare haɗin gwiwar dakarun Imam Zaman (AS) sun gano kungiyar leken asiri ta Baha'i da ke aiki a cikin masu tarzoma

    2026-01-17 20:35
  • Jagora: Mun Ɗaukar Shugaban Amurka Mujrimi Saboda Asarar Rayuka, Asarar Dukiya Da Tuhumar Da Ya Yi Wa Al'ummar Iran 

    Jagora: Mun Ɗaukar Shugaban Amurka Mujrimi Saboda Asarar Rayuka, Asarar Dukiya Da Tuhumar Da Ya Yi Wa Al'ummar Iran 

    A bikin tunawa da aiko Annabin Rahama, Hazrat Muhammad Mustafa (SAW), dubban mutane daga sassa daban-daban na rayuwa sun gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci. 

    2026-01-17 19:41
  • Isra'ila: Kisan Kai Da Kai Na Sojoji Yana Ƙaruwa Da Kashi 40%.

    Isra'ila: Kisan Kai Da Kai Na Sojoji Yana Ƙaruwa Da Kashi 40%.

    Sojoji Isra'ila na ci gaba da kashe kansu da kansu saboda kuncin Rayuwa da tsananin tsoro da razani dake kara addabarsu saboda kisan kiyashin da suke yi a Falasɗinu.

    2026-01-17 14:15
  • Murna Da Ranar Mab’ath: Bamu Aiko Ka Ba Sai Domin Ka Zama Rahama Ga Talikai

    Murna Da Ranar Mab’ath: Bamu Aiko Ka Ba Sai Domin Ka Zama Rahama Ga Talikai

    27 Rajab 13 Kafin Hijrah Ranar Da Allah Ta’ala Ya Aiko Manzon Rahama {Sawa} Ga Dukkan Halittun Duniya

    2026-01-17 11:48
  • Rahotonni A Iran Na Nuni Da Ci Gaba Da Kama Masu Tarzoma Da Gano Makamansu

    Rahotonni A Iran Na Nuni Da Ci Gaba Da Kama Masu Tarzoma Da Gano Makamansu

    An sanar da gano makamai 60,000 daga 'yan ta'addan tarzoma.

    2026-01-17 11:25
  • Rahoto Cikin Hotuna Yadda Akai Jana'iar Shahidan Tsaro A Mashhad Iran

    Rahoto Cikin Hotuna Yadda Akai Jana'iar Shahidan Tsaro A Mashhad Iran

    2026-01-15 15:07
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Halartar Shugaban Majalissar Ahlul Bayt As Ta Duniya Muzaharar Allawadai Da Masu Tarzoma A Tehran

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Halartar Shugaban Majalissar Ahlul Bayt As Ta Duniya Muzaharar Allawadai Da Masu Tarzoma A Tehran

    Ayatullah Ramzani Dz ya halarci tattakin nuna kin amincewa da masu tada tarzoma na tashe-tashen hankula da suka faru a Iran a kwanakin nan

    2026-01-15 14:02
  • Yadda Aka Gabatar Da Juyayin Shahadar Imam MUsal Kazim As A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As

    Yadda Aka Gabatar Da Juyayin Shahadar Imam MUsal Kazim As A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As

    Gungu na masu hidima a wannan harami mai tsarki da sauran al'ummar imani na birnin Qum a yau Alhamis 15/01/2026 wanda yayi daidai 25/Rajab/1447 sun gudanar da tattakin daga masallacin Ima Hasan Askari As zuwa harami mai tsarki na Sayyidah Fatimah Ma'asumah As domin juyayin shahadar Imam musal Kazim As

    2026-01-15 13:53
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Makkoin Shahadar Imam Kazim As Da Shahidan Tsaron Iran a Majalissar Ahlul Bayt As Ta Duniya

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Makkoin Shahadar Imam Kazim As Da Shahidan Tsaron Iran a Majalissar Ahlul Bayt As Ta Duniya

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Makkoin Shahadar Imam Kazim As Da Shahidan Tsaron Iran a Majalissar Ahlul Bayt As Ta Duniya

    2026-01-15 13:37
  • Takaitaccen Tarihin Imam Kazim As Da Sayyid Abu Dalib As Bisa Tunawa Da Ranar Shahadarsu

    Takaitaccen Tarihin Imam Kazim As Da Sayyid Abu Dalib As Bisa Tunawa Da Ranar Shahadarsu

    A irin wannan rana 25/Rajab/ 183h ne dai shadahar Imam Musal Kazim As takasance a shekarata 183h a Birni Bagdaza

    2026-01-15 13:32
  • Za'a Fara Gundanar Da Kashi Na Biyu Na Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza

    Za'a Fara Gundanar Da Kashi Na Biyu Na Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza

    Steve Witcaf, wakilin shugaban Amurka a Gabas ta Tsakiya, yayin da yake sanar da fara kashi na biyu na yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza, ya yi kira ga Hamas da ta yi cikakken riko da wannan mataki.

    2026-01-14 22:04
  • Amurka Ta Kai Sabbin Hari A Somaliya

    Amurka Ta Kai Sabbin Hari A Somaliya

    Amurka ta kai sabbin hare-haren kan Somaliya bisa fakewa da zargin "yaki da ta'addanci".

    2026-01-14 21:38
  • IRGC: Za Mu Mayar Da Cikakken Martani Ga Kuskuren Lissafin Makiya

    IRGC: Za Mu Mayar Da Cikakken Martani Ga Kuskuren Lissafin Makiya

    Babban Kwamandan IRGC zamu bayar da martani ga kuskuren lissafin abokan gaba da yan hayarsa na ISIL. 

    2026-01-14 21:18
  • Rahoton Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidai 100 A Tehran

    Rahoton Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidai 100 A Tehran

    An gudanar da Jana'izar mutane 100 na shihidan al'umma da jami'an tsaro a Tehran + hotuna

    2026-01-14 20:55
  • Iran Da Iraqi Suna Tattaunawa Don Han 'Yan Ta'adda Kutsowa Kasashensu

    Iran Da Iraqi Suna Tattaunawa Don Han 'Yan Ta'adda Kutsowa Kasashensu

    Larijani yana tattaunawa da Al-Araji don hana kutsawa 'yan ta'adda tsakanin kasashen biyu,

    2026-01-14 12:00
  • An Gudanar Da Zaman Juyayin Shahadar Imam Musal Kazim As A Abuja

    An Gudanar Da Zaman Juyayin Shahadar Imam Musal Kazim As A Abuja

    Da yammacin ranar Asabar 25 ga watan Rajab 1446 (25/1/2025) ne Jagoran Harkar Musulunci Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabi dangane da shahadar Imam Musal Kazeem (AS), a gidansa da ke Abuja.

    2026-01-14 11:46
  • Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Al'ummar Shiraz Suka Gabatar Da Muzahar Allawadai Da Masu Tarzoma

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Al'ummar Shiraz Suka Gabatar Da Muzahar Allawadai Da Masu Tarzoma

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Al'ummar Shiraz Suka Gabatar Da Muzahar Allawadai Da Masu Tarzoma a ranar 22 ga watan Day.

    2026-01-14 11:32
  • Labarai Cikin Hotuna | Juyayin Shahadar Imam Musal Kazim A Haramin Imam Ali Ridha As

    Labarai Cikin Hotuna | Juyayin Shahadar Imam Musal Kazim A Haramin Imam Ali Ridha As

    Yadda AKa Sanya Bakaken Tutoci A Haramin Imam Ali Arridah As Tunawa Da Shahadar Imam Musal Kazim As

    2026-01-14 09:57
  • Ejei Ya Ziyarci Wajen Da Ake Tsare Da Masu Tada Tarzoma

    Ejei Ya Ziyarci Wajen Da Ake Tsare Da Masu Tada Tarzoma

    Shugaban sashin shari'a da kansa ya binciki lamarin wasu mutane da ke da alhakin jagoranci da jagorantar ayyukan ta'addanci da tarzoma, kuma ya ba da umarnin gaggauta kammala shari'ar wadanda ake tsare da wadanda ake tuhuma da hannu a tarzomar da aka yi kwanan nan.

    2026-01-14 09:08
  • Tehran: Jami'an Tsaro Sun Lalata Gidajen Masu Tarzoma A Tehran

    Tehran: Jami'an Tsaro Sun Lalata Gidajen Masu Tarzoma A Tehran

    Jami'an tsaron Iran suna ci gaba da kama masu hannu a tashe tashen hankula da kone kone da suka afku a Iran cikin gidajensu da dazuzzukan da suka boye

    2026-01-14 08:45
  • Tehran: Yau Za'a Gudanar Da Jana'izar Shahidai 100

    Tehran: Yau Za'a Gudanar Da Jana'izar Shahidai 100

    Tehran: Yau Za'a Gudanar Da Jana'izar Shahidai 100

    2026-01-14 08:35
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Al'ummar Isfahan Suka Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Al'ummar Isfahan Suka Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Al'ummar Isfahan Suka Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    2026-01-13 09:23
  • Sakon Jagora Na Jinjinawa Al'ummar Iran Biyo Bayan Manyan Taruka A Yau, 12 Janairu

    Sakon Jagora Na Jinjinawa Al'ummar Iran Biyo Bayan Manyan Taruka A Yau, 12 Janairu

    Ayatullah Khamenei, jagoran juyin juya halin Musulunci, yayin da yake yaba babban aikin maɗaukakiyar al'ummar Iran a cikin manyan tarukan muzaharorin yau na tarihi. Ya jaddada cewa: Al'ummar Iran dun matsayinsu da Asalinsu ga makiya, wannan wani gargadi ne ga 'yan siyasar Amurka da su daina yaudararsu kuma kada su dogara ga mayaudaran 'yan hayar da suka ɗauka. 

    2026-01-12 21:47
  • Labarai Cikin Hotuna | Al'ummar Qum Sun Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    Labarai Cikin Hotuna | Al'ummar Qum Sun Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    Labarai Cikin Hotuna | Al'ummar Qum Sun Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    2026-01-12 19:49
  • Labarai Cikin Bidiyo | Al'ummar Tehran Sun Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    Labarai Cikin Bidiyo | Al'ummar Tehran Sun Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    Bidiyoyin halartar shugaban ƙasar Iran da mataimakinsa da shugaban majalisa da ministan harkokin wajen Iran a Muzahar allawadai da masu taya kayar baya da masu goya masu Amurka da Isra'ila a Iran. Wannan aka gudanar da wannan Muzaharorin a dukkan faɗin ƙasar Iran.

    2026-01-12 19:40
  • Labarai Cikin Bidiyo | Al'ummar Gulistan Sun Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    Labarai Cikin Bidiyo | Al'ummar Gulistan Sun Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    Labarai Cikin Bidiyo | Al'ummar Gulistan Sun Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    2026-01-12 19:29
  • Labarai Cikin Hotuna | Al'ummar Tehran Suka Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    Labarai Cikin Hotuna | Al'ummar Tehran Suka Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    Labarai Cikin Hotuna | Al'ummar Tehran Suka Fito Don Allawadai Da Masu Tada Tarzoma

    2026-01-12 19:23
  • Iran: An Gano Makaman Ta'addanci 273 A Wata Babbar Mota

    Iran: An Gano Makaman Ta'addanci 273 A Wata Babbar Mota

    Ma'aikatar Watsa Labarai: An gano makamai acikin wata babbar motar daukar kaya da suka kunshi makamai 273, Winchester, da dai sauransu, wanda aka boye su da fasaha da dabara a cikin wata motar jigilar kayayyaki ta kasashen waje.

    2026-01-12 19:15
  • Masu Tada Tarzoma A Tehran Sun Kone Manyan Motoci 74

    Masu Tada Tarzoma A Tehran Sun Kone Manyan Motoci 74

    Mamba a majalissar shawara a Tehran ya bayyana hakan cewa masu tarzoma sun lahanta manyan motocin jigilar mutane na birnin Tehran wanda suka hada da sabbin motoci masu anfani da lantarki

    2026-01-11 09:28
  • Previous
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • Next
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom