-
Gudanar Da Darussan Halayya Ga Ɗaliban Shi'a A Husainiyar Rasulul Akram A Najeriya + Hotuna
Sheikh Ismail Yushua yana gudanar da darussa na ɗabi'ar kyawawan halaye da ilimin Musulunci ga ɗaliban Shi'a kowace Juma'a a Husainiyar Rasulul Akram da ke Jihar Kaduna, Najeriya, kuma yana koyar da ƙa'idodin tausayawa, ɗabi'ar halaye, da rayuwa bisa ga koyi da rayuwar Annabi (SAW).
-
Rahoto Cikin Hotuna | Makokin Shahadar Sayyidah Fatimah Zahra (As) A Gundumar Wasit, Iraki
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Mutanen Gundumar Wasit sun yi taron makokin karo na 18 don tunawa da shahadar Sayyidah Fatimah Zahra, Shugabar matayen duniya da lahira.
-
Kasar Sin Ta Gabatar Da Shawarar Kafa "Kungiyar AI Ta Duniya"
A lokacin taron hadin gwiwar tattalin arziki na Asiya da Pacific (APEC), shugaban kasar Sin Xi Jinping ya sanar da shirin Beijing na kafa "Kungiyar AI ta Duniya."
-
Sudan: Hare-Haren Rundunar RSF Na Kara Tsamari Da Fadadawa A Kudancin Kordofan
Cibiyar Likitocin Sudan ta sanar da cewa akalla mutane 12 ne suka mutu, wasu da dama kuma suka jikkata a hare-haren da Rundunar Sojin Sama ta Kaiwa Sansanonin 'Yan Gudun Hijira ta kai kwanan nan a Kudancin Kordofan.