?>
Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Luxembourg

Rahoto Cikin Hotuna / Taron Zaman Makokin Imam Husaini As A Luxembourg

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman juyayin Ashura na Hussaini a cikin watan Muharram tare da halartar gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS). A Cibiyar Musulunci da ke Luxembourg, babban birnin Luxembourg a Yammacin Turai.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*