?>
Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Finland

Rahoto Cikin Hotuna / Taron Makokin Watan Muharram A Cibiyar Imam Baqir (AS) A Turku

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya ruwaito, an gudanar da taron makokin shahadar Imam Husaini (AS) kuma ya samu halartar gungun mabiya Ahlulbaiti (AS) a Cibiyar Musulunci ta Imam Baqir ( AS) da ke Turku, birni mafi tsufa a Finland.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*