?>
Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Sweden

Rahoto Cikin Hotuna / Taron Makokin Daren Ashura Na Imam Husaini AS A Linköping

Bisa rahoton kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya kawo, an gudanar da zaman makoki na daren Ashura na Husaini bisa halartar gungun masoya Ahlulbaiti AS a cikin Husainiyyar Imam Hassan Mujtaba ( AS) a garin Linköping dake Sweden.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*