?>

Rahoto Cikin Hotuna / Na Yadda Aka Binne Gawar Shahidan Da Ba Gane Ko Su Waye Ba A Wurin Shakatawar Ghaemieh A Isfahan

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, an gudanar da bikin binne gawawwakin shahidai guda biyu mabiya mazhabar shi'a gawawwakin shahidan guda biyu da ba a san ko su waye ba a Makabarta da ke Wajen shakatawa na Ghaemieh a birnin Isfahan tare da halartar bangarori daban-daban na mutanen wannan birni.

Hoto: Pejman Ganjipour


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*