?>

Rahoto Cikin Hotuna/ Na Taron Dare Na Baki Ayayin Shahadar Sayyida Zahra (AS) A Tawaga Ta Khaadumur Ridha As Zahra'a Suka Gabatar A Birnin Qum.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, an gudanar da liyafar cin abincin baki da dare Azaman tunawa da shahadar Sayyida Zahra (AS) mai taken "Da'irar Hawaye" a wajen Khadem Al-Riza (AS) Qum.

Hoto: Hadi Charghani


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*