Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya habarta cewa, a yammacin ranar alhamis 12 ga watan Mayun shekara ta 2022 ne aka gudanar da Taron tunawa da cika shekaru sittin da uku da wafatin Ayatollah Boroujerdi, taron ya samu halarta da yin jawabi daga Hujjatul Islam Walmuslimeen "Hussein Ansarian an yi tarin a babban masallacin Qum.