?>

Rahoto Cikin Hotuna / Na Qatar; Bakunci Na Musamman Na Baje Kolin Kasa Da Kasa Kan littafin Tehran

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, kasar Qatar ta halarci bikin baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 33 a matsayin babbar bakuwa ta hanyar kafa rumfa a bangaren kasa da kasa. Za a gudanar da bikin baje kolin litattafai na kasa da kasa karo na 33 a Tehran daga ranar 21 ga watan Mayu zuwa 23 ga Mayu, a bangarori biyu: ido da ido na zahiri a dakin taron Imam Khumaini da kuma yanar gizo gizo a ketab.ir.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*