Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da gagarumin jerin gwano na ranar Qudus ta duniya a birnin Toronto na kasar Canada, tare da halartar dubban musulmi da masu neman 'yanci.