?>
Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Burtaniya

Rahoto Cikin Hotuna/ Muzaharar juyayin Ashura A Birnin Luton

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin juyayin Ashura na Imam Husaini tare da halartar gungun masoya Ahlul Baiti na Ma’asumai da Tsarkaka (A.S) a birnin Luton Da ke Ingila.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*