?>
Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Turkiyya

Rahoto Cikin Hotuna / Juyayin Daren Ashura A Birnin Igdir

Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makoki na daren Ashura tare da halartar gungun masoya Ahlulbaiti (as) a birnin Igdir na Turkiyya.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*