?>

Rahoto Cikin Hotuna / Ana Gudanar Da Taron Tunawa Da Rushe Makabartar Baqi'a A Birnin Mumbai Na Kasar Indiya

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a kasar Indiya sun gudanar da wani taro a birnin Mumbai na kasar Indiya dangane da zagayowar ranar rusa makabartar Baqiya da Wahabiyawan Saudiyya su ka yi. kuma sun yi Allah wadai da Aika aikar da Wahabiyawa tare da neman a sake gina kaburburan Imamai.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*